← Book details Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 48

Sashe 44

Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
" Baby yarimah yanason yarinyar nan, sannan yayanki yana sonta, da yarimah da Sultan duk abu dayane, dukanmu Kamar yan'uwa ne, kibarshi ya kirata shima Sultan din ya kirata saita Zabi Wanda takeso, "
" nide nafiso ta auri yayana, kodan zumuncinmu, amma naga take takenka sokake kawai kahada ta da yarimah"
Ta qarasa maganar tana turo baki gaba
Murmushi yayi yace "Baby naga kina son Nasrin dayawa, sannan ita qawarki ce, yarimah Abokina ne, sainaga Kamar idan ta aure shi zakufi yin zmuncin sosai idan kuna zaune gari daya, sannan naga alama yasir yanason Najma, to menene abin damuwa anan?"
Tace"to ai ko yaya Sultan dinma ta aura zamuyi zumuncin,"
Yace"hakane, amma inaso kimin alfarma guda daya, itace kisa aranki cewa da yarimah da Sultan Dani da yasir duk abu dayane, gaba dyanmu yanzu munzama yan'uwa, sannan kisa aranki duk wanda ta aura acikinsu Babu damuwa"
Tace"shikkenan "
Ya kalleta yace" to Baby pls, aji Dani "
Tace" nikam kallo zanyi "
Wayo yayi mata yace" kai kai aikuwa akwai abinda nakeso na nuna miki adaki "
Cikin sauri tace" haba Dan Allah?

"
Nan da nan yaga tahau
yakuma tabbatar lalle Baby yarinya ce
Cikin Wayo yace" eh da gaske nake"
Miqewa tayi takama hannunsa tace"tashi Muje "
Dadi yakama shi yace to, sannan sukai cikin daki
Suna zuwa ya kashe wutar dakin yazare ta yayi kan gado da ita, shagwaba tafara tana cewa" Allah nidai um um pls ka saukeni "
Wasanni yafara aika mata, nan da nan jikinta yamutu tayi luf tana karbar saqon, ganin yanayi mata abubuwa tayi shiru ta daina musu yasa yadora bakinsa akunnenta yayi mata rada cewa" kinajin dadin?

"
Cikin kunya ta daga masa kanta, yace" to duk abinda nayi miki kema kimin kinji?

Ya qarasa maganar yana kissing wuyanta, wannan karon kam bata iya bashi amsa ba
Daga nan abubuwa sukaci gaba da wakana, ta gurzu sosai awajan sa, harta godewa Allah, bayan yasamu nutsuwa Yakalleta yace "Baby na Allah yayi miki albarka, koda yaushe dadi kike qarawa, Pls menene sirrin?"
Cikin kunya ta boye fuskarta ajikinsa takasa magana, yace "yanzu ma kinji zafin?"
Ahankali tace" ba sosai ba"
Yace "Ahankali zaki dainaji gaba daya kinji?"
Ta daga masa kai, hannun ta yana yawo acikin sumar kansa Mai laushi
*** ***** ***
Wajan sha biyu da rabi na dare, tana kwance tana chat da yan group dinsu na makaranta, taga Sabuwar number na kiranta, mamaki ya kamata, itade tasan cewa Babu Wanda yake kiranta a irin wannan lokacin
Dauka tayi tace "hello"
Kai tsaye Babu bata lokaci yace "kina tareda yarimah Nasir"
Gabanta ne yafadi sarai taganeshi amma saitace"waye hakan?

"
Ajiyar zuciya yasauke yace" nasan kin ganeni, ba maganar wasace tasa nakiraki ba, inaso in fita haqqinki ne insanar dake cewa zan turo iyayena gidanku,sabosa a nemamin aurenki "
Mamaki ne yakamata tace "iko"
Shima yace "sai d'an iko"
Tace"to ban amince ba, saboda akwai Wanda nake tare dashi"
Yace "kinsan cewa Zan iya nemanki, why zaki bawa wani dama harki saurare shi?

Saiki bashi hakuri"
Cikin ranta tace yau naga karfin hali, nasan cewa zai iya nemana, Wato saboda ina hasashe sai iya nemana sainaqi kula wani
Afili tace "bazan iya bashi hakuri ba, saboda ina sonsa"
Kai tsaye yace"nima ina sonki, ba kuma zan iya hakura ba, kinga inada aikin yanzu, dama nafada miki abinda yasa nakirakin, saboda nafita haqqinki ne, sai anjima "
Cikin sauri tace" Karka turomin kowa gidanmu, saboda bana ra'ayinka, kuma naga ai ba dole ko?

"
Kansa yadafe
yace" meyasa kika cika rigima ne Nas ?kinga bandamu da kisoni ko Karki soni ba, soyaiyar danake miki ta wadatar, sai sunzo "
Yana fada mata haka qit ya kashe wayar, tazubawa wayar hannunta ido
Sharhi Dan Allah
Manage today is monday
Mrs Usman ce
[2/18, 7:00 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Younique jhermerl, kayi yanda kaso dashi bro, ina godia sosai
51&52
Ajiyar zuciya tasaki tace"tokode jiyake nima baiwar sa ce?

Kaine kake sona kake nema a wajena amma kaine zakamin iko da isa?

To karka fasa turowa, kaga yanda nima Zan murda nawa kanbun ikon
Datar ta rufe tadena chatting dinma gaba daya, gaba daya mutumin nan yagama dagula mata lissafi, yama raina mata hankali wallahi
Da wannan tunanin tayi bacci
*** ***** ***
Da sassafe wajan karfe shida yafara tashin ta daga bacci, bata dade da kwantawa ba bayan tayi sallar asuba danhaka baccin dadi yake mata yace"Baby!

Baby!! tashi"
Cikin baccin ta taji kiran aranta tace yau nashiga uku yau kuma ina zai kaini?

Yasake cewa "Baby nah tashi mana"
Idonta me cike da bacci ta bude ta kalleshi dagashi sai kayan motsa jiki
Shima yazuba mata ido yana Kallanta,yace "Dan Allah kidena kallo na haka
saikisa nakasa fita wallahi"
Tace "ina zaka?"
"ina zamuje dai, tashi zakiyi mufita motsa jiki"
Tace "motsa jiki kuma?

Na menene motsa jikin?

A a wallahi Allah ni bacci nakeji jeka" ta qarasa maganar tana narkewa
"Baby nide Dan Allah ki tashi mutafi, Baby kinamin wannan shagwabar tayaya zanji qarfin jikina, pls tashi, dake Zan dinga tafiya kullum"
Tace "inane wajan"?

Yace"cikin gidan nanne, tashi ki cire wannan kayan mutafi "
Cikin damuwa tatashi, Allah nagani baccin be ishetaba
Vest tasaka tareda dogon wando
Yaje gaban mirrow yadauko mata ribom yakama gashin kanta ya daure
sannan yace" Muje "
Futowa harabar gidan sukai sannan yajata baya suka fara gudu, Tun tanayi da Dan guzarinta har qarfi yaqare tazube awajan tana maida numfashi
Yadawo ya tsugunna agabanta yace"
Sannu,
kin gaji ko?

"
Cikin haki tace" wallahi nagaji, wannan idan ciki ne da mutum ai saiya zube
Daria maganar ta ta bashi yace" to yanzu ba cikinne dakeba, tashi muci gaba "
Kuka tafara yimasa marar hawaye tace" Allah nikam nagaji, Dan Allah ka daina tashina"
"to shikkenan ya isa yi shiru, tashi mutafi"
Kallansa tayi tace "kai dinfa?"
"nima na hakura, tashi Muje muyi wanka akwai Inda zamuje"
Hannunta ta meqa masa yakama yadago ta sannan suka yi cikin falo hannun su sarqe dana juna
*** ***** ***
Kallansa yayi Cikeda kunya, sai Saukar dakai qasa yake
yace"To Abba Alhamdulillah aiki ya kammala, saide in akwai wani abun dabai muku ba saiku sanar azo asake wani "
Abba yayi Murmushi" haba yasir, komai yayi wallahi, bamuda bakin dazamu gode muku, saide muce Allah yasaka kawai "
Yace" to Abba, babu damuwa muma mun gode
Mamaki yakama Abba, shide asaninsa yasan cewa da idan yasir yazo duba aikin gidan nan Alhaji yake cewa
to yanzu kuma yaji wani sabon suna daya samu, kome hakan yake nufi?

Watsar da tunanin komai yayi acikin ransa, yace" idan kunyi waya da Muhammad din kasake yimasa godia kafin muma muzo har gida muyi musu godia "
Yasir yace" to insha Allah za'a fada masa "
Abba yafara tafiya zai shiga gida yana cewa eh, yauwaa mungode sosai, har yadanyi nisa yajuyo yaga yasir a tsaye awajan
Cikin ransa yace to kode yasir akwai wani abu ne?"
yadawo baya yace "yasir yanaga ka tsaya ne, ko akwai wani abu?"
Sosa qeyarsa yayi yace"abba dama inaso zamuyi magana ne "
Abba yace" ikon Allah, haba yasir Kamar wani Baqo, ai anzama daya, inaa jinka meke tafe dakai?

"
" Am Abba dama ina so ne ayimin lamuni
nafara zuwa mugaisa da Najma "
Daria takama Abba yace" to, to, masha Allah, abu yayi kyau, kuma haqiqa kayi tunani Mai kyau daka fara tuntubar gida da maganar, dama bata tsaida kowa ba, Dan haka zaka iya zuwa duk lokacin datake gida idaan Babu makaranta, saboda yanzu zata fara zuwa makaranta, sannan idan kagama shirya wa mu awajan mu Babu matsala zaka iya turo iyayen ka "
Wannan karon yasir kasa kallan Abba yayi, Cikeda kunya yace" to Abba nagode, Allah yaqara girma, "
Abba yace" amin amin "
Daga nan sukai sallama, yana ganin shigar Abba gida shima yafada cikin Mota, yadauki wayarsa yaturawa Najma text,
" ina tayaki murnar samun zankadeden saurayi yarinya "
Alokacin da saqon yashigo wayarta Murmushi tayi ta tura masa da amsa cewa"
Mutum de yana murna yasamu 'yar fara zata taimaka ta soshi "
Shima yaana ganin shigowar nata text din yayi Murmushi, yatada Mota yabar kofar gidan
*** ***** ***
Bayan tagama shirya wa tsaf ta kwashe kayanta na amfani daga dakin tayi dakin mk dasu
Alokacin yafuto daga wanka yana shirya wa sai ganinta yayi tana shigowa da kaya
Yace"yawwa gara da Allah yakawo ki, daukomin kayan dazan saka "
Ajiye nata kayan tayi, tafara duba masa kayaiyakin, taga duk irin shegun kayan nan nasane Tajuyo tace masa
" irin wannan ne, wanne Zan kawo ma?

"
Kallan kayan yayi, ya kalli fuskarta yaga tawani sha kunu irin bataso dinnan
Sai yayi Murmushi yace" kidauko min wasu, tunda ai naga bakya son wadannan din "
Tace" A a idan sudin kakesan sakawa nakawo ma"
Cikin kalar tausayi yace "A a nina isa nasaka kayan da Gimbiya Nawal bataso?

Inzo ince inason wani abu nima acemin ba'aso?"
Murmushi tayi tayi masa hararar wasa sannan tadauko masa wasu kayan ta ajiye masa, ita kuma tafara shirya nata kayan
Yace "ajiyesu zakiyi anan ne?"
"A a nan dakin nadawo gaba daya"
Yayi Murmushi yace"kema dakin ya yankeki kenan "
" ba dakin ne ya yankeni ba, nime dakin ne ya yankeni "
Yace" Kamar gaske, matar da ana tabata zata fara kuka "
Ajiye kayan tayi tadawo wajansa tace" yakamata ka shirya fa, na baka kaya amma kaqi sakawa kana Jan magana "
" ke nake jira kizo ki shirya ni ai, inba hakaba kijini awajan baqa "
Kayan ta dauka tace" meyayi zafi, tashi nasaka ma "
Miqewa yayi tafara saka masa kayan, janbakin data saka ya kallah ya girgiza kansa yace" bazakai fita da wannan abun ba, yayi saurin saka bakinsa akan lips dinta yanasha
Batayi masa musu ba, saima taimaka masa datayi wajan maida masa martani
Lokaci daya tsayuwa ta gagaresu, suka fada kan gadon
Daqyar tazare bakinta cikin nasa tace "kagani ko"
Yace "kode mufasa fitar ne"?
Chapter 44 · 0% Book details