Sashe 6
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bayan wani aji ta hango wani malami, yana kissing É—in Tasleem ta ajinsu Sadik, nan da nan mamaki ya cikata jikinta ya É—au rawa, abun ya bata mamaki sosai, Malami da kansa yake haka shi da É—alibarsa, ta shiga ajinsu cike da tunanin abunda ta gani.
Ta zauna a gurin zamanta tana tunani, Lilly tace 'Farhan, ina kika shiga ne? Prince Sadik yazo nemanki fa'
Maimakon ta bata amsa se dai murmushi kawai da tayi Mata.
Koda aka tashi, cikin gaggawa Farhan ta É—auki jakarta, dan ta gudu gida kafin Su haÉ—u da Sadik, sedai tana fita harabar makarantar tai karo dashi.
Mazewa tayi niyyar yi ta fece, aikuwa ya riƙo hannunta cikin hanzari ya kalleta Yace
"meye hakane Farhan? Kamar kina guduna ne 'yan kwanakin nan lafiya kuwa?"
Farhan ta ɗan haɗe rai cikin shagwaɓa tace "Nika cikani meye haka?"
Sakin hannuta yayi, tare da shan gabanta Yace "tun jiya fa nake nemanki ban ganki ba, ko laifi nayi miki ne?"
"Ni ba abunda kayi min, kawai ka dena bina".
"Wace irin magana ce wannan haka?"
"Ka dena bina ko zuwa inda nake kawai, Sir Nazir yace ya kuma ganinmu tare ze kira babana"
Nan da nan annurin Fuskar Sadik ya ɗauke, ya canza fuska jikinsa har rawa yake ya kalli Farhan Yace "dama shine dalilin da yasa kike guduna? Waye Nazir? Me akai akayi shi? Farhan wai so ƙaryane? Zaki fara wahal dani dan ina sonki? Ina ruwansa damu, meye nasa a cikin soyayyar mu, idan sonki yake ya fito Ya faɗa mana in bar masa ke, kuje kuyi dashi, nafi ƙarfin Wulaƙanci Farhan, karki sa zuciyata ta yanke hukuncin da zesa mu cikin dana sani nida ke".
Nan da nan ido ya dawo kansu, babban abinda bata so kenan, wannan saurin zuciyar da zafin rai na Sadik, gashi ta kasa Magana, ga idon mutane da yai yawa a kansu.
"Shikenan, tunda kin fifita decision É—insa aka abinda zukatanmu ke so, kije Nagode sosai da kika bari zuciyata tai zurfi a sonki, na sakankance kema kina sona, ashe nayi kuskure"
Tasleem dake gefe tace "shege Prince, akwai kalamai dole ya sace zuciyar yarinya ƙarama"
Ganin yadda ransa ya ɓaci sosai, yasa Farhan sake dirircewa, cikin muryarta me sanyi tace "Ss..Sadik. wallahi"
"Karki gayamin komai malama, kije na bar masa ke, ya kwaÉ—aki ya cinye"
Fuuuu yai gaba, bebi ta kan jakarsa daya baro a aji ba, ya nufi inda motarsu take ya haye.
Farhan kamar ta ɗora hannu a kai tayi ihu, dan a duniya bata son ɓatawa Sadik rai, dukda bata ta taɓa ɓata masa rai ba, amma taji ba daɗi yadda ransa ya ɓaci haka.
"That's good, na gaya miki muddin na kuma ganinki da yaron nan, sena gayawa mahaifinki, wannan yaron dai ba aurenki zeba, ze ɓata miki lokacine kawai da rayuwa".......
Ayshercool
07063065680
[6/4, 4:21 PM] Jakadiyar Arewa: 🎗ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸ðŸŽ—ï¸
RUƊIN ƘURUCIYA
PERFECT WRITERS ASSOCIATION
(WE AIN'T PERFECT BUT WE ARE ALWAYS TRYING OUR BEST, TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
P. W. A
*Story and written by*
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
Writer of
WATA KISSAR..(Sai mata)
ABDUL JALAL
AƘIDATA (paid book)
WUTA A MASAƘA
NOW RUƊIN ƘURUCIYA (paid book)
_Labarin RUƊIN ƘURUCIYA, na iya zuwa da wani salo, wanda baku saba ganinsa a rubutuna ba, hakan ya biyo bayan akan abunda aka gina labarin, wani abun ze ɓoyu wani Abun baze ɓoyu ba sakamakon labari ne akan teenegers, yara masu tashen Balaga, but hakan ba ya na nufin na sauka daga kan tsarin yadda nake Rubutu bane, ƙofata a buɗe take dan karɓar ƙorafi, gayra ko shawara_
âš ï¸âš ï¸âš ï¸Æ˜IRƘIRARREN LABARI NE, BAN YADDA A JUYAMIN SHI TA KOWACE SIGA BA SEDA IZININA âŒâŒâ€¼ï¸
              Page 3&4
Waiga wa Farhan tayi ta kalli Sir Nazir, dake tsaye yana mata Magana, ji tayi tamkar ta shaƙeshi, saboda shine silar da yasa ta janye wa Sadik, kuma ga abunda tai yasa ran Sadik ɗin ya ɓaci.
Abunda be taɓa zato ba, yaga Farhan ta galla masa harara, irin up anda down ɗin nan, tai gaba abunta, tsayawa yayi cak ya zuba mata ido harta ƙulewa ganinsa.
Sadik kam a É—akinsa na BQ ya tsaya, yana zuwa ya cire belt É—insa yai jifa dashi, ya cire neck tie É—in wuyansa na makaranta ya jefar, ya cire rigar itama yai jifa da ita, ya faÉ—a kan gadonsa yai ruf da ciki, zuciyarsa na wani irin zugi, dan gaba É—aya idonsa ya rufe, wata irin muguwar tsanar Nazir yaji tana ratsa shi, gefe guda yana ganin laifin Farhan da ta biyewa Nazir É—in.
Befi mintuna sha biyar da kwanciyar tasa ba, Yayansa Faruk ya shigo ɗakin Sadik, ya kalli Sadik yace "Kai, Lafiya kuwa? Meke damunka kalli yadda kayi watsi da kayan makarantar taka fa, koba lafiya ne?"
"Lafiya ta ƙalau" ya bawa Faruk amsa a taƙaice.
'ban yarda lafiyar ka ƙalau ba, kaga yadda idonka yayi ja kuwa?"
"Budurwata ce ta ɓatamin rai"
Zaro ido Faruk yayi Yace "What? Budurwa fa kace Sadik"
Sadik ya tashi zaune Yace "eh, ko ban kai inyi ba?"
"Ni na isa ince baka kai ba? Ka kai harka wuce ma Autan Mother, dama mates É—inka ne suka zo, suna son ganin ka naga da alama ko gida basu je ba, dan jikinsu da uniform"
Sadik Yace "kace musu su shigo"
Faruk ya juya ze fita yana kallon Sadik, kamar yayi dariya wai ɗan wannan jaririn yaron ne yake da budurwa, harta kai ga ɓata rai, ko uwar me yake gaya mata oho?"
Nasir ne da Aminu Manyan abokan nasa suka shigo bedroom É—in.
Nasir Yace "mazaaaaa, Yanzu ɓacin ran ne yasa ka tafi ka bar school bag ɗinka a school?"
Sadik ya ɗanyi tsaki Yace "ƙyale ni kawai, ni bata jaka nake ba, raina ya ɓaci sosai, na rasa me nayi wa wannan banzan coper ya sani a Gaba, se kace ni kaɗaine ɗalibi, ko kuma nika ɗaine nake soyayya a makarantar nan?, duk ya samana ido, har yana wa Farhan barazanar ze kira mahaifinta, ita kuma ta fara guduna, to idan ya kira babanta ma me zece masa? Meye laifin zuciyata dan ta kamu da son Farhan? Ni nafi zargin anya ba sonta yake ba shima?"
Aminu ne yai wata irin shewa Yace "Oh my God, gayen nan kana burgeni Wallahi, dole ka tafi da zuciyar that innocent beb, ka iya kalamai, manyan yara a school suna crushing akan ka, amma ka dage kace kai se Farhan, that little baby, gashi ka koya mata son ka"
"Bana tunanin Farhan na sona fa, bata taɓa gayamin tana sona ba fa"
Nasir Yace "ka gane, yarinyar tana son ka, sedai kasan 'yar talakawa ce, and yaran talakawan nan some of them are not well civilised, shiyasa ita komai Kunya that's why ba zata iya gaya maka tana sonka ba"
Sadik Yace "Karfa ka zageta, kuma ni kunyarta tana burgeni sosai, You don't know how much I love that girl"
Nasir Yace "Wai tsaya, dan Allah meyasa kake son yarinyar nan ne? Ba dai mummuna bace na sani, amma bata wani cika mace ba, she's still a Baby, you have to look for a hot and sexy Baby, but this one is too small for you, ƙwaya nawa wannan 'yar take?"
Sadik ya kashingiɗa, ya shafa afro hair ɗinsa, sannan ya murmusa yace "ina son Farhan sosai, ina son ta tashi da soyayyata ni kaɗai a ranta, ta fara so a kaina ta gama a kaina, kuma wallahi ni so nake na aure ta, dan banƙi a Auramin ita a Yanzu haka ba, saboda yadda nake ji akan ta"
Wata shewa Aminu da Nasir sukayi, suka tafa, Aminu ya kalleshi Yace "Prince, kana wuta mutumina wato kai ko yanzu ka aure ta?"
Sadik yace "Ku dena É—auka da wasa nake fa, ina son yarinyar nan sosai"
Aminu Yace "jika, kamar zaka iya wani abun arziki ne in kai Auren a yanzu, kana cika wa mutane baki"
Sadik ya kalleshi yace "Nayi kama da nakashashshene? Nima cikakken namiji ne me lafiya, tsaf Zan iya zama da Mace nima a yanzu haka"
Nasir Yace "we thought you don't have feelings na, even those movies you can't watch, I don't even thinks ka taɓa ko kissing Mace, shiyasa fa kallon soyayyar taka muke kawai shirirrita, babu wani armashi, You Are not romantic at all, your love is so bored, ɗan hugging ɗin nan ma kai bayi kake ba, a haka kake kiran kanka namiji, wai aka maka aure zaka zauna da mace? Malam if you can't do anything to a girl that will make her ehh... Ka gane ai You Are still a boy, ka jira lokacin da zaka zama cikakken namiji ba yanzu ba"
Sadik ya jinjina kai, yana murmushin takaici dan yaji haushin abunda Nasir É—in ya faÉ—a, Amma Yace "naji am still a boy, all I know is that, I love Farhan ina sonta sosai zan raini kayata harta zama yadda nake so in Aureta"
Aminu yace 'Prince, that girl is not your type, taya zaka aureta? Kafin ka gama karatu ka tsaya da ƙafarka, ka aureta lokaci ya ƙure mata, dan haka shawarata a gareka koda ma Shi wancan wawan Nazir ɗin sonta yake, kawai ka bar masa empty, ka share hanyar kawai ka tsallak boda"
Sadik Yace "ban gane me kake nufi ba?".
Suka kwashe da Dariya, Nasir Yace "shiya sa muke ce maka You Are still a boy my friend, kawai ka more ƙuriciyarka da yarinyar nan, tana sonka sosai, kawai ka huta, in yaso ka bar masa sauranka, kai da kana kallon B films ɗin nan da muke kallo da base ance maka ga yadda zaka yi ba, amma kai se Kaita abu kamar wani kidahumi"
Aminu Yace "ka kawo System É—inka, muna dasu kala kala, a tura maka kayi caji Yau, when you try it yarinyar nan ba zata sake jin maganar wani ba se Kai, saboda a yadda kake É—in nan, You look so energetic, ba zata sake gangancin gudunka saboda wannan sakaran ba"