Sashe 78
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ga Wani Arnen sunglasses da ya qwafa a kyakyawar fuskar sa. Ya Rufe fararen idanun sa dashi, masu shaining, ga diamond wristwatch dake ɗaure a tsintsiyar hannun sa na hagu, sai zuba shaining yake yi. Neck nasa kuwa sanye yake da wasu siraran sarƙoƙi wajen guda uku na zallar pearl, Yayin da Left ear nasa yake maƙale da wani ƙaramin earring na azurfa.
Ya haɗu sosai fi ye da tunanin duk wani mai tunani Abdulmaleek Abubakar Mai Kyau, ke nan kyakyawan matashin saurayi mai ji da ƙuruciya ga Naira. Maleek ya kasance mutum ne shi wanda a koda yaushe kyakyawar fuskar sa take wadace da ƙayataccen murmushi Mai bayyana dimples, sai dai kuma karkuji na ce fuskar sa koda yaushe tana wadace da ƙayataccen murmushi kuyi tunanin shiɗin mutum mai sauƙi ne. Eh yana da sauƙin kansa dai daishi sai dai bashi da haƙuri ko kaɗan ga zuciya akwai sa zafin zuciya kamar me.🙃
Gashi kuma ba mutum bane mai É—aukar Raini sam ko kaÉ—an baya É—aukar rashin respect, domin kuwa shi mutum ne mai masifar son a girmama sa.☺ï¸
Tafiya Yake yi cikin Katafaren airport Wanda yake cike da mutane ta kowani part suna harkokin gaban su.
Janye yake da wata kyakyawar madaidaiciyar akwati. Yayin da gaba ɗaya mutanen wajen suka mayar da gaba ɗaya hankulan su akan sa, suna kallon kyau, iya kyau haɗuwa iya kar haɗuwa, kyakyawan saurayi gaba ɗaya mazan wurin ji suke ina ma, ina ma, ina ma ace sune wannan haɗaɗɗen Guy haka. Wanda takowani ɓangare ya gama haɗuwa ba ƙarya.😎
Yayin da su kuwa Ƴan matan wurin gaba ɗaya ji suke ina ma, ina ma, ina ma ace wannan haɗaɗɗen boyfriend ko kallon su ya yi da sunan soyayya, habba ji suke da sunfi kowa sa'a a duniya wannan haɗaɗɗen saurayi haka gashi kyau ga ƙiran gayu.🤓
_-_âœðŸ»(N)(a)(i)(n)(a)(r)(h) ((K)(d)📚📲_-_
Cikin harabar Airport ya fito cikin taku irin na cikakkun gayu, sannan ya fara tafiya yana ƙari sawa wurin Ahalin sa dake can tsaye sai faman waige waigen ta inda zai fito suke da alama basu gane sa ba.
Qari sawa wurin su Ya yi kana ya tsaya cak yana kallon su, kamar yadda suma shi suke kallo, murmushi Ya yi sannan yakai fresh hand nasa ya zare sunglasses dake manne da fuskar sa.
Qura masa ido Afeefah dake tsaye tana fuskantar sa ta yi tana kallo ita dai iya tunanin ta, hmmm bata gane ko waye wannan haɗaɗɗen matashin saurayi dake tsaye gabanta ba, ita dai a iya tunanin ta wani baturen ne, yazo Nigeria domin kuwa kalar fatar sa bata yi shiƙe dana ƴan Nigeria ba.
Ganin dai budurwar dake tsaye gaban sa, bata nuna wani Reacted ba, na ganin sa, da alama har yanzu bata gane ko shi waye ba yasa.
Ya fara magana cikin muryar sa mai daÉ—in sauraro
"Afeefah ce wannan a gaba na ko?."
Ya yi maganar yana nuna ta, Washe baki Afeefah tayi tana amsa masa da faÉ—in
"Eh, ita ce."
Murmushi Ya yi kana ya kuma matsawa kusa da ÆŠayar budurwar dake tsaye kusa da Afeefah É—in, ya nuna ta sannan Yace
"Lailah ce Ƴar rigimammamiya ce wannan da gani."
Ita ma washe baki tayi sannan ta amsa masa da
"Eh, Buddy ni ce wallahi."
Murmushin ya kuma kana ya nuna Ɗayar matashiyar budurwar dake kusa da Lailah ba tare da ya ƙarisa inda take ba Yace
"Zinaru ce wannan, wato wannan Yarinyar Ƴar gayu, da iyayi🤣😅
Kece ko amma ana kiran ki da xixi.
Ku kuma waÉ—annan Twin's masu kama da junan fa?, da kuka zubo min ido kuna kallo Nainarh da Na'ilah ko?."
Maleek ya kuma maganar bayan xixi ta basa amsa, Murmushi Nailah tayi kana ita ma cikin daddaɗar muryar ta ta ce "Buddy ke nan. Ashe baka manta da Ƴan ƙannin naka da halayen su ba."
Murmushi shima Ya yi kana Ya ce
"Ina sauran suke ne?."
Ya tambaya bayan sun gaisa da Momy Rafi'at da kuma mahaifin sa Alhaji Abubakar Mai Kyau, da suke tsaye gefe sai faman murmushi suke barin ma dai Momy Rafi'at hmmm.
Xixi ce ta basa amsa da faɗin "Sis Zaynerb tanada £xam a school wannan dalilin da ya hanata zuwa tar bar Babban Yayan mu, Yayin da ita kuma Sis Leesat ta tafi Birthday Party na wata Ƴar Yankin mu, ƙawarta."
"Okay aikuwa zasu haɗu na dani tunda sukaƙi zuwa tarba na kuwa."
Cewar Maleek cikin murmushi, É—unguma suka yi gaba É—aya kowa ya shishshiga mota suka bar Airport É—in.
***
Watannin Maleek uku da dawowa Nigeria Ya fara zuwa aiki a katafaren Hospital na gani na faÉ—a da mahaifin sa Alhaji Abubakar Mai Kyau ya Gina masa na musamman a Birnin Tarayya Abujan.
_-_Sai dai kuma menene kuke ganin zai faru a tunanin ku?._-_
Maimakon Maleek ya mayar da hankalin sa ga aikin sa na cikakken gynaecologist Likitan mata, a'a sai ya saka wasa, domin kuwa yawon zuwa mashaya da kuma yawo da Ƴan mata a tsala tsalan motoci yana kashe musu kuɗaɗe, shiya saka gaba domin ko'a Rasha abin da ya koyo ke nan.
A Ranar da ya fara zuwa aikin ya shiga yima wata mata tiyata, yana tsakiya da Yimata tiyatar aka kirasa a waya domin kuwa bai kashe ba, shikuma bai tsaya tunanin komai ba, ya a je kayan tiyata a gefe ya ɗauki waya, aikuwa Sanadin wannan gangan cin nasa, wannan matar ta sheƙa barzahu.
A lokacin ba ƙaramin tashin hankali Alhaji Abubakar Mai Kyau. Ya shiga ba lokacin da ya sama wannan mummunar labari, sai dai kuma shi Maleek ko'a jikin sa.
Haka Rayuwar ta ci gaba da tafiya yana zuwa aiki sai dai kuma baya tsinana uban komai, domin kuwa duk da cewa ya iya aikin sosai, baya mayar da hankalin sa, Sanadin haka majinyata da yawa sunsha karɓar baƙar wahala a hannun sa, domin baya basu kulawar da ya kamata, sai dai tun daga matar Farko da ta Rasu bai kuma gigin da zaisa wani majinyaci ya mutu a hannun sa ba.
_-_
Sai wata Rana bisa tsautsayi da abin ya kasance, dama ance mutum baya wuce ƙaddarar sa. A Ranar wata budurwa yake yima tiyata, lokacin ma ba kiran sa aka yi a waya ba, kawai dai bisa tsautsayi ne, yana cikin tiyata aka sama wata Ƴar matsala, wannan matsala kuwa ba komai ya haddasa ba, sai wata ƴar na'ura da ya manta bai kunna ta ba, a lokacin dazai fara yima wannan budurwa tiyata, aikuwa Sanadin haka ita ma wannan budurwa ta rasa ranta.
A lokacin ba iyaka Alhaji Abubakar Mai Kyau, ba hatta shi kansa Maleek ba ƙaramin tashin hankali ya shiga ba, na abin da ya faru, gefe guda kuma ga Ahalin Yarinyar da suka ce sam ba zasu Yarda ba, dama tuntuni basuso a kai Yarinyar su hospital ɗin ba.
Ita ce ta takura saboda tana masifar son Maleek sai kuma wannan ƙaddararren al'amari ya kasance.
Ita budurwar mai suna IKRAM ta rasa ranta.
Aikuwa ba tare da wani ɓata lokaci ba, Ahalin Yarinyar nan suka danƙara Abdulmaleek da hospital nasa a kotu.
A wancan lokacin ba ƙaramin tashin Hankali gaba ɗaya Ahalin Mister Mai Kyau, suka shiga ba, na abin da yake faruwa.
A lokacin da kyar da suɗin goshi Alhaji Abubakar Mai Kyau. Ya samu aka bada belin Maleek da hospital nasa domin kuwa suma a Ahalin Yarinyar ba ƙananan mutane bane.
Watannin Maleek Biyu a gida Bayan bada belin sa baya zuwa ko'ina, sannan Alhaji Abubakar Mai Kyau. Ya mayar dashi a É—aya daga cikin companies nasa dake Abuja ya saka shi a matsayin C.e.o na group of companies duk da cewa ba kasuwanci ya karanta ba.
Aikuwa ko watanni huɗu cikakku ba'a samu da fara aikin sa a companyn ba, aka sama Stock Market Crashed, gaba ɗaya shiyoyin company suka yi ƙasa company ya sama durƙushewa a kasuwanni.🥴
A lokacin ba ƙaramin asara akayi ba, a wannan company domin kuwa gaba ɗaya mutane sun janye shares nasu gaba ɗaya sunbi sun janye hannun jarinsu na wannan company.
A lokacin faɗin irin tashin hankali da Mister Mai Kyau. Ya shiga ba'a magana, duk da cewa wannan company faɗuwarsa ba yana nufin durƙushewar dukiyar sa ba ne, koda kaɗan ba haka bane, sai dai kuma tattali yanada daɗi ko.
🔥_-_🔥
A mugun fusace Alhaji Abubakar Sameer Lamiɗo, Mister Mai Kyau. Ya fito daga company nasa na ƙera motoci mai suna 'MAI KYAU CARS FACTORY.'
Shiga motar sa Ya yi ko tsayawa jiran Jacob driver bai yi ba. Ya tasa Motar a mugun fusace. Wanda ba komai Ya Janyo fusatar da yake ciki ba, sai Labarin da ya samu akan abin da yake faruwa a company.
A lokacin ikon Allah ne kawai ya kai shi Gidan sa, aikuwa ko parking bai tsaya kammala gyarawa ba, ya turo murfin Motar da ƙafa, a mugun fusace ya fito kai tsaye ya nufa ƙofar palon, aikuwa yaci sa'a a buɗe take, aikuwa a mugun fusacen nan ko sallama babu ya kutsa kansa cikin palon.
Gaba É—aya Yaran gidan suna zazzaune a katafaren palon gidan da mahaifiyar su.
Nainarh, Nailah, Haleesat, Zaynerb Afeefah, Lailah sai xixi gaba É—aya suna zaune a saman kujeru Yayin da Shima Abdulmaleek Ya saka su a tsakiya, ga Æ™aton board na wasan Chess _-_dara_-_ suna bugawa yana koya musu wasan kafta kutse.♟ï¸â™Ÿï¸
Can gefe kuma Momy Rafi'at ce saman 3sieter tana sarrafa system.
A mugun fusace Alhaji Abubakar Mai Kyau. Ya ƙariso wurin gaba ɗaya babu wanda ya lura dashi a wurin.
Watsawa Maleek takardun hannun sa Ya yi kana cikin tsananin matsanancin ɓacin Rai. Wanda gaba ɗaya Yaran sa kai hadda ma matar sa Momy Rafi'at basusan yana dashi ba, ya fara magana cikin kakkausar murya da zafafan kalmomi.
"Abdulmaleek, Maleek.. Abdulmaleek..."
Sai da ya kira sunan Maleek sau uku cikin kakausar murya sannan Ya ci gaba da cewa