Sashe 24
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk gidan ba wanda take ɗasawa da shi sama da Daddy, se masu aikin gidan se kuma Faruk, yana da fara'a sosai yana da kirki, ba kamar dr. Ba, dan shima baya kula mutane ba ya Magana Sosai, shikuwa oga kwata kwata nasa yafi na kowa, ga rashin son mutane, ga wulaƙanci, ga zagi da hantara ga iya muzurai duk shi kaɗai, Faruk ne me halin Baban su ba ruwansa shi da wannan zafin kan.
Yanzu ma Nana tana cikin 'yan aikin, ana girkin rana, Nana akwai son aiki sosai, sedai ko a gida Inna ba ta fiye sata aiki ba, Se su bata ɓarar maggi, ko jajjage ko shara, dan su huta da hayyatarta na lallai se taya su aiki.
Aka kammala girki, aka zuzzubawa kowa nasa, Nana ta É—auka ta dinga kaiwa kowa har inda yake.
Ta kaiwa Inna nata, Ta ɗau na Mother ta nufi ɗakinta, da sallama ta shiga ɗakin, ta tarar da Mother da Maman Khairat se Faruk da yake riƙe da kuɗi a hannunsa da alama aikensa za'ai.
Ta ajiye kulolin Abincin tace "wai ga Abinci"
Mother ta kalli Nana tace "waye yace ki shigo nan?"
"Ba kowa kawai kowa kai masa Abincin sa nake"
"To daga yau kar in sake ganinki a nan ɗakin, ki dinga tsayawa a can in da aka sauke ku, baki da hurumin zuwar min sashe, idan kika kuma zuwar min nan sena saɓa miki"
Turus Nana tai tana kallon Mother, tana tunanin meye a nan ɗin da dan ta shigo za'a dinga mata wannan kashedin haka, nan da nan ranta ya ɓaci.
Maman Khairat tace "ba Magana ake miki ba kina jin mutane? Maza ki wuce ki bar gurin nan, da haka yaro ke koyar munafurci, yaran ƙauye dama ba kan gado suka cika ba, yanzu zaki ji ta haɗa wani abun ta gayawa kakarta ta kunno miki wata wutar"
Jiki a sanyaye Faruk yace "haba Mother, meye a ciki dan ta shigo me aka ajiye a nan É—in, naga Khairat ba ta da iyaka a shiga duk in da take so a gidan nan, hakan da kike mata ba zata ji daÉ—i ba, ba daÉ—i hantara"
Mummy tace "to uban mu gayamana abunda yakamata"
"Ba abunda yakamata zan gaya muku ba, amma idan bata zo ta ga abunda za ta je ta gayawa Inna ba, ai ta faɗa mata abunda a kai mata, na baƙaƙen maganganun da ku kai mata"
Ya juya ya fita yana takaicin abunda sukai, dan shikansa baya jin daɗin wasu daga halayen mahaifiyarsu, Akwai ta da wulaƙanta ɗan Adam mussaman talaka, kuma Mummy ce ke zigata, kuma ko zata ƙyamaci kowa be kamata ta ƙyamaci dangin mahaifinsu ba.
Yana fitowa harabar gidan ya hango Nana akan barands, tai shiru tana wasa da tsinke, da alama tana cikin damuwa akan abunda akai mata.
Ya ƙarasa in da take yace "Naana What are you doing here?"
ÆŠaga kai tai ta kalleshi, ita ba ta fiye gane irin wannan turancin da suke ba, a dinga yin sa a wani harÉ—e, wata kalmar ma bata fita sosai, zuba mai ido kawai tai ba tace komai ba.
Yace "ok, jeki gurin su Binta, su baki namu Abincin ki kawo mana BQ"
"Ina ne BQ?"
"Wancan sashen me farar ƙofa"
Tura baki tayi tace "wannan ƙanin naka zagina yake, idan naje ze iya zagina"
"No ba ze zageki ba, aini na aike ki"
Ta tashi ta koma dan cika Umarnin sa.
Yabi bayata da kallo, kawai yaji ta bashi tausayi, tsangwama bata da daÉ—i sam.
Nana ta koma ciki, ta karɓo kwando ɗauke da kayan Abinci da plates, seda tai sallama sannan ta shiga, amma tana shiga taga Prince ya harɗe ƙafa yana video game.
Kallon ta yai, ya tashi zaune yace "me kika zo yi nan? Ban hanaki zuwa ɓangaren nan ba?"
"To ban hanu ba, se kai abunda za kai"
AIMIN AFUWA FOR THE VERY LATE POST, ABUBUWA SUN SHA KAINA SOSAI DA SOSAI, AIMIN AFUWA.
Gyara Sharhi ko shawara
Ayshercool
07063065680.
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa:   🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
  Â
TAƘABALLALAHU MINNA WA MINKUM, ALHAMDILILLAH ALA KULLI HALIN UBANGIJI ALLAH YA KARÆI IBADUNMU YA MAIMAITA MANA, INA 'YAN UWA MASOYA, MARUBUTA DA MAKARANTA MURNAR BARKA DA SALLA, UBANGIJI ALLAH YA MAIMAITA MANA.
BAYAN HUTUN AZUMI ALHAMDILILLAH, GANI NA DAWO MUKU DA CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA.
INA FATAN ZAKU BINI SANNU, DAN JIK ƊUMBIN SAƘONNIN DA LITTAFIN YA ƊAKKO, WANDA SUKE TAMKAR BULALIYA GA IYAYE.
SHIN KUNA DA LABARIN MANHAJAR AREWABOOKS KUWA?
MANHAJA CE DA TAZO DA TSARIN DAN SAUƘAƘAWA MARUBUTA DA MAKARANTA SAUƘIN CINIKAYYAR LITATTAFAI.
TA IN DA ZAKU IYA SIYAN KOWANE FEJI AKAN KUƊI ƘALILAN, DAI DAI DA ALJIHUNKU.
INA FARINCIKIN SANAR DA KU CEWA, DA ZARAR NA KAMMALA FREE PAGES, ZAKU CIGABA DA SAMUN CIGABAN LITTAFIN RUƊIN ƘURUCIYA, AKAN MANHAJAR AREWABOOKS.
KARKU BARI A BAKU LABARI, AKWAI TARIN DARASIN RAYUWA A CIKIN LITTAFIN.
              17_18
A fusace Sadik yace "ke ni kike gayawa haka?"
MurguÉ—a masa baki tai tace "eh É—in, na faÉ—a É—in"
Faruk ne ya fito hannun sa riƙe da wayarsa yace "Sadik meyasa kake hakane? Hantarar mutum ba daɗi, nine mace ta kawo mana Abinci nan"
Sadik yace "Amma dai bani a Wannan Abincin da ta kawo?, dan ba zanci Abunda wannan ƙazamar ta taɓa ba"
Aikuwa Nana ranta ya ɓaci sosai tace "wallahi ni ba ƙazama bace, kaje ka nemi ƙazama a can amma bani ba"
Ta dire kwandon Abincin, zuciyarta na mata zafi, yace "in kinyi zuciya ki tattara ki bar mana gida yau, kun zo kun cika mana gida kun hana mutane sakewa"
"Sadik meyasa kake hakane? She's lyk sister to you, be kamata ka dinga hantarar ta haka ba babu daÉ—i, yanzu ma fa daga gurin Mother take suna ta kyarar ta, ba bu daÉ—i hakan, kyarar É—an Adam ba shi da wani Amfani ko rana"
Yatsune baki Sadik yai ya koma ya kwanta yana cigaba da video game É—in sa.
Washegari a school kuwa, bayan fitowa daga exams aka kawo kayan nan da sukai order, wasu irin tsadaddun crazy jeans da riguna.
Ana ta É—aÉ—É—aga kayan ana bawa kowa nasa, ana shewa da lissafin in da ya kamata a kama na partyn, amma hankalin Prince yana kan rashin ganin Farhan da beyi a ajin nasu ba yau.
Miƙewa yai tsaye yace musu yana Zuwa, ya fita da sauri ya tafi ajinsu Farhan, amma bata ajin, Library ya tafi ya tarar da ita a can tana karatu.
Sadik ya ja kujera ya zauna yana kallonta, ta É—aga ido ta kalleshi tace "good morning"
"Naƙi in amsa gaisuwar taki, ba an gama exams ba, me ki ke a library kuma?"
Cikin sanyin halinta tace "Ai clubs suna rehasals yau, dan haka ance ba me tafiya se lokacin tashi yayi, shiyasa na taho nan kawai"
"Amma meyasa baki zo ajinmu ba?"
"Bakomai" ta bashi amsa a taƙaice.
Yace "yawwa, jiya ina exams kamar ihun ki naji kina kiran sunana"
ÆŠan kallonsa tai tana zare ido, ta dake tace "bani bace"
"Kamar ya ba ke bace? Muryarki fa naji"
"Am serious ba ni bace"
"Ok shikenan, ta so muje class É—in mu kiga kayan da zamu sa ranar bikin Brother na"
Ɗan noƙe masa kafaɗa tayi alamar ba zata ba.
"Baby meyasa?"
"Bakomai"
Sadik yace "kefa kin fiye mulki wasu lokutan, yau kuma ajin namu ne ba zaki ba?"
Ta É—aga masa kai alamar eh.
"Nagane, saboda abunda su Taslim su kayi ne ranar ko? Na musu magana ba zasu sake ba"
"Ni dai kawai yau ba zani ba"
"Ko wani abun suke miki a ajin namu"
Ta girgiza masa kai alamar a'a.
Yace "shikenan ni na tafi"
Ya miƙe ze tafi, da sauri tace "nace ba"
Be juyo ba yace "ki ka ce me?"
"I want to talk to you please"
Juyowa yai ya kalleta, ya dawo ya zauna yace "am all ears"
Cikin jin nauyi tace "dan Allah ka zauna a nan"
Yace "Why?"
"Kawai mu zauna a nan"
Tai maganar kamar wadda take furta saɓo saboda jin nauyinsa.
Wani ƙasaitaccen murmushi yai mata me cike da ma'anoni da yawa, yace "kina so in zauna?"
Ta gyaÉ—a masa kai.
Yace "Da sharaÉ—i gaskiya"
"SharaÉ—i kuma?"
"Eh mana" ya faÉ—a yana kwaikwayon ta.
Tai murmushi tace "meye sharaÉ—in"?
Yace "Look up" ta É—ago ta kalleshi tai saurin sauke idonta, dan ji tai ba zata iya tsawaita kallon nasa ba.
"Kice ki na sona dan Allah"
Ba tare da ta kalleshi ba ta ɗan zaro ido tace 'taɓ'
"Ba zaki iya ba kenan?"
Shiru tai ba tace komai ba.
Sadik yace "Farhan kenan, kedai wannan fulatancin naki yayi yawa, shikenan tun da kince in zauna yadda kika ce ai haka za'ayi gimbiyar mata"
Yana zama kuma wata kunyar ta sake baibaiyeta tana mamakin kanta, wai ita ce ke cewa namiji ya zauna kar ya tafi, ta sauke nannauyar ajiyar zuciya, farin ciki na ratsata kasancewar ga Prince a kusa da ita"
Haka shiru ya wanzu a tsakanin su, Prince ya katse shirun ta hanyar É—akko mata hirarraki, a haka ta saki jiki suka cigaba da hirar tare.
Seda aka kaÉ—a bell, sannan suka baro Library É—in tare.
Aka kammala jarabbawa, aka shiga shagulgula daban daban a makarantar, kullum akwai abunda za'ayi na nishaÉ—i, ko dai Quiz, Debate, inter House competitions, da dai games kala kala.