Sashe 39
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"
Rufe ido Nawal tayi cikin kunya
Ummi tayi Murmushi tace" to ku gaida gida, Allah yatsare hanya "
Nawal de ba tace komaiba tamiqe, shikuwa mk yace" Amin Ummi "
(mutara zuwa jibi insha Allah
, gobe Zan huta)
Sharhi please
Mrs Usman ce
[2/15, 1:53 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
45&46
Yaja jakar yayi gaba, Ummi ta miqe tsaye tace"toke ga wannan kitafi dashi, sai kidinga amfani dashi kullum "
Tabata wani Ruwan tsumi dayake cikin leda acikin wata qaramar jarka
Cikeda kunya ta karba tace" to Ummi "
Sannan suka futo daga dakin a lokacin har Baffah yasaka kaya amota
Ummi ta kalleshi tayi Murmushi, cikin ranta tace nima de yau nahuta
, shida kansa yabude mata gaban motar, tashiga ta zauna, shima ya zagaya yashiga, Ummi ta leqo da kanta ta window din da Nawal take tace"to Baffah tunda ba jira sai tafiya, yanzu sai yaushe kenan Zan ganku?
Kosai nazo?
"
Murmushi yayi yace" Ummi ai munada baqi, gobe ma zaki ganmu, insha Allah "
Tace" to shknn Allah yakiyaye "daga nan sukai sallama itama takoma ciki
Da kansa yafara driving din Ahankali, cikin nutsuwa, Mai gadi ya bude musu gate suka fita, sunyi nisa cikin tafiya Babu Wanda yake cewa dan'uwansa komai, itade Nawal Gabanta faduwa yake kawai, yayinda take kallansa qasa qasa taga shi hankalinsa Akwance yakema yana driving dinsa
Hannunsa ta kallah wanda yake juya sitiyarin motar gashi Mai laushi kwance a tsintsiyar hannunsa
Ahankali yajuyo ya kalleta, sannan yakama hannun ta guda daya yariqe cikin nasa hannun, dayan hannun kuma yana driving
Itade tayi shiru, duk jikinta yayi sanyi, karonta dashi na farko kawai take tunawa
Har sukaje gida Babu Wanda yayi magana acikinsu, maigadi na bude musu gate suka shiga, yana tsayawa tafuto ta jirashi, yafuto mata da jakar tasa hannu tafara ja, Kallanta yayi yace"yanaga duk kinyi wani iri ne?
"
Tace" Babu komai fa "
" kode saboda kinbar ummi ne yasa hakan?
"
Girgiza masa kai tayi
Yace" ok"
Yamatso yakarbi jakar sukayi ciki, dakinta suka shiga, yana ajiye mata jakar yafada kan gadon tareda kwanciya
Ta kalleshi tace "ina zuwa" bata jira amsar sa ba tafice
Kitchen ta shiga tafara hada masa abinda zaici,sannan tafara gyara kitchen din duk da ba wani abu yayi ba
*** ***** ***
"nikam dama gida muka koma wallahi, tafiya taqi ci taqi cinyewa, babu ko lemo bare mutum yayi tunanin samun Ruwan sha
" to dake waye yace miki jin dadi kika futo yi?
Babu Wanda zai siya miki ruwa, yanda kika futo haka zaki koma "
Tace" to meyasa ka daukomu in hakane?
"
Yace" Nawal ce tasani na futo daku, ke waye yace miki nine nake san tafiya daku?
Aini banasan indorawa kaina nauyi
Ajiyar zuciya Najma ta sauke sannan ta kalleshi dakyau tace"to Allah yarufa Asiri, Allah gamu gareka"
Duk wannan surutun da Najma takeyi itada Yas, yarimah baisa musu bakiba, hakama Nasrin ba tace komai ba, tana de jinsu tana Murmushi, yasir ya kalli yarimah yace "yarimah ina zamu saukeka?"
Cikin aji yace "nan gaba kad'an zakayi"
Nas ta kalli bayansa ta harareshi afakaice, cikin ranta tace kowa zaiyi wa yanga oho
Sunayin gaba kad'an suka saukeshi, yafuto daga motar, yabar wayoyinsa aciki
Yasir yace"yarimah kayi mantuwa fa "
Ahankali yajuyo sai alkcin yatuna da wayoyinsa, dawowa yayi, ya sunkuya zai dauki wayar tsabar iko saiya kalli Nasrin yace" ke bani wayoyina "
Nasrin ta kalli Najma tace" dake yake "
Itama Najma tace" A a dake yake de, keda kike kusa dashi "
Ganin zasu raina masa hankali yasa ya kalli cikin idon Nasrin yace" dake nake ke zaki bani wayar ba ita ba"
Ta kalleshi taga ga wayoyin nan agabansa amma wai sai anbashi tace"naga gasunan agaban ka "
Yace" Ok bazaki bani ba kenan "
Turo baki tayi gaba, tadauki wayoyin tameqa masa batare data kalli idonsa ba, shima cikin ransa yace wannan yarinyar kanta rawa yake naga alama, Dan haka yasa hannu ya fizge wayarsa tareda yiwa yasir sallama yayi gaba
Harara tabishi da ita, cikin ranta tace d'an me quncin rai
Yasir ya kalli Nas ta madubi yace"nasrin ta yarimah, kiyi hakuri fa, haka yake, kinsan Dan sarki ne, yasaaba komai saide a yi masa, shiyasa zakiga komai yasa ayi baiyi da kansa ba "
Murmushi tayi tace" la Babu komai yaya yasir"
Yace"Nasrin ina kukeso nakaiku ne?
"
Cikin sauri Najma tace" mukam ko ina nema ai zamuje, ai baifi bude idoba "
Yace" nifa cewa nayi Nasrin"
Tace "Najma da Nasrin duk abu dayane"
*** ***** ***
Shiru shiru yana jiranta bata dawoba, dan haka yatashi yafuto falo, qamshin dayaji a kitchen ya tabbatar masa cewa tana can, kai tsaye yashiga kitchen yaganta tana hda abinci
Rungumeta yayi tabaya, cikin rad'a yace mata" Baby nah, abinci kike mana?
"
Tace" eh, gashinan nagama, Muje kaci abinci "
Daukar Abincin tayi tafuto falo, shima ya biyoba abaya, zama sukai tatura masa Abincin gabansa tace" to gashi, nasan kanajin yunwa "
"no saide kibani"
Kallansa tayi, tayi qasa da kanta, tayaya zata iya bashi abinci?meyasa yacika rigima ne Kamar qaramin yaro?
Ta dago kanta tace"a a Dan Allah ka daure kaci kaji"
Baice da ita komaiba, ya janyo Abincin gabansa, yadauketa cimak, yadora ta akan cinyarsa, yadebo jallof din taliya dataji kayan lambu da kifi a spoon, yakai baakinta
Tace"nifa naci abinci, kaine bakaciba"
Yace "idan ba zakici ba, nima bazanciba"
Babu yanda ta iya, haka ta bude baakinta, yafara bata Abincin, d'an kadan taci tace taqoshi, yabata spoon din itama tafara bashi, bai ci dayawaba yace yaqoshi
Tadauki lemo a cup ta bashi yasha, ya kalleta yace"Baby, ina d'anjin yaji fa kad'an "
Kallansa tayi cikin mamaki, itada batasa wani abun yaji aciki ba
Cikin sauri tace "tsaya na tashi na kawo ma ruwa to" tafara kokarin tashi
Cikin sauri yamaidata kan cinyarsa, yace"no Baby Karki tashi "
Tace "yajifa kace kanaji, kaabari nakawo ma Ruwan"
Kallanta yayi yace"no ga Ruwan nan awajan ki "
" Kamar ya?
"
Yace" gashinan awajan ki, ni naki nake san sha"
"mai Babban suna banganeba"
Murmushi yayi, yasaka hannunsa duka biyu ya tallafo kanta, sannan Ahankali yamatso da fuskarsa dab da tata, cikin nutsuwa yahade bakinsu waje daya
Lips dinta yakama yana tsotsa Ahankali, lokaci daya yanayin ta yafara canjawa, saboda abubuwan da ummah tabata tanasha agida
Zaman kan cinyar tasa saiya sake jefata cikin wani irin yanayi, shi kansa bazai so tatashi ba, saboda yin hakan Kamar tonuwar asirin halin dayake ciki ne
Tana tuno irin azabar da tasha a hannunsa, tafara kokarin raba baakinta danasa, Ahankali ta miqe zata tashi, yasake maida ta yazaunar da ita
"ina zakije?"
Tace"kaga inada baqi, kuma kace gobe zamu koma,kabari sai goben kawai "
Ahankali yace" meyasa Baby?, aide nine nace zakiji goben ko?
"
Ta daga masa kai
Yace" to da kaina Zan kai ki kunji, kuma nina fasa ma, babu abnda zanyi, kawai bakinki nakesan sha, shima yaji nakeji kinji Baby "
Kallansa tayi, taga idonsa yafara sauya kala
Shima Kallanta yayi, sannan yayi qasa da murya yace" insha?