Sashe 32
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tai ƙasa da muryarta sannan tace "Ka dena kirana se idan nice na kiraka, lambar da na kiraka ta Yayana ce, wannan kuma ta Umma ce, ka bari sena kira ka seka dinga kirana"
Sadik yace "ok i understand, yaya zaki zo É—in?"
"Eh zan zo insha Allah, se anjima"
Tai maza ta kashe wayar, ta ajiye ta fita daga É—akin da sauri.
Da ƙarfe huɗu da rabi na yamma, Farhan ta shirya cikin wani leshinta maroon me sauƙin kuɗi, ba wata kwalliya a fuskarta amma tayi kyau sosai.
Ta ɗakko ƙaton mayafi ta rufe jikinta, ta tafi ɗakin mahaifinta.
Ta tsaya a bakin ƙofa tai sallama, ya amsa mata sannan ta shiga, Umma ma na cikin ɗakin a zaune.
Tace "Abba na shirya zani gurin bikin nan"
Abba yace "Masha Allah, bari in baki kudin mota, sannan dan Allah kar ayi dare, ki kula da kanki kinji, kinga ban taɓa barinki zuwa guri irin wannan ba, ina jin nauyin yaran ne, sunzo hargida sun gayyaceki, kuma ko a Addinan ce babu kyau a gayyaceka walima kaƙi zuwa babu wani ƙwaƙwaran dalili, ki kiyaye kinji"
Farhan tace "to Abba, Insha Allah"
Ya bata ɗari biyu ta sa hannu biyu ta karɓa, ta kalli Umma tace "Umma na tafi"
Umma ba ta kalleta ba balle ta amsa mata, haka Farhan ta miƙe ta fita.
Abun takaicin ta na zuwa ƙarshen layinsu, se ga Sunusi da wani yadinsa, milk ne amma ya koma brown saboda ya dafe.
Yana ganinta ya washe baki yace "unguwa za'ane 'yar Malam"
Kamar tai masa banza amma tace "eh"
"To adawo lafiya"
A ciki tace "Allah yasa"
Ta miƙe ta nufi titi,tana addu'a akan Allah ya bata Sadik, in dai da Sadik kome za'ai ba abunda zatai da Sunusi.
Ko da taje gurin bikin babu wanda ta sani, duk se 'yan uwansu Sadik, ta samu guri gefe É—aya ta zauna.
Tana nan zaune aka fara cika gurin, kasancewar wuni ne, tun huɗu ake ta zuwa gurin bikin.
Yauma Inna tare da Nana Faruk ya kawo su.
Gaba É—aya Farhan ta fara takura kasancewar ba ta san kowa agurin ba, gashi biyar ta wuce ta fara tunanin tafiya gida.
Khairat ce ta shigo hall É—in, se rawar kai take tana kaiwa tana komowa.
Babu tsammani suka haɗa ido da Farhan, take ƙirjin Farhan ya buga da ƙarfin gaske, dan tuno da abunda ya gaya mata akan Khairat.
Khairat kam murmushi tai mata ta ƙarasa in da Farhan take, cikin iyayi tace "ashe za'a barki ki zo ɗin?"
Farhan ba tai Magana ba se murmushi da tayi.
Khairat tace "yana hanya ya kusa ƙarasowa, ya raka Mother gurin makeup ne" tana gama maganar tai gaba
Mamaki ya kama Farhan, jin wai ya raka mamansa gurin Kwalliya.
A lokaci É—aya 'yan makarantar su suka shigo, sedai babu Sadik a cikin su, su Nasir ne da Taslim suka shigo.
Farhan ta shiga rarraba idanu dan ganin ta ina za ta ganshi.
Aminu ne ya fara taɓa Nasir yace "Baaba kalli mutuniyar Prince can"
Yana É—aga kai ya hango Farhan zaune akan kujera.
Ya kwashe da dariya yace "dalla kalleta kamar wata ladaniya, se kace wata babba ga wani uban mayafi"
Suka kuma saka dariya, ka tsaye suka nufi in da Farhan ke zaune, suma suka zauna, suka sakata a tsakiyar su.
Ji tai kamar ƙasa ta tsage ta nutse, Amin yace "Matarmu kinyi kyau fa sosai, ya hutun?"
"Lafy ƙalau" ta faɗa tana sunkuyar da kai.
Miƙewa tsaye tayi, suka kalleta sukace "ina kuma zaki?"
"Gida zan tafi" ta faÉ—a cikin raunin murya.
Nasir yace "ai yanzu ze zo, ya faɗa yana wani ƙare mata kallo.
Ba ta kuma bi ta maganarsa ba, ta janye kujera ta nufi hanyar tafiya.
Hakan yai daidai da ƙarasowar Motar da Mother ke ciki ita da Sadik.
Ta cikin motar Sadik ya hangi Farhan, cikin hanzari yace "bari in sauka"
Mother tace "meyasa? Ka bari mu shiga mana"
Ai kan ta kuma Magana ya buÉ—e motar, wanda ya tilastawa direban tsayawa,yai waje da sauri.
"Farhan!"
Ya kira sunan ta da ƙarfi, tsayawa tai ta waigo ta kalli in da yake.
Da sauri ya ƙaraso in da take yace "ya zaki tafi da wuri haka?"
Kamar za tai kuka tace "na fa daÉ—e a nan, kuma za'aimin faÉ—a a gida"
Yace "ok am sorry, bari in maida ke gidan, muje ku gaisa da Mother tukuna"
Zaro ido tayi tace "ince me?"
"Ki gaisheta mana"
"Wallahi kunya nake ji" ta faÉ—a cikin tsoro.
Yai murmushi yace "karki damu, zan gabatar da ke ne a matsayin 'yar makarantar mu"
Ta amince da hakan suka koma hall É—in, can ya hango Mother harta shiga cikin yamar jama'a, anata gaisawa ga sautin kiÉ—a da ke tashi.
Hannun Farhan Sadik ya riƙo ya shiga ratsawa da ita cikin mutane, gaba ɗaya se ta ɗan dirirce shikam ko a jikinsa.
Se da ya kaita gaban Mother tukuna, Yace "Mother ga sirikar ki na kawo miki"
Mother ba taji me Sadik É—in yace ba, kasancewar hankalinta ya rarrabu ana mata Magana.
Cikin jin nauyi Farhan ta gaisheta, Mother ta sa hannu ta kamo na Farhan tace "Sannu 'yan mata, ya gida?"
"Lafy ƙalau" Farhan ta amsa cikin sunkuyar da kai.
Mother tace "mungode sosai kinji, Sadik ka duba motar Mummy ka bata kayan bikin"
Daɗi ne ya lulluɓe Sadik yadda Mother ta mutunta Farhan, nan da nan ya fara wani tunanin dabam, dan a zaton sa ta ji me yace mata.
Har zasu wuce Farhan ta ga Inna, wanda ko ba a gaya maka ba, kasan kakar su Sadik ce, saboda ta san hoton baban Sadik, kuma ta ga suna kamanni.
Durƙusawa tai tana gaida Inna, wadda sam shi Sadik be ma lura da Innar ba.
Inna ta amsa mata cikin sakin fuska, yayin da Nana kuma ta zuba mata ido.
Sadik be so Farhan ta kula Inna ba, dan yasanta da sharhi ƙil se ta tofa wani abun.
A kai sa'a dai Innar ba tace komai ba, su Amin ne suka fara É—agowa Sadik hannu, amma yai musu alama yana zuwa, Sadik ya dinga nunawa familyn su Farhan.
Seda Farhan taji dama ba ta zo ba, dan wata kunya da ta mamayeta.
Ya je in da aka ajiye kayan biki, ya ɗebo mata fal, ya karɓi mukullin motar Mother a hannun direba, ya tafi maida ita gida.
Suna tafe a hanya, yana tai mata surutu da yadda yai missing ɗinta amma tai banza taƙi masa Magana.
Shima shiru yayi seda sukaje unguwar su, in da suka saba ajiyeta, ta sa hannu za ta buÉ—e motar, amma taji a rufe.
"Wai fushin me kike?"
"Ba kaine ba, kawai ka dinga nunawa mutane ni, kuma bayan ba haka mu kai da kai ba"
Dariya yai yace "to maza yi kuka, na iya rarrashi ai"
Zumɓura baki tayi tace "buɗe min, kar a ga na daɗe"
Maimakon ya buÉ—e mata se cewa yai "You look so beautiful" yai Maganar yana tsura mata idanun sa.
Nan ya fara gwagwarmaya da zuciyarsa da ke ta kissa masa wasu abubuwa, a hankali ya miƙa hannunsa da gargasa ta fara lulluɓewa, yatsunsa biyu ɗauke da manyan azurfa ga agogonsa me kyau, ya miƙa hannu ya riƙo na Farhan .
haka nan taji jikinta yai sanyi ta rasa dalilin hakan, kuma ta kasa yi masa magana, ta kasa zame hannunta, ga lokaci yana ƙurewa, kar a ga ta daɗe, amma ta kasa Magana saboda yadda yake binta da kallo, ga wani sihirtaccen ƙamshin druma da na kayan jikinsa ya gauraye motar, hakanan taji hannun nasa ya mata kyau!.
Me so daga farko ya duba AREWABOOKS KO KUMA WATPAD PLEASE.
Ayshercool
07963065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa: 🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
  Â
SHIN KUNA DA LABARIN MANHAJAR AREWABOOKS KUWA?
MANHAJA CE DA TAZO DA TSARIN DAN SAUƘAƘAWA MARUBUTA DA MAKARANTA SAUƘIN CINIKAYYAR LITATTAFAI.
TA IN DA ZAKU IYA SIYAN KOWANE FEJI AKAN KUƊI ƘALILAN, DAI DAI DA ALJIHUNKU.
INA FARINCIKIN SANAR DA KU CEWA, DA ZARAR NA KAMMALA FREE PAGES, ZAKU CIGABA DA SAMUN CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA, AKAN MANHAJAR AREWABOOKS.
KARKU BARI A BAKU LABARI, AKWAI TARIN DARASIN RAYUWA A CIKIN LITTAFIN.
             23_24
A hankali Sadik ya sauke ajiyar zuciya, ya saki hannuanta yace
"Farhan"
A hankali ta É—ago ido ta kalleshi, yai unlocking Motar yace "nagode Sosai da halartar bikin yayana, ki gaisarmin da Abba"
Ba tace masa komai ba, ta É—au kayan da ya bata ta fita daga Motar, sedai gaba É—aya taji jikinta yai sanyi.
Haka ta nufi layinsu dan kama hanyar gida.
Se da ta ƙule sannan Sadik ya kunna motar ya koma gurin taron bikin.
Yana komawa su Nas suka cigaba da tsokanar sa akan Farhan, su kai ta iya shegen su san ran su.
Sedai gaba ɗaya jikin Prince ɗin a sanyaye yake, ya dake ya ɓoye halin da ke damunsa, ya dinga biye musu.
Nas yace "Prince, wai ya batun movies É—in da aka tura maka ne, ka kalla kuwa, kaga yadda ake madarar Love, ba irin wanda ku keyi ba, sekace masu wasan yara, dan Allah kai ba ka ji kunyar ka dinga nuna wannan Yarinyar kace budurwarka ce ba? Kalli kayan jikinta ta jibga uban mayafi kamar wadda zata ja salla....
Wani irin warning glance Prince yaiwa Nas, hakan ya sa Nas É—in yin shiru.