Sashe 26
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Ahankali tace" karfe tara "
" tome kike baki tashi kin tsaftace gidaba?
"kayi hakuri" abinda tace kenan, ta kalli hannunsa, taga
Zanin gado, ya tsaya yafara qwalawa Nuhu kira
Kallansa tayi, domin kuwa taga alama yauma wani wankin zai bashi, tace" Amma sainaga Kamar hakan bai kamata ba "
Ajiyewa yayi aqasa yace" owk, to sannu me masoyi
, tunda bai kamata ba aike sai kiyi abinda yakamatan, kidauka kije ki wanke "
Batayi musu ba tace masa" to"
Shikuwa Baqin ciki ta tokare masa wuya, Wato data bari Nuhu yayi gara ta wanke
Zama yayi a kujera yadora kafa daya kan daya
Yana ganin ta tadauki bedsheet din tanufi wajan da machine yake
Cikin sauri ya Dakatar da ita, "kinga, juya kije kisan Inda zaki wanke, amma ba'a machine ba"
Girgiza kanta tayi tace"ga break fast can nagama"
Cikin bacin rai yace"bazanciba"
Bata sake yimasa magana ba tafice daga falon taje waje tawanke masa, tana cikin shanyawa motar Ummi tashigo gidan
Direba yayi sauri yabude mata kofa tafuto tace"Nawal mezan gani haka?
"
Murmushi tayi tace" Ummi wanki nake wlhy, yau tashi nayi da wanki, yanzu ma kayana zandebo na wanke "
Tace" to sannu Nawal Muje ciki, "
Suna shiga ciki taga Baffah azaune kafa daya kan daya yana kallo
Ummi tace"Baffah yazakabarta ita kadai tana wanki?
Idan bazakuyi amfani da machine ba ai saikuyi wankin tare
Yace "Ummi wanki kuma?"
Tace"au ita ba mutum bace kenan?
"
Sumar kansa ya shafa yayi hanyar fita daga falon
Ummi tace" ina zaka?dawo ka zauna
Dawowa yayi ya zauna, Ummi ta kalli Nawal tace"Nawal yata, jeki dauko kayan wankin naki "
" A a Ummi, nafada, gobe zanyi "
" kije kidauko nace"abinda ummin tace kenan
Cikin sauri taje tadauko kayanta kala daya na atamfa takawo wa Ummi
Ummi ta kalleta tace "meqa masa yaje ya wanke miki"
Zaro ido Nawal tayi, cikin rawar murya tace"a a Ummi, wallahi zanyi"
Ummi tace "to bani nisai nawanke tunda shi bazaki bashi ba"
Gabanta na faduwa tabashi kayan, yafizga ahannun ta yayi waje
Yana fita Ummi tace "Nawal kiyi hakuri, basai na tambaya ba, nasan wannan aikin Baffah ne, abu daya Zan fada mijin shine kidena tsoronsa, idan kika nuna kina tsoronsa taya gama dake, yanzu ina wayarki ?"
Tace"gata Ummi"
Ummi tace "tome kike jira?
Tashi Muje kiyiwa mijin ki video yana miki wanki,
hakan zaisa soyaiya Mai qarfi ta shiga tsakanin ku ai, amma kuna zaune haka tayaya zakuso juna?
Musu tafara, amma haka Ummi tasata dole suka dauki waya zasu futo harabar gidan
Shikuwa yana futowa yayi watsi da kayan
, Nuhu daya ganshi da kaya cikin sauri ya qaraso yasa hannu zai dauki kayan yana cewa "bari a temaka ma yallabai" zuciyarsa daya yasa hannu yadauki rigar hannunsa bai sauka a ko'inaba sai adede breast cup din rigar
Cikin sauri ya kaiwa kayan wata irin fizga
yace"no Barshi kawai"
Shima Nuhu yariqe rigar, yana cewa "haba yallabai ba girman ka bane
Awannan halin su Ummi sukazo suka samesu, shi yanajan riga Nuhu naja
Yana ganin su Ummi ya fizge rigar, yajefata acikin boket din datai wankin, yafara wankewa
Ummi ta kalleshi tayi Murmushi, ta kalli Nawal tace "fara daukar sa mana mekike jira?"
Cikin sauri yadago kansa mezata dauka?
Yake tmbyr kansa
Sai gani yayi Nawal tadaga waya tana masa video
Baqin ciki ne ya hanashi magana, addu'ah kawai yake aransa Ummi tabar gidan
Yakama yarinyar nan
Saida Ummi tasata tadaukeshi tas, harya gama wanke rigar sannan suka koma ciki
Shima yana shigowa takama kunnansa ta riqe, saida tasake yimasa fada, sannan tayi musu sallama tatafi
Bayan sun rakata ta shiga Mota suka juyo ciki, cikin sauri yafara tafiya yanaso yakamata, tana ganin haka tayi gudu tashige dakinta tareda rufewa
Wajan Nuhu ya koma yafada masa cewa yaje yayi aikin dayyabu, shikuma dayyabu yadawo aikinsa nada
*** ***** ***
Har dare yana dakonta, amma bata bude kofarba, haka ya hakura yaje ya kwanta yana Allah Allah gari ya waye
Washe gari kuwa gari nayin haske bayan yadawo daga masallaci yashiga dakin nata, hamdala yayi dabai jishi arufeba
Akwance yaganta akan gado tana rawar sanyi
Qarasawa yayi wajan ta yace"ke meyake damunki?
"
Zafin zazzabi yahanata magana, sai rawar sanyi take
Bargon data rufa dashi ya yaye, wani zafi ya dakeshi
Cikin sauri yakai hannunsa wuyanta yaji zafi sosai
Fita yayi daga dakin yaje kitchen ko zai samu abinda zai bata, amma Babu
Yakunna gas, yarasa me zaiyi?
Saboda Babu abinda ya iya
Fridge yabude yadebi fruit yakai mata, batare da yayi mata magana ba yatasheta, yadora mata fruit din akan cinyarta
Kadan taci da kanta, sannan yabata magani tasha, ta koma ta kwanta
Agefen gadon nata ya zauna yakasa fita, tausayin tane ya kamashi, yau de kam badan wannan jinyar ba, sai jikinta ya gaya mata
Wannan shine karo na farko daya farajin tausayin ta, shi mutum ne Mai tausayi amma yarasa dalilin dayasa yakasa yiwa yarinyar
Kasa fita yayi daga dakin, yayi shiru kawai yana tunani, kusan minti ashirin dashaan maganin ta yaji yana sheshshekar kuka
Kallanta yayi, "me kuma aka miki?"
Cikin kuka tace Allah kuwa sanyi nakeji, nikam inajin mutuwa zanyi
Tausayi tasake bashi, yace "bari nayi waya akawomin allura saina miki"
Cikin kukan Tace "Allah ni banasan allura, wallahi bazaka min ba"
"jikin ki" abinda yace kenan ya shareta
Kuka taci gaba dayi, dukta cika masa kunne, yamiqe tsaye yace "bari kiga natashi nabar miki wajan saikisan da Wanda zakiyi
Yamiqe yayi hanyar fita daga dakin take rushewa da kuka, dawowa yayi ya tsaya yace"kinaso kidena jin sanyin?
"
Daga masa kai tayi
Yace" bari na temaka miki minti biyar "
yana fadar haka Yarufe kofar dakin yasaki labule,duhu yasake wanzuwa a dakin
Jin yace zai taimaka mata kuma taji shiru yasa ta bude idonta, sai ganinsa tayi yana kokarin cire jallabiyar jikinsa
Cikin sauri tafara cewa" A a, banaso, wallahi banaso"
Yace"yarinya, temako kika nema, kuma sai sanyi miki "
Rigarsa yacire yarage daga shi sai boxer
Tana ganin murdaddan jikinsa ta runtse idonta, gashi batada karfin hanawa
Tanajinsa yaja blanket din datake ciki shima yashige ciki, tareda mannata a Kirjinsa, Ahankali tafara kwace jikinta, amma haka yasa hannu yadawo da ita cikin jikinsa yarungumeta sosai, dumin da yaji a jikinta yasa yaqara matseta ajikinsa
Kansa yadora a wuyanta yana goga mata jikinsa ako'ina na jikinta
Hawaye ne yake silalowa daga idonta, babu damar qwacewa, body contact aka samu sosai atsakaninsu
Saiji yayi tayi shiru alamar bacci ya dauketa, memakon yasaketa saiya sake maida ta cikin jikinsa tareda lumshe idonsa
Tunaninsa ne yake neman barin jikinsa, Ahankali yatashi idonsa yayi jajir
Yafice daga dakin
Daakinsa ya koma yazauna yadafe kansa, yayi tunanin idan yasakejinsa acikin wannan yanayin zaiji sauqin abinda yakeji, ashe ba haka bane wata masifar zai sake ballowa kansa
Shide ba mazinaci bane, bazai so ya aikata yanzu dayake da aure ba, Dan haka dole zaiyi tunanin mafita, dole zai nemawa kansa mafita akan neman Baby, yazama dole yafara neman yarinyar ta kowacce hanya
Daga haka yatashi yashige toilet
Zuwa yamma jikinta ya warware, tana jiyo motsinsa afalo taqi fita, toda wanne ido zata kalleshi?
Bayan yanda taganshi dazu Babu maraba da rashin kaya, wannan gajeren wandon Babu abinda baya nunawa, amma kuma ya akai taji jikinta da Dan sauqi?
Bade wannan abin daya mata ne yasa hakaba?
Tunani tafara inama ace daga wajan mk ne tasamu hakan?
Da Babu abinda zai hana ta sallama masa komai, istighfari tayi tareda lumshe idonta takoma cikin bargo
*** ***** ***
Ummi ta kirashi awaya ta sanar dashi cewa zataje saudia umara, tanaso sutafi da Nawal
Haka kawai yaji aransa cewa bayaso yarinyar tayi nesa dashi, Dan haka yace wa Ummi ba zataje ba
Ummi tace yayi hakuri sati biyu zasuyi kawai, shima saiya tafi Dubai idan sun dawo saiya dawo
Badan ransa yasoba ya amince, cikin satin yatafi, suma kuma asatin suka tafi umara
Tunda suka je datage da addu'ah akan Allah ya nuna mata mk koda a tv ne sau daya arayuwarta, sannan tayi addu'ah akan Allah ya cire mata sonsa daga cikon zuciyar ta, saboda tasamu dama da qwarin gwiwar yiwa mijinta biyyaiya
Daga qarshe tayiwa Baffah addu'ah akan Allah ya shiryeshi idan mai shiryuwa ne
Amma Ummi kam maqasudin zuwan nata da Nawal shine akan tayiwa Baffah addu'ah Allah ya shiryeshi, domin kuwa ita addu'ar mata akan mijinta, batada hijabi awajan ubangiji
Sunyi siyaiya sosai, Ummi ta kashe mata kudi baana wasaba, duk wani kayan ado na yanmata tasiya mata
Har suka dawo Nigeria lafiya, takira su ummah ta dinga basu labari, Inda tace ta ajiye musu tsarabar su duk lokacin dazasuzo da Baffah zata kawo musu
Kwananta biyu da dawowa amma Baffah bai dawoba
Tunani tafara, ko yaushe ne zaman aurensu zai daidai ta?
Gaskya yakamata tafara kawowa gidan nan nasu gyara
Tsamm tamiqe tashige cikin d'akinsa, komai neat Babu wani datti, dakin ya birgeta, haka kuma Babu abinda Babu sirkin baqi aciki
Afili ta furta "wannan mutumin yana son abu baqi da alama"
Bedside drower tajawo taga wata hadaddiyar akwati aciki
Jikin akwatin kadai ma antsarashi sosai, ciki sauri ta bude taga wasuma zobuna guda biyu na azurfa,qarami da Babba, irinsu daya sak, anyi musu ado da Baqin stones, acikin stones din anyi harafin 'B' da farin kala
Kalla tayi tasake kallah, B da B tome yake nufi?
Shide nasa B din tasan cewa Baffah take nufi to amma dayar fa?
Wata zuciyar tace da ita Budurwarsa yake nufi mana, wadda yake kuka akanta, yake kiran mutum takanas azana masa ita
Baqin ciki yakamata, duk hakuri da biyaiyar datake baya gani shi watama yake yiwa hidima, zoben hannun ta takalla, ita kuwa saida Ummi tasashi yasiya mata
Rufewa tayi tamayar masa tafice daga dakin zuwa falon, tadauki waya takira Nas
"Nas yakike ya garin?"
"lafiya Beauty, yagida yame gida?"
Adede lokacin yashigo cikin falon, dawowar sa kenan daga Dubai
Itama sarai taganshi, taci gaba da waya Nasrin tace"qawata maigida bayanan yatafi cirani "
Harya wuce yajuyo ya kalleta, shine yake tafiya cirani?