Sashe 31
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk zaku dawo ku sameni"
Nawal tana jinta itade batace komai ba,tashige cikin dakin tareda rufowa
Ummi tasaki ajiyar zuciya taci gaba da duba aikinta ita kadai, kuma koba komai tadanji dadin abinda Nawal din tayi, hakan yana nuna mata cewa bazataqi d'antaba
*** ***** ***
Har zuwa dare mk bai runtsa ba, shi yana gani matsalar sa takau ashe Ummi zata sake dago masa da wata matsalar
Dole ya koma gidan gobe, yakamata suyi magana shida ita, gashi bashida number ta bare suyi magana, ita kuma datake da tasa yasan cewa bazata kirashi ba, to tayaya ma zata gane number a wayarta yatashi yasakawa number suna Muhammadu, yasan cewa bazata ganeba
Haaka yadinga juyi a dakin har yayi bacci, a bangaren Nawal kuwa bataji dadin abinda Ummi tayi masa ba, menene ma Rayuwar ayi hakuri a qyaleshi mana, tunda ita dayayi wa abin ma bata damu sosai ba
Haka ta zauna adaki har dare bata futoba, itama Ummi bata nemeta ba
*** ***** ***
Washe gari da sassafe yaje gidan Ummi ya zauna afalo, ko futowa basuyi ba, kowa yana daki
Saida aka Dan dauki lokaci Ummi tafuto cikin shirin aiki, sai ganin mutum tayi afalo, tace "Malam Baffah, ko anan ka kwana ne?"
"A a Ummi zuwa nayi kawai"
Tace "to madallah, ina takardar?"
"yanzu Ummi ko gaisawa bamuyi ba zaki fara tambayata takarda?"
"to idan bakazo da itaba kama hanya mutafi, dama inada ayyuka dayawa a office"
Kafin yayi magana Nawal tafuto daga dakin datake, rigar bacci ce a jikinta, tanada Dan kauri amma hakan bai hana mutum yaga surarta ba
Kafeta yayi da ido yana Kallanta, ita ko hakuri ma yaga alama yarinyar nan bata bawa Ummi, lips dinta ya kallah, yakasa dauke ido daga kansu
Ummi ta kalleshi taga hankalin sama yayi gaba,
cikin ranta tace "Wato Baffah Babu ta ido
Ta kalli Nawal tace kekoma daki, ai lokacin tashin ki daga bacci ma baiyiba
Nawal tajuya cikin dakin
Baffah ya sunkuyarda kansa, yasan duk saboda shi Ummi tafadi haka
Ta kalleshi tace" tashige mutafi office, yafi wannan zaman "
Yace" Ummi inaso ko minti biyu ne kibani zanyi magana da ita "
Tace" inbaka minti biyu daga nan saide najiku agida ko?
Kaga Dan Allah tashi mu tafi"
"Ummi banyi break bafa"
"idan munje can sai a kawo ma"
Haka tasashi agaba suka fice daga gidan
A office dinma hanashi motsi tayi, daya miqe zatace yadawo ya zauna, haka ta hanashi komawa gida har saida lokacin tashin su yayi
Daga nan tadawo gida shikuma yawuce gidansa
Yana zuwa gida yakira Yarima Nasir abokin sa yace"Nas yaushe zaka dawo ne?
Ina cikin problem wallahi "
Nas yace" wanne irin matsala?"
" wallahi Ummi ce ta matsa saina saki yarinyar nan, nikuma ina sonta, ita kuma Ummi takasa fahimta ta, kullum naje sai tace ai batada iddah nasaketa zata samo mata wani "
Daria Nas yayi," to kai mk menene abin damuwa anan?
Taqamar sude shine iddar, toka d'ora mata kawai awuce awajan "
" Allah Nas?kuma fa hakane wlhy, inata batawa kaina lokaci "
Nas yace" shine kawai abokina, hakan zakayi, asha amarci lafiya "
Yana kashe wayar, yafara tunani, kuma fa wannan shine hanya mafi sauqi dazai kawar da maganar sakin nan, to amma yaushe hakan zai faru?
Murmushi yayi daya tuna lokacin daya dace
*** ***** ***
Washe gari yasir, ya shirya yaje gidan Abba yayi masa bayani akan aikin da mk yaturo afara
Abba yace"shine yaturo ka?
"
Yasir yace" eh, idan Babu damuwa zaku iya tattare kayanku kafin nazo da masu aikin "
Abba yace" to shikkenan mungode Babu damuwa "
Yasir yace" to shikkenan, zuwa jibi zasu zo sufara abinda yakamata "
Daga nan yayi musu sallama yafuto daga gidan, samari yagani agefe sunkai su biyar ya qarasa wajansu suka gaisa yace" Dan Allah akwai wata yarinya danake nema Awannan unguwar zuwa can layin haka, ko Allah zaisa wani acikin ku yasan ta?
Sunanta de Baby "
Saif ya kalli Nura, shima nura ya kalli Saif sukayi daria
Nura yace" wai yaya Baby kake nufi?
"
Yasir yace" May be itace, but ance min de tana saka niqab, kuma Awannan unguwar akamin kwatancan Inda aka ganta "
Saif yace" Ahaf itace, Yaya Baby ce, yayarmu ce ai, ga gidanmu nan, anan take itama "
Yasir yajuya ya kalli gidan da aka nuna masa cikin ransa yace to mk kode yaya da qanwa yakeso bai saniba
Ya kallesu yace" kuna nufin itama anan gidan take?
To yanzu tana ina Dan Allah?"
Nura yace" wallahi tayi aure, tana Abuja "
Gaban yasir yafadi, karfa ace dara taci gida
Yasake cemusu" to waye ta aura?
Yaya sunansa?
"
Nura yace" ina tunanin ko Baffah naji ance, amma rannan ma yazo gaida su Abba, naji suna cewa shine mk, saboda abaya yataba temakon mu "
Yasir ya qame awajan, shibe tafiba shibe tsaya ba, cikin ransa kuwa cewa yake Shikkenan dara tariga taci gida
hannu ya basu suka sake gaisawa sannan yayi musu sallama yatafi
*** ***** ***
Acan Abuja kuwa saida mk ya dedeci lokacin da Ummi tatafi wajan aiki, sannan ya shirya yatafi gidan
Falon shiru Babu kowa, sai qarar tv dake tashi Ahankali, dakin Ummi yaqara dubawa saboda tsaro
sannan yayi kitchen yana neman Nawal, yaga bata nan saida sabira dake aiki ita kadai
Tana ganinsa tace "yallabai barka da zuwa, me za'a kawoma?"
Ahankali yaxe"no Babu komai, Ummi fa?"
" Ummi tatafi wajan aiki yallabai, saide anty Nawal "
Yace" Ok, kibar aikin dakike, kije ki gyara mana gidanmu anjima zamu koma insha Allah "
Zuciya daya sabira tace" to yallabai "tareda wanke hannun ta, tafice daga kitchen din
Yana ganin fitarta yayi dakin da Nawal take ciki, a lokacin ta futo daga wanka tana daure da Dan qaramin towel a jikinta Wanda da kadan ya rufe mata hips dinta
Jikinta take gogewa ,da wani qaramin towel din, gashinta ajiqe, ruwa kadan kadan yana d'isowa a jikinta
Gani tayi anturo kofar anshigo, cikin sauri tayi qara tareda tsugunnawa awajan
Kallanta yayi, lokaci daya yanayin sa yafara canjawa, yace"menene abin ihu Kamar kinga wani dodo?
Aibaki fara ihu ba, dakin adana abinki zakiyi me dalili
Bata fahimci maganar tasaba, cikin tsawa tace "Baffah miye hakan?
Pls kafice daga dakin nan"
"bayan nagama abinda yakawo ni kenan" yana gama fadar haka yafara cire kayansa
Idonta ne yafara rena fata, muryar ta tafara rawa tace "na roqeka Baffah, kafice daga cikin dakin nan, kada Ummi tazo ta sameka"
"so what idan ta Ganni?dama ni nagama lura kece kike ziga Ummi akan nabaki takardar ki, to takarda bazan bayar ba, iddah kuma da kuke taqama da ita yanzu yanzu Zan dora miki ita, sainaga Wanda za'a hadaki dashi"
Gabanta ne yafadi, cikin sauri tamiqe tanufi kofa zata bude, bazata taba yarda ya keta mata haddi batare daya furta mata kalmar soyaiya ba
Caraf yasa hannu yariqe ta, tafara kokarin fizge jikinta, shima yasa duka hannunsa biyu zai dauketa garin kokawa towel ya kunce
Yasa hannu ya cireshi yayi wulli dashi, ganin ta haka Babu komai yasa hankalin sa yaqara tashi
Cak ya dauketa ya kwantar da ita akan gado
Tasa hannu tarufe qirjinta, tatashi zaune zata duro daga kan gadon
Sake maida ta gadon yayi, yasa hannunsa daya yariqe mata duka hannayenta biyun, yayinda Rabin jikinsa yake kan nata jikin
Yace"ba ance kina sonaba?
Why zaki hanani haqqina?
"
Tsoro ne yakamata, Gabanta yana faduwa, kwata kwata batasan ma Inda maganar sa ta nufa ba, hankalin ta atashe yake tace" Baffah banaso, kabari Tun kafin natarama mut...
Maganar ta ce ta tsaya cak yayinda yahade bakinsu waje daya
Yafara tsotsar lips dinta Kamar yasamu alawa, girgiza kanta take tana tureshi amma Baffah ko motsi bayayi
Hannunsa taji yana yawo a jikinta musanman qirjin ta
Nan take tafara hawaye tana dukansa, gashi Babu damar ihu saboda Yarufe bakin
Qirjinta har zafi yake saboda azaba, amma Baffah Babu alamar tausayi aransa
Tunanin sa yabar jikinsa yayinda yake wata duniyar daban, amma ita tana tamu duniyar tana karbar azaba
Awannan halin yanemi hanyar sa yaji shiru Babu labari, amma haka Malam Baffah ya fidda tausayi yashigeta da karfi
Alokacin taqwace bakin ta tasaki wata irin qara, tana cewa Ummi nashiga uku nah, Baffah zai kasheni, sabira!!!
Dukansa takama yi hannu bibiyu amma Baffah shiru domin kuwa baisan tanayi ba, hannu yasa Yarufe mata baki yaci gaba da gashi
azabar da takeji yafi karfin qwaqwalwar ta, nan take tasume
Wayarsa dake ajiye akan gadon agefe, itace tafara qara
Amma saide kash
Baffah baya cikin nutsuwarsa bare ya iya daukar waya
Asalima jiyayi Kamar amafarki yakeyin wayar na qara
Kawai ihu yake yana sambatu, wayyo Allah na, wayyo Allah na, shine kawai abinda yake fita daga bakinsa
Saida yadauki lokaci Mai tsawo yana abu daya sannan yasamu nutsuwa, yazare jikinsa daga nata ya koma gefe yana maida numfashi
Kallanta yayi yaga bata motsi, cikin sauri yatashi zaune yafara dudduba ta, Agogon dakin ya kallah yaga irin dadewar dayayi
Bed sheet din gadon gaba daya sun lalatashi
Alokacin wani kiran yasake shigowa cikin wayarsa cikin sauri yameqa hannu yadauki wayar
'yas' yagani yana yawo a screen din wayar, dagaawa yayi muryar sa nafita kad'an kad'an, yace"yas ya akayi?
"
" MK ina kabar wayar inata kira kusan 7missed calls "
" sorry Yas, ina wani aiki ne "
Yasir yace" Ok, dama dangane da binciken yarinyar daka bani ne, sunanta NAWAL MUHAMMAD LAWAN "
Gabansa ne
yabada wani irin Dam yace" Yas mekakeso kacemin?
"
Yas yace" qwarai kuwa, bincike na har gidansu yakaini, kuma sun tabbatar min da cewa Nawal din dakake aure de itace BABY, ita suke kira da Baby "
Mk yace" Innalillahi wa inna ilaihir raju'un, hasbinallahu wa ni'imal wakeel tareda dafe kansa
Yas yana jin haka ya kashe wayar
Lokaci daya idonsa suka kada sukai jajir, babu bata lokaci hawaye suka fara zubo masa, afili yafara cewa" nashiga ukuna
, yasa hannu yadaki kansa, yasake dukan kansa, mena aikata haka?
Mena aikata wa kaina?
Wasu hawayen suka sake zubo masa
Yakalli Bed sheet din gadon yaga yanda jini yabata shi, yasa tafin hannayensa Yarufe fuskar sa yana kuka wiwi
Mena aikata hakane?
Menene na aikata wa rayuwa ta?
(ina Baby take?