Sashe 33
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nidai tsananin mamaki ma ya hanani koda motsi, sai da naji suna ci gaba da tattauna war, sannan na samu na kwashi ƙafafuna waɗanda sukayi sanyi na jin abin da suke faɗa haka na fito daga bathroom ɗin a raina ina saƙe saƙen abubuwa da yawa sosai sosai.
Ganin na fito daga bathroom ne yasa Feenah tayi shiru da faɗin abin da tayi niyya ni kuwa ko kallonsu banyi ba, har na ɗaga kafafuna na nufi closet a domin shiryawa, naji ina ai gwara kawai na taresu a fili ba ɓoye ɓoye, domin naji abin da suke shiryawa budurwar da ko saninta banyi ba, domin a lokacin basu ambaci sunanta ba, idan ma na rabu dasu tsoro ma kenan, bayan kuma naji suna shiryawa wata gadar zare, banga amfanin zaman tare, babu amana ba, indai ban fito na musu magana akan hanyar da suke su jefa kansu ba.
Cike da gwarin gwiwa na juya ina kallonsu dukansu, da idanuna da suka rine da ɓacin rai, wanda ban taɓa shiga ba tsawon rayuwata, domin naji abin da yafi ƙarfin tunanina da lissafina.
Cikin faÉ—a da hargowa nake faÉ—in, 'kundai ji kunya wallah, kuna mata bakusan ciwon É—iya mace sai É—iya mace ba, akan wata banza two million's zaku jefa kanku cikin masifa.
Shin ko kunsan abin da shi mutumin zayyi da ita budurwar da ya baku umarnin samota?.
Ko kuwa ya faɗamuku ne?, kuka sani ko kasheta zayyi ko kuma yayi Raping ɗinta ko kuma yayi wani aikin asiri da ita, ko ko duka dai bakusani ba, kawai dai akan wata banza two million's kunzo nan kunata wani cika baki menene da menene ku ba Ruwanku. Tur da zama da ƙawaye irin ku, tir da halinku kaico wallah.
Tunda na fara maganar na fahimci jikin Feenah ya É—anyi sanyi, ko kuwa yanayin hallitar ta ne ya motsa, na yawan sanyi, nidai bansani ba, na nufe ido ina zazzaga ruwan masifa.
Yayinda Zuree ta cika tayi fom fam ƙiris take jira ta fashe duk surutun da nake yana shiga right ear ɗinta ne ya fita ta left.
Aikuwa ban rufe baki ba ta tashi a fusace, dama bahaushe yace da hauka ake naÉ—e tabarman kunya, aikuwa nanta hau yi kamar bakinta zai tsage dama gata da saurin baki kamar me faÉ—i take, "to ke ina ruwan ki koma miye zayyi da ita ba abin da ya damemu mudai munji dumus, kuma zamuyi aiki sai naga uban da ya isa ya hanamu banza dake a gurin."
Nima cikin masifa na hayayyaƙo ma ta nace "dubeki shashasha dake a gurin, ke a cikin shashashu ma sai dai a kira ki 'DANKALI' yasin, saboda tsananin shashanci da akuyanci, ki rasa wacca zaki cuta sai ƴar uwanki mace, aikuwa anyi asara."
Cike da kumfar baki Zuree ta ce "E, naji koma miye zakice kin daÉ—e baki faÉ—a ba, kuma anjima da dare saina kai mishi 'Haleesat' É—in idan ma kasheta zayyi ko Raping É—inta yayi, kawai dama ta isheni a rayuwa."
Tun a lokacin data kira sunan 'Haleesat' jina da ganina na wani lokaci ya É—auke sakamakon banyi tunanin ke ba ce, ashe É—an Adam ba'a bakin komai yake ba.
Da ƙyar na samu na dawo da nutsuwata, na kalleta a ƙasƙance nace.
"aikuwa sai dai aniyar ki ta biki domin Haleesat tafi ƙarfin ki nesa ba kusa ba, domin 'she was very £xtraordinary lady' ita ba kalarki bace, ko zuwa Night Club da takeyi jarab tane kuma kema kinsani Haleesat batayi kalar mata masu yawon ta zubar ba."
Shiru tayi domin kuwa a yanzu bata da amsar da zata bani, ganin haka naja tsaki ina faɗin "idiot kawai kina mace bakisan ciwon kanki ba, wai kuma a haka kike yarinya a gurin babban malami shahararre, andaiji kunya ƴar malam taƙi halin malam.
Duk sunaji na amma daga ita har Feenah dake kwance saman bed, sun kasa tankamin, na kuma jan tsaki sannan na nufi wardrobe na ciro kayan da zan saka.
Harna kammala shiri suna É—akin sunyi gum kamar ruwa ya shanye su.
Dare misalin ƙarfe goma saura a lokacin wayata tayi full charge, ina zaune saman doguwar kujerar ɗakin, ina sipping coffee, na lalubo lambar ki na kira duk a zato na, sunyi bacci shine fa, kina ɗagawa Feenah ta ƙure volume na speakers, ke kuma daga wajen ki bakyaji sosai, na miƙe da niyyar fita waje, nan wani jiri ya kwashe ni mug dake hannuna ya tarwatse a ƙasa, daga nan nima na bishi bansan tayaya kuma meya faru ba.
Kawai dai da safe na farka ne na ganni a saman bed, ɗakin ba kowa alamar dai ba'a anan suka kwana ba, a lokacin kasa tashi nayi saboda kaina dake matuƙar sarawa haka kuma ga jikina ba qwari.
Nafi ƙarfin two hours a haka sai daga baya na samu na tashi da kyar na shiga bathroom nayi wanka na fito, har lokacin ba ɗayarsu da ta dawo a gurguje na shirya cikin sauri sauri.
Bayan na shirya ne fa, wuraren ƙarfe biyu na rana har lokacin dai ba wacca ta dawo, zuwa lokacin hankalina ya fara tashi ina nan zaune, saiga ƙanwar Zuree ta shigo ɗakin wai tazo gurin Zuree yayarta, kuma tarema suke da babban yayansu.
Aikuwa ba tare da ɓata lokaci ba, ma ta bayanin abin da ke faruwa tun daga farko har ƙarshe.
Ita kuma tanajin haka ba ɓoye ɓoye taje ta faɗama babban yayansu dake waje cikin mota yana jira, shima dai kamar ƙanwar yasha mamaki, amma sayya dake ya ciro phone ɗinshi a trouser pocket ɗinshi ya lalubo lambar Zuree, ya danna kira amma waya a kashe ya kira yakai sau goma amma dai abu ɗaya waya a kashe.
TASHIN S£NS£!
Muna tsaye a bakin gate munyi cirko cirko muna jiran tsammani, saiga wata arniyar mota black color ƙirar R.R. ROLLS ROYC£.
Tayi parking a can gefen mu saiga ƙanwar Feenah, wato Fannah ta fito daga ciki da sauri ta ƙariso gurin da muke tana tambaya na ko lafiya, sannan kuma Feenah tanan sun kawo ma ta ziyara ne.
A lokacin duk da bani ce nayi laifin ba, amma wallah saida naji wani fitsarin tsoro ya cika marata.
Da kyar na samu na ce ma ta "Feenah bata nan," zatayi magana saiga Dadynsu da kuma Momyn su matar da Feenah take a hannunta, da kuma wani saurayi da alama yayansu ne sun ƙariso gurin.
Hannu yayansu Feenah yaba Babban yayansu Zuree sukayi misa baha, sannan suma suke tambaya ko lafiya suka ganmu cirko cirko dayake na É—an saba da Æ´an gidansu Feenah ba laifi.
Nanfa babban yayansu Zuree ya gyara tsayuwarshi, yaba su labari kamar yadda na bashi.
Nanfa naga ɓacin rai kalar wanda ban taɓa gani ba, dan kuwa yayansu Feenah yafi Babban yayansu Zuree nuna tsantsar ɓac
cin ranshi akan abin da yaji su Feenah sun aikata ko ince suke akan aikatawa.
Cikin tsananin ɓacin rai yake faɗin "yaushe kuma ta yaya Safeenah, dama haka sunan Feenah yake na gaskiya.
Ta zama haka, kuma mu muna ina, a wannan lokacin da ƙarfi ya damɗe hannun shi yana futar da huci, shikuwa Dadynsu Feenah tsananin mamaki ya hanashi faɗin komai, haka dai munkai kusan minti talatin muna tsaye a gurin kowa da abin da yake saƙawa aranshi.
Can saiga Motar Zuree ta nufo gate É—in bamu sani ba, sun hago mutane ne a gurin ko miye ya faru, da sauri dai mukaga motar tayi reverse zata bar gurin.
Ai a three sixty 360 yayansu Feenah shida Babban yayansu Zuree suka bi motar wata kalar super Babban yayansu Zuree yayi yasha gaban motar, yayinda yayansu Feenah ya fasa glass ɗin motar da hannun shi, bai damu da jinin da hannun shi yake ba, ya finciko Feenah waje bai tsaya komai ba, ya dingi ball da ita yana marinta ta ko'ina dukanta yakeyi, don koda yaga ta suma ruwan roba ya ɗauko a mota ya kwara ma ta, ba shiri ta farfaɗo shi kuma ya ci gaba daga inda ya tsaya, ganin zayyi kisane yasa ƙanwar Feenah, Fannah ta ruga da gudu tana kare Feenah tana bashi haƙuri, amma ina kamar ma cewa take ya ci gaba, aikuwa ya haɗa da ita yana jibga baya ma gajiya ga mutane har an fara taruwa ƴan kallon qwaqwaf hadda masu ɗaukar video.
Ganin zai kashesu su duka ne yasa Momyn su ta tafi da sauri ta shiga tsakani, sannan fa ya dakata, shikuwa Dadynsu yana gani yaƙi magana sai ma mota daya koma abinshi.
Shikuma Babban yayansu Zuree tun lokacin da ya kamota wani farin gam yasa ya rufe mata baki dashi, sannan ya ɗauko igiya ya ɗaure m ata hannu da ƙafafu duka biyu sannan fa yahau dukanta yana kwallo da ita haɗe da marinta, fuskar nan nata da tasha bleaching tayi wani irin jajir kamar kamar me.
Bai dena dukanta ba sai da yaga bata motsi sannan ya ciciɓeta a haka ya jefa a mota kamar kayan wanki sannan ya dawo wajen yayansu Feenah suka sakeyin misabaha, ya min godiya sannan ya shiga mota ita ma ƙanwar Zuree ta shiga yajasu suka bar gurin.
Shima yayansu Feenah kaÉ—asu yayi suka shiga mota suka bar gurin suma daga nan kuma kowa yayi gaba, nima haka jiki ba gwari na koma ciki.
Ajiyar zuciya Jenny ta sauke da ta kawo nan sannan ta kalla Haleesat da tunda ta fara maganar ta zuba ma ta ido, murmushi tayi ta ce "in taƙaice miki dai Zuree a ranar mahaifinta ya aurar da ita sadaka ga wani almajirinshi, sannan kuma yace karatun ma an barshi ba ita ba ƙara zuwa school forever...ita kuwa Feenah taci wuya amma dai ita ba'a katse ma ta karatu ba saboda Dadynsu cikaken ɗan boko ne, gaba da baya amma dai yanzu bata kwana a hostel sai dai ana tashi driver yazo ya ɗauketa su tafi gida thats is all.
Ajiyar zuciya Haleesat ta sauke, sai da ta nisa sannan ta ce "duk da abin da suka min banji daÉ—in hukuncin da aka yankewa Zuree ba, aure bashi zaisa ta nutsu ba, nasan halin Zuree gaba da baya."