Sashe 33
Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
shi ta yi ta na cusa kanta cikin irjinsa gami da sake wani sabon salon kukan, cikin wata shu'umar murya ta ce "Nima zan zamo Bil-adam domin na rayu da kai, idan babu kai a rayuwata zan sha wahala, Don Allah ka dena guduna Mijina ka amince mini mu rayu tare, ina azabtuwa da banzatar da ni da ka ke yi; ka sa Uban Dawa ya aure ni kawai sabida ina kasancewa tare da kai, idan laifi na yi maka ka hukuntani ta wata hanyar amma ba ta wannan ba Don Allah!!!!!!" arasa maganar ta na kwallan idanunsa da ke cikin nata. dukkan hannayensa ya sa ya rungumeta tsam gami da tura fuskarsa cikin wuyanta, cikin fitar hayyaci ya ce "Ni ma ba a son raina hakan ta ke faruwa ba, sai dai ni ba na bu atar mace a rayuwata dole wata rana za ta hana ni yin abinda ya dace, amma ni ban ta in ki ba hasalima ko da yaushe ki na cikin Zuciyata!!!" SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 AN FARA PAYMENT INDO* [8/29, 5:41 PM] INDO: https://chat.whatsapp.com/FuB2OR4qBx189IdAM0hXbG SAHUN KEKE Ep 20