Sashe 46
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kome ze faru? Akwai cakwakiya da tarin darussa me yawan gaske, gefe ga Lilly da Sir Nazir, ga Nana da kakarta RUƊIN ƘURUCIYA karku bari a baku labari yanzu aka fara.
Da fari book1 naso in baku free kamar yadda mukai a AƘIDATA se ku sai 2, amma an maida ni gantalallliya, ina posting ba kwa Comment kuma kuna karantawa, dan haka zan cigaba da sawa a Arewabooks, me son cigaba ya siya a can, me buƙatar ƙarin bayani yai min magana ta lambata.
Iya wanda sukai payment tunda fari su zan cigaba da turawa ta what's app, nagode ina Alfahari da ku masoya a duk inda kuke.
Taku har kullum Ayshercool.
Domin gyara Sharhi ko shawara
07063065680.
Share please ðŸ™
[6/4, 9:58 PM] Jakadiyar Arewa: SHIN KUNA DA LABARIN MANHAJAR AREWABOOKS KUWA?
MANHAJA CE DA TAZO DA TSARIN DAN SAUƘAƘAWA MARUBUTA DA MAKARANTA SAUƘIN CINIKAYYAR LITATTAFAI.
TA IN DA ZAKU IYA SIYAN KOWANE FEJI AKAN KUƊI ƘALILAN, DAI DAI DA ALJIHUNKU.
INA FARINCIKIN SANAR DA KU CEWA, DA ZARAR NA KAMMALA FREE PAGES, ZAKU CIGABA DA SAMUN CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA, AKAN MANHAJAR AREWABOOKS.
KARKU BARI A BAKU LABARI, AKWAI TARIN DARASIN RAYUWA A CIKIN LITTAFIN.         Â
               31
A hankali ya ƙaraso in da Farhan ke tsaye, yasa tattausan hannunsa ya riƙo nata, ya matse a hannunsa ya kalli cikin idonta. Hakan ya saukar mata da kasala ta sunkuyar da kai daga kallonsa saboda kwarjinin da yai mata.
A hankali cikin wata irin murya da ita kaÉ—ai take jin meyake cewa yace "A karo na biyu bayan neman soyayyar ki, zan nemi Alfarma a gurinki Farhan, dan Allah ki amince na gaji da abunda suke min akanki Please Farhan"
Shiru tayi tana jin yadda zuciyarta ke wani irin bugawa, gumi keta keto mata kota ina, ba ta gama yanke hukunci ba, taji Sadik ya haÉ—ata da jikinsa, ya haÉ—e bakinsa da nata.
Wata irin tsuma jikinta yake yi, ta rasa gane a wani yanayi take, tsoro ko kuma haushin Sadik, duk da yadda Sadik ɗin ya riƙeta gam, amma ji take tamkar zata faɗi ƙasa, dan haka ta sa hannu ta rirriƙe shi karta faɗi.
Wani irin ihu da shewa suka É—auka a gurin nan Gaba É—aya, seda mintuna uku suka cika cif sannan Sadik ya cika Farhan.
Idanunta sunyi rau rau kamar za tai kuka, se ajiyar zuciya take kamar wadda tai gudu.
Nan akaita tafa musu, Nas yace "Weldon gaskiya abokinmu da his wife to be, kun burge kun ƙayatar kuma ka tabattar mana da cewa kai....." Se kuma yaƙi ƙarasawa.
Aka yanka cake amma sam Farhan hankalinta baya jikinta, ji take tamkar ta aikata wani gagarumin zunubi da Allah baze yafe mata ba, take taji nadamar zuwa gurin partyn ta baibaye ta.
Da sauri ta silale ta tafi in da aka shiryata, ta cire rigar jikinta ta É—au kayanta ta saka, wasu irin hawayen nadama suka shiga zarya a fuskarta.
Ta fito harabar gurin tana ƙoƙarin fita Sadik ya biyota yana ƙwala mata kira, amma taƙi tsayawa, cikin hanzari ya koma ya ɗakko mota, yaja ta da gudu yabi bayanta.
Su Nas kuwa dariyar mugunta suka dinga yi, Amin yace "wannan ne karonsa na farko da yayi, amma kamar ƙwararre dama can a matse yake, da haka da haka dai"
Babba yace "Aiku kuka ɓata abun da kuka hana ai amfani da ƙwayar nan wallahi"
"Dan ubanka idan anyi amfani da ƙwaya muyi yaya da su a gurin nan? Kuma ka san ba komai ake bashi ya karɓa ya ci ba, amma sannu a hankali se mun sa shi a layi"
Amin yace "hakane, Amma a hakan ma muny nasara ai"
Suka cigaba da dariyar mugunta.
Wani wawan parking Sadik yai a gaban Farhan, ya sakko yana faÉ—in "Farhan meye hakane kikeyi? Ki tsaya in maida ke gida mana"
Cikin kuka ta kalleshi tace "ba zan tsaya ɗin ba nika ƙyaleni"
"Ba zan ƙyalekin ba, ki wuce mu tafi"
"Bazan wuce É—in ba"
Fizgota yai da ƙarfin gaske ya dannata a mota, yaja motar da gudun tsiya ya bar gurin.
Sosai Farhan take masa kuka iya ƙarfin ta, amma be saurareta ba, seda ya dangana da unguwarsu, sannaan yai parking.
Ya kalleta yace "Farhan me nai miki hakane?"
Wani irin mugun kallo tai masa, ta fara ƙoƙarin buɗe motar, amma yai saurin cewa "ok i understand, dan Allah kiyi haƙuri nayi kuskure amma hakan shine mafita kawai a gareni"
BuÉ—e motar tayi ta sauka, ta nufi lungun gidansu da sauri.
Sadik ya dafe kai ya jingina da motar yana dana sanin biyewa su Nas.
Ta samu guri ta zauna ta sha kukanta, kafin daga bisani ta goge hawayenta, ta tashi ta nufi gida, tan daf da shiga gidan sega Sunusi, yana ganinta ya washe baki yace "me sunan larabawa, daga ina haka?"
Ko saurararsa ba tayi ba, ta shige gida sedai tun a soro ƙirjinta ke bugawa, gani take tana shiga Asirinta ze tonu.
Ta daÉ—e a soron a tsaye sannan tayi sallama ta shiga, Umma na tsakar gida tana tankaÉ—e, ta É—aga kai ta kalli Farhan, ta amsa sallamar ta maida kai ta cigaba da abunda take yi.
Dama hakan umman take mata tun a baya, amma wannan karon se ta tsargu ta ga kamar Umman na san karantar wani abu a tare da ita.
Ta daÉ—e a tsaye sannan ta shiga É—akinta, tana shiga ta nemi Guri ta zauna ta cigaba da kuka, wai yau ita Sadik yasa bakinsa a nata a gaban jama'a ba kunya bakomai, shikenan ya zama É—an iska itama yana son ya maida ita.
Duk da ta cire wancan kayan, amma natan ma da ta mayar ƙamshin turarensa suke, cikin hanzari ta tashi ta cire kayan, amma ta fuskanci ba iya kayan ne keyi ba, jikinta ne yake ƙamshin turaren nasa.
Addu'a ta dinga yi akan Allah yasa kar Asirin ta ya tonu, a gane in da taje da abunda ya faru.
Har zuwa dare, amma taƙi sakin jikinta ta kasa sukuni, ga damuwa da fargaba duk sun cikata.
Ko yunwa ba taji balle taci Abincin dare, haka taje ta kwanta, hakan be damu Ummanta ba balle taji ba'asin dalilin ƙin cin Abincin nata.
Sosai Sadik ya damu da yadda Farhan tai ta kuka, nadama duk ta bi ta lulluɓe shi da dana sanin biyewa abokai, ya dinga tunanin ko a wane hali take? Ko ta dena kukan Allah masani.
Sedai wani ɓangare na zuciyarsa ya kasa tantance nishaɗi yake ji ko kuwa? Abunda ya faru tsakanin su yai matuƙar tsaye masa a rai, he really enjoys it, abunda ya daɗe yana kwaɗayi ne dama, sedai damuwar da ya ganta a ciki ya hana shi sakewa yaji nishaɗin yadda yakamata.
'Auta yau ina ka shiga ne, for the whole day ban ganka ba, ba ka zo inda nake ba, rabona da kai tunda ka tafi school"
Beji shigowar Mother ba sam, se maganar ta da ya ji, a hankali ya É—an gyara kwanciyarsa yace "bakomai Mother"
"But it seems like something is going wrong somewhere, na ganka wani iri"
"Bakomai kaina ne yake É—an min ciwo, kuma na sha magani"
"Naga Abincin ku a falo, kaɗan aka taɓa kaci kuwa?"
"No, naje gurin friend É—ina bayan sallar juma'a a can nai lunch"
"Anyway shikenan, idan kan be dena ciwo ba se a tafi Asibiti"
Ya jinjina mata kai tare da lumshe idanunsa, ina ma ba weekend za'a shiga ba ya samu ya kuma ganin Farhan, ya rarrasheta.
A ɓangaren gidan dr. Kuwa wato ango sha guɗa Usman, Amarya ta fara fuskantar ƙalubale daga gareshi, duk da irin tarin soyaya da sukai a waje, ta kasa gane kansa yadda yakamata.
Usman wani irin mutum ne me murÉ—aÉ—É—en hali, gani take kamar ta dena burgeshi gaba É—aya, da yawa wasu halayen bata san yana da su ba se yanzu, miskili ne na gasken gaske, idan har tai masa laifi ko zata mutu baze ce mata kin min laifi kaza ba, sedai tagavya canza gaba É—aya ga zuciyar tsiya, nan da nan damuwa ta isheta, taga tamkar canza mata Ussyn a kai ba shine wanda sukai soyayya ba.
Wayarta ta É—akko ta fito falo ta zauna, ta buÉ—e ta shiga contact É—inta ta fara duba lambobi, tana zuwa kan wata lamba da aka saka my other half tai ajiyar zuciya da alama, lambar take nema.
Nan take ta dannan kira ta shiga sauraren a É—au wayar.
"Salamu Alaikum"
Jidda tace "wa'laikum salam, ba dai bacci kike ba?"
"Wallahi ba bacci nake ba, nayi aikin gida ne na gaji, ya akayi ne Amarya?"
Jiki a sanyaye Jidda tace "Besty dama haka auren yake?
"Kai Jidds, yaushe a kai Auren da kike wannan zancen?"
"Besty na kasa gane kan dr. Gani nake kamar an canzamin shi, gaba ɗaya na dena burgeshi, duk rawar kan nan da yake a kaina babu, in yi kwalliya in tsuke, amma ko kallo ban isheshi ba na rasa meye matsalar" ta ƙarasa maganar cikin damuwa.
Wadda ta ke kira da besty ta gyara zama tace "Jidda kenan, lokacin da nake miki gargaɗi ina ɗoraki a hanya gani kuke Kamar ban waye ba, ban iya soyaya ba, ta yaya ba zaki gundure shi ba, bayan tun kuna waje kan kuyi Aure kin saba tura masa hotunan ki da ƙananan kaya, har video Call kuke da sleeping gown a jikinki, to me zaki da zako burgeshi kuma? Muna school idan yazo hugging ɗin sa kike, you even kisses his cheeks, idan nai Magana se kuce ni 'yar ustazai ce, to ga abunda nake gaya miki nan, abunda zeyi ɗokin kin gama nuna masa a waje, to what next kuma?"
Cikin sanyin jiki Jidda tace "hakane besty, wallna gani, kuskure dai na riga nayi shi, amma yanzu meye mafita, ke kaÉ—ai na gayawa halin da nake ciki"