Sashe 45
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haseena tace "to ubanwaye ze miki ƙaryar, Wallahi dagaske ne, ya sa aka cire miki hijjabi daga ke se Long sleep, yaita hura miki iska, a wayance kuma dai kamar dai ba iya hura iskar yake ba" ta ƙarasa maganar suna kwashewa da dariya, banda Lilly da ta haɗe rai kamar zata fashe.
"Allah ya isa na" ta faÉ—a tana jan tsaki.
Suka sata a gaba suka ding tsokanar ta suna dariya.
Sunan zaune malamin da suke da shi ya shigo, yai lesson É—insa ya gama ya fita, yana fita sega É—an aiken Sir Nazir yana kiran Fatima Hakeem.
Tsaki tayi, dan a lokacin saura mintuna bakwai a fita break, su Haseena kuwa dariya suka cigaba da yi mata, wanda hakan ba ƙaramin ƙular da ita yai ba.
Haka ta tashi ta tafi Office É—insa, sedai ko da taje kallo É—aya yai mata ya É—auke kansa.
Wani haushi ne ya sake mamayeta, ta tsaya a tsaye ƙiƙam taƙi Magana, shima ya cigaba da sabgar gabansa.
Jin ƙafafuwan ta na rawa ta gaji da tsaiwar ne yasa tace "Sir gani"
"Gaki, baki iya gaisuwa ba kenan ko?"
Kamar tayi masa tsaki, amma ta dake ta gaishe shi, be amsa yace "me nace miki ranar a Office É—in nan?"
"Ai bani da lafiya"
"Will you shut up? Maza kije aji ki É—akko littafinki kizo, in kin ga dama karki dawo"
Juyawa tai ta fita a matuƙar hasale, harda ƙwallar baƙin ciki.
Tana zuwa Class ta tarar da su suna karatun littafin watsewa da suka saba.
Tace "ke Yasmin shine kuka cigaba bana nan?"
"Ba dole mu cigaba ba, yaushe zamu tsaya jiranki?"
Suka cigaba da karatunsu, ta ɗauki littafinta tai waje, dan bata son dalilin da zesa Nazir ya kuma yi mata wulaƙanci.
Babban abunda ya bata haushi, be wuce yadda takasa faÉ—ar abunda yai mata harta shiga halin rashin lafiya ba, da ko ba komai babanta yasa azo ai masa warning koma yasa a haÉ—a masa jikinsa.
Haka ta cigaba da Tunani, harta je Office É—in.
Kujerar da ke facing É—insa ya nuna mata, ta nemi guri ta zauna.
Ya ɗakko wani littafi ya miƙa mata yace "maza ki duba daga in da kika tsaya da kwafar note ki fara kwafa yanzu Yanzu.
Kamar ta fasa kuka haka ta karɓa, tana jin haushin ajinsu ana can ana karatun Novel ɗin nan ba ita, ya kashe mata break ɗin ta.
Note ɗin da ake binta ba kaɗan bane, dan haka tasan ƙaryarta ta kammala shi a yau ɗin nan.
A hankali ta fara kwafa, sedai tun ba'aje ko ina ba ta gaji, ta fara tunanin me zatayi wanda zesa ya ƙyaleta ta tafi.
Ɗagowa tai ta kalleshi, shirt ce baƙa me gajeren hannu a jikinsa, damatsensa sun cika hannun rigar, sumar kansa zuwa sajensa se shining suke, ta kalli faffaɗan ƙirjinsa ta fara kamanta shi da jaruman da ake siffantawa a cikin book.
A ƙalla yana da kaso sittin cikin ɗari na yadda ake fasalta ƙirar jaruman littafi, ba shi da ƙaton baki ga gashi yaiwa haɓarsa ado. ƙirjinsa zuwa dantsensa ta cigaba da bi da kallo, she just imagine how will she feels if he hugs her?
Ta tuna yadda aka bata labarin yadda ya ɗauke ta da ta suma, da yadda ya bata artificial respiration, nan da nan ƙwaƙwalwarta ta shiga bata wasu lissafe lissafe da hasaso abunda suke karantawa a littafi game da malamin nata.
"Note É—in zaki kwafa ko kallona zaki cigaba da yi?"
A ɗan kunyace ta dawo hankalinta, amma ta kwaɓe fuska cikin shagwaɓa tace "Am starve'
Ya É—ago ya kalleta yace "oya die here"
Kwaɓe fuska ta kumayi tace "Allah sir am hungry, let me go and eat food"
Drower gabansa ya janyo, ya É—akko donut da drink, ya ajiye mata yace "oya kina ci kina rubutu"
Ta janyo donut ɗinta ta fara ci, sedai ƙwaƙwalwarta na mata saƙa a Mugun zare game da malamin nata.
A nasa ɓangaren shima yana basarwa ne, amma haka kurum yanzu da yaga yarinyar ƙirjinsa ke tsananta bugawa.
Seda aka koma class, Sannan ya bata damar tafiya, ta É—au littafinta ta juya ta fara wata irin tafiya, wadda seda ya bita da ido harta fita.
Nannauyar ajiyar zuciya ya sauke, ya cigaba da aikin da yake.
Ko da ta koma aji har wani malamin ya shiga, dan haka kawai ta nemi Guri ta zauna, tana cigaba da tunanin Sir Nazir É—in.
Sadik har yaje ya biya kuɗin ɗan maidaidacin hall ɗin da za'ai partyn, duk wani abu da za'a buƙata ya tanada, hatta rigar da Farhan zata saka ya siya. Sedai Farhan na ta fargabar yadda za'ai wannan lamari iyayenta basu sani ba, tana fargabar Idan Asirinta ya tonu da wani idon zata kalle su?.
   Har ƙanan invitation card ya bugo, ya bawa mutane ƙalilan, dan ba gayya yayi ba yadda za'ai komai a tsari ayi a gama.
Ya bawa Farhan invitations yace koda wanda zata gayyata, amma tace baby duk wanda ya gayyata shikenan.
Yau juma'a ta kama ranar da za'a gudanar da murnar zagayowar haihuwar Farhan, sedai gabanta nata faɗuwa ƙirjinta na ta bugawa, tabbas ba dan Sadii bane bijirewa wannan partyn za tai, dan haka nan taji ƙirjinta na bugawa da sauri da sauri da zarar ta tuna.
In da suka saba ajiye Farhan su kai parking, ya kalleta yace "Anjima su Taslim da Khairat zasu zo su ɗakkomin ke, kin riƙe abunda nace ki faɗa a gida ko?" Farhan ta jinjina masa kai jiki a sanyaye.
Yace "good, see you later"
A hankali tasa hannu ta buɗe motar ta fita, ta nufi layinsu tana ta saƙawa tana warwarewa.
Bayan an sakko daga masallaci, Abban Farhan ya dawo gida, taje ta same shi a É—akinsa suka gaisa Sannan tace "Abba dama..dama maman malamin mu aka kwantar a Asibiti, anjima za'aje dubata shine nake son ka barni"
Abba yace "Farhan bana san yawan fitar nan da kike fa, kiyi masa Addu'a kawai ya isa"
"Ammm...Abba ai ba ni kaÉ—ai zanje ba, a motar gidansu 'yar ajinmu za'aje su zasu zo mu tafi, su dawo dani gida"
"Nifa bana son yawan shishshsigewa 'yan ajin nan naku, kin san dai ba ƙarfinku ɗaya da iyayensu ba, shikenan Allah ya bashi lafiya, ki kula da kanki Allah ya tsare"
"To Abba nagode" ta tashi ta fito daga ɗakin nasa, sedai jikinta a matuƙar sanyaye saboda ƙaryar da tai Masa.
Shi ya sanar da Ummanta anjima za suje dubiya, ta gaya masa.
Ƙarfe uku da 'yan mintuna sega Taslim da Khairat ƙanwar Sadik, sun sha dogayen hijjabai, Taslim nata ƙarewa gidan kallo.
Farhan tai sallama da Umma cikin dogon hijjabi, tabi su Taslim suka fita daga gidan.
Kai tsaye in da za'ai partyn suka nufa, maimakon su shiga hall ɗin partyn, wani ɗaki suka nufa da ita a cikin gurin, Taslim ce take ƙoƙarin shiryata, ta ba ta wata doguwar gown dark blue tace ta shiga toilet ta saka.
Farhan ta dinga juya rigar nan kan ta saka, dan da gani rigar me tsada ce, rigar ta rufe mata ko ina na jikinta, sedai ta kamata tsam a jikinta.
Ta fito daga banɗakin tana kakkare jikinta, Taslim tasa comb ta taje mata gashin ta, ta kawo ribboms ta ɗaure mata shi, su kai mata simple make up, aka samata wata hula nan da nan Farhan ta sake haskawa, kamar ba ita ba tai kyau matuƙa, sedai ita duk a tsorace take.
Seda suka gama shiryata tsaf sannan suka nufi main hall É—in da za'ai birthday.
Abun mamaki suna zuwa duk an gama hallara, an ƙawata gurin matuƙa, idonta ya sauka akan Mubarak Babba da yake binta da wani irin mayen kallo, take wani Mugun haushin sa da tsanarsa ya sake baibaye ta.
HaÉ—a ido sukai da Sadik yana waya, ya kashe mata ido É—aya, ta sunkuyar da kai tana murmushi.
Duk kunya ta isheta, saboda kayan dake jikinta.
Kan a fara Komai Sadik yasa duk wanda ze shigo seya ajiye wayarsa a waje, dan yace be yadda ayi video ko É—aukar hoto ba, se Camera É—insa da ya kawo.
Nan aka shiga shagalin ciye ciye da shaye shaye, amma banda Farhan da ta takure kamar ace ket ta zura da gudu dan fargaba da Zullumi.
Nas shine yake MC a gurin, ya ɗau mic yace "Kafin mu cigaba da abunda ya taramu, wato taya abokiyar karatu, kuma wife to be ɗin abokin mu shagalin birthday ɗin ta, akwai wani game da za muyi Yanzu a gurin nan, Prince Sadik zan ajiye wasu papers, zaka fito kai da ita zaka zaɓi paper ɗaya, duk abunda ka ɗauka will be the birthday gift for your Beb"
Sadik yace "I already bought the birthday gifts for her"
"Wannan ai kai da ita ne, wannan kuma game ne kawai"
Sadik yace shikenan ya taso shi da Farhan, Zuwa tsakiyar hall É—in.
Aka zube takaddu da aka ninke a kan tebur akace Sadik ya zaɓa.
Yasa hannu ya ɗakko takadda ɗaya, Nas ya karɓi takaddar ya buɗe, take yai shouting "wow, this is an amazing Love game, Prince takaddar da ka ɗakko tace :you will kiss her for good 3minutes as her special lovely, birthday gift"
Ƙuuuu cikin Farhan ya kaɗa, ta fara gumi ta zubawa Sadik ido taga reaction ɗin sa.
Girgiza kai Sadik yai zeyi Magana, amma suka ƙi bashi dama, suka kaure da shewa da ihu.
Nas yace "zamu gani, as a young man abokin namu ya cika namiji ze iya kokuwa ragone haryanzu yaro ne? Ita ma beb É—in zamuga can she sacrifice to make him happy, zata yadda dan ganin ba ta bashi kunya ba? Ko kuma zata sa yaji kunya a gaban abikansa, Yau dai zamu tabattar namijine ko kuma maza ya rako? Ya kai mutum ko kuwa haryanzu be wuce goyon Mother ba yaro ne"
Ire iren wannan maganganun na Nas, suka shiga tunzura Sadik, dan sosai yake jin haushin kalmar yaro da suke kiransa da shi wasu lokutan.
Dan haka kai tsaye ya fara takawa a hankali yana tunkarar in da Farhan take.
Nan da nan suka É—au tafi da shewa a gurin.
Yayin da ita kuma ta shiga zazzare ido, tana jan numfashi da ƙyar!