Sashe 11
Sarauniya Kyau Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kuma Jennifer lopez, wato Jenny mahaifin ta cikake kuma shahararren mai dukiya ne a garin Abuja sannan kuma pastor ne wanda akeji dashi Jenny ta kasance, Ƴar shi ɗaya tilo tsoka ɗaya a miya shiyasa take abin da taga dama saboda a sangar ce iyayen ta suka raine ta bata san wani abu waishi wahala ba a rayuwa dukansu ajin su ɗaya a University sannan kuma course ɗaya suke karanta wato Microbiology.
Dogon tsaki Zuree taja tana faɗin, "Wallahi Baby Leesat kina Bani mamaki da takaici bansan ranar da zaki waye ba wallahi ke ba shan wannan kayan ruwa ba, Bakya taɓa harkar nan ke gabaɗayanki sai aslow wallahi", Tayi maganar cike da takaici.
Haleesat bata kulata ba da dan kuwa idan da sabo yaci ace ta saba da wannan tsoki burushun na Zuree.
Saima cewa da tayi, "Okay guys kuzo mu motsa Jiki mana,"
GabaÉ—aya su ukun tashi sukayi gabaÉ—ayan su suka hau kan dandamali nanfa akayi changing É—in wakar speakers É—in CLUB É—in zuwa wani korean song na zamani, habba nanfa suka fara dancing kamar ba gobe cike da kwarewa suke rawan su abinsu ba ruwansu.
Tsaye take can ɗaga wani ɗan korido na club ɗin, Yayinda take ƙarewa club ɗin kallo dama society ɗin dake ciki.
Pin-up dress ne a jikin ta, Riga black color sai belt golden color da ta kama ƙugunta ta ɗaureshi, Rigar iya gwiwar ta tsaya sannan kuma ta kama ta ɗam, ga wani tsinannen takalmi hill a ƙafafunta kanta kuwa yasha kitson attach mai masifar tsada, Hannunta na hagu kuwa zanen tattoo ne brown color.
Doguwa ce sosai dan kuwa a shekaru ba za ta haura ashirin da uku zuwa da huÉ—u ba, Idonta yana sanye cikin wani arnen glass no respect launin eye balls É—inta kuwa abin burgewa ne ga mai kallon tsakiyarsu launin Blue color suke.
Hannyenta rings na diamond masu masifar kyau da tsada ne, Ga wata arniyar chain na diamond a neck É—inta siririya mai kyau da kuma tsada, Ear É—inta kuwa ba`a magana wasu kalan earings ne a kunnenta na diamond amma kuma Yanayin shape É—insu cross ne, Fuskar ta kuwa tasha light make-up launin hair É—in ta kuwa brown color ne dogo, ta fito sak Like a indian actress RAKUL PREET SINGH fara ce tas fatar ta har wani shaining takeyi saboda haske gashi kuma ya haÉ—e da jindaÉ—i Yanayinta tafi kala da mara sa son Hayaniya obaa highly.
Hannu tasa a pocket ɗin rigarta ta ciro wayar ta ƙirar iPhone 14promax daga inda take a tsaye take ɗaukar Haleesat a hoto, Tayi sunkai kala biyar sannan ta turawa wata number wanda akayi saving da MR. AMIGO sannan ta kira lambar cikin sa'a kuwa ringing ɗaya aka ɗauka magana ta fara cikin Harshen
farasanci, "Hello Mr. Amigo ga wasu pics nan na turo maka nan da gobe nakeso a samomin taƙaitaccen tarihin Yarinyar cikin pics ɗin in Tomorrow please."
On the other hand mutumin shima cikin Harshen farasanci ya ce "shikenan madam amma nace!,"
Bata tsaya jin abinda zai kuma cewa ba ta katse wayar ta mayar cikin gown pocket ɗin ta sannan ta fito daga cikin club ɗin gabaɗaya motar ta ƙirar bugatti ta shiga taja motar da gudu ta bar gurin.
A takaice dai su Haleesat basu suka bar club ɗinnan ba sai wuraren ƙarfe biyu da rabi na dare kamar yadda suka saba sauke ta sukayi a gurin da suka ɗauke ta ɗazu har zata fita a motar ta tsaya jin abinda Jenny take faɗa.
"Wai guys baku kula da wata red É—in mota da take binmu ba tun É—azu na lura da'ita fah, Tunda muka fito daga club Take binmu."
Ɗan juyawa sukayi a tare suna kallon inda Jenny ke nuna musu motar a daidai lokacin kuma motar dake binsu ƙirar Benz tayi ribas tabar gurin da speed, Tsaki Haleesat taja irin she don't care ɗinan "koma waye ne matsalar shine fa ba wai namu ba" Ta faɗa hakan yayin da take barin gurin bata tsaya jin abunda suke faɗa ba da sauri ta buɗe ƴar ƙaramar ƙofar da take bi ta gurin ta wuce.
Kai idan baka lura ba bama zakace da hanya a gurin ba balle har a sama ƙofar wucewa saboda gurin akwai wasu flowers da suka rufe ƙofar sai suka zama kamar kwalliya.
Cikin sanÉ—a take taku harta shigo palon gidan sannan in rushing ta wuce bedroom É—inta.
Zaynerb da har gyangyaɗi ya fara ɗaukar ta, Baiwar Allah ajiyar zuciya ta sauke ganin Haleesat ta dawo cikin ƙoshin lafiya, Miƙewa tayi ta shige bathroom tanajin zuciyar ta ba daɗi, It's Necessary gareta ta sama Haleesat akan wannan satar hanyar da take tana zuwa Night Club, Ba tare da sanin ƴan gida ba.
Bayan wasu mintuna ta fito É—aure da brown towel a chest É—inta ko lotion bata tsaya shafawa ba cikin sauri sauri ta shiga cloth set ta shirya cikin sleeping dress riga na saka maroon color doguwa, Saman bed ta hau tayi addu'ar bacci sannan ta lumshe kyawawan idanun ta bayan wani lokaci bacci yayi awon gaba da ita.
Haleesat kuwa tana shiga bedroom ɗinta kai tsaye bathroom ta shige bayan ta cire dogon hijab ɗin dake jikin ta da niƙab da ta qwaqwama.
After some minutes ta fito jikinta sanye cikin bathrobe gaban dress mirror ta tsaya tana ƙara goge sumarta, da ɗan ƙaramin towel ɗin dake hannunta zama tayi akan stool na madubi tana shafa lotion Bayan ta gama busar da gashin kannata saida ta kammala shafa lotion ɗin, Sannan ta miƙe ta shiga cloth set ta shirya cikin pyjamas mai taushi milk color, System ɗinta ta ɗauka ta koma saman mattress ta zauna tana sarrafa system ɗin ta ɗauki lokaci tana amfani da system ɗin sannan ta mayar da system ɗin ma'ajiyar ta, Kana ta koma saman bed ɗin ta kwanta, Pillows ta rungumo a chest ɗinta tana sauke ajiyar zuciya ba batun addu'ar bacci a haka har sarkin masu iya sata yayi gaba da ita.
Can cikin baccinta mai daÉ—i taji ana tashin ta ana jijjigata ana kiran sunanta.
A hankali take buÉ—e lumtsatstsun idonta mai cike da bacci, Biji biji ta fara ganin mutum a gabanta kafin idanun ta suka buÉ—e duka.
Afeefah ce tsaye a gabanta tana sakin murmushi, riga ce short a jikin ta iya ka gwiwar ta sai dogon wando ga apron blue color da ta É—aura a saman rigar jikinta, Kanta kuwa hular apron É—inne shima blue color da alama kitchen zata shiga.
"Aunty Zaynerb" "Aunty Zaynerb!! ki tashi mana tun É—azu naketa faman tashin ki, kitchen zamu shiga kinsan yaufa Aunty sa'adah bata ta tafi garinsu," Afeefah ce ke maganar tana tashin Zaynerb.
A Hankali ta sauko daga saman mattress ɗin miƙa tayi tana karanto addu'ar tashi daga bacci clock ɗin dake manne a wall na ɗakin takalla ƙarfe bakwai na safe da sauri ta diro daga saman gadon tana faɗin "Yah Allah yaushe lokaci ya tafi haka ban tashi nayi sallah ba," Bathroom ta shiga da sauri bayan wani lokaci ta fito ɗaure da towel fari a ƙirjinta dubawa inda tabar Afeefah tayi, Bata da alama ta fita ne, Cikin sauri ta zura doguwar riga, A jikin ta sannan ta saka hijab ta tayar da sallan asuba bayan ta iddar cire hijjab ɗin tayi sannan ta fito kitchen ta Shiga.
A can ta samesu da Lailah suna kici kicin haÉ—a breakfast.
"Yauwa Aunty Zaynerb please É—an kira Haleesat tazo muyi mu kammala haÉ—a breakfast É—innan tare", Cewar Afeefah ba tare da kalla Zaynerb É—in ba.
Fita Zaynerb É—in tayi É—akin Haleesat ta shiga bata ciki dubawa bathroom tayi nanma bata, Fitowa tayi zata koma kitchen É—in a palo sukayi karo da Haleesat Jogging suit ne a jikin ta da alama daga morning Exercise take.
"Good Haleesat ki shirya Yau dai kitchen za'a shiga dan haka ki shiga ki shirya muna kitchen muna Jiranki, Kinsan dai Yau Aunty sa'adah bata nan kuma su Ummi da Elina Basunan".
Zaynerb ta ƙarishe maganar tana bin ta gefan Haleesat zata wuce, Da sauri Haleesat ta sha gabanta a ɗan hasale ta fara magana "waime? ni Haleesat ni ce zan shiga kitchen ɗin huh to akan wani dalili?".
Murmushi Zaynerb tayi sannan ta ce "akan dalilin da yasa kike cin abinci mana" tayi maganar tana kuma bi ta gefan Haleesat zata wuce, "Yauwa kuma kiyi sauri fa, dan kinsan umarnin shalelen Daddy ne ba'a sanya ko jin kiri, Idan kuma akayi tofa rai yana ɓaci kinsan da wannan.
Tana gama faÉ—in haka tayi gaba abinta.
Tabar Haleesat da cizon yatsa tsaki taja tana bin Zaynerb É—in da kallon banza dama can basa ga maciji da Zaynerb É—in cuz indai zasu zauna guri guda tofa saisun raba hali.
Ɗakinta ta shige dayake ɗakunan nasu a jere suke ɗakin Afeefah ne a farko sai na Lailah sai kuma na Zaynerb dake ɗayan Wall side ɗin sannan sai na Haleesat a ƙarshe.
_(The Glam Queen)_ 👑
```Takun Farko```
Story & Written By:
ð”—ð”¥ð”¢ ð”‘ð”žð”¦ð”«ð”žð”¯ð”¥ ð”Žð”¡
*Page 13&14*
Zaynerb kuwa tana koma wa kitchen, Guri ta samu ta zauna a É—aya daga cikin chair's na dinning É—in dake a kitchen É—in dayake kitchen É—in babba ne highly.
Kallon Lailah tayi ta ce "Ke Lailah ba haka ake yanka cabbage ba kinje kinayi manya manya keda zaki yanka ƙana na haba, duh Allah ki dinga kula mana.
A hasale Lailah ta juyo, dama da Yayah Afeefah ta samu ta shigo kitchen É—in gashi tun ba'ayi nisa ba Zaynerb ta fara kushe ta don jan ayi tsiya, ta ce "dan Allah sister Zaynerb zo ki yanka da kanki mana, Haba ni dama na gaji wallahi," Ta faÉ—a tana dafe goshi duk tabi ta haÉ—a uban zufa kamar mai amfani da ita ce.
Dariyar ƙetah Zaynerb Tayi sannan ta ce "a'a ba ruwana ae girki sai dai ku Lailah ni dai barni anan inda nake" Ta faɗa tana latsa tsadaddiyar wayar ta, Lailah zata ƙara magana Afeefah tayi mata inkiya da ido alamar tayi shiru qwafa taja kawai ta ci gaba da yayyanka cabbage ɗin da take cikin nutsuwa da rashin qwarewa a fannin.