Sashe 15
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sukace eh, yace" to kushiga Mota Muje nasaukeku "
Me adedetan suka bawa hakuri sannan suka shiga Mota, da kwatance da Komai suka qaraso gida, basu kumabi ta hanyar wajan dinner ba
Yana saukesu sukai godia, tareda shigewa Gida, Nasrin ta dubi Nawal tace "bari naje nadafa mana Ruwan zafin a kitchen"
Tace "to" tareda shigewa dakin da aka saukesu
Tana shiga dakin ta fada kan katifa tafashe da kuka,
kuka take riris
(kuma fa abin ba dadi Nawal
kayi tattaki tundaga kano zuwa Abuja
a wannan halin Nasrin tashigo ta sameta tace"Nawal wannan mk din kodan gwal ne yakamata ki hakura dashi
, Allah yagani kinyi iya yinki, saiki barwa Allah sauran, ki godewa Allah ma dabaki ganshi ba da tunanin sai yafi haka
(gsky Nas kinji jiki
Cikin kuka tace" hakane Nas, insha Allah daga yau nadena bibiyar al'amarinsa, gaskiyar Najma ce datace yafi karfina, yanzu Inda naje nakarye Abba ya tambayeni dalili bansan me zance nasaba, nagode da temakon ki agareni Nas "
Itama Nas din idanunta ne suka kawo ruwa, lokaci daya suka rungume juna suna kuka
Masu cewa nayi posting sau biyu arana kuyi hakuri wlhy bazan iyaba, kosau goma nake posting arana bazaku dena fadar hakaba saide in labarin ne yaqare
Sharhi please
Share and Comments Dan Allah
Mrs Usman ce
[1/31, 10:43 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
15&16
Saida suka gama kukansu suka qare sannan sukai wanka da Ruwan dumin da Nas ta dora musu
Awannan daren Nawal bata iyacin abinci ba, Baqin ciki ne fal ranta, yau gata cikin garinda mk yake amma takasa ganinsa, amma Babu komai ko banza idan tatuna taga motocin sa zataji dadi, a yanda takesan ganinsa ko tayar motarsa tagani zataji dadi, kuma tasan cewa koda bata sameshi ba acikin tarihin Rayuwar ta zata rubuta cewa taga wani abu nasa (
Har cikin dare juyi kawai take takasa rintsawa, banda kanta dake mata ciwo sosai, jikinta da zafi kadan
Asuba nayi daqyar ta tashi tayi sallah Nas tabata magani tasha, wunin ranar haka tayishi a kwance adaki
Washe gari sukai shirin komawa gida Babu laifi taji dadin jikinta sai hannun ta kawai dake mata ciwo kadan
Anbasu kayaiyakin biki sosai su alkaki, tana zuwa gida aka fara yimata oyoyo sannan tabawa kowa tsarabarsa, sai dare bayan Abba yadawo taje tace masa tadawo tareda yimasa sannu da zuwa
Tana fita tsakar Gida ta dora Ruwan zafi, saida yadan huce sannan tasa tsumma tafara dindima hannun ta,
Najma tashigo gidan tadawo daga makarantar dare, itama taja kujera ta zauna tace"naso yau Babu makaranta wallahi, inzauna naji labarin Abuja, Inda muka tsaya "
Cikin yatsina fuska tace" aike kinada lokacin zuwa ma, ni gashi makaranta tahana, dana dawo sai bacci, ga gajiya, "
Tace" hakane kam, kuma kekam dama ai mutuniyar Malam ce kinsan komai shiyasa, yawwa Baby bani labari mana, Yaya kukai dashi?
"
Cikin takaici
tace" wakenan?
"
" wakwa Zan tambayeki inba mk ba?, bashi kikaje ganiba?
Ko harkun hadu ne kinyi masa maganar yayi miki shegen duka shine ki ke gasa hannu "
" Najma banaso, banaso wannan ma aiba yibane "
Najma tace" dama mena fada miki?
Dabesa an daureki bama, namiki barka da abin ya tsaya ahaka "
Cikin qunan rai tamiqe tsaye, kanki akeji Najma, daga haka tawuce daki
Washe gari zama tayi agida batayi shirin makaranta ba, tade kira Nas tace mata idan taje tayi mata attendance, itama tace mata bazataba saboda tagaji saide su shiga gobe, washe gari kuwa ta shirya tsaf cikin atamfarta dinki riga da sket, dinkin yahau jikinta kuma yayi mata kyau sosai saboda bata cika saka atamfar ba kullum cikin qananun kaya take saikuma abaya,
Hips dinta Kamar zasu fasa sket din datasa, rigar ma ta kamata sosai kana iya hango albarkatun qirjinta
Sannan ta dora hijabi asama, tafuto falo taga umma bata nan, ta duba tsakar Gida ma bata nan, Dan haka ta duba dakin Abba anan taganta tana saka masa turaren wuta, tace"umma nawuce school "
" to akwai kudin Mota ne awajan ki?
"
" eh umma inada canji, saina dawo "
" to Baby Allah yadawo dake lafiya "
Tana fita kofar Gida taci karo da Abbanta, Ahankali tace" Abba natafi school "
Yace" school kuma?
Waye yabaki iznin zuwa makaranta?
"
Tace" Abba dama.. dama..
"ba dama dama na tambayeki ba, cewa nayi waye yabaki iznin zuwa makaranta?"
" bakowa"
Yace "ina safiyya?"
"tana ciki Abba"
"to wuce kikoma Gida"
Tana wucewa shima yadoru a bayanta, yaganta afalo azaune kusada umma tayi tagumi
Yace"saffiya, danme kikabar yarinyar nan zata tafi makaranta?
"
" Alhaji ai danaga bakace komaiba, shine nace Babu damuwa saita dawo, tunda tanasan makarantar "
" Ok to tunda bance komaiba kikace yanzu nace Aure Zan mata "
Cikin sauri Nawal tadago ido ta kalleshi Gabanta na faduwa
Umma tace" Aure kuma Alhaji, nawa Babyn take da za'ace za'ayi mata aure yanzu?
Dawa za'a mata auren?
"
" Kamar de yanda kikaji safiyya, aure zanyi mata da Nuhu
Nan take hawaye ya wanke mata ido ta shige daki tana kuka
Umma tace" Amma Alhaji kasan yarinyar nan bata sansa, wanne irin aure ne wannan?
"
" safiyya ke kanki kinsan irin tashin hankalin da muka shiga sanadiyar rashin lafiyar yarinyar nan, Allah yayi mata kyau, duk ranar dabata saka niqab ba haka zakiga ana Kallanta layi layi idan tafita,Data saka niqab dinma bata tsira ba kinga de abinda yabiyo baya, munsan abinda zai biyo baya nan gaba? to Tun kafin kyanta yazame mana masifa gara na aurar da ita, ni kaina hankalina zaifi kwanciya, sannan yaron nan Nuhu yana santa, menene laifin sa, yaro da abinyin sa?
Ajiyar zuciya tasauke "hakane kam, Nuhu bashi da aibu, Allah yarufa Asiri"
Umma tabita daki tace "Nawal, kiyi hakuri da zabinda Abbanki yamiki, ba zaiyi miki zabinda zaki cutuba, Nuhun nan yana sonki, dole zai miki abinda kikeso idan kin aure shi"
"umma ni wallahi bana son Nuhu"
Cikin fishi umma tace "to ai shikkenan Nawal, tunda ba'a isa afada mikiba, tunda kin ajiye wani bayan Nuhun saikije kifada masa, da Dan qaniyarki kinsan bakya san nasa kika bari yadade awajan ki, meyasa kai tsaye bazakice bakya sonsaba?" tatashi tafice daga dakin
*** ***** ***
"hello abokina mutumin fa yashigo gari Tun jiya da daddare"
"usy da gaske kake?"
"wallahi da gaske nake, yanzu haka yana nan cikin garin kano"
"karka damu, yanzu Zan nemi izni awajan aikinmu, bazanbi Mota ba, akwai kudi a wajena kawai Zan biyo jirgi"
Usy yace "Allah Sultan, shegen gaye kana wutafa, saikazo din, idan kazo ka kirani"
Daga nan sukai sallama
Ba'ayi awa dayaba yasauka akano, kai tsaye Gida yawuce, yana shiga yatarar mama mariya atsakar Gida, tace"a a Sultan kaine ahanya Babu sani, koda yake kai dama idan zakazo ai baka sanarwa
" wallahi kuwa mama, aimu kullum muna kan hanya bama neman iznin zuwa, "
daga nan yayi dakin ummah
Yatarar da ita zaune afalo, tace" Sultan, sannu da zuwa, lafiya kuwa kazo?
"
" haba ummah lafiya mana, kawai nazo ganin Baby ne, jibi ma Zan wuce, ina takene Babyn?
Ko tana school?
"
" Baby tana daki Sultan, kuka take "
" kuka kuma?
Subhanallah me akayi mata?
"
Umma tace" Babanku ne yace zai mata aure, zai bata Nuhu saurayinta shine take kuka"
Cikin mamaki yace"Aure kuma ummah?
Ana zaune lafiya?
"
" to Sultan dasai ana tsaye lafiya za'a mata?
"
Qyale umman yayi ya shige dakin, yaganta takifa kanta akan fillo tana ta kuka, qarasawa yayi yadagota tana ganinsa ta fada jikinsa tana kuka, bubbuga bayanta yafarayi yace" kiyi hakuri mana Baby nah, insha Allah Abba bazai miki Auren dole ba, bazai baki Wanda bakya soba kinji ko?
Daga masa kai tayi
Yace "share hawayen ki kizo Muje wani waje"
Tace"to yaya, sannan tatashi daga jikinsa "
Shikuma yakoma falo ya zauna yana tunani wannan yarinyar za'a aurar, to ai ko waye ya aureta shirme kawai ya aura da shaagwaba
Yana wannan tunanin tafuto sanye da hijab, ya kalleta yace" waike bakida Dan mayafi ne shikkenan kullum zululum zululum cikin hijabi saikace wata 'yar limamai?
Umma dake gefe tace"ai jikarsa ce "
Cikin shagwaba tace" to yaya me zansa?
"
"kije kinemi mayafi, kullum kuna qunshe agida Babu Inda kuke zuwa daga makaranta sai Gida, ko nanda kaduna bakujeba tayaya ma zaku waye"
Umma tace "Ah aitaje Abuja
Mayafi taje ta dauko acikin kayan ta tayafa, baqaramin kyau tayiba, yakama hannun ta yace"umma muntafi unguwa "
" tosaikun dawo"
Yana fita yakira usy awaya yace "usy na qaraso muhadu anan layin gaban gidanku"
"to Sultan gani nan zuwa"
Sunayin gaba kadan suka hadu da usy, Nawal ta gaishe shi ya amsa a mutunce, Sultan yace ina zamu ganshi ne?
Muduba majallisar farko tukunna "
Majallisar suka nufa, suna tafiya maganar Nuhu tafado mata arai, sai Hawaye zirrr
Sultan ya kalleta yace" kiyi shiru mana, kibari idan muka dawo saiki fadawa yaya Salisu kuje dashi kubashi hakuri, amma ni yanzu ko najema ba kulani zaiyi ba, cewa zaiyi bansan duniyaba
Ahankali tace" to yaya"
Majalissar farko baya nan, haka suka koma ta biyu, itama baya nan daga qarshe de haka suka dinga neman Anwar waje waje
Kamar almara suka tsinci motar sa dede Inda ya watsawa Nawal shaltos a ido
Gabanta yafadi
Tariqe hannun Sultan sosai taja ta tsaya, tace "yaya ina zamuje"
"dukda baki tambayi Inda zamujeba sai yanzu?"
Ya fizgi hannun ta suka qarasa har gaban motar, usy yace "Allah yasa de yana nan "qwanqwasa motar Sultan yayi, aikuwa saiya sauke glass din motar, tana yin arba da fuskarsa ta runtse idonta, ta koma bayan Sultan tabuya
Cikin Murmushi yace" A a gayu ya garin ne, Sultan 2days kabuya"
Cikin haushi Sultan yace"kaga Anwar ba wannan maganar ce takawo mu ba, futo da Allah muyi abinda ya kawo mu
muyi gaba"
Cikin sauri yabude murfin motar yafuto yace" lafiya?