Sashe 19
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fili Afeefah ta ce "amma wallahi mutumin ƙauye bayyi ba wani lokacin haba dan Allah," Auntie sa'adah tayi murmushi ta ce "gwara dai da kika ce wani lokacin", "sorry for say so, kawai dai abin ne ya bani takaici, Afeefarh ta faɗi hakan ganin yadda yanayin fuskar Auntie sa'adah ɗin ya sauya. Sannan ta ci gaba da cewa.
"Auntie sa'adah amma wallahi, matar nan ta bani haushi sosai, duka duka ita Dijen ɗin nawa take da har zatayi mata abin da tayi," Auntie sa'adah ta ce "ba za ta wuce shekaru goma sha biyar ba, da haihuwarta a duniya," Afeefah taja qwafa tana faɗin, "dama da gani ba za ta haura hakan ba nasani. Oh naji ma kamar kince zakiyi Aure ko?, Yanzu shikenan zaki tafi ki barmu da kewarki?," tayi maganar cike da shagwaɓa da rashin jin daɗi, Auntie sa'adah tayi murmushi tana faɗin "to ba ga Dije ba, ae zata zauna mada dina."
Ita ma Afeefah murmushi tayi ta ce "ae munfi sonki akan ita Dijen É—in cuz mun daÉ—e dake highly, don ina ganin kusan six years muke tare dake, ita kuwa kwata kwata jiya tazo, kuma muka fara ganinta.
Da sauri Dije dake yanka onion akan chopping board ta ce "au yanzu, Balarabiyar india kinfi son gwaggo na akaina kenan?," Afeefah ta ce "E, mana nafi sonta akanki sosai ma, kuma sannan sunan ta ba gwaggo bane, ki dinga kiranta da "Auntie sa'adah" daga yau," Dije ta ce "shikenan naji, kuma nima ta dena cemin Dije sunana Deejarh ko kuma ta ce Nanah, ko kuma dai suna mai daɗi, amma ba irinna ƙauye ba. Afeefah ta ce "Okay, to dai kinji Auntie sa'adah, Deejarh ta ce ki dena kiranta da Dije, sai dai kice Nanah ko Deejarh." Auntie sa'adah ta ce "to to shikenan na dena Dije na," Dije kamar zatayi kuka ta ce "kuma dai kin ƙara faɗar Dijen, Afeefah tana dariya ta ce "to ae ba tashi ɗaya bane zata iya dena faɗa, dole sai da kaɗan kaɗan sannan.
Dije ta ce au bari dai alƙalamina ✠ya kiyayi rubuta wannan Dijen tunda bataso kar tayimin kuka 😢😂.
Deejarh ta kalla Afeefah ta ce "Balarabiyar india, amma dai zakije ƙauye bikin gwaggona Auntie sa'adah ɗinki ko?," Afeefah tayi murmushi tana faɗin, idan Allah ya nufa kafin lokacin mun kammala exam a school zani Insha Allah.
Tun kafin Deejarth ta ƙarayin wata maganar Auntie sa'adah ta rigata da faɗin "a'a, ae bama sai kinje ba abin da ba mutane za'a tara ba kawai ɗaurawa ne da tarewa, rana guda, Afeefah ta ce "Okay to Allah ya kaimu musha biki, kuma Allah ubangiji yasa gurin zama ne," Deejarh ta amsa Ameen Ameen Balarabiyar india ta kuma Allah yasa tana shiga wata tara kuma koma suna.
Dukan wasa Auntie sa'adah É—in ta kaima Deejarh tana faÉ—in "na shiga tara na ni, Dije yanzu da tsufa na ne zanje ina wani haihuwa, ae haihuwa yanzu sai yara.
Dariya kawai Afeefah takeyi yayinda take kare Deejarh da ta ɓoya a bayan ta, bakinta bai mutu ba take cewa "ae Yasin gwaggona baki wuce haihuwa ba, kwata kwata shekarunki nawa ne, ae rannan ina jinki lokacin da kike faɗawa Dillaliyar da zaki saya kayan ɗaki gurinta, cewar shekarunki Talatin da tara da watanni ne baki ci ke Arba'in ba, kuma ae ance sai mace takai shekaru arba'in ne ko fiye da haka take dena haihuwa."
"Au kenan ba za kiyi shiru ba ko?," cewar Auntie sa'adah tana hararar Deejarh É—in.
"A"a Yasin nayi shiru bazan ƙara cewa komai ba, tunda na lura bakya so ina faɗar gaskiyar" ita Deejarh ta ba gwaggon nata amsa tana ci gaba da yanka Albasar hannunta.
Ita dai Afeefah tana jin yadda Deejarh gwaggon nata suke kwasar drama, ita kuma tana kwasar dariya, kwando kwando🤣.
Haka dai suka ci gaba da aikin, suna taɓa fira kuma shan dariyar Dije ta ƙauye da ta rikiɗe ta koma Deejarh a Birni🤓.
Har suka kammala haÉ—a haÉ—aÉ—É—en breakfast É—in tare suke jerewa a dinning room har suka kammala jerewa duka sannan Afeefah ta wuce bedroom É—in domin yin wanka da Shirin school, ita kuwa Deejarh a faffaÉ—an plate ta É—i ba duka kalolin abincin breakfast da suka haÉ—a, babu kalar da bata É—i ba san ranta ba, sannan takai É—akinta, kana ta dawo ta kuma É—iban juice É—in da Afeefah ta haÉ—a ta koma É—akinta dashi.
Sai da ta cinye abincin data É—i bo tas ta kora da ruwa game da sassanyar juice sannan ta tashi ta shiga bathroom wanka tayi ta fito É—aure da towel, kalolin expensives lotion É—in da ta gani a saman dress mirror ta shafa abinta ba ruwanta, bayan ta gama shafa lotion É—in wardrobe ta buÉ—e inda ta shirya kayanta ta É—auki wasu riga da zani na atamfa da suka ga jiya suka ga yau, ta saka sannan tasa hula da alama kayan basu da kallabine.
Ɗukar plate ɗin da taci abinci a ciki tayi, ta fito haɗaɗɗen palon gidan da bata gajiya da kallon shi, kitchen ta shiga ta wanke plate ɗin, sannan ta mayar dasu ma'ajinsu ta fito daga kitchen ɗin tana bin palon da kallon ƙauyenci.
Sam bata lura da mutanen dake a dinning table suna cin breakfast ba, don a nata shirmen bedroom ɗin Afeefah take nema, amma batasan ko wannene ba ciki ƙerarrun bedroom's dake zagaye da palon, zata wuce ta koma ɗakinta kenan tunda bata ga ɗakin Afeefah ɗin ba, saidai me?, turus taja tunga ganin mutane a dinning room suna cin abinci, cikin nutsuwa da rashin hayaniya, lura da tayi kamar basu lura da'ita ba yasa tayi sauri zata wuce zuwa ɗakin, karaf taji muryar Afeefah tana kiran sunan ta.
A hankali ta juya ta nufa dinning ɗin, ƙarisawa tayi, gaisar da mutanen gurin tayi, bata jira sun amsa ba, ta kalla Afeefah tana washe baki ta ce "Balarabiyar india gani, naji kamar kina kira na ko?," Murmushi Afeefah tayi ta ce "kinci abincin kin ƙoshi kuwa?," "E, naci sosai plate ɗin ma, na mayar kitchen na wanke tas don nasan gidan ƴan gayu nake, Deejarh ta bata amsar amma hankalin ta yana akan kallon Haleesat da Zaynerb da suke mata mugun kama, bata ganesu ba dan jiya bata gansu ba tadai gane Lailah da su fareeda da fadeela.
Mister mai kyau, Daddyn su Afeefah ne ya kalla Deejarh kallon nutsuwa da nazari irinnasu, sannan ya ce cikin muryarsa mai sanyi da taushi da kuma girma, "ɗiyata ya sunan ki, kuma daga wani gari kike?," A hankali kamar mai tsoron magana ta ce "sunana 'Nanah khadijatu' amma ana cemin Dije a ƙauye a birni kuma Deejarh😅.
ÆŠan murmushin manya Daddy yayi sannan ya kalla Afeefah ya ce "wato dai ita ce kenan?, yayi ma Afeefah tambayar ne, don tuni tayi mishi faffaÉ—an bayani akan Dije É—in yadda zai fahimta, kuma ya fahimta É—in highly.
Afeefah ta É—aga mishi kai alamar 'E, sannan ta kalla Deejarth tana murmushi ta ce "Malama Deejarh, Let me explain my family to you.
Nuna Nainarh tayi sannan ta ce "wannan sunan ta Auntie Hassana, amma muna kiranta da sister Nainarh ita ce Babba cikin mu, tanada Aure, amma bata haihu ba tukunna, Deejarh ta ce "Allah ya kawo Yaran masu amfani, suka amsa da Ameen, hadda Nainarh wacca da farko É—aure fuska tayi, amma tanaji ance Allah ya bata Yara ta saki fuska hadda murmushi, don a duniya bata da wani buri da ya wuce ganin ga ta da yaro ko yarinya wata rana, wannan shine burin Nainarh Abubakar Mai Kyau a Duniya.
Afeefah ta nuna Nailah ta ce wannan kuma sunan ta Auntie Hussaina, ita ma muna kiranta da sister Nailah, twins ne ita da Auntie Nainarh ita ma tanada Aure da yaro É—aya watan shi bakwai a duniya.
Deejarh tayi murmushi ta ce "ae dama daga ganin su anga Æ´an biyu yasin, Afeefah ta kuma yi ma ta nuni da Haleesat ta ci gaba da cewa "ita kuma wannan sunan ta Auntie Haleesat ita ma muna ce mata sis leesat a wani lokacin." Da sauri Deejarh ta ce "Yasin kuma tana kama Æ´ar indiyar nan miye ma sunan ta ne kuwa?, Yauwa na tuna sunan ta 'Krithi Shetty, wannan mai dimples din gata kyawawa, Yasin komai nasu iri guda da na wannan Haleesa É—in." Dariya sukayi hadda Haleesat É—in Afeefah ta ce "haka da yawan mutane suke cewa.
Sannan ta nuna Zaynerb tana murmushi ta ce "ita kuma wannan Æ´ar kyakyawar da kike gani, ita ce my Lovely Aunty sunanta Auntie Zaynerb sannan rana É—aya aka haifesu ita da Auntie Haleesat."
Deejarth ta ce " ato kice shiyasa naga suna kama, amma sai dai ita wannan, ta nuna Zaynerb ta ce "tafi kama da meliz ta wannan turkish film ɗin 'Elimi Birakma' wato Rayuwata wannan Turkish actress 'Cemre Baysel' Yanayin gashin kanta mai tsayi da sheƙi iri ɗaya da komai ma, Deejarh tayi maganar ne hango gashin kan Zaynerb da ya leƙo ta Hular dake kan Zaynerb ɗin, da tayi.
Sukayi dariya kafin Afeefah ta kuma cewa wani abu Deejarh ta ce "suma sunada Aure ne?," Afeefah ta zaro ido ta ce "Aure kuma?, a'a basu da, Deejarh da mamaki ya kusa kaita zaune ta ce "cabɗi jan ae wa'innan da'ace a ƙauyen mune da yanzu sun kusa Aurar da Yaran su, ma yasin huh, lallai ƴan birni a gaiaheku.
Dariya Zaynerb tayi ta ce "sai dai kuma nan birni ne ba ƙauyen ku ba.