Sashe 38
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lilly tace "to ke da shi É—aya ne, abunda ke jikinki shike jikinta akan me zata sakar miki fuska? Dalla ku tashi mu tafi muyi order Abinci"
Wani irin baƙin ciki ne ya cika zuciyar Haseeena, da ƙara tsanar Farhan fiye da baya.
" 'yar me kyau na, nayi kewarki sosai fa"
Sunkuyar da kai Farhan tai tana murmushi, tana jin daÉ—in hirar da yake mata.
"Tashi muje ki rakani wani guri"
Ba musu ta tashi suka fita daga ajin tare, sedai kamar tsautsayi suna fita sun fara sakkowa daga bene, sega Nazir na hawowa ya dinga bin su da wani irin kallo, kamar haÉ—in baki suka basar da shi suka wuce.
Shop ta raka shi, ya sai mata kayan ciye ciye kala kala, se dai da farko ƙin karɓa tayi, seda ya ɓata rai, sanna ta karɓa.
Seda ya rakata har ajinsu, sannan ya tafi nasu ajin, ta zauna ba daɗewa taji tana jin fitsari, dan haka ta miƙe ta tafi banɗakin mata da benen, dan ba ta son sake sauka daga benen.
Tana shiga ta ga was 'yan ss3 a ciki, da alama kamar ba su da gaskiya, É—aya ta mata tsawa tace "ke me kike a nan!"
"I want ease myself" Farhan ta faÉ—a fuskarta É—auke da tsoro.
Wata daga cikin su tace "dena mata tsawa, budurwar Prince ce fa, a kanta yanzu ze tayar miki da jijiyar wuya, dan ban manta zagin da yai min akanta ba"
"To ina ruwana, yi abunda zakiyi ki fita, tana Magana da wata maƙalalliyar muryata, tana turanci kamar baturiya, saboda iyayi"
ÆŠayar tace "don't you see she's Fulani girl, i just like her she's beautiful and innocent, I want her to be my lover"
Farhan ba ta gane me suke tattaunawa ba, taga Anshigo da Nasreen toilet ɗin, an rirriƙeta tana ta uban gumi. Tabbas ba zata taɓa manta fuskar Nasreen ba, dan a duk lokacin da ta ganta ba abunda take tunawa se yadda ta gansu ita da George.
Farhan ba ta son su kuma yi mata Magana, dan haka ta shiga É—aya daga toilet É—in tai abunda za tai ta fice.
"Wayyo Allah na zan mutu! Na shiga uku zan mutu, ku taimaka min dan Allah!!!"
THIS IS JUST THE BEGINNING!!!
DOMIN GYARA SHARHI KO SHAWARA
Ayshercool.
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa:  🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
  Â
SHIN KUNA DA LABARIN MANHAJAR AREWABOOKS KUWA?
MANHAJA CE DA TAZO DA TSARIN DAN SAUƘAƘAWA MARUBUTA DA MAKARANTA SAUƘIN CINIKAYYAR LITATTAFAI.
TA IN DA ZAKU IYA SIYAN KOWANE FEJI AKAN KUƊI ƘALILAN, DAI DAI DA ALJIHUNKU.
INA FARINCIKIN SANAR DA KU CEWA, DA ZARAR NA KAMMALA FREE PAGES, ZAKU CIGABA DA SAMUN CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA, AKAN MANHAJAR AREWABOOKS.
KARKU BARI A BAKU LABARI, AKWAI TARIN DARASIN RAYUWA A CIKIN LITTAFIN.Â
             27_28
Tsoro ne da fargaba suka ziyarci Farhan, jin wannan ihun haka, ba tare da tayi fitsarin ba a razane ta leƙo, aikuwa ta ga jini na zuba sosai a jikin Nasreen, wadda ta riga ta haɗa uban gumi kamar tayi gudu.
Take Farhan ta sake birkicewa, ta tsorata ainun ganin wannan uban jini, kamar an yanka rago.
"Ke da kin san baki iya abun ba kika je kika fara, gobe ma kya kuma ai, se ki shiga taitayinki, in kin san zaki yawon ki, seki É—au mataki ba ki bari abu ya faru haka ba"
Suka cigaba da caccakarta suna mata mita, ita kuwa Nasreen se jujjuya kai kawai take, ita kaÉ—ai ta san azabar da take sha.
Can wata tace "seki gode Allah, tunda Allah ya rabaki da wahala cikin ya faÉ—i"
Gaban Farhan yai mummunar faɗuwa, Suf Farhan ta silale ta bar banɗakin jikinta yana tsuma, gaba ɗaya ta birkice, ba ta taɓa ganin jini me yawan haka ba.
Abunda ya sake É—aure mata kai, be wuce yadda taji ana cikin ya faÉ—i ba, to ciki ya faÉ—i kamar yaya? Ta yaya cikin mutum ze faÉ—i?.
Jikinta se tsuma yake ta tafi ajinsu, ta nemi guri ta zauna ta kifa kanta a benci, tana jin yadda zuciyarta ke wani irin lugude kamar zata faso ƙirjinta ta fito.
Haseena ta kalli in da Farhan take ta ja uban tsaki, tace "Idan za'ai taro na 'yan makarantar nan be kamata a dinga gayyato 'yan alfarma ba, ga bikin yayan Prince da mukaje, yadda wata taje yarkace yarkace kamar wata 'yar ƙauye, taɓɗijan Ni wallahi da bikin gidanmu ne ta zo korarta zanyi wallahi"
Gaban Farhan farhan ta ji wani dumm a ƙirjinta, dan ta san tabbas da ita Haseena take, taji zafin Abinda Haseena ta faɗa amma ba ta damu ba sosai, sakamakon tasan eh dagaske ita ɗin ba 'yar kowa bace akan su. Ita abunda ta gani yau yafi komai ɗaga mata hankali nesa ba kusa ba.
Yauma Meena lesson kawai ake, amma ba wani ganewa take ba, dan tunda ta zo take maye, ƙwayar da ta sha daren jiya ba ta gama sakinta ba.
Taslim ta kalleta tace "Ke Meena, ki dena shan abun nan in zaki zo school, so kike se an fara ganewa tukuna? Kinga abunda kike yi kuwa? Idonki duk ya juye"
"Taslim ya zanyi, idan ba sha nai ba sam ba na jina yadda nake so, idan na sha nafi jin daÉ—i"
"Aikuwa za'a ganoki a gida da wuri, ki dinga bari se dare in ba haka ba kuma Asirin ki ya tonu ba ruwana"
Meena tace "Insha Allah baze tonu ba ba, kuma ma fa daddaren nake sha, kawai sakina ne ba tayi fa wuri"
Jakar Taslim Meena ta É—auka, tana dubawa ko zata samu chewangum, ta samu ta É—an tauna amma da mamakimta se ta ga maganin planing a jakar ta ta.
Ta kalli Taslim tace "beb what is this?"
Taslim tace "meye na tambaya, maganina ne"
"Amma wannan ai maganin hana É—aukar ciki ne"
Taslim ta kalleta tace "ke a gidan ubanwa kika sani?"
"Naga Yaya Amra na sha ne, tace na planing ne kullum tana sha"
Taslim tace "ni ban san yadda akai ma na sa shi a jakata ba, ɓare shi nake daga satchet ɗin, in bar shi a haka ba wanda yasan meye"
Meena tace "Amma Taslim me kike da maganin hana É—aukar ciki ke ba Aure ba?"
"Naga kamar baki fahimci amfanin maganin nan ba, bature beyi wannan maganin dan masu Aure kawai ba, yayi shi ne dan mabuƙata"
"Kenan kema kina cikin mabuƙatan?"
Taslim tace "ƙwarai, ina amfani da shi ne dan hana ɗaukar ciki"
Zare ido Meeena tayi tace "Taslim, it means you are not virgin fa"
"Yes of course, amma ai ba abun mamaki bane"
"Kamar ya ba abun mamaki bane? Kenan fa ke ba budurwa bace kina bin maza kenan"
Taslim tace "Ina ke shaye shaye kike yi? Shike ba ki nustuwa da kwanciyar hankali?"
"Amma Taslim shaye shaye daban, wannan da kike Magana daban, maganin hana É—aukar ciki fa"
Taslim tace "to ke da da kike ƙoƙarin jan hankalin sir Nuradeen, me kike so yai miki?"
Meena tace "kawai ina son muyi soyaya ne na school, kuma ni iya abuna ba na wuce Romance, amma naga ke naki babba ne"
Taslim tai wani murmushi tace "Meena, ni dake kusan abu ɗaya ne, ke da ni budurwa ce ta ya zan dinga duk wani rashin mutunci da Mubarak Babba, ko dayake virgins ɗin ma nayi, amma yadda kike romancing da namiji, wataran zaki abunda nayin nima, nima da fari ba'a san raina ba, soyayya ce ta jani ta kaini ga wannan matakin, ina ƙoƙarin in dena, amma na riga na saba ba yadda na iya, ki manta kawai kiyi kamar ba kiga komai ba" Taslim ta ƙare maganar tana kallon idon Meena ta na mata murmushi.
Galala Meena ta cigaba da bin Taslim da kallo, Taslim tace "Meena ki dena kallo na a haka, kamar kinga wata baƙuwar halitta mana, nifa mutum ce, kuma kema mutum ce kin san me ake ji a irin wannan shekarun, so stop pretending"
Duk iya shegen Meena, Taslim ta dameta, dan bata taɓa tunanin gawurtar Taslim ta kai haka ba.
Sadik kam a gurin zamansa ya zauna, yana duba wani Keypoint na Physics, sega su Nas sun shigo ajin, sedai tun shigowar su yaji suna ƙauri.
Nas yace "Baba yane, zamu fita muka nemeka muka rasa ina kayi ne?"
Amin yace "kai seka tambaye shi ma? Yana cam gurin waccan ƙwailar da ba ta san ta tsinana masa komai ba sedai shi yai mata"
Nas yace "bar wannan batun kar yaji haushin ka, kasan shi baya son gaskiya"
Sadik be ce mus uffan ba ya cigaba da duba abunda ke hannun sa, Nasir ya zauna a kusa da Sadik amma Sadik ya dube shi yace "malam leave my place please"
Nas yace "meyasa kake korata?"
"Kai ba ka jin yadda kuke warin sigari ne, banzaye dalla tashi kar ka sani amai"
"Amma wallahi Sadik ka É—an wahala ne, yau ka fara jin warin sigari da kake batun zata saka amai, naga har shisha kana sha ai"
"Shisha sigari ce? Dalla ku barmin seat"
Amin yace "Wallahi Shisha da sigari ba wani banbanci, tunda duk hayaƙi muke sha" ya ƙarasa Maganar yana miƙewa daga seat ɗin Sadik ɗin.