Sashe 49
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amma daga baya komai ya wuce ansha biki.
Sai matar shi ta uku Hajiya Zuwairiya wacca ta kasance Æ´ar Mai Duguri Ita ma dai Babbar Likita ce.
_AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO
Yaran sa biyar da Dr_Raheemah, huÉ—u da Hajiya Zuwairiya Tara kenan.
Yunus shine Babba a kaf yaran gidan wanda ya kasance É—a ne ga Dr_ Raheemah, sai kuma Zuwaira wacca ta kasance É—iya ta biyu a gidan kuma Æ´a ga Dr_ Raheemah.
Sai Yusuf É—a na uku ga AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO, shi kuma ya kasance Hajiya Zuwairiya ce ta haife shi.
Sai Abubakar na huÉ—u shi kuma Dr_Raheemah ce ta haife shi, tsakanin shi da Yusuf sati É—aya ne, domin kuwa a ranar sunan Yusuf Dr_ Raheemah ta haifa Abubakar.
Sannan sai Sameen na biyar wanda ya kasance É—ane ga Hajiya Zuwairiya.
Kana sai Sakeenah É—iya ta shida ga AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO sannan kuma Dr_ Raheemah ita ce mahaifiya a gareta.
Sai Jawaheer ta bakwai da Jummai ta takwas waÉ—anda su kuma Æ´aÆ´a ne ga Hajiya Zuwairiya, tsakanin Jawaheer da Jummai shekara É—aya ne kacal, saiya kasance Jawaheer ce Babba sai Jummai mai bi ma ta.
Sai Auta sagir yanda ya kasance gaba ɗaya gidan shine ƙarami, domin kuwa tsakanin shi dasu Jummai shekaru biyu ne, Dr_Raheemah ita ce mahaifiya a gareshi.
Sai ya kasance Yunus, Zuwaira, Abubakar, Sakeenah, Sagir. Sune Yara ga Dr_ Raheemah.
Yayinda ya kasance. Yusuf, Saminu, Jawaheer, Jummai. Su kuma sune Yaran Hajiya Zuwairiya.
Yaran AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO
Sun kasance kyawawan gaske na bugawa a mujalla ne, domin kuwa kaf cikin su babu munana tabbas {kuma dai masu karatu, You can imagery mana Yadda jinin Larabawa Hausa Fulani Kanuri e.t.c. zai kasance ðŸ˜. }
Gaba ɗaya Yaran sun taso da kyawu na musamman daɗin daɗawa gasu da wani abu da ya yi ƙaranci a wannan zamanin wato haɗin kai.
Suna ƙaunar junan su sosai, domin kuwa idan kai baƙone kazo gidan, to bafa zaka gane ga ɗan wannan ɗakin ba, musamman ma da ya kasance Yusuf da Abubakar a gurin Hajiya Harirah suke zaune, sai ka rantse ita ta haifesu, domin kuwa abin da take musu ko iyayen su mata da suka haifesu ko su iyakar abin da zasu musu kenan.
Sai dai wani abu duk, kyawun Yaran AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO, ba fa komai bane idan aka haÉ—a da kyawun Abubakar.
Domin wani irin madaran kyau ne dashi na musamman wanda kafin a sama mutum mai irin kyawun shi a wannan lokaci sai an tona.
Sannan kaf yaran AL_HAJI SAMEER LAMIƊO, shine son kowa ƙin mara sa'a, domin kuwa kowa a gidan har dama kaf Ahali son shi suke kamar me, domin Allah ya mishi wannan Farin jinin Sanadin haka har suna aka saka mishi a family da abokan shi suna kiran shi da 'MAI KYAU' domin kuwa shi ɗin mai kyau ne.
Gaba É—aya yaran gidan maza suna karatun degree É—insu ne a Birnin London, yayin da Yunus yake karantar Sociology ma'ana Ilimin hallayar zaman jama'a.
Abubakar da Yusuf kuma suke karantar £ntrepreneurship, ma'ana harkokin kasuwanci.
Sameen kuma yake karatun Likitanci ɓangaren Surgery.
Shi kuma Auta Sagir yana karantar Biology ma'ana Ilimin halitta.
Matan kuwa a ƙasa Nigeria sukayi karatun su a wancan lokacin, Yayin da Zuwaira da take Babba ta gaji mahaifiyar su Dr_ Raheemah, tana karatun Likitanci ita ma a Babban University dake Jigawa State na wancan lokacin.
Sai kuma Jawaheer Æ´ar qwalisa ita Fashion and Love affair's take karanta.
Sai Jummai da Sakeenah suna karatun Likitanci suma ɓangaren E.N.T.
A haka rayuwa ta ci gaba da lulawa, har bikin Yunus Babban Yaya da kuma matan gidan duka Zuwaira, Sakeenah, Jawaheer, Jummai ya taso.
_
Yayinda da Yunus zai aura Yaganah ɗiyaga ƙanwar Hajiya Zuwairiya auren soyayya, Zuwaira kuma zata aura wani ɗan unguwan su mai Suna Jamil wanda tsohuwar soyayya ce domin kuwa tun suna yara suke son juna, ita da shi Jamil ɗin ɗa ga Alhaji Jalaludeen Aboki ga AL_HAJI SAMEER LAMIƊO.
Sai Sakeenah wacca ita kuma wani ɗan Adamawa State zata aura ɗa ga Yayan Hajiya Harirah, Auren muna son junan mu.🥰
Sannan Jawaheer da Jummai suma duka anan Jigawa State mazajen da zasu Aura suke suma duka Auren so da ƙauna ne.
Haka akasha shagulgulan biki aka gama lafiya, daganan kuma aka kai amare É—akunan mazajensu.
Shi kuma Yunus ya ɗauki amaryarsa Yaganah ya wuce da ita ƙasar France inda ya sama aiki a ofishin jakadancin Nigeria dake a ƙasar.
Haka Rayuwar ta ci gaba da tafiya, har Abubakar da Yusuf harda Sameen suka kammala karatun su, ya rage saura Sagir ya kammala.
Wata Ranar Saturday zaratan samarin Ƴaƴan AL_HAJI SAMEER LAMIƊO..! suka sauka a ƙasa Nigeria, anan international airport dake Jigawa State.
Basu faÉ—awa kowa a gida dawowarsu ba, sai dai kawai ganin su akayi gida, a lokacin AL_HAJI SAMEER LAMIÆŠO. An fara tara jikoki ta wajen su Zuwaira bayan haka ma tsufa ya fara zuwa ba laifi.
Haka akasha murnar dawowar su sosai, barin ma dai Hajiya Harirah kamar ta goya twin's É—inta kamar yadda ake faÉ—a Abubakar da Yusuf dan murna kamar me.
___
Satin su Abubakar É—aya da dawowa Nigeria zuwa lokacin Abubakar ya sama aiki a Abuja. Yayin da Sameen ya samu a Lagos.
Yusuf kuma a Mai Duguri ya zaɓa ɗaya daga cikin company na AL_HAJI SAMEER LAMIƊO.
Zai ci gaba da kula dashi acan Mai Dugurin wannan abu ba ƙaramin daɗi Yayiwa Hajiya Zuwairiya ba.
___
Wata Ranar Saturday gaba É—ayansu jama'ar gidan suna zazzaune a palon gidan, hadda su Zuwaira, Sakeenah, Jawaheer, Jummai da suka zo ganin gida da Yaran su.
Yunus ne kawai babu da ya ke yana zaune a France ne, da Iyalanshi.
Ana cikin fira sukaji Door Bell, Sakeenah ce ta miƙe, taje ta buɗe don ganin waye.
Galala ta tsaya tana kallon kyakyawan matashin saurayin dake tsaye gabanta. Yana sakar ma ta murmushi jikin shi sanye cikin t-shirt Red color and trouser jeans Ash color. Ya É—aura rigar sanyi a saman t-shirt na jikin sa, ga sumar kanshi mai tarin yawa a waje baisa hula ba.
Da sauri yayi throw away da trolley É—in dake hannun shi, bai tsaya komai ba ya rungumota yana faÉ—in, "Yayi kewar su baki É—aya,"
Da sauri Sakeenah ta tureshi daga jikinta tana dariya ta ce "Haba Sagir kai baka girma ne wai, ai sai ka shigo daga ciki."
Tayi maganar tana É—aukar trolley É—inshi da ya jefar
Gaba ɗaya mutanen dake zazzaune a palon suka mimmiƙe tsaye, suna kallon Sagir cike da mamaki, shi kuwa ko'a jikin shi sai ma ƙarisawa da ya yi ya ɗauki jaririn Jawaheer yana mishi wasa.
Yusuf da mamaki ya É—an sake shi, ya buÉ—e baki yace
"Kai kuma daga ina haka?."
Juyowa sagir ya yi yana kallon su gaba ɗaya, da sauri ya ƙarisa ya rungume AL_HAJI SAMEER yana faɗin
"Abbhee.! ka gani ko wato Ƴaƴan ka basa ƙaunar Autarta, duka suka gudo Nigeria suka barni.
Shine nima kawai na gudo nan, kaga sai na ƙarishe karatun anan, tunda na kusa kammalawa."
Yayi maganar hankali kwance yana zama a kujera.
Suma komawa sukayi suka zazzauna sai kuma aka shiga gaisawa, bayan komai ya lafa Zuwaira ta kalla Sagir tana cewa
"Uhum munaji sai kuma akai mene, kawai ka ɗauko ƙafa ka dawo gida, yanzu me kakeso ayi maka?."
Kai tsaye ya bata amsa da
"Aure.!"
Gaba É—aya palon suka zubo mishi ido suna kallo, Dr_Raheemah ta kalleshi da kyau, tayi murmushi sai dai bata ce komai ba, dan ita macece mara san hayaniya sosai.
"Kaga naka, nace ungo naga kaji?."
Cewar Sameen yana jefa mishi daƙuwa. Su kuwa Abubakar da Yusuf mamakin ƙanin nasu ya hanasu magana.
Dariya Sagir ya yi yana ciro phone É—inshi a trouser pocket, sai da ya ciro sannan ya lalubo wani picture na wata matashiyar budurwa.
ÆŠaga wayar ya yi a tsakiyar palon yadda kowa da kowa zai gani, sannan Yace
"Ga ta sunanta Suwaiba Ƴar Kano ce, karatu ya kai ta London, shine muka haɗu acan muka fara soyayya fa, nikuma naji ina son Aure shine kawai na yanke shawarar na sameku na faɗa muku, a domin aje Kano a nemomin aurenta."
Yana maganar ne yana kuma musu zooming na picture É—in ta yadda zasu gani yadda ya kamata.
Baki sake wannan karon gaba É—aya suke kallon shi, sunma kasa magana dan mamaki.
Miƙewa Yusuf ya yi ya ƙarisa wurin da yake, ya kamo hannun shi ya nufa ƙofa dashi, bayyima kowa magana ba.
Da sauri Hajiya Harirah ta ce "Ina zaka kaishi ne?."
Juyowa Yusuf ya yi yana kallon duka Ƴan palon kana ya yi murmushi kai tsaye yace
"Naga alamar ya sami mental illness. wannan ne dalilin da yasa zan kaishi psychiatric hospital, kinsan akwai wani friend É—ina acan, sai ya taimaka ya duba mana lafiyar shi, idan akwai mai zuwa a cikin ku falil lahil hamdu sai yazo mu tafi, tun kafin abin nashi ya yi nisa fa."
Yayi maganar yana gimtse dariya.
Miƙewa Jawaheer tayi tana faɗin
"Allah sarki Autar mu. Ashe shiyasa naga yana abu kamar wanda baya a cikin hankalinsa. Ashe kuma imagine da nakeyi ne ya zama gaskiya, aikuwa muyi sauri Yah Yusuf dan kasan yamma ta fara, kar su tashi a hospital ɗin."🤣
Ita ma tayi maganar tana É—aukar handbag É—inta da jaririyarta a hannu. Kamar da gaske.
Ganin dai da gaske suke kallon mahaukaci suke mishi, yasa ba shiri ya qwace hannun shi daga cikinna Yusuf.
Ya ruga wajen AL_HAJI SAMEER ya zauna kusa dashi yana faÉ—in
"Allah Abbhee. waɗannan yaran naka ba sona sukeyu ba, kana dai gani wajen psychiatrist zasu kaini fa." Yayi maganar cike da shagwaɓa.
Su kuwa mutanen palo mai zasuyi idan ba dariya ba, aikuwa nan suka shigayi babu qaqqautawa Happy family 🤪.
Bayan sunyi shiru aka ci gaba da fira Abubakar ya kalla Sagir yace "Au yanzu haka zaka zauna ba za ka shiga ɓangarenka ka huta ba?."
Dariya Sagir ya yi sannan ya dawo ƙasa ya zauna, yana kallonsu gaba ɗaya kana yace
"Kun san wani abu kuwa?."
Duk a tunanin su wani abun kirki zai faÉ—a.
Saboda haka duk suka haÉ—a baki wajen cewa
"A'a sai ka faÉ—a."
Jummai ta gyara zama tana faɗin "A'a ƙaninmu sai ka faɗa, sannan zamu sa ni.'