Sashe 16
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lilly tace "ke bake kaÉ—ai ba nima haka wallahi, ni yana burgeni yadda ya iya dressing ga shi kyakykyawa, sedai ya fiye shishshsigi, ni da ni yakewa haka wallahi da tuni nayi maganinsa dan ba zan É—auka ba sam"
Ita dai Farhan ba tace musu komai ba, can Yasmeen tace "ku akwai labari fa"
Lilly tace "labarta mana muna jinki"
"Wallahi Sister na naji suna hirar Wani book, so romantic ina son in samo Book É—in nan"
Hasina tace "haba dan Allah ki É—akko mana mu karanta mana"
Yasmeen tace "dalla a wayarta ne fa, kuma ni ban san sunan littafin ba, amma yadda naji suna hirar littafin na manyan kai ne"
Lilly tace "ke dalla muma manyan kan ne, ki samo mana kawai"
"Ku bari zan É—au wayar tata in duba mana"
Haseena tace "saura ki shanya mu, kiƙi nemo mana"
"Dalla ni na gaya muku fa, zan nemo mana shi"
Suka cigaba da taÉ—in su.
Kamar wadda ƙwai ya fashewa a ciki, haka Farhan ta koma gida, zuciyarta fal tunanin Prince, dan lokacin da aka tashi daga school, akwai Malami a ajinsu Prince, dan haka ta samu ta tafi gida.
A gidan ma kasa sukuni tayi, tana son samun wanda zata tatauna Maganar Prince da shi, amma babu ita ba me son yawan Magana bace, ba ta damu da yawan surutu ba, dan haka ko ƙawaye ba ta da su sedai 'yan makarantar su, suma ɗin ba kula su take ba, Ga mahaifiyarta ba ta sakar mata fuska sam, dan haka ba yadda za'ai ta tunkare ta da Maganar Sadik.
Tana son tabattar da waye me gaskiya tsakanin Prince da Nazir, dagaske RUƊIN ƘURUCIYA ce soyayyar da suke? Ko kuma soyayyar da Prince ke nuna mata gaskiya ce?
Gaba ɗaya ta rasa wane tunani ma Yakamata tayi, ta buɗe tsakiyar litattafan ta, ta saka 2k ɗin da Sadik ya bata, tana sake jin wani irin shauƙi yana fizgarta akan Sadik ɗin.
Yauma a gajiye Sadik ɗin ya koma gida, ya kwaso gajiya matuƙa idonsa har lunshewa yake saboda gajiya, gashi yau ne ranar da ustaz ɗin dake masa lesson ze zo.
Ya canza kaya kenan, sega kiran Mother a wayarsa, yana ɗaga wayar tace "Sadik wato seka janyo min zagi agurin wannan tsohuwar ko? Ba zaka zo ka gaisheta ba se raina ya ɓaci kenan?"
Seda ya tura baki Sannan yace "Yi haƙuri gani nan"
Ya ajiye wayar yana cigaba da kumbura baki.
Ya fito ya nufi cikin gidan yana tura baki, ya haÉ—u da Khairat.
Ya kalleta yace "ke wai kullum sekin zo mana gida ne?"
"Lallai daÉ—inta ma muma muna da gidan ai"
Murmushi yai ya janyota jikinsa yace "Sorry Sisto na, wasa nake miki fa"
Nana dake hango su ta window ta buɗe baki tace "taɓ ga 'yan iska, Allah yasa Inna ta gani, kut ya taɓa ta taɓɗijan, dama wannan yai kalar 'yan iska"
Inna na zaune a falon Sadik ya shigo, tun da ya shigo Inna ta ƙurawa Sadik ido, cikin majestic walk ɗinsa ya ƙaraso, ya ɗan durƙusa yace "Sannu ina wuni"
Inna ko ƙyafta idonta ba tayi ta kafe shi da ido, dan seda ya fara tsarguwa tace "Sannu Abubakar"
Ya shafi sumar kansa yace "yawaa an zo Lafiya?"
"Ban sani ba, tun jiya ina gidan duk 'yan uwanka sun zo sun gaida ni amma banda kai, kuma ance min kana nan"
"I was little bit busy that's why"
"Ni ba gane wannan Yaren nasaran nake ba ai, wannan wane irin aski ne haka a kanka?"
Ya shafi kan yace "suma ce kawai"
"Wannan uban gashin kamar É—an daudu? Kai ko damunka baya yi, ni yaushe ka girma har ka tara wannan gashin haka ma? Rabona da kai yafi shekaru uku, uwarku ba zata zo ba kuma ba zaku zo in damuke ba ko?"
Mother tace "A'a ni bana hanansu zuwa, ya za'ai in hanasu Zuwa inda kuke?"
"Idan ba ki hana su zuwa ba ai baki koya musu zuwa ba ko?"
Sadik yace "wannan garin me uban sauro ga ruwan garin ɓata ciki yake ya za'ai mutum yazo"
Inna tace "ba shakka ba yadda za'ai a zo kam, be kamata azo ba kar ruwan garin ya kashe mutum"
Inna tai maganar cikin gatse.
Sadik ya sake cusa baki, Mother tana ta masa signing akan ya kintsa bakinsa.
Inna tace "kafin in bar garin nan ina son a rate wannan sumar ta kanka tunda kai ba mace bane, kuma ba kitso za kai ba"
"Inna wanan sunar na asketa ai ba kanta, wallahi kuÉ—in da nake kashe mata yafi kuÉ—in dokunan gidan Hakimi"
"Lallai kam naga alama, tashi kaje Allah ya shirya"
Ya miƙe ya juya abunsa ze fita, sedai sukai karo da Nana tana ƙoƙarin shigowa falon, ta zuba masa miya a riga.
Ya kalleta a Mugun fusace yace "ke! Wace irin dabba ce ke? Baki da hankali ne mahaukaciyar ina ce ke?"
"Kar ka sake cemin Mahaukaciya, kai baka gani ne, kana tafe kana kallon sama"
"Wai dan Allah wannan banzar 'yar waye, daga ina take? Waya kawo mana Mahaukaciya gida, wallahi na tsani ganin Yarinyar nan"
"To kasheni ka huta, fitsararre"
Inna na ƙoƙarin tashi ta ƙarasa inda suke, ya shaƙo hijjabin Nana!
Don't Miss this book wooo, akwai damalamalin cakwakiya 😂😂😂
Domin Sharhi gyara Ko shawara
Ayshercool
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa:   🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
              11_12
Tuni Sadik ya shaƙe Nana da hijjabinta, dan da ƙyar take iya numfashi ma, ta ware maƙogwaro ta dinga rafsa uban ihu.
Da hanzari Inna ta yo kansu, Mother ma ta taho da Sauri tana faÉ—in "Sadik meye haka? Baka da hankali ne?"
Inna tace "saketa kar ka kashe ta"
Zuciyar Sadik se tafasa take saboda takaici, ji yake kamar ya cigaba da shaƙeta seta suma tukuna.
Da ƙyar Sadik ya saki Nana, Inna tace "ba shakka ka kyauta, 'yar uwakka ka shaƙe haka kake cewa ka tsaneta, jinin ka ce fa kuma dan rashin kunya da rashin ta ido, a gaban nawa kake iƙrarin ka tsani 'yar uwaka, lallai ga illar rashin zumunci ai"
Saroro Sadik yai, se yanzu ya tuna in da yasan Nana ma, shi tun asali Nana ba tai masa ba, lokacin da ya santa tana yarinya sosai, tun tasowarta idan suka je ƙauye idan ya ganta haushi take bashi, mussaman yadda take shagwaɓaɓɓiya, ga tsiwar tsiya ga shegen ci, kuma ba'a isa a taɓata ba saboda son da Hakimi yake mata, amma yayi mamakin ganin girman da tai, tayi tsawo sedai halinta yana nan.
Mother tace "dan Allah kiyi haƙuri, wallahi Halin Sadik se a hankali, in kika bibiya be ganeta bane shiyasa"
"Eh ai dama baze ganeta ba, tunda tana ƙauye shikuma ba zuwa ƙauye yake ba, amma tabbas da dangin ki ce ba yadda za'ai yace be santa ba, yayi kyau"
Mother taja hannun Sadik suka fice daga falon.
Inna tace "ke kuma dan ubanki in rashin kunya abun yi ce gobe ma ki sake, se da nace ba zan taho da ke ba amma ya dage in taho da ke, kije ki cigaba da neman Magana da rashin nutsuwa ya illata ki a banza a wofi kan mu bar gidan nan"
Gefe Nana ta koma ta zauna ta na kuka, dan taji shaƙar da Sadik yai mata ba kaɗan ba.
Mother kuwa suna fitowa da Sadik tace "Sadik meyasa ba ka gudun magana ne? Allah kaɗai yasan iya ɓacin ran da zaka jamin saboda abun da ka aikata, meyasa kake da baƙar zuciya ne kamar haka?"
Cikin takaici Sadik yace "Mother, kalli jikina fa kalli yadda ta ɓatani da miya, tun jiya na ga Yarinyar nan, take zagina ni na manta ma in da na taɓa ganinta se yanzu, gaba ɗayan ta Mahaukaciya ce"
Mother tace "Koma mece ce Ni dai ka lallaɓa mu rabu lafiya, karka jamin magana"
Sadik be kuma cewa Komai ba, ya wuce ya nufi ɓangaren su kamar ya fashe da kuka dan takaici.
Inna kuwa sosai ta cigaba da yiwa Nana faÉ—a, akan rashin nutsuwa da rashin zama guri É—aya da ba tayi.
Inna tai faɗanta son ranta, Nana kuma ta ƙule Sosai ta ƙuduri aniyar se ta yiwa Sadik rashin mutunci ta rama abun da yai mata.
Khairat kuwa da akan idonta komai ya faru, ta fi jin haushin Nana, dan ta fuskanci Nanan ba dai rawar kai ba, ga iyayin tsiya.
Nana tana nan a gefen ƙafafuwan Inna, tai zuru tana kallon tv amma ba tv take kallo ba, tana son ta fita ta sha iska, amma tasan tana fita Inna zata zageta tsaf, koma tace zata daketa.
Har la'asar suna nan a Falo, Alhaji Abdullahi ya fito daga sashen sa, ya fito falon, yazo ya samun Inna cikin girmamawa yace "sannu da hutawa Inna"
"Yawwa sannunka"
Ya kalli Nana da tai tsuruu a bayan Inna yace "Mamana, ya na ganki a haka? Na ganki wani iri"
Inna tace "eh nina hanata fita"
'amma Inna meyasa, ko bari tai walwala mana gidansu ne fa nan"
"A'a ba dai gidan su ba, a gabana ba kunya ɗan autanka ya shaƙeta, wai shi be ma santa ba, Wannan rashin zumunci har ina Abdullahi, ace 'ya'yanka basu san ƙanwarsu ba, ko bayan ran mu wa take da su ban da kai da iyalinka?"