Sashe 4
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Ayeesha Abdulkareem INDO
*Mikiya Writer's Association
Har ya sauka
asa, binsa ta yi da kallo cikin tsananin tausayinsa, ji take da da yadda za ta yi ta hana su tafi da shi da ta yi, Zahra ce ta
araso wajen jiki a sanyaye, har ya fice daga makekiyar harabar makaranta idanunsu na kansa, sun kasa ko da cewa
ala.
Wajen da
oshashshen Dokinsa ke
aure ya nufa ba tare da ya bi takan Inspector Khalil ba, ganin haka ya sa Inspector Khalil cewa "Kai dakata min!! Kama ka fa mu ka zo yi amma ka ke shirim guduwa, kar ka wahalar da ni kasa in harbeka.
Kalaman nasa in da dama dariya Akhiee zai yi don kuwa sun fi kama da haka, sai dai dariyar ha
ari ce gareshi, ya kalleshi ya kauda kai sannan ya bu
i baki cikin nutsatstsiyar muryarsa ya ce "Ba zan hau muku mota ba, ka barni zan je akan dokina."
Fakam-fakam Inspector Khalil ya yo kansa a fusace ya na cewa "Mu za ka rainawa hankali? ya za mu kama tantirin
an ta'adda irinka amma sabida ka maida mu masu
walwar yara sai ka ce za ka tafi a doki??"
Cikin sigar lumana ya
ara cewa "Ba na son ku cutu ne shi yasa ba zan hau motarku ba!"
Inspector Khalil ya
ara hayayya
owa kamar zai doki Akhiee, jin suna ta
addama ya sa Sheikh Auwal matsowa gurin, fuskar sa ba alamun wasa ya ce ''Ba su san hatsabibancinka bane da ka ke tunanin su barka ka tafi kai ka
ai? wuce ka shiga ko ranka ya
aci."
Cikin kurari Inspector Khalili ya ce "Bar ni da shi Ya Sheikh, sai na nuna masa bambancin
an sanda da
an ta'adda."
Duk wannan kurarin da Inspector ya ke yi damisar takarda ce kawai don a gaskiyance tsoron ma kallon fuskar Akhiee yake a wannan lokacin bare har ya je daf da shi hakan ne ya sa ma ya basar da labarin handcuff.
Akhiee ba tare da ya ce komai ba ya koma ya shiga motar
an Sandan hankali kwance.
Sheikh Auwal ne ya dubi Inspector Khalil cikin
acin ran abinda
an uwan nasa ya aikata ya ce "Ba na so ku sake shi har sai kun hukunta shi a bisa laifinsa, kar ku biyewa son Zuciyarsa ku barshi ya dawo ba tare da kun
watowa wanda aka cuta ha
insa."
Inspector Khalil ya sha
i iskar da ke ka
awa ya busar sannan ya ce "Calm down Ya Sheikh! hakan fa aikina ne, don hakan na kama shi."
Da haka su ka yi sallama, Inspector ya shiga mota zuciyarsa fari
al kamar anyi masa Albishir da Aljannah.
arin kunna motar direba yake amma ina ta ce ba ta san zance ba ko motsi ba ta yi da sunan ta na da rai, abun kamar wasa mota ta
i ko da harbawa sau
aya har an kwashi lokaci me tsayi ana ta fama, Inspector Khalil sai kai kawo ya ke yi hankalinsa duk ya tashi ya rasa yadda zaiyi ga jama'a da su ka taru domin kallo sai dariya su ke masa, zuwa yanzu ya fahimci cewa Akhiee ne matsalar motar don haka ya lalla
a kusa da shi, cikin muryar ra
a ya ce "Muhammad ka sauka to ka hau dokin naka ka ga motar ta lalace mu ma tawo daga baya amma don Allah kar ka gudu kawai tambayoyi zan yi maka ba wani abu ba." cikin zuciyarsa mugun
uduri ne akan Akhiee kawai ya fa
i hakan ne a ganinsa ya lalla
a shi zai fi zuwa.
cikin ko in kula Akhiee ya ce "
aramin Sufeto, ka je ka canja shiri ka zo ka same ni a Office
inka na riga na yi niyar zuwa so zan je ba sai ka yi min
arya ba, kuma ina so ka sani ba a shiga dawa don
arya."
Ya na gama fa
en haka ya dire ya bar Inspector da bu
en baki ya na kallonsa.
Bai saurari kowa ba ya haye dokinsa ya zabure shi.
Inspector Khalil a tunaninsa Akhiee ya na sauka daga motar za ta dawo daidai sai ya ga sa
anin haka, yanzu ya tabbata motar ta riga ta mutu kenan don haka hankalinsa ya kai
ololuwar tashi, abubuwa da dama ya
udurce a ransa wanda zai yiwa Akhiee don ya huce ba
in cikin abinda ya yi musu.
Wurin su Sheikh Auwal ya koma ya nemi alfarmar su kai shi Office da motarsu, ba su yi masa gardama ba su ka amince masa.
Sai da akuyar cikinsa ta juya da ya yi alaragab da Rislaan zaune kan kujerarsa ya
ora
afa kan teburin gaban kujerar ya na zu
ar murzazzar wiwinsa, baki sake ya ke kallonsa tare da shu
awa duniyar tunani.
Wayarsa ce ta dawo da shi haiyacinsa ya yi saurin
auka, a
aya
angare Corporal Halil ya ce "Sir! yanzu mu ka kammala da gawar nan mun tafi hanyar maida ita gida".
"Wane bayanai aka samu akai??"
"To gaskiya dai ba wata hujja illa iyaka dai rauni ne na wu
a ba wani abu, sai kuma cewar tin daren jiya ne abin ya faru."
Katse watar ya yi cike da takaici ya soketa kana ya
arasa cikin ofishin ya na takun isa da
asaita, cikin sigar wula
anci da
antarwa ya ce "Ka zo ka mi
afa a teburina kamar na tsohonka, office
in nan fa ba gidan manyanka bane da za ka zo ka na min shaye-shaye a ciki, ka na
azami da kai ma har ka isa ka zauna kan kujerata? ka sauka ko kuma na yi maka abinda zaman ma sai ya gagareka."
Yadda dutse ba ya magana haka Akhiee bai ce komai ba hasalima ko motsi bai yi ba.
Inspector Khalili ya dinga maganganu amma hakan bai sa Akhiee ya yi ko
ar ba, gajiya ya yi ya nemi guri ya zauna ya na nazarin ta inda zai
ullowa lamarin.
"Yanzu ka tsaya mu yi magana, dole kai ne ka kashe Alhaji Salisu don kai ne ka gana da shi a daren jiya.
"Don na gana da shi ba shi ya ke nufin ni zan tsara masa
addararsa ba.
"Kar ka yi min zancen banza, kawai ka amsa laifinka ba sai ka wahalar da hukuma ba, ko ka na nufin ka ce ba kai ne ba
onsa na jiyan ba?"
Jan haya
insa ya yi ya busar cikin salo sannan ya ce "Na ba
unce shi jiya, kuma ni na fara yi masa Albishir da mutuwarsa, amma don ance maka a daren jiya aka yi kar ka yi tunanin irin 12:00am
innan, No daidai lokacin da ruwan sama ya sakko aka shiga gidan ana tsaka da ruwa kuma ruhinsa ya bar jikinsa, na so na ceceshi sai dai kashhh! bai yi min abinda ya dace ba shi yasa na bari ya mutu,
aramin Sufeto ka
ara bugu don ba ka buga a daidai ba."
Zuciyar Inspector Khalil tsalle kawai take yi kamar za ta
alle
irjinsa ta fito sabida
acin rai,
"Wannan gadarar taka da rainin hankali za ta jefaka a matsala, bayan duk wannan ka na nufin in yarda ba kai ka kashe shi ba? ka fa
a min gaskiya kai ka kashe shi ko?? sai fa ka amsa mini sannan za ka samu hutu daga gareni in ba haka ba ka shiga uku da ni.
Banza Akhiee ya yi masa ya ci gaba da zu
e-zu
ensa sai da ya gama zamansa akan kujerar Inspector Khali kana ya tashi ya na cewa "Haka ake kama mai laifin ba ko handcuff?"
Sai a lokacin ma Inspector ya tuna da hakan, ya fara cika bakin cewa "Ai so nake na bika ta maslaha shiyasa nake maka tambayoyi cikin lumana, amma tinda abin naka ya zo da haka dole ne ai na rufeka, me ka ke ci na baka na zuba?"
Ko kanzil Akhies bai ce masa ba.
Tin safe har Azhar ta doso Inspector Khalil na famar tambayar Akhiee amma shiru ba amsa, duk wata barazana da zai yi ya yi amma shiru.
Wayarsa ce ta fara ruri a
agauce ya janyota gami da
aga kiran ba tare da ya duba me kiran ba.
"Waye ya sa ka kama wannan? ya ka ke abu kamar ba ka san abinda ka ke yi ba? yanzu ka na da hujjar da za ka nuna wa duniya ta shaida shine ya aikata?"
Cikin girmamawa Inspector Khalil ya ce "Sorry sir, amma alamu ne su ka nuna shi ya aikata don kuwa shine
arshen ganawa da Alhaji Salisu."
aya
angaren ya ce "Wannan rashin lissafi ne irin naka, maza ka sake shi sannan ka ba shi ha
uri, in ba ka yi hakan ba kuma zan cire hannuna daga ciki ko me ya faru kai ka jawa kanka"
"Okay Sir!!!" bai
ara magana ba ya katse kiran, Inspector Kalil ya bi wayar da kallo ya na mamakin hakan.
"Yalla
ai me ya faru? waye ya kira?" Constable Saleh ya jefo masa tambayoyin a jere.
Cike da tsoro gami da shakka ya ce "Abin mamaki kira ne daga CP da kansa wai na saki wancan
an ta'addar."
Constable Saleh ya ce ''Yalla
ai dama na gaya maka ko wuni ba lallai ya yi a hannunka ba bare kwana, na gaya maka dabi da wancan shai
in ha
ari ne, nan gaba ma za ka iya ganin takardar kora daga aiki ko ta canjin wurin aiki."
Cikin
aurewar kai Inspector Khalil ya ce "Anya ba shi ka ke yiwa aiki ba Constable? na ga sai fa
a min kausasan kalamai ka ke yi akansa." cikin sauri Constable Saleh ya ce "Yalla
ai wallahi ka ji na yi rantsuwa ta muslmi ba na yi masa aiki ban ta
a kar
ar ku
in wani na yi masa aiki ba, Yalla
ai ka tuna da iyalina kar ka sa aikina ya lalace ba ni da hanyar samu sai wanna
n, kawai anyi a gaban idona ne ba sau
aya ba ba sau biyu ba shiyasa na shaida kuma na ke baka labari Yalla
ai."
IP Khalil ya koma ya zauna ja
ar gami da furzar da zazzafar iska, "Ku sake shi!" ya fa
a kamar zai fashe da kuka don takaici.
ya na bada umarni su ka bu
e Akhiee, ya kakka
e jikinsa ya tashi, wurin Inspector ya nufa ya tsaya akansa sannan ya ce "Kai
aramin Sufeto, idan ka ce uwarka Madam ce to mu ha
u a Coci, ina son ganinta."
Daga haka ya juya, har ya fice Idanun IP Khalil na kansa, dogon tsaki ya zabga gami da dukan teburib
n gabansa ya mi
e kamar wanda aka cakawa Allura.
"Ya Zama dole ma na san da abinda ya ke ta
ama Yaron nan, ya zama dole na gane dalilin da ya sa CP ya ce na sake shi" wannan lissafin IP Khalil ya ke yi cike da
acin rai.
Akhiee kuwa tuni ya
ata a wurin ya san inda dare ya yi masa.
Baya
Cikin sauri sauri Alhaji Salisu ya shigo Falon,, a kusa da Hajiya Laure ya zauna sannan ya ce "Hajiyata na yi ba
o za mu tattauna da shi, to kar ki shigo part
ina har sai na dawo na same ki"
"To sabida me Alhaji?"
"Kar ki tsananta bincike don Allah kawai ki yi abinda na ce"
"To shikenan Alhajina ka dawo da wuri"
Hajiya Laure ta fa
a ta na kwarkwasa.
gaba ya yi ya na cewa "In sha Allahu"
Akhiee na zaune
afarsa
aya kan
aya Alhaji Salisu ya shigo da sallama, bai amsa ba har ya
araso ya zauna kan kujerar da ke fuskantar wadda Rislaan ya ke kai......
SHARE FISABILILLAH
Paid book ne...
09079885632
INDO*
[8/12, 4:56 PM] INDO: https://chat.whatsapp.com/FuB2OR4qBx189IdAM0hXbG
SAHUN KEKE
Ep 5