Sashe 19
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ƙofar shiga BQ ɗin su ya haɗu da Dr. Ya kalleshi yace "Sadii yau kamar ba ka dawo da wuri ba, ina ka tsaya ne?"
Sadik yace "mun sauke Farhan a gida ne, sannan muka taho?"
"Wace kuma Farhan?"
"My wife to be insha Allah" Sadik ya faÉ—a kansa tsaye.
Usman yace "kasan me kace kuwa?"
"Eh mana na sani, budurwata ce da nake burin Aure, kuma insha Allah daga bikinka se nawa"
Usman ya jinjina kai yace "ba laifin ka bane, tashen balaga ne da RUƊIN ƘURUCIYA, ke ɗibar ka"
Sadik yace "tashen balaga kuma? Oho koma dai menene, I mean what I say wallahi"
Yana gama maganar ya wuce Usman, ya shige.
Usman ya bishi da kallo, kawai ya girgiza kai, ya juya ya nufi in da motocin gidan suke.
Sadik yai wanka yai salla, ya tafi ganin Mummynsa, sedai yana zuwa ya tarar ba ta nan wai ta fita.
Haushi ne ya kama shi ya shiga Kitchen, ya tarar Khairat na dafa indomie, tana yi tana bin wata waƙa da ke tashi a wayarta.
"Ss ke 'yar bainu" yai maganar da sigar tsokana.
Waiwayowa tai ta kalli Sadik, tace "ka ga karka kuma cemin 'yar bainu"
Yai murmushin yace "ke dallacan uwar fushi, ina Mother ta tafi ne?"
"Nima ban sani ba, da Mummy ta É—akkoni daga makaranta tazo ta ajiyeni suka fita tare"
"To dafa indomie da ni, tunda Mother ba ta nan"
"Baza'a dafa É—in ba, 'yar bainu ta dafa maka"
Dariya yayi yace "ke akwai zazzafan party da bikin dr. Fa, zamu shirya na 'yan school É—in mu, kema za'a baki Card in da wanda zaki gayyata"
Tsalle tai tace "wow, dole muje ai, kai za'a cashe fa Prince"
"Ke dalla can, har wata rawa kika iya?"
"Taɓ kaji ka, wace kalar rawa ce ban iya ba? Wallahi na iya rawa"
Sadik yace "To yi mu gani, kuma in baki iya ba ba inda zaki"
Yai maganar yana ciro wayar a aljihunsa, ya duba wayar ya saka mata waƙa, take Khairat ta fara rawa tana juyi, tana karairaya jikinta.
Tafi ya fara yi mata yace "ba ƙarya kin iya, zaki je gurin partyn nan, let me join you"
Nam suka shiga rawa shida Khairat a Kitchen, ya riƙe hannun Khairat yaana juaya ta suna rawa tare, kamar yaran turawa.
"Lalalala! Innalillahi taɓɗijan, dama abunda kuke yi kenan? To wallahi sena gayawa Inna kuna abunda be dace ba, kuna taɓa juna bayan tace ba kyau.
Ayshercool
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa: 🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
  Â
               13-14
A tare Khairat da Sadik suka juyo suna kallon Nana, dake tsaye tana musu kallon banza.
Khairat tace "is this girl serious?"
Sadik yace "A beg forget about her, she's mentally abnormal"
"Nima na gani"
Cikin tsiwa Nana tace "Wallahi Inna ta hana, tace babu kyau, kwata kwata babu kyau irin wannan abun, amma kai kuma kazo kana taɓata, tace marasa tarbiyya ne suke haka, kuma Allah ze fushi da mutum, Allah ya hana amma ka ke aikatawa, wallahi se na gaya mata"
"Dan ubanki tsayuwar me kike a gurin baki tafi gayamatan ba? Kifi ruwa gudu banza da baki kamar mazirari"
"Kaine banza bani ba wallahi"
Ta juya ta tafi É—akinsu da sauri dan ta sanar da Inna.
"Innarmu, Inna" ta shiga ƙwalawa Innan kira.
Inna tace "Ya akayi meye kike kirana haka?"
Se kuma Nana tayi saroro ta kasa Magana, kawai ta basar tace "kawai nemanki nake"
"Dan kina nemana seki biyoni da wannan kiran Kamar wata sa'arki?"
"To yi haƙuri"
"Naƙi haƙurin"
Nana ta É—an sosa kai, ta nemi guri ta zauna.
A yanzu Kusan duk lokacin da Sadik ze shiga gida ya haɗu da Inna, se tai masa faɗan wani abun, kodai na sumar kansa, ko rashin son mutane, ko kuma taɓara, saboda haka yana dawo wa daga makaranta, yake ficewa yawon sa baze dawo ba se dare, se ya tabbatar da Inna tai bacci, se ya shigo ya ɗau Abincin sa ya fice ya bar falon, in ma Mother ze gani ya ganta a lokacin.
Wasu lokutan da ya fara ɓuruntu ze ɗau Abinci Nana ke farkawa daga bacci, ta fuskanci baya shigowa se kowa yai bacci, dan haka ta sa ido sosai ta lura be zo ɗaukar abinci da wuri ba, dan haka ta gane se daren ze zo ya ɗauka.
Har sun kwanta bacci, Nana ta daidaici Inna tai bacci, ta miƙe cikin sanɗa ta fito falon, ta janyo ƙofar falon ta rufe, ta kulle da mukulli ta ciki, ta nemi guri ta kunna TV tai zamanta tana kallon cartoon.
Wajen sha ɗaya da rabi na dare, Sadik yazo yana murɗa ƙofa ze shigo dan ya ɗau Abinci, amma yaji a rufe gam.
Ya jinjina ƙofar yaji ta a kulle, nan ya shiga ƙwanƙwasawa, nan ma ba wani respond.
Yayi mamakin yadda aka rufe ƙofar falon haka, dan ba'a cika rufeta ba, ko da yaushe tana buɗe, saboda ita ce babbar ƙofar da zata sada ka da kowane sashi na cikin gidan, amma abun mamaki yau an rufeta.
Ya zaga ya ɗaga labulen window, yaga koda wani a falon, ya hango hijjabin ta akan 2 seater, yana ganin hijjabin yasan itace, saboda kullum haka take yawo cikin hijjabin nan kamar me takaba, be taɓa ganin ta cire shi ba, kullum da hijjabi take yawo.
"Ke malama zo ki buɗe min ƙofar nan"
Banza tai dashi taƙi ko waigo wa balle ta kalleshi.
"Wai ba magana nake miki bane?"
"Ka nemi ke ta zo ta buÉ—e maka" ta bashi amsa
"Dalla ki buÉ—e zan É—au Abinci"
Tasowa Nana tai, ta nufi inda yake tsaye a window tace "ba za'a ɗakko ba ɗin, idan kana son cin Abincin ka dinga zuwa da wuri kana ɗauka, base ka gama gantalin ka ba sannan kazo kana ɓuruntu kamar ɓera ka tasheni daga bacci ba"
BuÉ—e baki yai yana mamaki yace "tunda gidan ubanki ne ai dole ki samun doka"
"Ai dama bance Gidan babana bane, gidan babana yana ƙuaye ya mutu, ya barni a gidan Hakimi"
"Ke bana son iskanci, dalla ki buÉ—emin"
"Wallahi ba zan buÉ—e ba taimako É—aya zan iya yi maka"
Ta juya ta nufi dining, ta É—akko ragowar bredin safe, taje kitchen ta buÉ—e fridge ta É—akko ruwan sanyi, Sadik ya zuba mata ido yaga me za tayi.
Ba kunya taje ta zura masa bredi da satchet water tace "ga shi nan, amma kar ka sake zuwa ka damemu"
Galala yabi bredin da kallo da tsananin baƙin ciki da takaici, Nana kuma ta kashe fitilar falon tai tafiyarta.
Ji yai tamkar ya karya ƙofar ya shaƙe Nana, yai mata dukan da seta kasa motsi.
Cike da ɓacin rai ya koma BQ, ya tarar dr. Na zaune yana waya, se wani kashe murya yake cike da tsantsar shauƙi da Soyayya.
Sadik ya kalleshi ya É—anyi guntun tsaki, ya wuce ya duba fridge ya samo cake, da lemo ya koma ya zauna akan 3seater, yana tura cake É—in nan kamar ze fashe da kuka.
Gefe guda kuma Usaman na sake ƙular da shi, yadda ya nannaɗe murya yana zuba taɓara a waya, duk haushi ya cika shi, se tsaki yake yana hararar Usman, wanda be san me Sadik ɗin yake ba.
"Jeddaty, kamar in janyo Ranar Auren nan haka nake ji, zuciya ta ta kasa nutsuwa da samun sukuni, am about to loose control fa"
"Na fika ƙaguwa Nurain, sedai kayi haƙuri mu jira lokaci, kamar yaune zaka ga yazo, duk abu in dai an sama sa lokaci yanzu zaka ga yazo"
"Hakane Baby na, are you not sleepy?"
"No am not, when am with you, i keep everything aside, kai kaÉ—ai zuciyar take kallo"
"Hmm Beb, yakamata ki kwanta dare ya fara yi fa, But are you on bed?"
"Yeah"
"Are you sure?"
"Quite sure Dear"
"So how do you dressed up, for today's night"
"I just wear my night gound"
"Ok am going to my room now, let me have a 1picture of you with the night dress, so that I can sleep well"
"Ohhk my Baby, as you wish"
Duk wannan wayar da Usman yake a gaban Sadik yake yin ta ba kunya ba Komai, Sadik ya dinga binsa da kallo, harya ta shi ya bar falon gaba É—aya.
Ji yai ya dena jin ɗanɗanon cake ɗin, dama cin da yake na dole ne, ya miƙe shima ya koma ɗakinsa, ya nemi guri ya kwanta, sedai ya shiga tunani me zurfi, da kwaɗaituwar son yaga hoton da za'a turawa Usman ɗin.
Ina ma Farhan na da waya, da ko ba komai idan yaji muryarta ze ji daÉ—i a ransa, amma dai yasan ko kusa Farhan ba zata turo masa hotonta a kayan bacci ba, duk da ba mace a gidansu, amma yasan kayan Bacci na mata ba wasu kayan Kirki bane suke sawa, dan mafi akasari kayan baccin yana bayyanar da wani sashi na jikin su ne.
Take zuciyarsa ta cigaba da azalzalar sa, da ƙawata masa abubuwa daban daban, mussaman Farhan ɗin sa, ina ma ko sau ɗaya shima yaga hoton ta a night gound, ko yaya yana son ganin wani sashi na jikinta, a cikin kyakykyawar fatarta me ɗaukar ido.