Sashe 10
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Me ya haÉ—a ki da Jamilun gidan me unguwar har ya gaya miki haka?"
Gaban Nana ya faÉ—i tace "wallahi ba abun da ya haÉ—a mu, kawai gaisheshi nayi"
"Daga gaishe shi ya fara ce miki kinfi kowa kyau? Dama idan na aike ki gurinsa ki ke tafiya ko?"
"Na shiga uku, wallahi ni bana zuwa gurinsa kawai a hanya muka haɗu, yace ban gaisheshi ba, wallahi bana zuwa gurinsa, kuma wallahi ban tsaya ma a kusa da shi, yace ze rako ni gida naƙi"
Nan da nan hawaye ya wanke fuskar Nana.
Inna tace "Naji ya isa haka, kin san me nake so dake?"
Nana ta girgiza kai, "ban hana ki hulɗa da mutane ba, ko ki gaida mutane ba, ba haka bane, ina jiye miki sharrin mutanen zamanin nan, mussaman ke da RUƊIN ƘURUCIYA, Yake ɗibar ki.
Komai lokaci ne da shi Nana, idan lokaci yayi dole ko ina so ko bana so in barki ki kula samari, a lokacin da nake sa ran ki mallaki hankalin kan ki, kin sai daidai kin san ba daidai ba.
A wannan shekarun naki, za'a iya amfani da ƙanƙantar shekarunki, da rashin wayo gami da RUƊIN ƘURUCIYA a cutar da ke, su maza ba tabbas ne dasu ba, wataƙila ma abunda yasa ya tsaida ke wannan 'yan abubuwan na ƙirjinki yake kallo"
A razane Nana ta kalli ƙirjinta, tai maza tasa hannu ta rufe ƙirjin ta, tare da gwalalo idanuwan ta waje.
Inna tace "eh mana, kuma idan baki wasa ba wataran taɓawa zeyi, kuma ki ka bari ya taɓa ba ke ba Aure, ba haihuwa kuma ba zasu cigaba da fitowa ba"
"Wayyo Allah na shiga uku, amma dai yanzu zasu cigaba da fitowa ko, ai be taɓa ba"
"Eh to ba tabbas, amma dai ki kula, kuma kita istigfari ko zasu fito, maza ki ɗau carbi, ki shiga saƙo kiyi ta Astagfirullah".
Jiki a saɓule, Nana ta cire hannunta daga ledar tsire ta koma gefe, ta ɗau carbi.
Inna ji tai kamar ta tuntsure da dariya, Nana ta nutsu tana istigfari, Allah ya karɓi tuban ta.
Farhan kuwa, ana kawo wuta ta tashi ta goge Uniform É—inta, gaba É—aya zuciyarta da tunaninta suna kan yadda za tai da Prince.
Washegari da sassafe, Farhan ta shirya, ta shashafa turare, ta kints da wuri tai sallama da Ummanta, ta tafi makaranta.
Ana buga jiniyar Assembly, Farhan tana cikin 'yan gaba gaba na fitowa gurin Assembly.
Suka tsatstsaya a filin assembly, ta dinga rarraba ido amma ba ta hango Prince É—in ta ba, ji tai kamar ta je ta tambayi abokansa ko ya zo?.
Gaba É—aya ta kasa samun nutsuwa, ba taga Prince É—inta ba, Nazir ne yazo wucewa ta kusa da Farhan, se waige waige take, ya kalli Farhan yace "what are you looking for?"
Kallon sir Nazir tai ta É—auke kai, dan haushin Sir Nazir take ji.
Yace "ba Magana nake miki ba?"
Ɗan sunkuyar da kai tayi amma taƙi magana, tsaki Nazir yai ya wuce ta.
Har aka kusa gama Assembly, ba Prince ba dalilinsa, hankalin ta duk yaƙi kwanciya, babban burinta shine tai tozali da Sadik.
Har aka kammala assembly, aka fara tafiya classes, Sadik be shigo ba, jiki a sanyaye take ƙoƙarin barin assembly ground ɗin.
Ba tsammani ta hango shi ya shigo, cikin bossy walk ɗin sa yake tahowa, hannunsa ɗaya goye da ƙatuwar jakarsa, ya cake comb a kansa, su Nasir ne suka je inda yake, suka fara gaisuwar su irin ta samari.
Farhan kuwa tsayawa tayi ta zuba musu ido, karaf idon Prince ya sauka a na Farhan, amma cike da jarumta ya kauda idonsa kamar be ganta ba.
Suka zo suka wuce ta gaban Farhan suna hira, Nas yace "Prince beb É—in can fa saboda kai ta tsaya, kuma ka wani basar"
"Na sani, amma dole in nuna mata mahimmancin soyayyata a tare da ita, zanga wa zata fifita tsakanina da wancan a jawon"
Dariya suka kwashe gaba É—aya su kai class.
Farhan gaba É—aya jikinta tai sanyi, shikenan Prince ya dena sonta, tun da har ze iya ganinta ya share ta haka? Kenan ya dena sonta?.
Jiki a sanyaye ta tafi ajinsu, jinta take tamkar mara lafiya, wai yau ita Sadik ya gani amma ya share, ko meyasa ta biyewa maganganun Sir Nazir oho?
Haka ta nufi ajin nasu, sedai tsayuwar da tai a hanya, tana zuwa ta tarar da Sir Nazir har ya shiga.
Gabanta ya faɗi, amma ta dake ta shiga ajin, aikuwa ya ƙureta da ido.
Hakan yasa ta É—an dirirce, "from where are you?"
"Assembly ground" ta bashi amsa.
"Ni zaki wa ƙarya? Tun yaushe aka baro Assembly ground ɗin? Kin dai tafi gurin wancan banzan yaron mara tarbiyya ko?"
Da sauri ta ɗago ta kalli Nazir, ta msida kanta ƙasa tana sake haɗe rai.
"Wuce kije ki zauna, mara jin Magana kawai, ki cigaba da biye masa zan gauraya dake ne"
Yana É—auke kai ta murguÉ—a baki, taje ta nemi guri ta zauna.
Ya ɗau marker, yaje kan White board ɗin, ya rubuta date da sunan subject ɗin, sannan ya zo ƙasa ya rubuta Adoloscent period, ya ja layi sannan ya juyo ya kalli 'yan ajin.
"Today's lecture we are going to talk about adolescent period, but let me warn you guy's, if any body among you misbehave, i will mercilessly deal with that person, hope i made myself clear?"
Suka amsa da yes sir.
"Can anyone among you tells me a little he understand about this topic?"
Gaba É—aya ajin sukayi shiru, ba wanda yace komai.
"So non of you ever heard this word before?"
Nan ma shiru suka yi, Farhan ya kalla da ta ƙurawa guri ɗaya ido ko ƙyaftawa ba tayi.
"Hey!" Ya daka mata tsawa.
A razane ta dawo hayyacinta tana kallonsa.
"Meke damun ki ne?"
Ta girgiza masa kai tace "Nothing sir"
"Oya stand up"
Ba musu Farhan ta tashi tsaye, Nazir yace "what do you understand by Adoloscent period?"
Sunkuyar da kai tayi, tai masa shiru.
Yai maganar juyin duniya amma taƙi, magana.
"Farhan, I don't know what you are turning to, you are gentle and so obedient before, amma yanzu gaba É—aya kin canza, kin zama me taurin kai da rashin ji, a haka zaki lalata rayuwarki da tunanin iska da shirme, sit down senseless child"
Farhan tana zama se hawaye, ta rasa me ta tsarewa sir Nazir da take damunta haka ya tsaneta, bayan yasa Sadik yana fushi da ita, amma ya gza dena binta da miyagun kalamai.
"Kamar yadda ku ka gani a allo na rubuta, Adolescence is the period of transition between childhood and adulthood. Children who are entering adolescence are going through many changes (physical, intellectual, personality and social developmental). Adolescence begins at puberty, which now occurs earlier,than in the past, due to environmen and the kind of food we eat.
Shi Adolescent period, lokaci ne na tashen balaga, lokacin da mutum ke canzawa da ga yarinta shiga mataki na girma.
Yaran da suka shiga matakin balaga, suna fuskantar sauye sauye a halittar jikinsu, yanayin mu'amalar su, tunaninsu da kuma hange.
A baya a kan samu jinkiri, kan yara su shiga matakin tashen balaga, sedai a wannan zamanin yara na shiga matakin balaga ne a ƙananan shekaru, saboda yanayin Muhallinmu, Abincin da muke ci, kallace kallace da sauransu.
Lokacin tashen balaga lokaci ne mafi hatsari a rayuwar ɗan Adam, idan mutum ya samu kyakyawar kulawa ya bar wannan stage ɗin lafiya, ans sa masa ran yai kyakykyawar rayuwa, idan mutum ya bari ya lalace a wannan lokacin, to girman sa sedai wani ikon Allah, as how some of you are doing now, trying to be spoiled at their adolescent age, hanging around with stupid and spoiled guys.
Sarai Farhan tasan da ita yake, amma ta basar.
Ya cigaba da karatunsa.
"Akwai sauye sauye da dama, da Yara maza da mata ke fuskanta a lokacin tashen balaga, da suke nuni da sun shiga wannan mataki na girma.
A ɓangaren maza, akwai buɗewar murya, daga ƙaramar muryar su ta yarinta zuwa babbar murya, akwai fitowar gemu ko saje, akwai fitowar gashi a hammatar su da mararsu, manhood ɗin su ze ƙara girma, ba kamar da da suke yara ba, za su fara mafarki..
"Sir ai dama kullum ana mafarki" cewar wani yaro.
"No is not a usual dream, mafarkin suna having sexual intercourse, wanda idan suka farka ta kan kai ga sun fidda maniyyi, akwai developing sexual feelings da opposite sex ɗinsu, saboda aiki da homones ɗin su sukeyi toward that, shiyasa in this period ba'a son yawan cakuɗeɗeniya da mu'amala a tsakanin opposite sex, saboda a wannan lokacin ƙwaƙwalwa na negative thinking towards satisfaction of sexual feelings among the Adolescents.
A ɓangaren mata kuwa, suma muryarsu na ƙara daɗi, daga muryar yarinta zuwa ta 'yan matanci, ta yadda muryar ta su kan iya atrackting opposite sex ɗinsu.
Akwai development of breast, ƙirjinsu ze fara girma Yana tasawa, saɓanin da da yake a shafe Bakomai.
Gashi ze fito a hamattar su, da kuma al'aurarsu.
Zasu fara developing feelings towards opposite sex.
Akwai fara jinin al'ada, zasu fara zubar da jinin al'ada duk wata.
Any one of this signs is a sign of puberty, ba dole se mutum ya haÉ—a su gaba É—aya ba lokaci É—aya, wani na iya farawa da gashin hammata, wata za tai developing breasts amma ba ta da gashi a hammata, ko ta fara jin feelings amma ba ta fara al'da ba.
Alamomin ba suna zuwa lokaci É—aya bane, they are coming one after the order.
The must dengerous part of it, is when a lady start seeing her menstrual period, and she's not able to maintain her sexual feelings, anything can happen at that time, she can easily get belle God Forbid.
In our next class insha Allah, we will continue from where we stop, and we will discuss the other signs, and personal hygiene during puberty insha Allah, if anyone of you has a question he can ask, before i ask my own when ever I decide to do so, my question will be as assignment or test.
Ya kammala ya tattare takaddunsa, ya fita, dan ba wanda yai tambaya.
yana fita 'yan ajin suka sa shewa.