Sashe 8
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ke kin fi son zama ke ka É—ai?"
Ta jinjina masa kai.
"Wai ni meye sunanki ne ma?"
"Farhan" ta bashi amsa.
"Wow, what a very nice Name, Farhan gaskiya baban ku ya iya zaɓen suna, kin dace da sunan naki, Farhan"
ÆŠan sunkuyar da kai Farhan tayi, taji daÉ—in yadda ya yabi sunanta, amma wannan zaman da yai a kusa da ita duk ya takurata.
"Zo muje gurin party tare, kowa yana can yana walwala ke kuma kullum a takure, wai ke baki da ƙawaye ne?"
Ta É—aga masa kai alamar eh.
"To shikenan, daga yau ni ne ƙawarki, kuma nine abokinki, ta so muje"
"Ba se naje ba, ina hadda ne an jima idan naje islamiyya zan bada hadda"
Sadik yace "wow, masha Allah yau kinyi doguwar magana, kina da murya me daɗi sosai, amma kullum nai miki Magana se ki amsamin a taƙaice, anyway ayi karatu lafiya se anjima"
Yai maganar tare da miƙewa ya fice,haka kurum ta shiga yin murmushi, mussaman da ta tuna yadda yace muryarta na da daɗi.
Har aka tashi daga makaranra, da tayi mosti, se ta tuna Sadik, da ya faɗo mata rai kuma se ta kasa riƙe murmushin ta.
Washegari an cika a gaban assembly, Sadik ne ke leading assembly ɗin, duk da kasancewar sa a Ss2, amma ƙwazonsa yasa ake sakar masa yin abubuwa da dama, ya kira wata kirista ta fito ta gabatar da addu'a a gaban assembly, ta koma yana ƙoƙarin kiran wanda ze Addu'a a cikin ɗalibai musulmai, kawai idonsa ya sauka akan Farhan yace "Farhan from Jss2, should come over and recite qur'an for us"
Gaban Farhan ya faÉ—i jikinta ya shiga kyarma, tana zuwa competitions daban daban, amma ita gaba É—aya wannan makarantar da mutan cikinta tsoro suke bata da kwarjini, seda ya maimaita abun da ya faÉ—a Sannan ta fito jiki a sanyaye.
Aikuwa kowa ya bita da ido, cikin takunta da ta saba yi, kamar wadda ƙwai ya fashewa a ciki ta hau kan stape, takun da ke matuƙar burge Prince idan tana yinsa, ta kalli uban ɗaliban da suka zubo mata ido, ta waiga ta kalli inda Sadik shima ya kafe ta da nasa idanun.
Ta daidaita nutsuwarta, ta sunkuyar da kanta ƙasa, ta fara rero karatun Alqur'ani cikin muryarta me daɗin sauraro, take gurin yai tsit kamar babu wata halitta a gurin, se muryar Farhan da ke tashi a gurin.
Ayoyi goma ta karanta na farkon suratul Yusuf, sannan ta rufe da addu'a, tana idarwa akai mata kabbara, seda Sadik ya dinga wasata kafin ya miƙa ragamar assembly ga malamin da ke duty a ranar.
Ta sha yabo ma daga gurin malamai, saboda yadda tai karatun cikin nutsuwa, bayan an watse daga Address, maimakon ya tafi ajinsu, se ya tafi ajinsu Farhan.
Ya sameta a gurin zamanta yace "Weldon dear, gaskiya kin iya karatun Alqur'ani sosai Masha Allah, you have a nice voice"
Se taji kalmar dear ɗin nan ta ɗan mata girma (😂😂 kun sanmu hausawa wasu lokutan)
"Ya naji kinyi shiru, ba zaki ce komai bane?"
Sunkuyar da kai ta kuma yi, kamar wata amarya, Sadik yace "shikenan, tunda ba zaki Magana ba, I love Your voice, in am fito break zan zo"
Ai take gabanta ya faÉ—i, he loves her voice kuma? Allah yasa wani be ji me yace ba, love kuma? Wannan ya fiye rigimar tsiya.
Sadik yana zuwa aji, Nasir yace "wai ina ka tafi ne?"
"Na je Jss2 ne"
Amin yace "wai uwar me kke a ajin nan da kake yawan zuwa,, kamar me zuwa neman wani abu?"
yace "Wallahi gamo nai a ajin"
"Wane irin gamo kuma?"
Prince yai wani ƙasaitaccen murmushi yace "a very beautiful Young beb, ban san meke damuna ba, se dai ina son kasancewa kusa da ita ko yaushe, in dinga kallon kyakykyawar fuskarta ɗauke da ƙasaitaccen murmushin ta"
Nasir yai tsaki yace "ji banza, meye haka se kace wani a hausa film, malam ba fa acting ka ke ba, real life ne, kai ka fiye shirme wasu lokutan"
"Ba shirme nake ba Nas, i think am in love with that beautiful creature"
Amin ya kwashe da dariya yace "kaga wata asara, kuma da 'yar Jss2? Yaran da duk ƙwailaye ne, maimakon ka samo wata zazzafa duk matan school ɗin nan ka rasa ina zaka samo budurwa se Jss2 dan ci baya, duk matan Senior classes ɗin nan, wanda suka amsa sunan su mata, dan tsuya se a Jss2?"
Prince yace "ba zaku gane ba ne"
Nas yace "wait, wacece a cikin Jss2 É—in?"
"Farhan, Yarinyar da tai karatun Alqur'ani a assembly ground"
A tare Amin da Nas suka ja tsaki.
Amin yace "dan Allah meye abun so a wannan Yarinyar? Wannan kwata kwata yaushe aka yayeta daga shan Nono aka kawo ta makarantar?"
Nasir yace "taɓɗijan, a part from sexy eyes banga meye abun burgewa a wannan Yarinyar ba, gata wata kidahuma, kullum tana aji da littafi kamar al huda huda, kullum kanta a ƙasa kamar munafuka, tana kallon Mutane ta ƙasan ido, da an tashi ta zumbula wani uban hijjabi kamar wata me da'awa ta ɗau jaka dunkum dunkum kamar 'yar 419, she don't even look romantic at all"
A fusace Sadik yace "zanci ubanka Nasir, bana son wulaƙanci a haka nake sonta, ka sake faɗan wani rashin hankalin a kanta, zan fasa maka baki"
"Allah ya baka haƙuri, Allah ya bar wannan ƙauna, ta shiga sahun tarihi fiye da Romeo and Juliet, ashe zaka iya yin budurwa Prince?"
Tsaki Prince yai ya tashi ya bar ajin gaba É—aya, saboda yadda suka sashi gaba da iya shege.
Sadik ya sa Farhan a gaba, duk inda ya san ze ganta se yaje, shi babban abunda yake damunsa da Farhan rashin magana, gashi taƙi sakin jiki da shi sosai, ko abu ya bata ba zata karɓa ba.
Wataran ya ritsata an tashi, ta ɗau jakarta zata tafi gida, ta jiyo muryarsa yace "sweet heart"
Da sauri ta waigo, dan tantance da wa yake, kasancewar ba ita kaɗaice a gurin ba.
"Da ke nake Farhan, yau ban ganki ba, Ina kika shiga ne?"
Waige waige ta shiga yi taga ko su ake kallo, amma taga ba wanda ya damu da su, wannan kalma haka me nauyi da ba'a jinta se a bakin mayan samari da 'yan mata kuma masoya, amma ya kirata da ita a cikin jama'a.
Ya ƙaraso inda take tsaye yace "Akwai abunda ki ke nema ne?"
Ta girgiza masa kai, yai ajiyar zuciya yace "yau Friday shikenan ba zan sake ganin ki ba se Allah ya kaimu Monday?"
Sunkuyar da kai tayi, tana wasa da yatsunta.
"Farhan kalleni"
Ta É—ago ta kalleshi ta mayar da kanta da sauri ta sunkuyar, saboda yadda yai mata kwarjini.
"Farhan, ban taɓa budurwa ba, amma am feeling something different on you, ina sonki Farhan!"
Se da ta de na ji na wasu ɗan lokuta, wannan gingimemiyar kalmar, wai yana sonta, taji kamar ƙasa ta tsage ta shige saboda yadda kalmar tai mata dirar mikiya.
"Ya naga kamar kina tsoron wani abu ne? Ko dai ba kya sona ne"?
Tai shiru ba tace Komai ba "shikenan, muje se mu sauke ki a gida"
Da sauri ta girgiza kai tace "Za'amin faÉ—a a gida"
"Ok, to mu fita gate É—in tare"
Ba zata iya yi masa musu ba, amma Jerowar da sukayi da Sadik ji take tamkar ta zura da gudu, wannan ai rashin kunya ne, yadda suka jero tare, amma shi ko a jikinsa.
Har ta koma gida juya maganar Prince take, wai yana sonta, shi ko nauyin kalmar be ji ba, ta shiga fargabar kar a gida a gane, wani yace yana son ta dan ta san za ta sha faɗa, dan haka sai tai ta ƙoƙari ta manta da Sadik, amma bata cikakken mintuna ashirin kalmar Sadik na yana sonta be faɗo mata a rai ba.
Tun da Sadik yace yana son Farhan, suke 'yar ɓuya, ba ta yadda su haɗu saboda nauyinsa da take ji, idan kuwa suka haɗu har ya gama surutunsa ba zata tanka ba.
A hankali tun tana jin nauyinsa, saboda yawan haÉ—uwa da suke da zuwa gurinta da yake, yasa ta fara rage jin nauyinsa, take É—an sakin jiki da shi.
Gefe guda tana fuskantar tsangwama daga wasu ɗaliban, saboda yadda Prince ke ji da ita, ga kyawawan yara da suka fita komai suna crushing a kansa, amma ya je ya liƙewa Farhan.
A hankali ɗalibai suka dinga gane alaƙar da ke tsakanin Prince da Farhan, kasancewar he is very popular a makarantar.
Shaƙuwa ta fara shiga tsakani ta da Prince, ya zamana idan ma be zo inda take ba, da kanta za ta je ajinsu Sadik dan ta ganshi,
Dawowa tai daga dogon tunanin da ta tafi, tana tunanin meye mafita akan yadda zata shawo kansa ya haƙura.
Dan gaskiya she's ready to do anything dan taga Sadik ya dena fushi da ita, yanzu idan ya dena kula ta fa? Ko ya canza budurwa ya za tayi?!
Ji tai gabanta ya faÉ—i, da tai tunanin Prince ya canza budurwa.
YANZU AKA FARA, SALON NA DABANNE.
DOMIN GYARA, SHARHI KO SHAWARA
AYSHERCOOL
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa: 🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
                5_6
Da sauri Farhan ta miƙe, ta kwaso Uniform ɗinta, taje ta wanke ta shanya.