Sashe 24
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aguje ya koma wajan, yana zuwa yaganta a kwance aqasan ruwan
Zaro idonsa yayi Gabansa na faduwa , baiyi wata wataba yafada cikin Ruwan yadaukota Kamar jaririya,ya tsaya acikin Ruwan tana dauke ahannun sa yana Kallanta, dogon gashinta Mai santsi yaji ruwa saiya qara kwanciya akanta,jelar gashin tana yawo acikin Ruwan, madedetan breast dinta sai suka sake futowa saboda rigarta data liqe a jikinta
aqasan wajan ya kwantar da ita sannan yafuto yafara jijjigata yana cewa "ke, ke ki tashi mana,"
Amma shiru kakeji baabu ko motsi, Gabansa yafara tsananta faduwa duk ya rikice yarasa abinyi, sake jijjigata yayi yace"ke Nawal ki tashi mana, wasa nake miki fa,
Karki mutu ki tashi "
Nanma shiru Babu alamar motsi awajan ta, yarasa ya zaiyi, yadebo Ruwan wajan ya kwara mata amma bata farka ba
Shafaffan cikinta ya kallah yadora hannunsa ya danna Ahankali, ruwa yafuto daga bakinta d'an kadan
Yajira ko zata farka amma kwata kwata bata motsi
Kalle Kalle yafara Kamar yana tsoron wani ya ganshi sannan
Ahankali yakai hannunsa kan dogon hancinta yatoshe hancin, sannan yafara kai fuskar sa dab da tata fuskar, yadora bakinsa akan nata, yafara hura mata iska abakin ta
Lokaci daya tafara tari, sai a lokacin ya dauke bakinsa daga kan nata, cikin wahala take bude idonta harta bude shi gaba daya afuskar sa, yayinda shima yazuba mata ido yana Kallanta
Mutara zuwa gobe
Sharhi please
Amnah El Yaqoub
[2/3, 12:15 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
25&26
Kallanta takai zuwa jikinta taganshi d'ame d'ame akan qirjinta
Shima ganin tana kallan jikinta yasa ya kalli wajan, cikin sauri yatashi daga jikinta, gaba daya kunya ta rufeshi, sai kawar da fuskarsa yake bai yarda sun hada idoba yayi hanyar dazata sa dashi da cikin falon nasu
Sararin samaniya ta kallah tana maida numfashi Ahankali, sannan ta yunqura ta tashi zaune, afili ta furta "marar imani kawai"
Tashi tayi tanufi hanyar falon nasu, sai karkarwar sanyi take
daki tashige tasauya kaya
sannan ta busar da gashin kanta takulle kofar ta tareda shigewa cikin bargo
*** ***** ***
Yana shiga d'akinsa ya zauna abakin gado tareda dafe kansa hannu bibiyu
Yanzu dataa mutu mezai cewa Ummi?
Shikkenan fa shima yabi sahun masu kisan kai, amma itama tanada laifi yaga alama batajin magana, bayasan hayaniya amma ta qure masa volume qara Kamar zai fasa masa kai
koda yake batada laifi, tunda bai fada mata dokokin saba, amma yakamata yafara yi kenan
Tashi yayi ya shige toilet yasake wanka sannan ya kwanta
Baby ce tafado masa arai, nan da nan yafara zancen zuci, Inda ace ita aura yasan cewa bazata qyamaci halinsaba, zata zauna dashi ako yaya ma yake, bazata kunna masa wa'azi ba, zaunar dashi zatai tafada masa abinda yakamata ayi, tanada hakuri duk abinda yamata zatayi hakuri dashi
Huci yayi, basahida photon ta, baisan yaya zaiyi yasamu ba domin yadinga gani yadebe masa kewarta
Tokode yasa Yas ya bincika masa ita ne?
Ya tambayi kansa, wata zuciyar tace inaaa, Yas bazai santaba, hamdala yayi wa Allah dawani tunani yafado masa Wanda idan yayi hakan zai taimaka masa wajan debe masa kewar Baby
Da yamma ya shirya cikin qananun kaya, Baqin wando jeans yasaka saide crazy ne, kasancewar sa fari sai farar fatarsa tafuto sosai acikin Baqin wandon
Saide riga itama baqa Mai laushi, yadauki jacket Mai laushi yadora asama, Saukowa yayi kasancewar d'akinsa yana samah
Yana zuwa falo bai tsaya ko'inaba sai abakin qofar dakinta
bai tsaya wani qwanqwasa ba yatura kansa cikin dakin
Adede lokacin tafuto daga wanka tanaso tayi sauri ta shirya domin yin sallar la'asar
Cak idonsa ya tsaya akan fararen cinyoyinta, tana ganinsa tayi sauri ta tsugunna aqasa
Fuskarsa Babu alamun Fara'ah yace mata "biyoni"
Cikin rawar jiki, ta dora rigarta doguwa hadeda hula ta futo, afalo taganshi yana sauya chanel yadora qafa d'aya kan d'aya ranta ne yabaci ganinsa da irin wannan shigar, Kamar ba Babban mutum ba
Gabansa taje ta tsugunna tace "gani"
Remote din hannunsa ya ajiye ya dubeta"Am Nawal kike kowa, naga alama kanki yana miki rawa, nikuma bana jurar haka, a lokacin nake saitawa mutum zamansa, inada qa'idoji da dokoki Wanda idan kika bisu zamu zauna lafiya, Karki shiga harkata agidan nan, nima bazan shiga takiba, kiyi abinda kikaga dama ni bazan hanaki ba saboda bakya gabana,inada wadda nakeso, kuma kisa aranki taana nan zuwa, yazama dole karfe bakwai ki tashi ki gyara gida, banason qazanta,idan ba hakaba toki dauka ankawomin kene kawai nadinga faffalla miki mari"
Yadora hannunsa akan kunnansa yace"kinji abinda nace?
Cikin rawar murya tace "naji"
"Ok tashi kibar gabana"
Ahankali ta tashi tashige cikin daki, hawaye suka zubo mata, tashare tatada kabbarar sallah
Wayarsa ya dauka yakira Nasir "Nas ina zaka samomin mutumin daya iya zanene?"
"mk wanne irin zane kuma?
Ko akwai gidan da kakeso azana maka?"
"no Nas, inaso azanamin photon yarinyar nan ne, zan ajiye shi a d'akina"
Nasir yace"aikuwa akwai wani mutum dana sani ya'iya zane, ya qware wajan zana mutum "
" yawwa Nas, toka turomin shi gobe pls "
Nasir yace" to Babu damuwa "
daganan yatashi yafice daga gidan
*** ***** ***
Bai dawo gidaba sai bayan sallar magrib, yana doso cikin falon da shashshekar kukanta yafara cin karo, meyasa ne yarinyar nan kuka baya mata wahala, komai kuka, cak yaja ya tsaya abayanta batare daya qaraso cikin falon ba
Cikin kuka tace "ni wallahi umma nagaji, dazu dasafe kusan mutuwa nayi,"
Umma tace"to Nawal menene auren ne? sokike koda yaushe kijiki cikin jin dadi da kwanciyar hankali Kamar kina gida?ai bazai iyuba, ki yi hakuri watarana sai labari "
Wahaye ne suka zubo mata tace" Ummah wallahi DANA SANI tun farko Nuhu na aura
, nasan bazai taba wulakanta niba "
Ummah tace" Nawal, kina gidan wani amma kina maganar Nuhu, kiyi hakuri kede kiyi masa biyaiya, Karki kuskura kirageshi da haqqi d'aya kinji abinda nafada miki, sannan Zan yiwa Sultan waya idan yasamu lokaci yazo yaganki tunda kuna kusa "
Jin yaya Sultan zaizo yasa tasaki ranta, tace" to shknn sai yazo "
"Nuhu" ya maimaita sunan cikin zuciyarsa
Bai kalletaba yazo yawuce tagabanta yayi d'akinsa, amma ransa idan yayi dubu toya baci, kan gado yafada, sannan yafara magana a bayyane "wannan yarinyar yaudarar Ummi kawai take,rannan takira masa sunan Sultan, yau kuma Nuhu, Wato data sani shita aura, gani dan'iska yarinya tana zaune agidana amma tana kiramin sunayen qarti, Allah yakawo shi lafiya, ai naji tace Allah yakawo shi lafiya, to Allah yakawo shi lafiyar
Zan yi maganin abun "
Yaanaji aka kira sallar isha'i yamiqe yafita, a lokacin bata falon, yaana zuwa masallaci bayan yayi sallah yadawo gida, awajan maigadi ya tsaya yace" Dayyabu "
Cikin sauri yaqaraso ya rissina," gani ranka yadade "
" Dayyabu daga yau kakoma gidan gona kace subaka wani aikin injini, sannan kafin katafi inaso cikin gaggawa ka nemomin wani me gadin amma ba tsoho ba, sannan kuma ya kasance sunansa Nuhu
"to yallabai aikuwa akwai wani yaron abokina daya dade yana neman ai kinyi, shima sunansa Nuhu, zankawo shi ranka yadade"
Yace "Babu damuwa Dayyabu, zaka iya tafiya"
Shima juyawa yayi zuwa d'akinsa
*** ***** ***
Washe gari Kamar yanda yace haka ta tashi dawuri tayi duk ayyukan gidan, har kayan kallo saida ta goge sannan tahada abinci break, tadauki wani zata kaiwa maigadi taje ta tarar baya nan, daki tadawo tayi kwanciyar ta, tunanin maganar ummah tafara, kuma garama kawai ta kwantar da hankalin ta, tunda shide auren nan anriga andaura, garama tayi hakuri ta rungumi qaddara tunda har tasamu ma uwar miji take sonta sosai, ai saita godewa Allah, shikuwa tasan cewa Babu maganar soyaiya a tsakanin su, kawai de za'ayi zamane domin samun ladan aure, amma Babu maganar soyaiya
Nasrin takira, amma bata dagaba, data sake kira saita turo mata da text cewa suna lacture ne
Ta gaji da zaman haka Babu wani aikin yi, kawai saita janyo akwatunanta tafara debo qananun kayanta Wanda dama tana saka abinta agida, sauran atamfofinta kuma suma saita ciresu tashirya su, bata dauki komai a kayan auren taba, saisu brezia da panties dakuma kayan bacci, tana gama shirya wa
Ta futo falo zatai kallo
Sai ganinsa tayi tareda wani mutum da kaloli agabansu da alama zane zasuyi
Komawa daki tayi ta dauko mayafi, tazo tagaidasu, baqon ne kawai ya amsa, itama bata damuba taje takunna kallo ta dauki remote takoma can gefe kan kujera tana abinta
Tana jinsa yadubi mutumin yace "Yawwa kanajina?
Shi idon yarinyar, haka zaka zanashi shiba manyaba, shiba qananu ba, kuma shiba yan madedetaba"
Cikin sauri ta juya ta kalleshi, wata irin daria ta kamata
Murmushi tayi kawai taci gaba da kallonta
Shima mutumin yace "Amma yallabai Kamar yaya kenan za'a zana, kace ba manyaba ba qananu ba ba 'yan madedetaba"
"to kai bakasaan aikinkaba da in angwadama abu zaka kasa ganewa?, nacema ita yarinyar Kamar tana tahowa ne daga nesa kagane?
To haka naga idon nata, sannan shikuma bakinta...
Mutumin ne ya katseshi yace" bari ayi idon tukunna yallabai "
Shiru mk yayi, Mai zane yazana ido ya nuna masa, yace" haka yayi?"
Karbar takardar yayi yaga wasu irin fici-ficin ido daya zana
Takaici ya hanashi magana
Kawai saiya zubawa Mai zanen ido yana kallansa
Yace" yallabai yanaga kayi shiru?