Sashe 73
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dr. Dama can ana iya samun mutane masu wannan ciwon ne, ko kuwa dai Yanzu ne, aka fara samu?."
Gyara zaman medical glass dake a idanun sa Dr. Ya yi tare da cewa
"Gaskiya dai a wannan zamanin da muke ciki, ba'a taɓa samun mutane masu kalar wannan ciwo nata ba.
"Okay, toh ciwon nata yana yanayi da na masu hawan jini ko ciwon zuciya ne ko kuwa dai akwai banbanci?."
Alhaji Abubakar Mai Kyau, ya kuma tambaya cike Fargaba.
"A'a sam ko kaÉ—an baya yanayi ko kama da ciwon zuciya ko Hawan jini."
Cewar Dr. Sannan Ya ci gaba da cewa "Sai dai kuma wannan ciwo nata yana kamance ceniya da ciwon 'tinnitus' sai dai kuma kai tsaye, ba za'a kira shi da tinnitus ba, saboda su masu fama da ciwon tinnitus. Yawancin su zaka ga mutanen da suka manyan ta ne, ko kuma waÉ—anda suke cikin damuwa obaaaaa.
Sannan Yawancin abin da yake yayar musu da wannan ciwo shi ne, kodai.
•Ringing.
•Buzzing.
•Roaring.
•Clicking.
•Hissing. E.t.c.
Amma ita Ɗiyar ka nata ciwon yana da Banbanci da wannan, domin kuwa ita ana bata kulawa, na musamman kuma idan aka dena Yawan ɓata ma ta rai, zata iya warkewa."
Ajiyar zuciya Alhaji Abubakar Mai Kyau. Ya sauke a karo na babu a dadi jin abin da, Dr. Yace sannan ya kuma tambayar
"Yanzu ita Afeefah nanda yaushe ne zata iya dawowa cikin hayyacinta?."
"Eh bazai wuce nan da gobe ba, idan kuma aka ci sa'a zuwa dare ma, zata iya dawowa cikin hayyacinta."
A taƙaice dai Afeefah ba ita ta sama dawowa hayyacinta ba sai washe gari wuraren goma na safe.
Aikuwa koda Alhaji Abubakar Mai Kyau ya tabbatar da ta sama lafiya gaba ɗaya ita da Ƴar uwanta Zaynerb.
Ranar da suka cika sati ɗaya a hospital. Ya kwashe su ya tattara gaba ɗaya yanasu yanasu yabar ƙasar dasu ta private gen. Nasa.
Aikuwa gaba ɗaya Ahali da dangi ba ƙaramin mamaki suka sha ba, lokacin da suka sama labarin ɗaukar Afeefah da Zaynerb da Alhaji Abubakar Ya yi yabar ƙasar dasu.
Gefe guda kuma ga sakin da dan ƙara wa Momy Rafi'at. Abu dai ba daɗinji, sai dai kuma basu sama labarin dukan da Momy Rafi'at tayi ma su Afeefah ba, abin da suka sani dai shi ne, Abubakar ya ɗauki Yaran sa biyu Ƴan lelen sa Yabar Nigeria dasu, ita kuma Momy Rafi'at ya ɗan ƙara ma ta saki har biyu na Rashin dalili, domin kuwa haka ita Momy Rafi'at ɗin ta faɗa musu.🤔
---------***
Mister Mai Kyau, Kai tsaye ƙasar Eritrea Ya wuce da su Afeefah, anan suka zauna a Babban birnin ƙasar wato Asmara suka Fara gudanar da Sabuwar Rayuwa mai cike ƴanci babu takurar Momy Rafi'at babu komai, sai dai kuma ba kaɗan ba, suka yi kewar ƴan uwansu, sai dai babu yadda suka iya, domin kuwa haka ƙaddara ta zaɓar musu.
Ba tare da wani ɓata lokaci ba, ya saka Afeefah a secondary school j.s.s.one Yayin da ita ma Zaynerb ta ci gaba da karatunta na secondary school ɗin.
Rayuwa ta ci gaba da tafiya musu cikin kwanciyar hankali Yayin da gefe guda Suke yawan yin waya dasu Nainarh da Nailah da suke Boarding school a Nigeria anan Lagos.
Yayin da Shima Abdulmaleek da yake karatu a Rasha suna yawan kai masa ziyara, sai dai kuma har lokacin Alhaji Abubakar Mai Kyau bai mayar da Momy Rafi'at ba, kuma ko sau ɗaya bai taɓa bari su Afeefah da Zaynerb ko kuma Nainarh da Nailah da Abdulmaleek su kirata a waya ba, ko kuma suyi waya dasu Lailah, ya hana faruwar hakan ta ko wani ɓangare.
Rayuwa ta ci gaba da lulawa cike da nasarori daban daban, shekarar su Afeefah biyu a ƙasar Eritrea, Mister Mai Kyau, mahaifin su ya kuma ɗaukar su, suka koma ƙasar Spain da zama, nan ma dai sai da suka kwashe tsawon shekara ɗaya, sannan ya ɗauke su ya kuma Barin ƙasar Spain dasu.
Zuwa lokacin Afeefah ta kammala j.s.s.three.
Kai tsaye ƙasar Germany {Jamus}. Ya wuce dasu, zuwa lokacin an mayar da Auren sa da Momy Rafi'at sakamakon takurawar da mahaifiyar sa da kuma Ahali suka dingi masa.
Sai da aka kuma ɗaura Auren, domin kuwa an shafe fin shekaru biyu da sakin, sai dai kuma yaƙi bari koda wasan wasa ita da yaranta, su tako ƙafa zuwa ƙasar da suke, domin kuwa a Nigeria suka tsaya ita da yaranta, kuma har lokacin bai bari su Afeefah su dinga waya dasu Lailah Ba.
08081129487
_-_💓The Nainarh Kd 💓_-_
___*💋 SARAUNIYAR KYAU 💋*_________ƚαƙυɳ Ïαɾƙσ__________________________________________________________💥👑ð‘»ð’‰ð’† ð‘®ð’ð’‚ð’Ž ðð®ðžðžð§ðŸ‘‘💥____________________ð‘©ð’š:ð‘»ð’‰ð’† ð‘µð’‚ð’Šð’ð’‚ð’“ð’‰ ð‘²ð’…____ð‘²ð’‰ð’‚ð’…ð’†ð’†ð’‹ð’‚ð’“ð’•ð’‰. ð‘ºð’‚ð’ƒð’Š'ð’–. ð’€ð’‚ð’‰ð’šð’‚ð’‰ðŸ¤™
Page *87&88*
****
Afeefah da Yayarta Zaynerb da kuma mahaifin su Alhaji Abubakar Sameer LamiÉ—o ( Mister Mai Kyau.)
Sun ci gaba da tafiyar da rayuwar su, su uku kacal a ƙasar Jamus.
Rayuwa mai cike farin ciki da fahimtar juna.
Tunda suka bar Nigeria daga su har mahaifin su babu ɗayan su da ya kuma tako ƙafarsa izuwa Nigeria, ko da kuwa wani sha'anine ya tashi na Ahali.
Sai dai su gani ta Video call, sai dai kuma duk da haka su na Nigeria basu watsar dasu ba, domin kuwa duk ƙarshen shekara gaba ɗaya suke taruwa tun daga kan Ahalin Zuwaira da Jawaheer da Jummai dake Jigawa State da kuma Yusuf da ke zaune a Mai Duguri da kuma Sameen dake Lagos sai kuma Sakeenah dake Adamawa State har da ma Sagir dake zaune a Kano State.
Gaba ɗaaya suke taruwa da Familynsu suje ƙasar dasu Afeefah ɗin suke a can kuma suke haɗuwa da Yunus shima da Familynsa da suke zaune a ƙasar faransa.
Rayuwa ta ci gaba da tafiya sumuluqui ta ko wani ɓangare Yayin da tuni Zaynerb ta kammala secondary school nata anan ƙasar Jamus, kai tsaye ta wuce ƙasar NETH Babban Birnin ƙasar wato Amsterdam domin Karantar ilimin Halittar Furanni. 🥀
Yayin da Afeefah da mahaifinta Mister Mai Kyau, suka ci gaba da gunadanar da Rayuwa anan ƙasar Jamus.
Shekarun su uku a ƙasar Jamus, zuwa lokacin Afeefah ta kammala secondary school, izuwa lokacin ne kuma Mister Mai Kyau. Ya huce daga dogon fushin sa, suka fara shirin dawowa ƙasarmu ta haihuwa Abin alfaharin mu Nigeria.🇳🇬
A lokacin gaba ɗaya Dangi anyi Farin ciki da murnar dawowa Nigeria dasu Afeefah zasuyi, sai dai ba tare da Zaynerb ba, wacca take ƙasar Amsterdam.
Iya Shalelen Daddyn ta Afeefah ce da kuma Daddyn nata Mister Mai Kyau, zasu dawo Nigeria ɗin, duk da haka Ahalin Alhaji Sameer Lamiɗo, sunyi Farin ciki domin sun san ita ma Zaynerb ɗin, karatu ne ya kaita ƙasar Amsterdam ɗin. Tana kammalawa ita ma zata dawo ƙasarta Nigeria.💃
*GERMANY*
ð—•ð—®ð—¯ð—¯ð—®ð—» ð—•ð—¶ð—¿ð—»ð—¶ð—» ð—ž'ð—®ð˜€ð—®ð—¿ ð—šð—²ð—¿ð—ºð—®ð—»ð˜†,ð—•ð—²ð—¿ð—¹ð—¶ð—».
Da gudu matashiyar budurwar wacca ba zata Haura shekaru goma sha shida da watanni ba a duniya ba.
Take Haura katafaren benen Gidan nasu, tana saukowa, doguwa ce sosai gata da coca cola shape Abin gunin ban sha'awa da Burgewa.🥰
Ga manya manyan dara daran kyawawan fararen idanunta, da suke sheƙi. Yanayin shape nasu Like a egg.
Ga É—an ziririn hancin ta a wurin wanda Yake jinsa kamar biro, saboda tsaban siran taka da tsayi, gashi É—an dai dai gunin burgewa.
Ga ja-ja-yen laɓɓanta ƙanana sirara dasu, sai faman sheƙi suke yi sannan suna motsi a hankali kamar tanaso ta furta wani abun. Yayin da Hakan yaba kyakyawar wushiryarta na ƙasa mai kyau, damar Bayyana.
WOW.💋
Ga eye brow nata gashin giranta wasu baƙaƙe masu kyau, ga shape nasu ya zauna ɗamass. Haka zalika ma eyelid da eyelashes nata gasu nan wasu masu kyau dasu. A hankali take lumtse kyakyawan idanunta tana buɗewa.
Beautiful face nata É—auke da kyakyawar murmushi wanda yake bayyana duka dimples É—in ta guda Biyu.
Sanye Take cikin silk Dresses gown doguwa sky purple color, gown É—in ta zauna a jikinta É—amas-mass, daga tsakiya wajen cikinta ta Tamke da wani belt black color, gown É—in mai gajeren hannu ne, sai dai kuma duk da haka ba hannun vest bane da Rigar.
Kanta babu hula sai hakan yaba dogon gashin kanta mai tsayi da yawa na gaske. Wanda Yasha gyara in cute ponytail damar sauka ma ta har gadon baya.
Hannunta na hagu na daga cikin gown pocket É—in rigar.
Yayin da É—ayan hannun nata na dama ke nan Wanda yatsun suka sha Jan lalle daga tsakiyar hannun kuma wani haÉ—aÉ—É—en Bracelet ne, shima sky purple and black color na zallar lu'u_lu'u, ta kama glass na staircases É—in dashi tana saukowa.
Da gudunta ta ƙarisa saukowa daga saman staircases ɗin, kai tsaye ƙayataccen palon wanda ya gaji da haɗuwa ta ƙariso kana still cikin gudun ta ƙarisa wurin Daddyn ta dake hakimce saman wata haɗaɗɗiyar sofa 1sieter yana sipping coffee, Yayin da yake karanta magazine.
Ta Baya tayo hug nasa sannan cikin siririyar muryar ta mai zaƙi da daɗin sauraro Take faɗin
"Good morning My lovely Dad, today am so very happy, because today we are go back to Nigeria..."🥰
Murmushi Alhaji Abubakar Mai Kyau, Yayi kana Yace
"Okay saboda kina murnar komawa gida Nigeria shi ne zaki ɓallani ko?."
Dariya tayi tana ta zagayowa ta zauna a sofa mai fuskan tar sa wanda yake zaune akai kana ta basa amsa da faÉ—in
"Oh Dad kawai dai, ina cikin farin ciki ne, amma ina ni ina ɓalla My Daddy na?."
"Okay enjoy your glamorous day, My Shalele."
Cewar Mister Mai Kyau, sannan ya ci gaba da cewa
"Oyaaa ga breakfast nan a gaban ki, fara ci mu gani."
Kyaɓe Beauty face nata tayi cike da shagwaɓa take cewa
"Oh no Dad bana ci fa, kai dai kayi sauri ka kammala, domin kuwa na Æ™osa na ganni a Naija, domin ganin su Auntie Haleesat na, da kuma su Auntie Nainarh da Nailah ta da sauran jama'an gida harda Lailah fa."☺ï¸
Murmushin jindaÉ—i Alhaji Abubakar Mai Kyau, Ya yi a kullum yana kuma alfahari da ÆŠiyarsa, a dalilin kyawawan halayen mahaifiyar ta da ta kwaso, wato dai har yau bata manta da Lailah ba wacca a dalilin ta komai Ya faru.
Haka dai suka ci gaba da fira a tsakanin Ƴa da uban, cike da fahimtar juna da ƙaunar juna irin na Ɗa da mahaifi. Abin nasu gunin burgewa.😘