Sashe 23
Rudin Kuruciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lilly tace "Ai na samo logics a littafin nan, ashe abubuwan attraction É—in ma ba wuya, ba wuya ka tayarwa da maza hankali, shiyasa da ka É—anyi abu kaÉ—an, se Sir Nazir ya hau masifa ahse abun ke damunshi jarababbe, ashe abar ke mintsinin sa, amma gaskiya i must try this seduction method fa"
Haseena tace "try it on who? Ke ki rufa mana Asiri maza sukai mu ba mata ba"
Lilly tace "on this guy Nazir man, wai shi man of God, komai ya dinga wani iyayi, kamar baya jin komai, ashe ga abunda yake damunsa yake sashi masifa dan mun cire jacket munyi yawo a haka, to wallahi akansa zan gwada pairing, in ga response É—in shi"
Yasmin tace "ki rufa mana asiri mana, idan ki ka zaƙe kika ɗaga masa hankali yayi yaya, shi ba aure ba"
"Can ta mulmule masa, sauran malaman ma ai suna ji, amma suke ɓoyewa se shi baba suda uban masifa"
Haseena tace "kuyi shiru mu ƙara ko page biyu ne kan a shigo exams"
Su kai shiru, Haseena ta gyara zama ta É—ora da karanto wannan watsasten littafi.
Tsam Farhan ta tashi, sumi sumi tai waje.
Haseena tai tsaki tace "nifa na tsani yarinyar nan haushi take bani, wai ita ta Allah shine ta fita"
"Bar 'yar ƙauye" cewar Yasmin.
Lilly tace "A'a gaskiya karki zagi ƙawata, ni wallahi burgeni take ina son salihancin ta, dan bata magana ne, ni kuma ban iya ƙawance da mara magana, yadda Allah ya horemin maƙogwaron murya da harshe ba yadda zan iya zama da mara magana, amma wallahi ni ina sonta tana burgeni"
Yasmin tace "ai seki tayi, wannan 'yar ƙauyen yarinyar, sam bata waye ba ta fiye abun haushi, amma ta iya wahsewa namiji baki tana masa dariya da surutu"
Lilly tace "ke akwai Yarinyar da Prince ze toasting har taƙi saurararsa ne? Ku dena zaginta dan Allah bana jin daɗin hakan yaseen"
Haseena tace "dalla ku manta da ita mu cigaba da karatun mu"
Suka sake tattara hankalinsu akan baÉ—ala.
Farhan a ranta tace "wannan wace irin masifa ce? Shikenan kowa lalacewa a makarantar nan ba me cewa wani bari, banda fitsara ai gara abunda ta gani a ajin su Prince, akan wannan lukutayen bayanannun fitsara da ake karantowa suna saurara.
Meenal ce ta shigo ajin tana tangaÉ—i, idanun ta duk sun kumbura alamar tana jin bacci, ko kuma tana cikin damuwa, ta nemi guri ta zauna a kusa da Taslim.
Taslim tace "hey beb are you ok? Meke going ne?"
Shiru Meenal tai ta kifa kanta akan benci tana ajiyar zuciya.
Taslim tace "wai meye ne? Or do you need me?"
Ta girgiza kai alamar a'a.
"Kinje gurin mummynki ne ta ss3?"
Meenal tace "malama, wata ƙwaya na sha tun jiya take wahal dani, na kasa baccin na kasa komai ga jikina duk a mace, taƙi sakina gaba ɗaya, kuma bana son in koma gida a gane"
Taslim tace "calm down dear, nima farkon farawa ta haka naita fama wallahi, amma ki kwantar da hankalinki, ki matsa lemon tsami da yawa, ki zuba manja a kai ki sha, zan saka Mubarak ya kawo miki wadda zata dai-dai ta miki jikin naki, amma ki ƙwarara jikinki kiyi exams ɗin lafiya, kar a fuskanci wani abun"
Ta jinjinawa Taslim kai alamar to.
Haka invigilators suka shigo, suka fara arranging É—insu domin fara jarrabawa.
Sadik kam kusan rabin jarrabawar nan be san meya rubuta baz tunaninsa da hankalinsa na can kan wani abu daban.
Meenat kuwa duk da ta na cikin maye, amma taji daÉ—in ganin corper Nura a cikin invigilators É—in nan.
Da sun haÉ—a ido zata masa wani killer smile tana lumshe ido, tun yana basarwa har ya É—an fara dirircewa.
Murmushi tayi tace gayen nan ai dole ka shigo koma ta ko baka so.
Da ya zaga ya zagayo se yaga tana kallonsa, ba ya son dizgata a gaban ɗalibai dan haka ya ƙarasa gaban seat ɗinta yace mata "gani me kike buƙata"
Cikin kashe murya da magana ƙasa ƙasa tace "ni ba kiranka nai ba"
"Amma ki ke kallona"
"To sir dan kawai na kalleka, ni bani da lafiya ne"
"Eyya sorry, can You write the exam?"
"Yes am trying"
"Ok sorry, in kin gama kije Clinic a dubaki"
"Ok thank you sir"
Har ze juya ya tafi tace "oushh"
Ya juyo da sauri yace "ya dai cikin ne?"
Ta jinjina masa kai alamar eh, "eyya ko dai zaki je a fara baki magani?"
"No i will finish the exams first"
"Ok sorry dear"
Ta jinjina masa kai tana wani marairaice fuska.
Yana wucewa tabi bayansa da wani irin shegen murmushi, a ranta tace "da Wannan raunanniyar zuciyar ta ka zan damƙe ka ta wuya"
Ta sake sakin wani murmushi, tana cigaba da rubutu.
Da wuri Farhan ta gama exams ɗinta, saboda tayi mata sauƙi sosai da sosai, duk da zare ido da muzurai da sir Nazir ya dinga yi, sam hakan be damu Farhan ba dan nan da nan ta kammala, dan abunda sukai bita tare da Prince mostly su suka fito musu.
Tana gamawa ba ta jira Komai ba ta nufi hanyar fita, ta jiyo Sir Nazir yace "daga nan ki É—au jakar ki ki tafi gida, idan kika kuskura na ganki a gurin yaron nan sena miki duka"
Seda gaban Farhan ya É—an faÉ—i, dsn tabbas yanzu Sir Nazir yana hukunta mutum idan yayi laifi, har duka yake, makaranta kuma sun kasa dakatar da shi, saboda jaki work da yake musu, he is very hard-working teacher, yana da jajircewa sosai suyi ta jibga masa jaki work, kuma hakan baya damunsa.
Da akai masa Magana akan dukan da yake yace shi koyarwa ko duk Makarantar ne ze koyar, baze dameshi ba, amma baze dinga kashe energy É—in sa yana koyar da yaran da basu san darajar Malami ba.
Rashin Nazir ze sama musu babban giɓi a makarantar, dan haka suka ja masa kunne kome zeyi ya dinga yi sama sama, banda punishment me wahala ko duka, idan ba haka ba uban wani ɗan ze iya kulle shi.
Ajiyar zuciya Farhan tayi da ta tuna da haka, tana fita wajen ajin taji maganar da yai ta shiga ta kunnen dama ta fita a na hagu, ajin su Prince taje ta tarar be fito ba, dan haka taje ta nemi guri ta zauna tana jiran fitowar tasa.
Gajiya tai da zaman ta miƙe tsaye tana ɗan leƙewa cikin ajin.
Ji tai an kama rigarta an janyota ta baya.
Da sauri ta waiga amma taga Mubarak Babba ne da Wannan aikin haka.
"Meye haka, me nai maka?" Ta faÉ—a a É—an raunane.
"Sekin min wani abu zan taɓa ki, i just feel like to do so, naga jiya kin bar ajinsu Sadik saboda nai kissing Taslim, shiyasa kema nake so in kissing ɗinki, in gwada miki yadda ake soyaya ba kamar wadda kuke ke da wancan wawan Sadik ɗin ba"
Nema yake ya haÉ—ata da jikinsa, kasancewar gurin ba kowa, kusan itace É—aliba ta farko da fito daga É—akin jarrabawa.
Ƙoƙarin ƙwacewa take, ta hana shi ya haɗa jikinsa da nata, ga wani warin hammata da yake, take zuciyarta ta fara tashi.
Abunda ko da wasa ba ta taɓa jin Prince ɗinta yana yi ba, abun mamaki ya bata ma, dama yaran masu kuɗi ma na warin jiki? Ga ƙamshin turare a jikinsa, amma warin daban ƙamshin daban.
Ganin da tai bata da mafita yasa ta ware murya ta shiga kiran sunan "Sadik"
Da sauri Babba ya ƙyaleta, dan yasan gamonsa da Sadik ba daɗi.
Ta arta da gudu ta bar harabar gurin, tai waje.
Sadik kuwa da Sauri yai submitting paper É—in sa ya fito, dan tabbas yaji kururuwar Farhan.
Sedai yana fitowa yaga be ganta ba, ya dudduba amma bata nan, ya nufi ajinsu ya tarar da wanda suka fito ya tambaye su Farhan, suka ce masa ai ta fita tun É—azu.
Haka yaita zaga makarantar ko ze ganta, amma be ganta ba nan ya dinga mamakin abunda ya sata wannan uban ihun haka, gashi ita ba waya ba balle ya kirata.
Haka ya wuce ya tafi gida yana tunani.
A gidanma abunda ba ya so, dan sati me kamawa za'a fara biki, masu rumfuna da kujeru duk sun kawo sun jibge a harabar gidan, wannan ya shiga wannan ya fita ita kanta Mother bata da lokaci, kusan kullum ba ta nan, ita ce nan ita ce can saboda hidima.
Yana kwance a part É—insa da yamma, Nasir ya kira shi yace kayan da akai order sunzo, sedai nasa wandon ne se cikin satin bikin ze iso.
Sadik yace "i hope dai za'a kawon kafin ranar partyn nan"
"Za'a kawo insha Allah, ga sauran nan naje na karɓo rigunan ma, naso in biyo in kawo maka ka gani, amma ba mota a gidanmu duk an fita da su, a babur naje"
"Ok shikenan, gobe in Allah ya kaimu seka zo dasu a bawa kowa nasa"
"To shikenan Allah ya kaimu goben"
"Ameen" ya katse wayar.
Yanzu Nana ba ta haÉ—uwa da Sadik, sedai kuma abun ya koma rigima tsakanin ta da Khairat, haka kurum da ta motsa se Khairat É—in ta fara hantarar ta, tana zaginta ko da kuwa a gaban Inna ne, Inna ba ta cewa komai dan ba ta shiga faÉ—an yara, in ba gani tai za su cutar da junan su ba, ita kuma Nana na gudun faÉ—an Inna.
Amma Nana ta fara ƙuluwa da abunda Khairat ke mata, kuma babban abun takaicin ma shine, ba iya Khairat ke mata hakan ba, mahaifiyar Khairat ɗin itama haka take, matar gidan ma haka take mata mussaman idan ta ga babu idon Inna a gurin.
Hakan ya fara damun Nana sosai, taji ita gaba ɗaya ma zaman Gidan ya isheta, gara su koma ƙauye dan a can matsalarta ɗaya faɗan Inna, amma kuma ba tsangwama da hantara, dan bata jin daɗin yadda ake hantararta a gidan.