Sashe 57
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To abin ma haka ne ta ɓangaren Rafi'at Rafiq Rayyan da mijinta Abubakar Mai Kyau gaba ɗaya sun ɗauki damuwar duniya sun ɗaurawa kansu.
Har takai ta kawo ma Rafi'at bata iya cin abinci sai dai idan Abubakar yana gidan ne, to shine yake takurawa sai taci kodan unborn ɗin su, wani lokacin sai dai ta saka masa kuka tana bashi labarin kyawawan halaye irin na Haleesat Rashid Rayyan gata da haƙuri ga son mutane.
Kwanaki sun ci gaba da tafiya har ya kasance an ɗauki tsawon sati biyu da sace Haleesat Rashid Rayyan amma har yau waɗannan masu kidnapping basu kira sun faɗi abin da suke buƙata ba, zuwa lokacin jikin kowa ya kuma yin sanyi lakwas, wasu ma sun fara tunanin kashe ta aka yi yayin da har zuwa lokacin wasu basu cire rai ba, domin kuwa INDA RAI DA RABO.
____
Zaune yake a tsakiyar palon, saman tattausar carpet sanye cikin jallabiya fara ga hula ita ma fara akan shi hannunsa riƙe da alqur'ani mai girma yana karantawa, daga gefansa kuma Rafi'at ce ita ma zaune saman lallausar carpet ita ma sanye cikin Arabian gown white color ga mayafi fari shima tayi rolling kanta dashi, hannunta riƙe da alqur'ani mai girma ita ma tana karantawa.
Sun É—auki tsawon lokaci a haka sannan a tare suka kai aya, kana suka rufe alqur'anan dake a hannun su.
Wanda hakan Ya yi dai dai da shigowar kira a Wayar Abubakar dake gefansa cikin nutsuwa irin nashi yakai hannun daman sa ya ɗauki wayar kana ya yi picking, a tunaninsa wata magana ce akan ɓatar Haleesat Rashid Rayyan da yasa ana binkcike na musamman, shiyasa bayyi tunanin komai ba ya saka Wayar a free sannan ya a je gefe ta yanda zasu ji abin da mai kiran zai faɗa.
Sallama suka ji mai kiran ya farayi, amsa masa Abubakar ya yi sannan Wanda ya yi kiran cikin girmamawa yake cewa
"Mister Mai Kyau wannan budurwa mai suna Haleesat Rashid Rayyan da aka bamu report na ɓatar ta ita ce aka samu can cikin forest {gandun daji} yayin binkcike, a halin yanzu an ɗauke ta izuwa Asibitin..."
Tun kafin ya ƙarisa cikin sauri Abubakar da Rafi'at har suna haɗa baki wajen tambayar sa wani Asibitin?.
FaÉ—a musu sunan Asibitin ya yi sannan Abubakar ya kashe Wayar basu tsaya jiran ko escort ba, ya É—auki Rafi'at a mota ita kanta bata damu da tsohon cikin dake jikinta ba, suka bar gidan sai a hanya ne ma Abubakar ya samu damar kiran su Alhaji Rafiq a waya ya musu bayanin abin da ke faruwa, sannan ya basu Address na asibitin da aka kwantar da Haleesat Rashid Rayyan.
**
A tare Motar su Abubakar dana su Alhaji Rafiq Rayyan suka ƙari sa Asibitin da aka kwantar da Haleesat ɗin, saboda tsananin tashin hankalin da suke ciki yasa basu tsaya gaisawa ba, gaba ɗaya suka ɗunguma ciki.
Zama sukayi a kujeru amma banda Rafi'at da Abubakar domin kuwa a miƙe suke, duk yadda akaso Rafi'at ta zauna ƙi tayi, haka aka rabu da ita.
Suna Zazzaune zaman jiran tsammani sai ga wasu ma'aikatan aikin jinya mata biyu sun fito tare da wata Likita mace.
Gaba ɗayansu suka miƙe suka ƙarisa wurinta kowa da irin tambayar da yake ma ta akan lafiyar Haleesat Rashid Rayyan.
Ajiyar zuciya Dr_Salahah Gashwa, ta sauke tana kallon su cike da tausayawa sannan cikin sanyin murya take faÉ—in
"Mun samu an tsayar da zubar jinin da take yi, amma raunukan jikinta sune matsala, saboda haka dole akwai wani Babban Likita da muke buƙatar taimakon sa a halin yanzu..."
Shiru tayi tana kallon yadda gaba É—aya suka yi shiru suna sauraronta.
Sannan ta ci gaba
"Please zamu iya maganar a office É—i na kuwa?."
Ajiyar zuciya Alhaji Rafiq Rayyan ya sauke sannan yace
"Ba damuwa muje."
Da sauri Rafi'at ta ce
"Dr_Salahah zamu iya shiga nida Sailuba da Mamyn mu a domin duba ta?."
''Eh zaku iya shiga amma banda hayaniya domin ta sama bacci ne."
Dr tayi maganar sannan tayi hanyar office ɗin ta Alhaji Rafiq da ƙaninsa Alhaji Riyaz sai Abubakar suna take ma ta baya.
A hankali ta tura ƙofar ɗakin sannan ta shiga tafiya sannu a hankali irin na masu cikin da ya kusa fita.
Ƙarisawa tayi wajen gadon kana ta zauna gefan gadon a hankali Yayin da Hajiya Zinaru da Sailuba suka tsaya a tsaye suna kallon Haleesat wacca ke sanye cikin doguwar riga sky blue irin Wanda marasa lafiya suke sakawa, Baiwar Allah gaba ɗaya tayi baƙi ta rame duk tabi ta fita hayyacinta da alama masu kidnapping ɗin basu bata abinci ba, saboda yadda duk tabi tayi ƙashin wuya ga jikinta gaba ɗaya raunuka ne, da alama sosai aka gana ma ta a zaba wasu wuraren ma a jikinta shedan bulalu ne. Lallai waɗannan masu kidnapping basu barta haka ba😞
Fuskar ta kuwa abin ba kyan gani domin ko gaba É—aya bakinta a fashe yake, idanun ta kuwa duk da a rufe suke amma ana iya ganin yadda suka kumbura ga shedan cizo ba É—aya ba kuma biyu ba a wuyanta da fuskar ta gaba É—aya fuskar ta a kumbure take manyan idanun ta kuwa jajir suke gasu sunyi Æ™anÆ™anta na Rashin cin abinci.ðŸ˜
Da sauri su duka suka É—auke kallon su daga kanta gaba É—aya hawaye suke yi, a fili Sailuba take faÉ—in
''Allah sarki Rayuwa tabbas INDA RANKA KA SHA KALLO a ƙasƙantacciyar Rayuwar nan da muke ciki, yanzu dan Allah dubi Auntie Haleesat, Mamy ku duba kuga inda waɗannan azzaluman mutane suka mayar da ita, ta koma tamkar wata skeleton, ina tsoron ace min Raping ɗinta aka yi domin kuwa bazan lamunta ba Wallahi..."
Gaba ɗaya maganar takeyi cikin kuka ta ci gaba da cewa in Allah ya Yadda wa'innan mutanen da suka yi ma Auntie Haleesat wannan abu sai sunga mummunar ƙarshe a Rayuwar su in Allah ya Yadda ba zasu taɓa ganin mai kyau a duniya da lahira ba. Ni Sailuba na Rasa abin da mutane suke nema ne a duniya wannan marainiyar ban san laifin da tayi musu ba, da suka saka ma ta da wannan mummunar uquba Duniyar mu da mutanen cikin ta sun koma tamkar sheɗanu saboda tsananin Rashin imani..."
Da sauri ta ƙarisa bakin gadon ta tsaguna sannan ta kamo hannun Haleesat dake saman mattress ɗin ƙara fashewa da kuka tayi tana kallon ikon Allah, wato a hannun ma ba'a Rabu da ita ba sai da aka gana ma ta wani salon a zaba.
"M_M_R_D_L."
Sune kalmomin da aka Rubuta a hannun Haleesat Rashid Rayyan da manyan baƙi sannan kuma a wawware.
Juyowa tayi tana kallon su Rafi'at da Hajiya Zinaru dake ta faman share hawaye wasu na ƙara fitowa Sailuba tayi sannan cikin kuka ta buɗe baki zatayi magana taji alamar hannayen Haleesat Rashid Rayyan dake cikin nata sun fara motsi...
🎀🎀Ïιʋҽ ʂƚαɾ'Ê‚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ🎀🎀
💦💦ɯҽ αɾҽ ÆšÔ‹Ò½ ÏҽɾÏҽƈƚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ💦💦
âœï¸Î±Ê…ƙαʅαɱι ყαÏι ƚαƙσÏι🤙
https://whatsapp.com/channel/0029VaEZtE15a2429vfcpf20
___*💋 SARAUNIYAR KYAU 💋*___________________________________________________________________💥👑ð‘»ð’‰ð’† ð‘®ð’ð’‚ð’Ž ðð®ðžðžð§ðŸ‘‘💥____________________ð‘©ð’š:ð‘»ð’‰ð’† ð‘µð’‚ð’Šð’ð’‚ð’“ð’‰ ð‘²ð’…____ð‘²ð’‰ð’‚ð’…ð’†ð’†ð’‹ð’‚ð’“ð’•ð’‰. ð‘ºð’‚ð’ƒð’Š'ð’–. ð’€ð’‚ð’‰ð’šð’‚ð’‰ðŸ¤™
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
💦ð‘³ð’‚ð’‡ð’‚ð’›ð’Š ð‘¾ð’“ð’Šð’•ð’•ð’†ð’“'ð’” ð‘¨ð’”ð’”ð’ð’„ð’Šð’‚ð’•ð’Šð’ð’💦🤙
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
🎀🎀Ïιʋҽ ʂƚαɾ'Ê‚ ɯɾιƚҽɾ'ʂ🎀🎀
ᵀᴴᴱ συɾ σɾԃιɳαɾყ ᴼᴺᴳᴼᴵᴺᴳ ᴮᴼᴼᴷ'ˢ
1:ȥαɳ Êιɾα ƙα
ɳα
A'isha Alƙali
/ɱɾʂ αყʂιႦ/
2:ιɳ Ⴆα ƙαι
ɳα
Fateemah .M. Kabeer
/συɱ αÏɾҽҽɳ/
3:ɾαʂԋιɳ ʂαɳι
ɳα
Fatahiyya Moh'd Yakasai
/συɱ ყαʂɱҽҽɳ/
4:ʂσɳƙι ɳҽ ƙαԃԃαɾα ƚα
ɳα
Fateemah Abdullahi
/Ⴆαƚσσʅ ƙαɱႦα/
5:ʂαɾαυɳιყαɾ ƙყαυ
ɳα
Khadeejarth Sabi'u Yahyah
/ƚԋҽ ɳαιɳαɾԋ ƙԃ/
Page *61&62*
A can ɓangaren kuwa
Zama Dr_Salahah tayi kana suma suka zazzauna a kujerun dake Kallon wanda ta zauna shiru office É—in ya É—auka gaba É—aya sun zuba ma ta ido suna jira suji abin da zata faÉ—a, a kalla sunkai mintuna biyar a haka.
Sannan Dr_Salahah ta ɗago daga rubuce rubucen da take yi tana kallon su, ta cire farin glass dake saƙale a fuskar ta fararen idanunta suka bayyana kana ta fara magana cikin harshen hausa yadda gaba ɗaya zasu fahimci abinda takeson faɗa musu da kyau.
"Wato Abin da Rahoton binkciken da muka gabatar akan Dr Haleesat Rashid Rayyan shi ne, akalla an É—auki tsawon kwanaki biyar ana gana ma ta a zaba sannan binkciken mu ya nuna cewa an É—auki tsawon kwanaki goma a kullum sai anyi Raping É—inta sau biyu, bayan an gama kuma ana saka wani abu mai tsatsa kodai sanda ko Æ™arfe ana goge duk wata alama ko hujja wacca zata nuna anyi ma ta fyaÉ—e.ðŸ˜
Daɗin daɗawa kuma binkcike ya nuna ba iya maza ne kawai suka yi amfani da ita ba hadda ma mata sannan ta ƙarfi suke yi wanda hakan ne yasa duk taji ciwuka a jikinta da bakinta sai kuma hannunta da aka Rubuta wasu alphabet guda biyar.
"M_M_R_D_L."
Sune abin da aka Rubuta a hannun daman ta sai kuma tsakiyar hannun hagunta nan ma aka Rubuta "X" da alama É—aukar fansa ne yasa aka sace ta ba wai saboda kuÉ—i ko wani abun ba."
Tana faÉ—in haka tayi shiru tana kallon su.
Tun lokacin da Dr Salahah ta fara magana gaba ɗaya shiru suka yi suna kallon ta Alhaji Rafiq ashe suma ya yi ma lokacin da Dr ta ce anyiwa Haleesat ɗiyar ɗan uwanshi fyaɗe, shi kuwa Alhaji Riyaz ba abin da yake iya furtawa sai kalmar inna lil lahi har ƙarshe.
Abubakar ne kawai ya yi ƙarfin halin yin magana cikin murya wacca alƙalamin 'Nainarh Kd' bazai iya bayyana yanayin da yake ba.
"Yanzu Dr Salahah kina ganin Haleesat zata iya ci gaba da Rayuwa kuwa?...'
Shiru Dr Salahah tayi sannan ta bashi amsa da
"Gaskiya bani da amsar wannan tambayar naka Mister Mai Kyau sai dai kawai abin da na sani shi ne bamu da kayan aikin da zasu taimaka wajen kulawa da Lafiyar ta yadda ya kamata, sai dai akwai wani Babban Likita da muke buƙatar taimakon sa amma a halin yanzu baya ƙasan nan."
"Za'a iya fita da ita Abroad kuwa wannan taƙin da ake ciki?.''
Abubakar ya tambaya a dabke, Dr Salahah ta ce
"Mister Mai Kyau ke nan wannan ai ba'a ridaga anzo maganar fita da ita Abroad ba tukunna, saboda Yanzu abu É—aya muke tsoron faruwar sa."
"Menene shi wannan abun?.''
Abubakar ya kuma tambaya, Dr Salahah ta ci gaba da cewa
"Wannan abu É—ayan shi ne, muna tsoron kar ta sama Abrogating, ko kuma mental illness, da sauran su saboda abin da ya same ta."