Sashe 43
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ƙarya nai miki kenan? Ke 'yar ƙanƙanuwar ki dake har kin san ki fifita ƙawayenki a kaina? Wato ƙawayen ki sunfi mahimmanci a kaina ko? To wallahi duk ranar da suka kuma zuwa gidan nan gurinki, dogari zan saka yai musu dukan tsiya, daga ke har su ɗin, shashasha mara hankali kawai"
Wani malolon takaici ne ya tsayewa Nana a rai, ta rasa wannan wane irin abu ne haka, amma tai shiru tana kumbura wuya.
Lilly kuwa Suna zuwa Office É—in Sir Nazir ta tsaya kyam a tsaye, a hasale yai mata tsawa "On your knees"
Ta kalleshi sororo "Sir knees kuma?"
"You Are asking me? Ba ki ji me nace ba ne?"
Abun da ba ta taɓayi a makarantar ba, haka ta durƙusa akan gwiwowinta, tana cuna baki.
Ya samu guri ya zauna, ya kunna System ya shiga sabgogin sa.
Tun tana tunanin abun na ƙare ne har ta sare, ƙafafunta suka dinga rawa, duk da AC dake Office ɗin amma ta haɗa gumi, farar fatarta tai jawur, gwiwowinta suka dinga mata wani irin raɗaɗi.
Cikin rauni tace "Please Sir am sorry"
Banza yai mata ya cigaba da aikinsa.
Maimaita abunda tace tayi, Amma ya É—ago ya kalleta yace "kika kuma yin Magana, sena sa bulala na zane miki jikinki"
Yadda yai maganar ba alamar wasa, yasa ta karaya ta fashe da kuka.
Amma babu alamar mutumin nan ze ƙyaleta, ta dinga kuka tana shesheƙa, amma yai banza da ita.
Haka nan yaji zuciyarsa na bugawa da Sauri sauri, tana ƙara sautin kukan bugun zuciyarsa na ƙaruwa, amma ya dake.
Ji yai kamar numfashi yana neman gagararsa saboda tsanantar bugun zuciyar, ya kalleta yace "for now ki tashi ki tafi aji, amma kullum idan aka fito break, ba ki da break, nan zaki zo ki kwafe note É—in nan gaba É—aya, kuma kiyi Assignment da duk diagrams É—in fa baki ba, tashi ki ban guri fitsarariya kawai.
Miƙewa tai a hankali ta shiga jan ƙafarta, saboda yadda su kai mata tsami sosai, jin su take kamar ba'a jikinta ba.
Da ƙyar ta sauka daga kan benen, ta na ta shesheƙar kuka, tamkar za ta shiɗe.
Sedai tana tafe a hankali tana jan ƙafar, kan ta kai ga ajin nasu ta faɗi a hanya!.
A garzaya a buɗe AREWABOOKS, Ai following Ayshercool, RUƊIN ƘURUCIYA ya kusa komawa kan manhajar AREWA BOOKS.
Domin gyara Sharhi ko shawara
Ayshercool
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa:    🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
  Â
SHIN KUNA DA LABARIN MANHAJAR AREWABOOKS KUWA?
MANHAJA CE DA TAZO DA TSARIN DAN SAUƘAƘAWA MARUBUTA DA MAKARANTA SAUƘIN CINIKAYYAR LITATTAFAI.
TA IN DA ZAKU IYA SIYAN KOWANE FEJI AKAN KUƊI ƘALILAN, DAI DAI DA ALJIHUNKU.
INA FARINCIKIN SANAR DA KU CEWA, DA ZARAR NA KAMMALA FREE PAGES, ZAKU CIGABA DA SAMUN CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA, AKAN MANHAJAR AREWABOOKS.
KARKU BARI A BAKU LABARI, AKWAI TARIN DARASIN RAYUWA A CIKIN LITTAFIN.         Â
                30
Sosai Lilly take kokawa da numfashinta, dan ya dinga sauka cikin huhunta da sassan jikinta, amma abu ya gagara.
Sadik da ya taho daga ajinsu ne yai karo da ita a hanya a ƙasa.
"Subhanallah, ke meyafaru meya sameki haka?" Ya tsaya yana tambayar ta.
Ba ta iya magana, se numfashinta da ke tayin sama yana ƙasa.
Rasa abunyi Sadik yayi, ana haka sega su Nas, sun dawo daga inda suke zuwa shaye shayensu.
Nas yace "lafiya ita kuma wannan meya sameta take kwance a ƙasa?"
Sadik yace "nima ban sani ba, na taho ne kawai na ganta a kwance a nan"
Amin yace "to ai kamata yai ka ɗagata da ga ƙasan nan, ko Clinic ka kaita"
Sadik ya kalleshi yace "waye ze É—agatan?"
"Kai mana" Nas y faÉ—a yana nunashi.
"Bana taɓa abunda ba nawa ba" Sadik ya basu amsa.
"Dallacan banza, ji wata ƙaryar wofi wai baya taɓa abunda ba nasa ba"
Sir Nazir ne ya sakko daga kan bene, hannunsa riƙe da litattafai alamar aji za shi, har ze tafi ya hangi su Sadik a tsaye a guri ɗaya.
Takawa yai ya ƙarasa in da suke tsaye, yaga Lilly a baje a gurin.
"Yasalam, meya sameta haka?"
Sadik ya É—age kafaÉ—a alamar i don't know, ya ja da baya a hankali ya bar gurin.
Nazir yace "this is an emergency case, you are not supposed to stand just watching at her, what if her breath seize.
Be saurari me za suce ba, yasa hannu ya ɗagata yace suje ajinsu Lilly su kira masa mutum biyu a ƙawayenta, daga nan ya nufi Clinic da ita.
Ya samu gado ya kwantar da ita, sedai me kula da Clinic É—in baya nan, yana kwantar da ita sega Haseena da Yasmin.
Suna zuwa suka zubawa Lilly ido, duk ta ɓata Uniform ɗinta, se ƙoƙarin tashi zaune take, amma Nazir ya riƙeta.
Ya kalle su Yace "maza ku zo ku riƙeta karta tashi, Sannan ku cire mata hijjabin jikinta"
Haka kuwa akayi, suka cire mata hijjabin jikinta, suka barta daga ita se long slip ɗin ta, ta ɓalle botir ɗin saman rigar, dan haka idonsa ya sauka fatar wuyanta zuwa ƙirjinta me matuƙar haske.
"Astagfirullah" yaita maimaitawa a zuciyar sa, ya kalli su Yasmeen yace "dama ta na da wani special case ne?"
Haseena tace "Eh dama tana da Asma, amma ba ta fiye tashi ba"
Yace "ke Haseena, jeki staff room, ki kiramin Madam Joy"
Da Sauri Haseenan ta fita daga É—akin dan aiwatar da abunda yace.
Sedai numfashin Lilly ya cigaba da sarƙewa, Dan she's unconscious ba ta san meke faruwa ba.
Yace "ko a jakarta Babu inhaler, ko maganin da take sha?"
Yasmin tace "gasky babu, dan tana daÉ—ewa sosai ba ta tashi ba, sedai idan tayi kuka sosai take tashi, dan har cewa take ta warke daga Asma"
Kasancewar Microbiology ya karanta, yasa yasan wasu daga cikin clinical skills ya kalli Yasmin yace "can You resustate her?"
Yasmin tace "Sir meke nan?"
"Ki bata artificial respiration"
"Wallahi sir ban iya ba"
Tsaki yayi, ya durƙusa daf da fuskar Lillyn da ƙirjinta ke ɗagawa yana sauka, numfashinta na fita da Wani irin sauti, wani lokacin ma ya ɗauke gaba ɗaya seta ɗan ɗau lokaci kan ya dawo.
Sedai yana kai fuskarsa yaji zuciyarsa tana bugawa da sauri da sauri, addu'a yai tayi sannan ya kai bakinsa na ta, yasa hannunsa ya matse hancinta, ya ɗaga haɓarta ta kalli sama sosai yasa bakinsa a nata ya shiga hura mata iskar bakinsa.
Sama ƙirjinta ya ɗaga amma ta kasa karɓar iskar, se hawaye dake bin gefen fuskarta.
Ya cigaba da ƙoƙarin ba ta artificial respiration, a hankali huhunta ya fara karɓar iskar, Yasmin kuwa ta zuba musu ido tana kallonshi.
Haseena ta shigo ita da Madam Joy, sedai ɗan turus Haseenan tai tana kallon ikon Allah, dan ba ta taɓa gani ba.
Madam joy ta ƙarasa da sauri tana tambayarsa meyafaru.
Nan yai mata bayani, tace to bari Director magana, a aika a siyo inhaler ai mata amfani da shi.
Madam Joy duk tace su Haseena su koma aji.
Suna fitowa daga Clinic É—in Haseena tace "ke Yasmin, kinga abunda na gani ko nika É—ai na gani?"
Yasmin tace "taɓ, ni da kika bari a gurin, ai ni yace in mata nace ban iya ba, shine yai mata da kansa"
Haseena tace "taɓ to Allah ya kyauta, kinga yadda ya wani naniƙeta?"
"Na gani mana, Allah ɗai yasan me yai mata ai daga Office ɗinsa take, tunda muke da ita sau ɗaya na taɓa ganin Asmarta ta tashi se yau"
Haseena tace "baiwar Allah, ga wahalar ciwo ga yawun ƙato, kai Allah ya bata lafiya akwai buduri yaseen"
Suka tafi ajinsu suna dariya.
Da aka tashi daga school, A harabar makarantar Farhan ta tsaya tana jiran fitowar Sadik.
Tana nan tsaye se gashi ya taho, yana tafiya a hankali, sedai shikaÉ—ai ne ba abokan nasa.
"Yana ganka wani iri kamar mara lafiya?"
"Am ok, just tired"
"To Sannu" ta faÉ—a cike da kulawa.
"Yawwa matar, kinga da munyi Aure muna zuwa gida ki ban Abinci, ki rarrasheni inyi bacci"
Banza tai masa kamar ba ta ji ba.
Matsawa yai kusa da ita yace "kina jina fa, shine ki kaimin shiru?"
Sunkuyar da kai tayi taƙi kallonsa, kuma taƙi Magana"
"Hmm, lalallai Yarinyar nan kin raina ni, shikenan mu tafi"
"Ni ba binku zan ba Napep zan hau"
Yace "Akan wani dalilin?"
"Ni tsoro nake ji, kar a gayawa Abbana kawoni ake gida a mota"
Sadik ya fuskanci yau rigima take ji, hannu yasa ya ƙwace jakarta da take ƙoƙarin goyawa yace "in kinga dama kizo mu tafi, in ba haka ba wallahi na tafi da jakar nan sedai ki bini gidanmu ki karɓa"
Zare ido tai jin yace wallahi, ta ina zata fara zuwa gidansu karɓar jaka? Ba shiri ta bishi da sauri zuwa motarsu.
Sedai se cika take tana batsewa, tana hura hanci, suna tafe a Motar taƙi kulashi.
Shima ya shareta sedai yana satar kallonta.
"Wash Allah" ta faÉ—a a marairaice.
Ya kalleta yace "lafiya kuwa"
"Lafiayata ƙalau" ta bashi amsa.
"Ok na gane, so kike dama in kulaki dan kinji nai miki shiru"
"Ni cikina ne yake ciwo"
"Waike wannan wane irin ciwon ciki ne?"