Sashe 66
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shimfiɗe Yaran su kayi, Abdulmaleek bed nasa daban, haka su Nainarh da Nailah da suke ƙanana aka haɗasu a bed ɗaya da yake gadon Babba ne.
Lulluɓa musu blanket tayi gaba ɗaya kana ta rage gudun Air condition sannan ta juya zata bar bedroom ɗin, harta kai ƙofa taji yo muryar sa yana kiran sunanta.
ÆŠan dakata wa tayi amma kuma bata juyo ba.
Murmushi ya yi daga inda yake tsaye kana Yace
"Please matar mai kyau, ki a je komai a gefe kizo ɓangarena akwai maganar da nakeso na muku da Ƴar uwar zaman ki H..."
Ya yi maganar ne domin a tunanin sa zuwa yanzu Rafi'at tasan wacece Abokiyar zaman da ya Æ™ara ma ta. ðŸ¤ðŸƒ
Bata Jira ya kuma cewa komai ba, ta fice daga bedroom É—in, kai tsaye bedroom nata ta wuce, zuciyarta tunani fall, wato dai farkon sunanta 'H', ne tunda taji ya faÉ—a hakan, da shigar ta É—akin kasa zaune tayi bare tsaye, sai faman safa da marwa take yi, ta rasa mai zatayi tunani take akan taje ko kuwa karta je komai zai faru ya daÉ—e bai faru ba.
Ajiyar zuciya ta sauke abin da zuciyarta ta raya ma ta, shi zata aikata saboda haka ta yanke shawarar zuwa tayi.
Da sauri ta ƙarisa jikin Dressing mirror tana kallon kanta, murmushi tayi kana a fili ta ce
"Dan Allah dube ni Like a SARAUNIYAR KYAU, amma Abubakar ya rasa mai zai min sai kishi..."
Kasa ƙarisawa tayi saboda girman kalmar a wurin ta.
Mayafi ta É—auka milk color shigen Arabian gown dake a jikinta, kana tayi rolling kanta dashi, sannan ta fito daga bedroom É—in, kai tsaye part É—in sa ta nufa zuciyarta na har bawa na Rashin dalili.
A hankali takai hannunta na dama ta tura ƙofar sannan ta shiga ciki bakinta ɗauke da sallama, sai dai kuma ba kowa a palon, dan haka ƙarisa shiga ciki tayi, sannan ta sama wuri ta zauna a saman 3sieter ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana karkaɗawa tana jiran ƙarisowar Ango da Amaryar sa.
Ta ɗan daɗe zaune a haka, sai kuma can taji alamar shigowar mutane wurin, bugun zuciyarta ne ya ƙaru a lokacin da suke ƙara matsowa wurin da take, da yake ta basu baya shiya sa har suka ƙariso wurin suka zauna fuskar Amaryar kamar yadda ta saba ganin ta lulluɓe da mayafi.
Taɓe baki tayi ƙasa ƙasa yadda ita kaɗai zataji ta ce
"Wannan kodai munafuka ce ita sai haka, idan ba tsaban munafunci ba, ta Aure min miji shi ne hadda wani rufe fuska?."
Taja tsaki ƙasa ƙasa ta gyara zamanta tana binsu da kallo.
BuÉ—e Taron Abubakar ya yi da addu'a sannan ya fara musu nasiha a kan zaman lafiya da sauran su, yana ta yi dai kuma har zuwa lokacin Amarya bata buÉ—e fuskar ta ba, a domin uwar gida ta gani.ðŸ˜
GyaÉ—a kai kawai Rafi'at take yi yayin da tarin nasihohin da Abubakar yake antayo musu kamar wani Babban Malami Suke shiga kunenta na dama su fita ana hagu.
Shiru Ya yi Bayan ya gama faÉ—ar Abin da zai iya.
Jin Ya yi shiru da kwararo Ayoyi da hadisai Yasa Rafi'at tayi gyaran murya sannan ta kalla matar dake zaune suna fuskan tar juna da ita fuska rufe da mayafi ta ce.
"Umm gashi Æ™anwar tawa naga kamar rowar fuskarta take min domin kuwa har yau kuma dai dai wannan lokaci ban samu na kalla kyakyawar fuskar Æ™anwar tawa ba wata Æ™ila rowar kyakyawar fuskar take min ban sani ba."ðŸ˜
Ta yi maganar ne cike da zoyala kamar ba ita ba.
Yayin da Abubakar Yaji maganar nata kamar ya ya ke nan dai har Yau Rafi'at bata san wacece ya Auro ba aikuwa akwai matsala.
Ta É“angaren Amarya Hajarah kuwa murmushi tayi kana cikin nutsuwa irin na ta takai hannayenta duka biyun masu É—auke da zanen jan lalle gunin burgewa tana Ya ye mayafin da ya Rufe ma ta fuska a hankali a hankali harta Ya ye shi tas duka kyawawan idanunta suka yi taho mu gama da kyawawan idanun Rafi'at .ðŸƒ.
Cak maganganun dake ƙoƙarin fitowa daga Bakin Rafi'at suka tsaya cak kamar Yadda Brain ɗin ta Ya tafi hutun Rabin lokaci.🙆
This is emotionality blackmail, da sauri takai hannu tana murza idanunta tana zargin kodai ba dai dai suke gani ba, tabbas idanunta dai dai suke, domin kuwa fuskar da ta gani da Farko ita ta kuma gani yanzu bayan ta murza idanunta, da'ace ta Yadda da tsafi ko sihiri tofa zata ce Hajarah dake zaune Yanzu a gabanta matsayin kishiya a gareta, Magic tayi ta Aura mijinta Abubakar sai dai kash. ☠ï¸
Da wani irin sauri ta miƙe tsaye tana kallon Hajarah hannunta na rawa kamar yadda bakinta yake rawa ta nuna Hajarah tana faɗi cikin rarrabewar harshe.
"Ke,! Ke Hajar me ki-ka-zo anan?..."
Kasa ƙarisa maganar tayi saboda tsananin tashin hankali da ƙunar da zuciyarta take ma ta a lokacin ji take gwara ta harbe Hajarah ko kuma ta caccaka ma ta wuƙa a ciki ta mutu sai dai ta ƙare Rayuwar ta a matsayin PRISONER a Babban PRISON dake Lagos.
Batare da da Tunanin komai ba ta nufi glass center table dake a tsakiyar palon, iya ƙarfinta ta dage ta ɗauki wannan glass center table ta nufi Hajarah dashi zata buga ma ta.
Ai in 360 Hajarah tayi wani super sai gata a bayan Abubakar tana neman a gajin shi.
Kece wa Rafi'at tayi da wata kalar dariyar bosawa ba tunanin komai tabi bayanta tana ƙoƙarin buga ma ta, ai nanfa aka shiga zagaye palo domin kuwa duk yadda taso ta bugawa Hajarah wannan glass ɗin Abubakar ya hana faruwar haka, ita kuma taƙi haƙura gashi ya kasa kwace center table ɗin a hannunta, duk yadda yaso.
Gaba ɗaya sunbi sun hargitsa palon curtains duk sun faffaɗo hatta plasma tv bata gyale ba sai da ta ma ta raga raga, sai faman zagaye ƙaton palon suke yi duk tabi ta haɗa uban zufa, amma taƙi haƙura ta ɗauki ƙaddara tunda aikin gama ya riga da ya gama.
Da Allah ya ba Abubakar sa'a ya damƙe hannun ta da ƙarfin gaske, aikuwa ba shiri ta saki glass ɗin.
Sai kuma ta shaƙo Neck ɗin sa cikin kururuwa tana zage zage.
Duk Yadda yaso ya fin cike ta daga Riƙon da tayi masa kasawa ya yi, hakan ne Yasa ba tare da ya san lokacin ba yasa yatsun sa guda Biyar ya bata wani lafiyayen mari, wanda yasa sai da taga wulgawar wasu taurari a kanta domin kuwa ba kaɗan ba marin ya shige hannunta dake faman Rawa takai ta dafa fuskar ta dai dai sai tin da ya mara tana binsa da wani mugun kallo.
Sai a lokacin yaji Da ya sani marinta da Ya yi, domin kuwa Namiji mai duka ko Marin mace bai cika Namiji ba confirm that's Right.🤜🤛
Da sauri ya ƙarisa kusa da ita yana ƙoƙarin kamo fuskar ta da Shedan Yatsun hannun sa suka kwanta dama abun ka da farar fata take fuskar ta tayi jajir.
A mugun fusace taja baya tana binsa da wani matsiyacin kallo Sannan ta ce
"Abubakar ke nan kayi min Abin da duk duniya babu Wanda ko da gi-gin wasa ya taɓa ƙoƙarin aikata hakan, ka mareni HHhH, mu bar wannan zancen Marin. Abubakar kayi min dafin da bazai taɓa goguwa a Brain ɗina ba, saboda tsaban cin amana ka rasa wacca zaka Auro min a matsayin kishiya sai Hajarah, toh wallahi tallahi kasani, ka siya wa gidan ka ticket na kallon YAƘIN DUNIYA NA UKU, a cikin gidan ka domin kuwa na Rantse da Allah mai girma sai na ɗauka fansar cin Amanar da kamin wallahi tallahi ka rubuta ka a je."
Tana maganar ne tun daga Æ™asan zuciyarta kuma cikin kururuwa sannan kuma tana kuma tabbatar masa da Abin da take faÉ—a...☠ï¸
Tofah Tun daga wannan Ranar wannan Daren wannan Lokacin salon zaman gidan Abubakar Mai Kyau Ya canza tsakanin sa da matarsa domin kuwa zama ake na ba Ruwan wannan da wancan, domin kuwa tuni Rafi'at ta koma Bakin aikinta suka ci gaba da gudanar da Rayuwa sati ɗayan Hajarah Yana ƙarewa ba tare da musu ba Rafi'at ta amshi girki.
To dai haka Rayuwar gidan ta ci gaba da gudana domin Rafi'at a kullum da Hanyar da take fitowa na takalar Hajarah da bala'i.
Sai dai kuma mugun wayo ne da Hajarah domin duk Hanyar da Rafi'at zata fito dashi na janta da fa É—a ko wani Abun.
Bata taɓa yadda ta biye ma ta su bar Abin kunya, domin kuwa kyar Hajarah take kallonta ita da ta Karanci psychology ma'ana ilimin Tunani, ai ba abin da Rafi'at zata nuna ma ta domin tsaf take karantar tunanin ta.
Haka suka ci gaba da gungura Rayuwar daga ƙarshe da-dai Rafi'at taga ba sarki sai Allah, tuni ta zubar da makaman Yaƙinta.
Suka ci gaba da lula Rayuwar gidan, sai dai kuma na ciki fa Yana ciki eheee.
Tuni Yaran suka koma wajen Hajarah da zama gaba É—aya domin kuwa mahaifiyar su Rafi'at bata cika zama ba, saboda yanayin aikinta hakan yasa ba wani kulawa ta uwa da take basu sosai.
Tuni Mai gidan da Jama'ar gidan suka miƙawa Hajarah kambun mulkin gidan gaba ɗaya, domin kuwa wata kalar soyayya mara misaltuwa Abubakar yake ma Hajarah, a saboda kyawawan halayenta a garesa daɗi da ƙari itaɗin ta musamman ce a cikin ma ta, ta kasance mai sa'a a cikin masu sa'a.
Komai Yana tafiya dai dai bisa tsari a gidan Mister Mai Kyau, Rayuwa ake na fahimtar juna da kuma ƙaunar juna.
Auren Abubakar da Hajarah nada watanni huɗu, ciki ya bayyana a jikin Hajarah, aikuwa kuzo kuga murna da Farin ciki wurin Abubakar, jinsa Yake Tamkar bai taɓa haihuwa ba, sai kanta wani kalar ƙauna mara misaltuwa Abubakar yake yiwa Hajarah da cikin jikinta.
Sai dai kuma duk da haka bai dena kulawa da matarsa Rafi'at ba, da kuma Yaran sa uku Abdulmaleek da kuma twin's Nainarh, Nailah.
Cikin Hajarah nada watanni biyar a duniya ciki ya bayyana a jikin Rafi'at Ita ma.