← Book details Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 47

Sashe 19

Sawun Keke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba don haka ta ce "Ni kam bari in je wajen su Umma" gami sa yin gaba. Husnee ta ce "To" gami da turmutsa kai akin tare da Sallama. a inda yake zaune a nan yake bai ko motsa ba, Husnee kam ba ta ga abinda Zara ta gani ba don haka ta arasa gefen gadon nasa ta zauna ta na murmushi me tafe da walla. Ido ta zuba masa har na lokaci yayin da nasa idanun su ke a asa ko agowa ya kalleta bai yi ba. Cikin rawar murya ta ce "Akhiee! ba ka son ganina ko? ya jikin naka? ka yi ha uri don Allah wallahi ba a son raina na aga maka hannu ba jiya, hankalina ne ya tashi na rasa yadda zan yi don gani nake tamkar za ka rasa ranka." "Wannan bai ata mini rai ba a kan rashin jin maganata Asma'u, me ya kawo ki har gidanmu? shin bance ki fita daga rayuwata ba ne? kin ga abinda ya faru da ni jiya cikin an mintuna ki sani idan ki na bibiyata watarana ke za'ayiwa abinda aka yi mini don za a auka ne kamar ke wata ce a wurina." Hijab ta sa ta na goge walla cikin shashshekar kuka ta ce "Ina so in yi abinda ka ke so amma na kasa, Akhiee tausayinka da son kasancewa tare da kai ba zai barni na yi abinda ka ke so ba, ka barni kawai idan an kashe ni ka ga dole zan dena bibiyarka" "Ke mahaukaciya ce wai Asma'u? meye ha ina da ke da har ki ke tunanin a kashe ki a kaina? me yasa ba za ki yi arin gyara rayuwarki ba sai ki yi arin lalatata??" "To Akhiee kai me yasa ko na rana aya ba za ka kwatanta zamowa mutumin warai ba? ba ni da wata ala a da kai amma akwai an'uwantaka ta muslimci Akhiee ko dai kai ba muslmi ba ne? me yasa za a dinga ha a ka da Allah akan abu amma ka rufe idonka? Akhiee!! indai ba ka zamo mutumin kirki ba to fa ba na jin akwai ranar da hankalinka zai kwanta, da ba ka shiga harkar banzar nan ba da babu wani an ta'adda da zai cutar da kai, amma ka shiga harkarsu, an gidanku duk malamai ne kai aya ne ka zamo daban, ba ka jin nauyin yin kisa, ka auki jini tamkar ruwa kwata-kwata zubarsa ba ta tsorata ka, ka yanki wancan ka kashe wancan Akhiee meye ribar wannan rayuwar? ka tarawa kanka ma iya da masu son ganin bayanka, arshenta fa haka za su yi maka kisan wula anci mu da mu ka damu da kai kuma ka bar mu da shan wahalar rashinka; Akhiee!!! Ka yi min ha uri amma ba zan iya fita daga rayuwarka ba ina son zamowa Abokiyarka, don Allah ka yarda da ni" ta kai arshen maganar ta na wani irin kuka me tsuma zucuyar me saurarensa. Rintse idanunsa ya yi da arfi gami da ha e kansa da guiwa, zuwa yanzu ji yake kamar ya kasheta ya huta don kuwa ya tabbatar indai ba za ta fita daga rayuwarsa ba za ta sha ba ar wahala ta ko'ina. Sai bayan wani lokaci zuciyarsa ta an lafa sannan ya ago idanunsa ya zuba mata "Asma'u Babana kawai na yarda da yiwa arya, Babana ka ai na ke iya saurara kuma na ke iya amfani da kalaminsa, sai dai ko shi bai ta a sa ni dariya na yi ta ba sai ke Asma'u, ban sanki ba bansan wacece ke ba nan san daga ina ki ke ba, lokaci aya kin shigo rayuwata kuma ki na son haifar min da matsaltsalu a cikinta, iya abinda ki ka samu a baya ki yi ha uri da shi amma daga yanzu ki daure ki auke kanki daga gareni, rayuwata rayuwata ce ba na jin za ta ta a canjawa, ki tashi ki tafi." "Amma Akhiee ai....." dakatar da ita ya yi da cewa "Ba na son jin komai daga bakinki, na riga na gama maganata ki tashi ki fice mini da gani, ba na son ara ganin fuskarki haka ba na son ko da ara jin sunanki, da so samu ne ki yi mini tazarar da har abada ko labarinki ba zan ara ji ba, ki fita tin kafin raina ya aci na yi miki abinda hankali ba zai auka ba." ewa ta yi ta na tafiya da baya da baya idanunta da ke famar zubda ruwa su na kansa, wani irin abu ne ke turnu o mata tin daga ahon zuciyarta har ma ogoro hakan ya sa ba za ta iya cewa komai ba, yadda take shashshekar kuka kuwa ka ce duk an gidan su ne su ka yi ha ari su ka mutu. Sai da ta fice daga akin kana ta juya ta ci gaba da tafiya a hankali a hankali. a haka ta dinga ratsa shafukan gidan daban-daban ba tare da damuwa akan kallon da su ke binta da shi ba har ta fito waje inda Amadu ke ta safa da marwa cike da zullumin abinda zai faru da ita a ciki, ganin ta na wannan mugun kuka ya ara aga hankalinsa ya shiga yi mata tambayoyi sai dai ko uffan ta i ce masa. akin Akhiee kuwa Husnee na fita Razia ta bayyana a gabansa ita ma ta kafa aradun nata kukan, cikin shashsheka ta ce "Risslan ina raye kuma ina tare da kai amma ba ka ta a yi mini abinda ka yiwa wannan yarinyar ba, ka fa a cikin wannan halin ne fa dominta ka yi abubuwan da ba wanda ya ta a saka ka yi su sai ita, ta ya-ya hankalina zai iya auka? billahillazi huwar rahmanu Sai na kasheta indai ba ta gaggauta fita daga rayuwarka ba!!!, in ban kasheta ba kuma zan yi mata illar da duk duniya sai ta Zame mata tamkar wuta, da ita da danginta sai sun gwammace mutuwa ta yi akan irin izayar da zan yi mata." Jikinsa kawai karkarwa ya ke yi jijiyoyinsa jikinsa sun wani irin mimmi e sun firfito, kansa na wani irin juyi da gwamutsi tamkar karon Babbar mota da ar uwarta, Zuciyarsa wani irin tu i ta ke yi wanda ya ke jin tamkar ba za ta ara minti aya ba za ta yi bindiga ta tarwatse. ensa na asa ya kame ya cije gami da dafe kansa da dukkan hannayensa. ganin irin wahalar da ya fa a bai sa Razia ta saurata masa ba, ta ci gaba da surutai cikin fitar hayyaci da tsananin acin rai, ba in kishi ya sa duk ta zamo tamkar mahaukaciya, ta da e ta na fa ar duk maganar da ta zo bakinta sannan ta gaji ta yi shiru ta ci gaba da zabga kuka. sai a lokacin Akhiee ya samu damar tofa tashi "Asma'u ba ta da laifi kuma muddin wani abu ya sameta sai na jefa ki a masifar da har iyama ta tsaya ba za ki fita daga cikinta ba wallahi!!!! tashi ki bar min wuri kuma za ki je ki ha u da Father." riki un idanunta ta zuba masa cike da tsananin mamakin furucinsa. Cikin tsawa ya ce "Ki tashi na ce!!! ko kuma ni in baki wuri!!!" Ya na rufe baki ta ace at!! kamar ba ta ta a wanzu a wurin ba. Zafi, una, ra i, ciwo, azaba, u uba, ba abinda zuciyarsa da kansa ba sa yi ya rasa ma abinda zai yi ya samu sassauci. Zabira da Laita Da sauran iyalin Akhiee su na zaune sun yi jungum-jungum kowa na tunanin halin da yake ciki, Rabi'u kuwa kuka yake ta arzawa tin jiya da ya ga halin da Uban gidan nasa ke ciki tsoro da tashin hankali su ka hana shi sakatt, a kyauta Laita ta ba shi abinci amma ya i ci sabida ya gama firgicewa, da kuka ya yi bacci da shi ya tashi, har kawo yanzu ma ya kasa denawa, su kuwa sai ara tsorata shi su ke yi, a take ya ji harkar daba ma gabaki aya ta fice masa daga rai, nan take ya sa a ransa zai yi karatu tu uru kamar yadda mahaifiyarsa ta ke so zai watsar da dukkan wata shiririta. Zabira ce ta an yi gyaran murya sannan ta ce "Wai yanzu zuba ido za mu yi kenan ba za mu au fansa ba??" Gwaja ya ce "To in ba da umarnin Sar a ba wa zai yi hakan? sai mun je mun tambayeshi mun ji me zai ce" Laita ta ce "Ya kamata a gaggauta tambayarsa; anjima ka an ku shirya mu shiga gidan nasu." Salansa ya ce "Hakan ma za ayi, amma ya zama dole mu aukar masa fansa ko ba ya so sai mun yi bai sani ba." an Bakwai ya ce "Asalin gaskiya kenan nima haka zan ce" tattaunawa su ka fara yi kowa na fa en abinda ya kamata su yi. Tankar Ya i.......... (To sai gobe su balolo har an baza kunnuwa a ji Tankar Ya i a wane Hali take SHARE FISABILILLAH Na Ku i ne.... Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba. VIP 500 Posting Kullum. domin arin bayani 09079885632 AN FARA PAYMENT INDO* [8/19, 7:24 PM] INDO: * SAHUN KEKE Ep 14
Chapter 19 · 0% Book details