Sashe 25
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce "wannan wanda tayi ita da allu arjun É—in mana na dai manta sunan shi ne."
"wai 'Alavaikunthapurramuloo' kike nufi?," Afeefah ta tambaye ta bayan ta faÉ—a sunan film É—in, da sauri Deejarh ta ce "E, shi nake nufi.
Zaynerb ta ce "ai tafi jaruman india na yankin telugu kyau gabaÉ—aya."
Lailah tace "a'a wasa dai kikeyi ko amma me za'ayi da wata 'pooja' bayan gasu 'kajal aggarwal' a gefe,"
Zaynerb ta ce "wake maganar kajal, ai wannan ta tsufa,"
" a gurin ki ba, cewar Lailah, Afeefah ta ce "to Ladies a'ina kuka bar Rashi Khanna É—in, gasu Tamannah Bhatia, Mehreen dasu Samantha duka a gefe,"
"faÉ—a ma ta dai sister," cewar Lailah ta ci gaba da cewa "ga kuma Shruti Hassan madam ina faÉ—amiki idanun nata kamar kamar me kyau da kyau aka haÉ—a fa."
Deejarh ganin suna magana suna haɗawa da turancine, gashi ita ba komai take fahimta ba, a zuciyarta ta ce "bari dai nima nayi turanci nan na haɗa da indian ci😎
Gyaran murya tayi sannan ta kalla Lailah dake kwance a 2sieter ta ce "Auntie Lailah na tambaye ki wani mana?,"
"inajinki da sauraronki cewar Lailah.
Deejarh ta ce "karfa kice bakyajin yaren da zan miki maganar dashi,"
Lailah ta ce faɗa mana baki da problem, to banda abinki Dije ta ƙauye yaruka goma nake ji fa, kuma duka na qware akan jinsu highly.
Deejarth ta kuma gyara zaman ta alamar za'a fara sannan ta ce.
"Menene is poonakaalu ahora?,"
Tashi zaune Lailah tayi tana faÉ—in, "ban fahimci me kike nufi ba, please É—an maimaita muji, maimai tawa Deejarh tayi.
"Menene is poonakaalu ahora."
A hankali Lailah ta kuma maimai tawa ita ma, girgiza kanta tayi, "ke bansani ba, wannan ai hauka kawai kika haÉ—a."
"Ba hauka bane fa, tambaya tayi miki,"
Cewar Zaynerb kallon Deejarh Zaynerb tayi murmushi ta ma ta sannan ta ce.
"na farko dai da ta ce 'Menene' hausa tayi, na biyu kuma da ta ce 'is' turanci tayi, na uku kuma da ta ce 'poonakaalu' yaren telugu tayi, na huÉ—u kuma da ta ce 'ahora' yaren spanish tayi."
"Nifa wannan dogon bayanin, ba ganeshi nakeyi ba jeki gundarin magana kawai kai tsaye," cewar Lailah.
Da sauri Afeefah ta ce "tana nufin ta ce 'ƙarfe nawa ne' fa, shine ta haɗa yare kala huɗu ko ba, haka bane?," tayi maganar tana kallon Deejarh ɗin, dariya tayi ta ce "E, mana Balarabiyar india haka nake nufi."
Fashewa da dariya Lailah tayi har tana faÉ—owa daga saman sofa.
Duk suka zuba mata ido, ita ma Zaynerb dariyar takeyi ba laifi.
Saida Lailah tayi dariya ma'ishi sannan ta dakata. Kallon Deejarh tayi cikin dariyar take faɗin, "amma fa, kinyi ƙoƙari waima, ke a'ina kika koya, wannan yarukan kala kala haka?,"
Deejarh ta ce "nima kawai naji na iya ne fa," dariya Lailah ta kuma fashewa da shi.
Afeefah da abin ya isheta buɗar bakinta cewa tayi, "Lailah kodai kin sama taɓuwa ne?,"
Lailah ta ce "lafiyata qalau, kawai dai na manta rabon da, a sakani dariya kalar haka ne,"
"ai saikiyi da kyau an baki aiki cewar Afeefah.
"Lailah zoki rakani gidan Sunainah mana?," cewar Zaynerb tana miƙewa tsaye.
Tsayawa Lailah tayi da dariyar da takeyi ta kalleta "amma dai wasa kike ko?,
Zaynerb tana ƙoƙarin shiga bedroom ɗinta, ta juyo ta ce "da gaske nake, don akwai abin da nakeso ta koyamin, kinsan course ɗin da nake karanta shi ta karanta ko?,"
Tana faɗan haka ta shige ɗakinta, bata daɗe ba, ta fito sanye da hijjab blue black har ƙasa ga folder's rungume a chest ɗinta, kallon Lailah tayi ta ce
"zo mu tafi mana."
"Inason zuwa, amma wallahi ina tsoron karen gidanta," Lailah ta faÉ—a iya gaskiyar ta.
"ke matsoraciya, indai saboda kare ne, ba zaki ba to kisa ranki a inuwa domin karen yana É—aure ma kaca."
"ke tayaya kikasani?,"
Lailah ta tambaya, Zaynerb ta ce "ita ta faɗamin, kinsan kuma ba zatamin ƙarya ba ko,"
Tashi Lailah tayi ta É—auka gyalenta dake a gefen kujera ta yafa a kafaÉ—arta.
"Nima zan biku kinji Auntie Zaynerb, tunda na shigo gidannan, ban fita ba,"
Cewar Deejarh iya gaskiyarta, "idan bakyajin tsoron kare, kizo muje," cewar Lailah tana dariya, "banajin tsoron shi,"
"to zo muje," Zaynerb ta amsa ma ta.
Da sauri ta miƙe tsaye ɗakin da yake matsayin nata, ta shiga ta ɗauko hijjab ɗinta iya gwiwa fari.
"ke yanzu nanda maƙwabtan ne, saikin saka wani hijjab," cewar Lailah tana kallon Deejarh da koɗaɗɗen hijjabinta. Zaynerb ta kalla Deejarh ta ce "rabu da Lailah kawai don ta iya tonon tsiwa kala kala, ɗunguma sukayi wajen fita daga palon su ukun.
Suna taɓa fira a hanyar su har suka ƙarisa gidan, ƙwanƙwasa ƙaramar kyauren gate ɗin gidan, Zaynerb tayi shiru taji hannu tasa ta tura ƙofar tajita a buɗe.
Shiga gidan sukayi basuga mai gadi a kujerar shi, ta zama ba, basu kawo komai ba suka nufi cikin gidan a tsakiyar palo suka tsaya suna kwaÉ—a sallama, amma ba amsa.
"Kai kodai bata nan ne?," Deejarh ta tambaya, Zaynerb ta ce wata ƙila, wata ƙila kuma.....zata kuma magana saiga Babah Dije mai aikin ta fito, "yauwa Babah wai Ummyn Farhana tana nan kuwa?,"
Zaynerb ta tambaya, Babah Dije ta ce "aikuwa Ƴar nan bata nan ta fita ita da mai gidan, wato Alhaji Sohailu."
"to bata faÉ—a miki inda zata ba?," wannan karon Lailah tayi tambayar.
Babah Dije ta ce "eh inaga gidan surukanta suka tafi," "okay ba damuwa, idan ta dawo kawai kice mata munzo bamu sameta ba, Zaynerb ta faÉ—awa Babah É—in hakan.
Da 'to' Babah Dije ta amsa musu, su kuma suka fito.
Lailah ta ce "danasani ma, ban biyoki ba, tunda dai batanan....Zaynerb ta ce "ai kin motsa jiki koba komai inagaa!....kasa ƙarisa maganar tayi ganin abin da ke gabansu, "kinaga mene?,"
Lailah ta tambaya jin Zaynerb ɗin ta kasa ƙarisa maganar bakinta.
A hankali takai kallon ta inda taga ð‘aynerb É—in ta saki baki da hanci tana kallo.
*~ð‘ºð’‰ð’Šð’ ð’Œð’ ð’Žð’‚ð’Š, ð’ð’‚ð’šð’ð’†ð’“ð’ƒ ð’•ð’‚ ð’ˆð’‚ð’ð’Š ð’…ð’‚ ð’šð’‚ ð’‰ð’‚ð’ð’‚ð’•ð’‚ ð’Œð’‚ð’“ð’Šð’”ð’‚ ð’Žð’‚ð’ˆð’‚ð’ð’‚ð’“ ð’…ð’‚ ð’•ð’‚ð’Œð’†ð’šð’Š?~*
*~ð’”ð’‰ð’Šð’ ð’…ð’‚ð’Žð’† ð‘³ð’‚ð’Šð’ð’‚ð’‰ ð’›ð’‚ð’•ð’‚ð’šð’Š ð’Šð’…ð’ ð’‰ð’–ð’…ð’– ð’Šð’…ð’‚ð’ ð’•ð’‚ ð’‹ð’–ð’šð’‚?~*
*~ð’Žð’†ð’šð’‚ð’”ð’‚ ð’Žð’‚ð’Š ð’ˆð’‚ð’…ð’Š ð’ƒð’‚ð’”ð’‰ð’Šð’ð’‚ð’ ð’ˆð’–ð’“ð’Šð’ ð’›ð’‚ð’Žð’‚ð’ ð’”ð’‰ð’Š?~*
*á´‹á´á´á´€ á´ÉªÊá´‡ á´á´œ ʜᴀᴅᴜ á´€ É´á´‡xá´› ᴘᴀɢᴇ's ᴊɪʙɪ ɪɴsʜᴀ ᴀʟʟᴀʜ, á´…á´á´ÉªÉ´ sᴀɴɪɴ Êᴀᴅᴅᴀ ᴢᴀᴛᴀ á´‹á´€sᴀɴᴄᴇ, á´…á´€sá´œ ᴢᴀÊɴᴇʀʙ, ᴅᴇᴇᴊᴀʀʜ, ʟᴀɪʟᴀʜ, á´€ ɢɪᴅᴀɴ sᴜɴᴀɪɴᴀʀʜ*
👑🩸ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ🩸👑
ðŸ’ᴛᴀᴋᴜɴ ғᴀʀᴋá´ðŸ¤™
*~💅ᴛʜᴇ ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ á´á´€ÊŸÊŸá´€á´‹ÉªÉ´á´€ É´á´‡, ɴɪ ᴋᴀᴅᴀɪ ɴᴀᴋᴇ á´…á´€ á´…á´€á´á´€Ê€ sᴀʀʀᴀғᴀ ᴀʙɪɴᴀ Êᴀᴅᴅᴀ ɴᴀᴋᴇsá´, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ ɴɪ É´á´€Êɪ á´‹á´œá´á´€ É´á´€sʜᴀ ɢᴡᴀɢᴡᴀʀá´á´€Êá´€ ᴡᴀᴊᴇɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀɴsʜɪ, ᴡᴀɴɴᴀɴ ʟᴀʙᴀʀɪɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀɴsʜɪ É´á´€Êɪ, á´…á´á´ÉªÉ´ ɪʟá´á´€É´á´›á´€Ê€á´¡á´€ á´…á´€ ғᴀᴅᴀᴋᴀʀᴡᴀ ʜᴀʀá´á´€ á´…á´€ ɴɪsʜᴀᴅᴀɴᴛᴀʀᴡᴀ, ɴɪ É´á´‡ É´á´€sᴀɴ ɪʀɪɴ ᴡᴀʜᴀʟᴀɴ á´…á´€ É´á´€sʜᴀ ᴋᴀғɪɴ sá´€á´á´€Ê€ á´…á´€sʜɪ, sᴠɪɴᴀ á´á´€Éª ɢᴀʀɢᴀᴅɪ á´…á´€ ᴋᴀᴋᴋᴀᴜsᴀʀ á´á´œÊ€Êá´€ ᴀᴋᴀɴ, ʙᴀɴ Êᴀʀᴅᴀ ʙᴀ, á´‹á´œá´á´€ ʙᴀᴢᴀɴ ÊŸá´€á´á´œÉ´á´„á´‡ ᴡᴀɴɪ ᴋᴠᴡᴀᴛᴀ sá´œÊɪá´ÉªÉ´, á´€á´Ò“ᴀɴɪ á´…á´€ ᴡᴀɴɪ sá´€sʜᴇ ᴋᴠʙᴀɴɢᴀʀᴇ É´á´€ ᴄɪᴋɪɴ ᴡᴀɴɴᴀɴ ᴋɪʀᴋɪʀᴀʀʀᴇɴ ʟᴀʙᴀʀɪ 'ð’ð€ð‘ð€ð”ððˆð˜ð€ð‘ ðŠð˜ð€ð”' ʙᴀ, ɪᴅᴀɴ ᴋᴜɴɴᴇ Êᴀᴄɪ á´á´€Ò“ɪÊá´€ Êᴀᴡᴀɴ á´á´€sá´œ ɪÊá´€ á´á´€É¢á´€É´á´€, sᴜᴋᴀ á´„á´‡ ɢᴀɴɢᴀɢᴀʀ ᴊɪᴋɪ Êá´€ á´›sɪʀᴀ, 👑ᴛʜᴇ ɢʟᴀᴠǫᴜᴇᴇɴ💅 á´á´€ÊŸÊŸá´€á´‹Éª É´á´€ É´á´‡, ɴɪ á´‹á´€ð™³á´€ÉªðŸ¤™~*
^É´á´á´ ᴇʟ ᴡʀɪᴛᴇʀ á´Ò“✦
💓sᴀʀᴀᴜɴɪÊᴀʀ á´‹Êᴀᴜ💓
♥︎ғɪʀsᴛ sᴛᴇᴘ
*💋💋ʂαɾαυɳιყαɾ ƙყαυ💋💋*
*~ÆšÔ‹Ò½ É Ê…Î±É± ϙυҽҽɳ~*
*☆ʂƚσɾყ & É¯É¾Î¹ÆšÎ¹É³É á‚¦áƒ§â˜†*
*~ƙԋαԃҽҽÊαɾƚԋ. ʂαႦι'Ï…. ყαԋყαԋ🤙~*
{~✦ƚԋҽ ɳαιɳαɾԋ ƙԃ~}😇
*page 23&24*
Waro dara daran idanun ta waje Lailah tayi ganin abin da ke gabansu, wani ƙaton kare ne, irinna turawa wanda yasha training ya gaji sai faman hura fala falan kunen shi yakeyi ga mai kula dashi a gefe hannun shi riƙe igiyar da ya ɗaure ƙafan karen ɗaya.
Ita Lailah sam bata lura da ƙafan karen dake a ɗaure da sarƙa ba, gabaɗaya a mugun tsorace take ga wani guntun fitsari da ya matseta a mara.
Tattare skirt ɗinta ta farayi, ganin zata ruga ana kare yasa Iliya dake riƙe da karen saurin faɗin.
"hajiya karki gudu karki gudu fa, a ɗaure yake da sarƙa," Amma ina Lailah tayi nisa bata jin kira a three sixty 360 ta ranci na kare.
Shikuma kare dayaga haka ya rama mata baya, Toh abin yazoma Iliya a bazata ne, dan haka baima san lokacin daya saki igiyar hannun shi ba, shikuwa kare yace dama haka nakeso.
Hannu biyu Iliya ya É—aura aka yana mai faÉ—in " yau ina ganin bala'i ganin ido na, dan Allah madam ki tsaya ki dena gudu, amma ina wanda yayi nisa bayajin kira.
Jama'a ba saiga Lailah da kare ana zuba tsere a compound ɗin GIDANMU ba, gabaɗaya Lailah ta rikice batama san inda take jefa ƙafafunta ba, ga kare da shegen gudu duk inda ta cire ƙafa nan yake jefa nashi.
Ganin Lailah tasha kwana shima karen ya mara mata bayane yasa su Zaynerb da Deejarh dake faman hawaye da ma Iliya gabaÉ—aya suma suka mara musu baya.
Lailah idonta ya rufe kawai gudu take ba ƙaƙƙautawa, fitsarin da take riƙewa batasan lokacin da ta kusa saki ba.
Tazo wuce swimming pool santsin gurin ya kwasheta, saiga Lailah saman ruwa kace kace, kare dayaga haka sai juyo zai koma inda ya fito a daidai lokacin kuma Deejarh dasu Zaynerb sukayo kwanar kawai sai aka tsaya kallan kallo a tsakanin Deejarh da kare yayinda Zaynerb da Iliya suke a daga baya ko wannen su ido a zazzare tsaban tashin hankali.
Deejarh kuwa yi tayi kamar zata ruga da gudu, sai kuma taja wawiyar kwana ta zube a ƙasa tayi pretend kamar irin ta suma ɗinnan, shikuma karen daidai lokacin ya taho jama'a saiga kare ya tsallake Deejarh ya wuce, wata wawiyar kuma doguwar ajiyar zuciya Deejarh ta sauke a lokacin da karen ya tsallake ta.
Da sauri Iliya ya lallaɓa a hankali cikin sanɗa da kuma dabara wajen da karen yake dayake ya bashi baya ne, da sauri ya riƙo igiyar da ya ɗaure ƙafar karen.
Gabaɗayan su suka sassauke ajiyar zuciya hadda Lailah dake cikin ruwa tsundum har yanzu, da sauri Zaynerb ta ƙarisa bakin swimming pool ɗin ta riƙo hannun Lailah suka samu ta fito Lailah tana riƙe qugunƙumi ita ma Deejarh tashi tayi daga kwancen da take.
Lailah ko kula Iliya dayake mata sannu batayi ba tsaban takaici, saima kallon ka cuceni da ta jefa mishi tayi gaba abinta, su Zaynerb suka mara maba baya.