Sashe 43
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Farin ciki yakamata, tace " Alhamdulillah, kayi tunani Mai kyau Baffah nah, ilimi shine hasken rayuwa, sannan zaka shiga da matarka duk Inda kakeso, gaskya naji dadi, Allah yayi muku albarka"
Yace"amin Ummi "
Anan Yazauna suna fira jefi jefi tace yasamu sutafi adamawa gaba dayansu suga Nawal din itama ta gansu kafin su tafi Dubai, yace insha Allah zai shirya musu tafiyar gaba dayansu
Sai dare yabar gidan Ummi, ya yi musu take away yanufi gida
*** ***** ***
Tana zaune tana kallo ita kadai yashigo, tashi tayi ta karbi kayan hannunsa, yayinda yaja ta jikinsa yayi rungumeta yace"haka ake tarbar maigida "
Tayi Murmushi kawai, shida kansa yahada musu Abincin, taje tadauko zobon data hada musu, bayan sun gama cin Abincin ta zuba musu suka sha gaba dayansu, tana kallansa har wani lumshe ido yake
itade fatanta daya Allah ubangiji yaqara shirya mata mijinta, yakuma shirye su baki daya
Bayan sun gama kowa yayi wanka, ya rungumeta suka kwanta, babu abinda yamata, taji dadin hakan sosai, yayinda anasa bangaren baiso hakanba, kawai de baisan takura wa Babynsa ne
Washe gari da kansa yayi abinda yakamata ya shirya musu tafiya Adamawa shida ita dakuma Ummi
Jirgi sukabi, aikuwa nan da nan sukaje, anzaga da ita dangi taga kowa, shi kansa yaji dadin zuwa saboda yadade rabonsa da garin, manyan kayan daya saka da taimakon matarsa
sai suka qara masa kwarjini dama gashi da abinsa
Kowa yaji dadin yanda ya ganshi musanman iyayen sa maza
Washe gari suka dawo Abuja, Nawal taso taje gida amma haka yahanata yace duk lokacin datake son zuwa gida kofa abude take sai tazo ta gansu takoma amma banda yanzu
Babu yanda ta iya haka ta hakura,daga nan sukai shirin tafiya Dubai, Inda yad'auki matarsa suka lula, saide fatan Allah ya saukesu lafiya
('yan whtspp abin kuma harda sibaran na baiye
,?
Please
masu daukomin littafi sumin posting a whatsapp ni bana posting sai dare, only facebook ne kawai nake musu posting da safe saboda nasamu damar ganin Comment din mutane naji ra'ayin su sannan nayi reply, bazai iyu nayi posting lokaci daya sannan na yiwa masumin sharhi reply ba, thts why nake rabawa, amma wasu suna daukomin sumin posting kuma mutum yamin sharhi ko Comment nagani nayi shiru bazaiji dadiba tunda nina nemi amin sharhin, da niyya nake hakan wasu atura musu da safe wasu da daddare, amma posting din jiya ma can naganoshi yana yawo a groups din mutane
Ban hana kowa turawaba but sai dare nake posting a whatsapp, Allah yasa kun fahimceni
Amnah El Yaqoub
[2/17, 8:36 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to
ALKAWARI HAUSA NOVEL
kuyi yanda kukeso dashi wannan page din nakune 'yan Amana
49&50
Saukarsu gidansa anan Nawal taga duniya iri-iri, hannun ta nacikin nasa amma kawai binsa take hankalinta yana wajan kalle-kalle
Har suka shigo falon bai saki hannun taba,anan taga duniya, saitaga gidansu na Nigeria ma aiba gida bane akan wannan
Kan kujera yafada yana fadin"wash, Baby nagaji wallahi, please yakamata ayimin ko massage ne nasamu "
Kallansa tayi tace" mai Babban suna, Muje mufara sallah de kaci abinci sannan wanka "
" Dan Allah Baby pls stp tellng me dis name, kawai nide kisake min wani "
" yanzu duk muhammadu ai Mai Babban sunane, menene laifin sunan?
Sannan ko acikin wayata muhammadu kasamin saboda baka sona, "ta qarasa maganar tana juya masa baya alamun fishi
Saida yadafe
sannan yasa hannu yajuyo da ita tana facing dinsa," Baby menene kuma abin fishi anan?
Nine nace miki bana sonki?sannan saboda wa nayi hakan?
Idan zakimin adalci saboda ke nayi, duk a dalilin kine hakan tafaru, Baby na NI DAKE dole ne muyiwa junanmu uzuri tunda kowa saboda dan'uwansa yayi hakan"
Baki ta turo gaba taqiyin magana yakama kunnansa da hannunsa biyu yace"sorry, nayi laifi kuma ina qara neman tuba a gareki, amma pls a sauyamin sunan nan, kinji?
Ya qarasa maganar cikin kallan qwayar idonta
Tadaga masa kai
Tashi yayi tsaye yameqa mata hannu yace"oya tashi Muje namiki wanka muyi sallah "
Babu musu tabashi hannunta, yaja ta zuwa wani dakin daban, Wanda ba nasaba yace" toga dakinki, idan akwai abinda bai yi miki ba sai kiyi oder akawo miki "
Kafin tayi magana yafara cire mata kaya yace" wanka "
Batayi masa musu ba itama ta tayashi yagama cire mata kayan, ta daura wani Dan qaramin towel, kallanta yake kawai yana hadiyar yawu, ita kanta ta lura da yanda yazuba mata ido tasan abuqace yake da ita, amma saita share shi tashige cikin toilet din
Tana shiga toilet din yasaki ajiyar zuciya tareda fadawa kan gadon, cikin ransa yana cewa yarinyar nan zata kasheni
*** ***** ***
Tana kwance adaki wayarta tayi qara, number ta duba taga Kamar number da yasir ya kirata rannan a Abuja
Dauka tayi tareda sallama
Yace"yanmata adon gari idan baku bagari "
Tanajin muryar tagane cewa shine" ina yini "
Yace" lafiya kalau, ya kike yaya samari "
" suna nan kalau suna gaisheku "
Dasauri yace" haba?
"
Mamaki ne yakamata, tace" da gaske nake"
Ajiyar zuciya yasauke yace "Najma inaso zamuyi magana dake,amma bansaniba ko kinada lokaci"
Jin yanda yayi magana cikin nutsuwa Babu alamar wasa yasa tafahimci cewa lalle maganar me muhinmanci ce tace "to inajin ka yanzu ma inada lokaci"
Yace "Najma wallahi Tun lokacin dana fara ganinki kika kware min
Alokacin nakasa dauke idona akanki, kuma Tun daga lokacin kike kwance acikin zuciyata, bansaniba ko zaki amince da buqatata"
Jikinta ne yayi sanyi, kunyar sa duk saita kamata, takasa bashi amsa, dayaji shirun yafara yawa yace"najma ko akwai damuwa ne?
"
Tace" A a, saide bana tunanin za'amin aure agida yanzu, saboda makaranta ma Zan tafi, Baby ma da kaga anyi mata aure yanzu akwai dalilin dayasa, amma banda wannan abban mu bazai mata aure ba "
Yace" naji bayaninki, amma aure baya hana karatu, ni kaina Zan iya nema miki makaranta, fatana kawai kibani dama nashiga cikin jerin manema auren ki"
Tace"bazan iya baka amsa kai tsaye ba, saide na baka dama kasamu Abba nah kuyi magana, duk abinda yayanke akaina shikkenan "
Dadi yaji acikin ransa, cikin murna yace" yawwa nagode, yanzu de hakan ya nuna ana sona"
Cikin wasa tace"tabdi waye zai soka bayan duk kun tsufa, kundade agida Babu aure "
Daria ce ta kamashi yace" yarinya tsada muke shiyasa, "
Tace" baabu wani tsada arahace tamuku yawa "tana fadar haka takashe wayar, shima anasa bangaren ya zubawa wayar ido yanaji aransa Kamar yasauke wani nauyi dake kansa
*** ***** ***
Tunda yazo wajan take ta kallansa, taga gayen yahadu sosai, amma kuma tayaya zata iya masa magana?
Gashi da alama baya shiga harkar daba tasaba, domin kuwa tunda yazo kamfanin bataga yayiwa kowa magana ba, ta kalli dressing din jikinsa duk da kayan bamasu tsada bane wankan yamasa kyau, gashi fari kyakykyawan gaske
Daga kanta tayi sama tana tunanin hanyar dazatabi ya yi mata magana da kansa batare data zubar da ajinta wajan yimasa maganaba
Ahankali tatashi daga Inda take tawuce ta gabansa taga baima kalleta ba
Tasake dawowa tawuce taga ya maida hankalinsa kan wayar dake hannunsa
Haushi yafara kamata, ta kalli mutanan wajan taga kowa harkar sa yake baabu ma Wanda yasan ta nayi Dan haka tafara tafiya Ahankali saida tazo daidai kujerar dayake zaune tadafe kanta tareda runtse idonta
tace"wayyo Allah na kaina saita fara tafiya luuuu zata fad'i da niyya ita ala dole jiri ne yadebeta
Dago kansa yayi Dasauri yaga mace tana kokarin fado masa aka
Dasauri yaamatsa aikuwa sai gata tafadi agefen kujerar dayake zaune
Yace"subhanallah, baiwar Allah lafiyarki kuwa?
"
Yamutsa fuska tayi tace" kaina, kaina ne yake min ciwo sosai, ko zaka taimaka min da ruwa?
"
Dasauri yace" to "yaje ya nemo ruwa yakawo mata tasha, tace" nagode bawan Allah, "
Yace" Sannu, zaki iya tafiya ne?
"
Kallansa tayi wai zata iya tafiya, kamar idan bazata iya dinba daukar ta zaiyi
mutumin da tataho zata fadi ma yaamatsa tafadi awajan
Tace" Zan iya tafiya, nagode sosai "
Yace" Babu damuwa "
Tashi tayi zata tafi taga de idan tatafin nan shikkenan fa ba lalle tasake ganinsa ba Dan haka tace" Amma bawan Allah yaya sunan ka pls?
"
Yace" Sunana Sultan Muhammad lawan "
Murmushi tayi tace" suna Mai dadi, ni sunana Sahla, daga gombe nake, amma ina aiki anan kamfanin, sannan ina zaune agidan yayanah dayake aiki shima anan, nice yar gidan sarkin gombe ta qarshe "
Cikin mamaki yace" kice gimbiya ce "
Taji dadin yanda ya kula ta, tace" hakane, amma mekazoyi naan?
"
Yace" akwai wani mk shine yaturoni ayimin Interview "
Fara'ah tayi tace" laaa yaya Muhammad kenan, nasan shi ai, abokin yaya nane "
Yace" Allah sarki "
Tace" Dan Allah kasamin number ka, saimu dinga gaisawa wani lokacin "
Mamaki yakama Sultan daga haduwa sai karbar number
, amma saboda karya hanata taji Babu dadi kawai saiya bata, anan tayi masa godia tareda tafiya
*** ***** ***
Abinci suka gamaci, ya kalleta yace"Baby nah, nagaji Muje mu kwanta "
Kallan idonsa tayi, lokaci daya tahango tsantsar fitina aciki
Tace" Amma inajin dadin kallon nan "
Yace" Baby, Baby rigima, Pls tashi mutafi kin riga da kinsan abinda nake so "
Kafin tayi magana wayarsa tayi qara, sunan yarimah Nas ne yabaiyana, yadauka daga can bangaren yarimah yace" MK pls turomin number qawar Babynka "
Yace" Ok Nasrin kenan?"
Yarimah yace" eh "
Kashe wayar yayi, yazari wayar Nawal yadauki number sannan yatura masa
Kallansa tayi tace" number Nas zaka bashi??
"
Yace" emana, may be zasu gaisa ne "
Tace" amma fa kasan yaya Sultan yaana sonta, meyasa kakeson hadasu ne?