Sashe 38
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shan kunu ai yaqare mk tunda tariga taga komai
"please Nas Dan Allah ka qyaleni"
Yasir yace"fadan masoya dadin kallo gareshi, inama tana nan nafara video "
Mk ya kalleshi yace" dalla Malam inzaka zuba mana abinci kazo ka zuba ma na"
"A a nikam munci abinci awajan Ummi Tun kafin kuzo, naqoshi"
Shima Nas yace "zanfi buqatar green Tea nima akan abincin gaskiya"
Yace"Ok, yadauki wayarsa maimakon ya kira Nawal saiya kira Ummi
Yace tabawa sabirah green Tea takawo wa yarimah
Adede lokacin Nawal tashigo falon, ranta duk ajagule
Ummi ta kalleta tace"yawwa Nawal kihada green tea ki kaiwa yarimah Nasir "
Tana fada mata tajuya tashige dakinta, dama futowa tayi tafadawa sabirah saqon kuma saiga Nawal din tadawo
Itama bataje hada shayin ba tawuce dakinta, tana zuwa ta zauna agefen gadon tareda tagumi hannu bibbiyu
Najma ta dubeta tace" Baby menene kuma?
"
Tace" Babu komai"
Nas tace"kuma kikai tagumi?
"
Cire tagumin tayi tace" na kai masa Abincin shine ya koroni, ransa duk abace, ni bansan mena masaba "
Najma tace" kode kishin ne yatashi, tunda yana tareda abokansa kikaje?
Kokuma Dan Anwar yazo yaaganki shine yake jin haushi?
"
" Najma abokansa nefa, tayaya zaisa haka aransa?
Inda bai amince dasuba ai ina ganin bazai gayyacesu zuwa gidan nanba, sannan shikuma Anwar aiba sona yakeba saboda me zaiyi kishi dashi? dade Nuhu ne bazan qarya ta ba Dan yayi kishi
Najma tace "to ai sai kije ki bashi hakuri,"
"ni wallahi tsoron sa nake Najma"
Daria sukasa gaba dayansu, Nas tace tsoron me?
Mijin kinefa
"to idan na bashi hakurin zai hakura?"
Nas tace "mezai hana"
Tace "to Nas tayaya Zan bashi hakurin?"
Najma da Nas har hada baki suke wajan cewa "saimun fada miki?"
Tace"to aini Allah daya bata ran duk yamin kwarjini, yanxu ma sunce akai musu green tea wallahi bazan kaiba, saide Najma taje
Najma tace" A a wallahi Babu Inda zani, kinsan halin wannan yasir din, nikuma idan yamin bazanyi shiru ba "
Nawal ta kalli Nas tace" Dan Allah Nas please
Nas tace" to, tashi Muje kitchen din muhada musu "
Kitchen din sukaje suka hada shayin yayi dadi sosai, Nasrin ta dauka tatafi
Da sallama abakinta ta shiga falon itama
Atare suka amsa mata gaba dayansu
Tace" ga tea nan inji Ummi "
Yarimah ya kalleta, yafara magana aransa wannan duk yanda akai 'yar jin kaice
Kice mana ga tea bai isaba saikin danganta abin da wadda ta aikoki?
Wato bake kika sa kanki ba kenan
Yatsina fuska yayi yace" ita Ummin ce tabaki tace kikawo?
"
Kafin ta bashi amsa yasir yace," Nasrin shine maishan tea din, hada masa kitafi kinji "
Tea din ta zuba a cup sannan tadauki suger zatasa
Yayi saurin katseta da cewa" waye yace miki haka ake hada tea?
Saikin fara zuba suger tukunna sannan kizuba Ruwan zafin "
Mk da baiyi musu magana ba tunda tazo, yabude baki da nufin yiwa Nasir magana yace
" Nas "
Atare suka amsa
ita tace na'am shima Nasir yace na'am
Mk yace" no Nasrin ba dake nakeba, yitafiyarki kije kihuta
Tana ficewa yace "Nas, kaga nanfa ba masarautar ku bace
Kace wannan yarinya tayi shiru kasace cewa wannan? kudama masu mulkin nan dad'i na daku iko wallahi"
Nasir yace "har nakaika ikon? shikkenan Dan matarka ta batama rai saika huce akaina?
Daga nan yaja Tea dinsa yafara sha, yasir ya miqe yace" nikam nayi waje, zanje nadanga gari"
Mk yace "kace dai zakaje ka dauki waccen yarinyar dakuke raba abin fada kuje kuga gari"
Yasir yace "shikkenan daga cewa Zan fita saikace Zan dauki wata yarinya?"
Nasir yace"kaifa yasir baka gane shi bane, matar sa ce take damunsa, dakayi tafiyar ka ka share shi kawai, nima gida Zan wuce daga nan "
Yasir yace" ok bye "daga nan yafice
*** ***** ****
Nasrin na komawa daki tace "wallahi Najma gara da baki jeba, wani yarimah yawani hakimce sai yauqi yake, shi ala dole ya iya hada shayi
, wallahi bashida mutunci," sannan ta kalli Nawal tace "kekuma kije kibawa mijinki hakuri dan yana nan fuska adaure wallahi
, Abincin ma banga alamun yaci ba"
Najma tace "ai shiyasa naqi zuwa wallahi"
Tashi Nawal tayi tace "ni yanzu ya Zan masa"
Nasrin tace "ki masa komai ma, Pls idan kin fita kija mana kofar
Harararta tayi sannan tafice daga dakin
Harabar gidan tafuto anan tahadu da yasir zai fita, tace" kona turo su Najma su rakaaka unguwar?
"
Yace" A a rabu dasu su huta "
Tace" A a wallahi, bari nakira su saiku tafi, suna zaune Babu abinda suke "
Ta manya yayi mata yace" kuma ai Zan gajiyar dake, ga wayata nan sakamin number ta kawai saina kirata, kinga kema kin huta
Zuciya daya ta karbi wayar tasaka masa number, sannan tayi gaba, turawa tayi tashiga falon, a lokacin shima yarimah zai tafi, tayi masa sallama sannan tanemi waje ta zauna, saida mk ya rakoshi har bakin kofar falon, suna tattaunawa akan wasu takardu sannan yajuyo falon
Sarai yaganta azaune, amma saiyayi fuska zai wuce daki, ya d'an basar yana jira tayi masa magana, amma Nawal tayi shiru
Dan haka kawai saiya qyaleta yayi wucewarsa cikin d'akinsa
Tana ganin shigarsa itama ta doru abayansa zuwa dakin, ba komai ta tuno ba sai ranar dayace bazata kwana masa adaki ba, take kiran yaya Sultan tana kuka,
Ganinsa tayi Akwance agadon, ta qarasa ta zauna aqasa takama hannunsa ta riqe tace, "Mai Babban suna Dan Allah kayi hakuri, idan na batama rai kaji"
Juya mata baya yayi, batare dayace komai ba
Tasake cewa "haba Baffan Ummi, Babynka cefa, kayi hakuri kaaji nawan"
Nanma yamata shiru, ta kalleshi tarasa yazata masa, ga kunyar sa datake ji, yanzu kuma bayan wannan meyake so Dan Allah, ta taqarqare ta bashi hakuri amma ya qyaleta
Wata dabara ce ta fado mata, kawai saita hau kan gadon tafada jikinsa ta fashe da kuka, ya kalleta, jiyake Kamar yaqara mannata ajikinsa, amma saiya daure yafara janyeta ajikinsa
Tanajin haka ta qara maqalqaleshi, tana kuka qasa qasa, cikin muryar kuka tace "kayi hakuri nayi kuskure insha Allah bazan sakeba,"gashi ta maqalqaleshi sai goga masa jikinta take
Yarasa yaya zaiyi kawai saiya rungumeta sosai ajikinsa, yafara bubbuga bayanta yace" shikkenan komai yawuce, Baby nah meyasa kike da hakuri ne sosai?
Meyasa lokaci daya zakice kin yafewa wannan yaron?
Kinsan girman laifukan daya miki kuwa?
Tanajin haka aranta tace ashe fishin na Anwar ne
Cikin kuka tace"to so kake nace ban yafeba kukashe shi?
Yana yinsa yafara canjawa, cikin shaqaqqiyyar murya yace"to meyasa kai tsaye zakice kinyi hakuri, memakon kice abarshi sai next week zakisa asakeshi
Nima shiyasa nayi fushi nacewa Ummi tabawa sabirah abinci takawo min "
Hawaye ne suka zubo mata tace" to shikkenan kayi hakuri, inde hakan tasake faruwa Zan dauki mataki "
Hannu yasa ya share mata hawayen idonta cikin rada yace" toki daina kukan mana "
Shiru tayi ba tace masa koma ba, yafara shafa kanta yana rarrashinta yace" to kiyi hakuri nima nadena fishi dake, Pls kidena kukan kinji Baby nah "
Daga masa kanta tayi alamun to, amma hawayen baibar zubo mata ba
Yace" Baby nah nace nadena, bazan sakeba, inde akan fishi na ake wannan kukan toni nace na daina "
Cikin shagwaba tace" toba kaine kaqi cin Abincin ba "
Yanda tayi shagwabar kadai yasa yasume Akwance
batayi aune ba taji yafara
kissing dinta
Duk Inda yakai bakinsa jikinta kawai lasa yake, Ahankali yatura hannunsa ciki rigar jikinta yana abinda yaga dama, gaba daya yahanata motsi Mai kyau ajikinsa
Lokaci daya hankalin sa yatashi, yafara kokarin cire mata kayan jikinta
Dasauri ta riqe hannunsa tace "Mai Babban suna agidan Ummi fa muke, koka Manta"?
Muryarsa adisashe yace"Baby nah nasan tsoro kikeji shiyasa zaki hanani ko?pls Baby Allah bazanyi da zafi ba "
Tabbas wannan tunanin ne aranta, domin kuwa da hankalin ta bazataso sake gamuwa da Baffah ba, amma bata nuna masa hakanba sai tace" A a, kaga kome mukai Ummi dole zata sani "
Yace" tomu tafi gidanmu?
"
Tace" Najma da Nas fa?
Ina zasu?
"
" kibarsu anan gidan mana, yasir ma anan part din zaai zauna fa, ba gobe zasu tafi ba?
Saimu zo kuyi sallama dasu goben "
Kallan Idanunsa tayi taga duk ya qanqance saboda fitina, tace" to daga ni naje na shirya mutafi"
Dagata yayi yace "ba wani shiri, kawai dauko jakarki Muje muyiwa Ummi sallama muwuce,
Tace" Mai Babban suna kartace munyi rashin kunya"
Yace"to kuma ni saiki barni namutu ko?"
Tace" A a, sannan tatashi, shima yasakko daga gadon yabiyota abaaya, juyawa tayi ta kalleshi sama da qasa tace"Allah yasauya kaya kasaka Manya, inba hakaba ko, tam Ummi zataga wani abu "tana fadar haka tafice da gudu daga cikin dakin
Kallan kansa yayi yadafe kansa
cikin zuciyarsa yace aiduk ke kika janyo hakan
Ita kuwa tana zuwa daki taga Babu su Najma, anan ta tabbatar sunbi yasir sun fita, kayanta tahada acikin jaka, har Ruwan maganin da Malam yayi mata duk tasaka su aciki dasu dakanda ummah tahado mata dataje gida
Ta shirya tsaf tafuto falo dauke da jakar ta, ganinsa tayi da key a hannunsa yana karkad'ashi, manyan kayane ajikinsa, cikin ranta tace um wannan bawan Allah fa da gaske yake
Yana ganinta yatashi yadauki jakar, sukayi dakin Ummi, da sallama suka shigo dakin
Ummi tana zauna a sallaya tanajan carbi sai ganin bayin Allah tayi
suna shigowa daki da jaka ahannu, cikin mamaki tace,"lafiya?"
Saida yadan sosa kansa sannan yace"Ummi zamu wuce ne "
Ummi cikin ranta tace ikon Allah
Sannan ta kalli Nawal tace" ina Zakuje?
"
Cikin sauri yace" Ummi gidanmu zamu tafi "
Tace" to wannan karon banice zance kutafi ba kenan, kune zaku kai kanku?