Sashe 8
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washe gari Tun karfe takwas Abba yafita yabar Gida zuwa asbiti da kudin a hannunsa, saida yashiga dakin da Nawal take yaga jikinta sannan yatafi wajan _doctor_ , yana zuwa _office_ din nasa yatarar duk mutane sun Dan fara taruwa ana jiran isowarsa, yana tambaya akace likitan bai qaraso ba, dole sai dakin dasu nawa suke yakoma ya zauna yana jiran isowar doctor din
Najma tace "Abba inasu mama da ummah,"
"suna nan lafiya Najma, aide baba matsalar komai"
"babu komai Abba, kawai de matsalar Baby batasan cin abinci, Ga kuka datake faman yi"
kallan Nawal yayi datake kwance tana bacci, fuskarta tayi fayau, tasake yin fari yace"kuci gaba da hakuri, yanzu ma nazone nabasu wani kudin, insha Allah zuwa wani satin zanyi kokari aciko sauran, akwai wani gida dana gani Dan qarami nahaya dubu dari dari da hamsin ne shekara, shi nake tunanin kamawa mukoma can, sai a saida Wanda muke ciki acika abasu
Cikin rashin nuna damuwa tace "to Abba, Allah yasa adace"
*** ***** ***
Agogon hannunsa yakalla qirar gucci mai launin baqi, sosai launin Agogon yayi masa bala'in kyau kasancewar sa fari,Ga kuma gashi Mai laushi daya kwanta ahannun nasa Tun daga wajan tsintsiyar hannunsa
Tsaki yasaki bayan yagama ganin time, sun bata kusan minti talatin kenan basu qarasaba
Wani tsakin yasake saki, shi kansa baisan dalilin dayasa ya takurawa kansa zuwa garin ba, bayan Atsarin sa babu wannan tafiye tafiyen inde ba akan harkar aikinsa bane, saide kuma wani bangare na zuciyarsa fata yake Allah yaqara hadashi da ita
Jingina yayi da kujera ya lumshe Idanunsa, gashin idonsa dogaye sai sukai masifar yin kyau daya hadesu waje daya, Ahankali ya bude fatar bakinsa yace "Baby, Baby Cutie " Wanda bakowa ne zaiji hakanba saishi kadai daya furta abinsa iya fatar baki "
Suna zuwa asbitin suka danna hancin motocin su ciki, wannan karon motocin guda biyar ne, guda biyu agaba, biyu abaya saikuma Wadda yake ciki a tsakiya, Dasauri excort dinsa suka futo gaba dayansu, wani daga cikin su yabude masa kofar dazai futo ya rissina yace "yallabai mun qaraso"
Yana fadar haka yaja gefe guda, Ahankali yabude Idanunsa yazuro kafarsa guda daya waje tareda daukar wayarsa yakira layin Yasir, bugu daya yasir ya dauka, yace "Yas ina harabar hospital din"
Cikin girmamawa yace "gani nan zuwa abokina"
Dasauri yafuto harabar hospital din yana kalle kalle, sai can ya hango motocinsa yanufi wajan, yana tunkarar wajan yana kuma kallan yanda daidai kun mutanan dasuke wucewa suna kallan motocin suma, amma wasu mutanan kawai suna kallan gurds din dasuke zagaya wa a wajan ne, kowa fuska babu Rahma
Yana qarasawa ya bashi hannu suka gaisa, yace "Yas garinku yacika go slow
Murmushi kawai yasir yayi baice komaiba
Yasake cewa "yamai jikin?
"jiki da sauqi mk, mu qarasa ka dubashi mana"
Ahankali yafuto daga motar yana kallan yanayin asbitin
Yasir ya kalleshi yasake kallansa, badai har yanzu mk yana nan da wannan dabi'ar tasaba, zaizo waje irin wannan amma ko ajikinsa yayi irin wannan shigar, ba shigar qananun kaya ne damuwaba, amma yaya zaiyi yasaka wando Crazy
, bayan jama'ah dayawa zasu ganeshi, kuma zasusan waye mahaifinsa
Haka de yayi shiru, yasan cewa akwai lokacin da zaiyiwa abokin nasa magana, lokacin dazasu yi zama na musanman
Duk Inda suka wuce kowa saiya kallesu, ganin irin jama'ar dasuke take musu baya da sunan tsaro
, shikuma yasir kunya yakeji aga abokinsa da wannan wandon,
shiba da saka wando ba shida jin kunya
Amma kuma shi gogan ko akwalar rigarsa
Kallan yasir yayi "Amma Yas yakamata mufara zuwa muga director tukunna"
Yace "Ok to Muje mana, dayake yasir din yasan kan asbitin sosai, shine yayi musu jagora har zuwa office din director din, anan yasir yaga duniya, domin kuwa shi kansa director din yana ganin mk yatashi ya bashi hannu suka gaisa, saboda kana ganinsa zakaga Kamar babansa atare dashi, Dasauri yabude fridge zai gabatar musu da lemuka amma suka dakatar dashi
Shida kansa ne yayi masa bayanin komai, just kawai yazo garin ne shine yakawo musu ziyara, godia sosai director yayi musu, daga nan suka tashi suka fara zagaya wa cikin asbitin
Duk wani mahaluqi dayake cikin asbitin yasan cewa yau mamallaka asbitin sunada manyan baqi
Haka suka dinga ganin ma rasa lafiya, haqiqa duk Wanda yazo asbiti yaga marasa lafiya dole imaninsa yaqaru, hakan ta kasance agareshi shima, wasu daga cikin ma'aikatan asbitin suna zuwa sukaga wannan ikon Allah, sai suma suka shiga akaci gaba da ganin marasa lafiya dasu kasancewar safiya ce, ciki kuwa harda doctor din da file din Nawal yake hannunsa
Duk gadon dasukazo saiya basu kudi, haka yadinga rabon kudi, wasu daga cikin majinyata har kuka suke suna kwararo masa addu'ah, banda Wadanda yadauki nauyin biyan kudin maganin su
Suna zuwa inda mu'azzam qanin yasir yake akasa likitan dayake kula dashi yasake duba qafar tasa, ya kuma basu tabbacin zai warke nan bada jimawa ba
Mk ya kalleshi, "to doctor why not aturashi germany ayi masa aiki Kawai, ni ina ganin aikin zaifi tasiri akan magungunan da akesha wata da watanni"
Doc. yace "toba damuwa, inde kun shirya, ai saisuje din"
Yace "toshknn babu damuwa," ya kalli daya daga cikin gurd dinsa yace "ka karbi account number na wannan likitan,"
Yace "angama sir "
Yakalli yasir "ina fatan babu wata damuwa ko?"
Hamdala yasir yadinga yi cikin ransa, yace "babu damuwa abokina, nagode sosai da sosai"
Daga haka sukaci gaba da ganin marasa lafiya har su kazo ward dinda Nawal take, har lokacin tana barci, yayinda Najma ta shiga toilet, sai Abba shi kadai yanata zagaya dakin abin duniya duk yayi masa yawa
yana jiran zuwan likita
Yana dago kansa yaga likitan nasu dayake jira tareda baqi suna tunkaro wajansu dasauri yafuto daga dakin ya tsaya abakin kofar dakin, suna qaraso wa yayi sauri yatare likitan yace "Alhamdulillah likita dama kai nake ta jira Tun dazu, yameqa masa ledar hannunsa, gashi likita, kayi hakuri ba'a samu kudin dukaba, amma zanciko sauran insha Allah, yasake miqa masa ledar yace gashi"
Haba bawan Allah, baka ganshi tareda baqi bane?
Daya daga cikin likitocin yayi wa Abba magana
Tausayinsa ne yakama mk, Dan haka yadubi doctor din daya yiwa Abba magana yace "Barshi yayi magana mana, ya kalli Abba yace" Baba mekefaruwa dakai ne?
Abba yace "babu komai dana, baabu komai karka damu"
Likitan dake kula da Nawal najin abinda Abba yace cikin ransa yace wannan mutumin shikuma wanne iri ne?
(tambayeshi de
Dasauri ya kalli mk yace "ranka yadade 'yarsa ce batada lafiya, anfesa mata shaltos ne a'idonta, shine yakawo wani daga cikin kudin aikin da za'ayi mata"
Kansa yadafe da hannunsa
yace"Shaltos?
"
Doc.
Yace" wallahi"
"to nawane kudin aikin?"
Kai tsaye doctor yace,"milion daya da dubu dari da sittin ne"
Yace "to banda kudin jirgi kana ganin Kamar nawa zaku kashe kaida ita da mahaifinta idan zaku kaita Abroad ,?
Likitan yayi tunani yace" miliyan biyar zata isa"
Yace "Ok, ya nuna daya daga cikin gurd dinsa yace ka bawa wannan account number din ka, za'a turo muku miliyan goma,
kuje qasar Albania sunada likitoci masu kyau na ido Acan"
Gaba daya mutanan wajan shock ya kamasu
Yakaalli Abba yace "Baba, kashirya kakai yarka asbiti, Allah ya bata lafiya, yakiyaye gaba, yadauko wani qaramin kati daga aljihun jeans dinsa crazy
ya bashi yaci gaba da fadin idan kunyi passport kada kusai ticket , dazaran kunje Airport kawai kubasu wannan katin kuce inji MK"
Hawaye ne masu dumi suka zubo daga idanun Abba, yaron gade shigarsa nan bata arziqi ba
, amma Allah ya bashi zuciya Mai kyau
Har qasa Abba ya tsugunna yace "Allah yasaka da alkhaairi yaro, Allah yakiyaye gaba da bayanka, ubangiji Allah yarabaka da mahassada, mungode, mungode yaro...
Yakarashe maganar cikin kuka...
Adede lokacin tafarka daga baccin datake, takasa kunne tanajin Kamar shashshekar kukan mahaifinta, saide kuma batada halin ganinsa
, Dan haka tayi shiru tana saurarennsu
Kunya ce takama mk, ganin baabban mutum aqasa yana masa godia, Ahankali yasa hannu dagoshi yace "kada kadamu"
Daga haka suka wuce zuwa dakin gaba shida sauran mutanan
MK mungode kaji
Waye mk d'innan ne daya fara cuso kai yana nema sai yazama family
Muhadu zuwa gobe insha Allah
Sharhi, sharhi, sharhi Dan Allah
Share please
Mrs Usman ce
[1/26, 8:10 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE...
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
9&10
Cikin ranta tafurta " murya mai dadi"
Najma ta futo daga toilet tana goge Ruwan fuskar ta
Dasauri tace "Najma waye yayi wannan maganar?"
Cikin mamaki Najma tace "magana kuma?
A'ina?
Wani kikaji yayi magana ne?
Gashinan naji wani yace" babu damuwa " Dan Allah Najma jeki ganomin waye, inasan naganshi Najma" (
"Baby kanki daya kuwa?
Nida nake toilet ina zanga wani Wanda yayi magana?"
" please Najma, wallahi inasan nasake jin muryarsa" (
Kallan kincika damuwa tayiwa Baby
kawai tafice daga dakin, tana futowa tayi kicibis da Abbansu
Tace "subhanallah Abba meyafaru kake kuka?
Kaida waye Abba?
Ledar hannunsa Mai daukeda kudi ya nuna mata" kudi...
Kudin aikin Nawal wancen yaron yabiya, yanzu yace yadauki nauyin tafiyarmu qasar waje aje ayi mata aiki Acan "
Mamaki da tsananin murna ta baiyana a fuskar Najma, domin tasake tabbatar da maganar Baby tasake cewa" Abba ko shine yayi magana yanzu Baby tajiku?