Sashe 30
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kai Innalillahi, gara ya koma Abuja aje afara cigiyar yarinyar nan
Yazo mutane sun karbeshi hannu bibiyu idan yadawo yace musu 'yarsu tabata ai da tsiya-tsiya zasu rabu
Akaron farko daya dauki wayarsa zai nemi layin ta, amma abin taqaicin shine bashida number, baiyi saving ba
, shikam yaya zaiyi ne wai?
Yana wannan tunanin, Abba da Malam suka shigo dakin
Malam yana ganinsa yace"wanake gani haka Kamar photo copyn Alhaji Kabeer?
"
Murmushi mk yayi yace" eh dansa ne "
Malam ya zauna a dakin yadubi Abba yace" yanzu dama yaron alaji Kabeer aka bawa Nawal bansaniba?
Wannan matar datazo matar Alhaji Kabeer ce?"
Abba yace" Malam kasan shi ne?"
Yace" farin sani ma kuwa, mutum ne na mutane, yanason talakawa, ni kaina asadinsa sau uku ina zuwa umara, kuma bai sanni ba ban sanshi ba, kawai de suntaba zuwa wajena akan in temaka musu da addu'ah akan wani Dan takara da sukesan tsayarwa, kuma nayi musu Allah ya temakemu sukai nasara, tundaga lokacin yake min abubuwan alkhaairi, lokaci zuwa lokaci yana zuwa wajena har gida mu gaisa "
Ya kalli mk yace" Allah yajiqan mahaifinka "
Mk yace" Amin "
Malam yasake duban Abba yace" wallahi muhammadu danasan cewa matar nan itace matar Alhaji Kabeer da Tun ranar data biyo Nawal daga makaranta aranar zata juya da ita zuwa Abuja
, baza'a mata jayaiyaba "
Abba yace" ikon Allah, "
Shikuwa mk shiru yayi yanajinsu, su sunata maganar daddy da Nawal basusan cewa 'yar tasu ma tabata ba
, wannan zaman Babu Inda zai kaishi gara yaje yanemi mafita
Kokarin tashi yake, Malam yace" bade tafiya zakayi ba "
Ahankali yace" eh wlhy, zan wuce saboda akwai wasu 'yan ayyuka dazan gabatar agida
Malam yace"to idan kaje, Dan Allah ka gaida jikata sosai da kuma ita hajiyan "
Yace" insha Allah zasuji sosai"
Futowa sukai daga dakin gaba dayansu, su ummah suna tsakar gida sukayi masa Allah yakiyaye, sannan sukuma suka futo waje, mus'ab ma yabiyosu da gudu
Akofar gida suka tsaya suna sallama dashi, direba yabude masa kofa maimakon yashiga su tafi saiya dauki biro, yadauko cheque a aljihun babbar rigarsa yadora asaman motar yacike, sannan yadawo ya rissina yabawa Mus'ab yace"boy ban kawoma sweet ba, ka bawa Baba wannan yasiyama kaji?
"
Mus'ab ya karba yace" to angode "
Murmushi yayi wa yaron sannan yadago zai shiga Mota, a lokacin kuma me adedeta ya sauke Najma,
Sai ganin mutum tayi Kamar balarabe tareda su Malam, ta rissina ta gaishe su, Abba yace" Najma ga mk fa mijin Nawal yazo mugaisa "
Cak ta tsaya awajan, tasake kallansa tace" Abba mk?
"
Abba yayi daria yace" mk de Najma "
Shi kansa mk din ta bashi daria, wato de gaba daya 'yan gidan sunsan mk
Saiyayi Murmushi kawai
Najma ta kalleshi tace masa" ina Baby?
Meyasa bakazo da itaba?
"
Kansa ne yayi wata irin sarawa, gabansa yafara faduwa, ya kalleta yasake Tambayar ta yace" BABY?"
Malam yayi sauri yace" wai tana nufin Nawal "
Itama Najma Murmushi tayi tace" idan kaje kace yayarta tana gaishe ta "
Malam yadubeta yace" uwar son girma wuce kitafi gida "
Shikam Kamar gunki haka yatsaya yanajinsu yana kallan su, Nawal dince Baby?
Waye zai bashi wannan amsar?
Dole Nawal din zai nema, Dan haka ayita ta qare, cikin sauri ya yi musu sallama yashiga motar sukaja sai Airport
Mus'ab yabawa Abba takardar hannunsa, yace"Abba gashi yace wai ka siyamin sweet "
Abba ya karbi takardar yaduba yaga kudi har nera dubu dari biyar, yayi Murmushi yabawa Malam, sannan yace" to mus'ab Zan siyoma "
Malam yace" rayuwa kenan, kaga de Kamar yaron yafara nutsuwa ba Kamar yanda mahaifiyarsa tafada manaba "
Abba yace" nima na fahimci haka Malam "
" Allah yayi masa albarka "cewar Malam
Daga nan sukaci gaba da saka masa albarka akan kyautar dayayi musu
*** ***** ***
Suna hanyar zuwa Airport amma Kamar gunki haka yake zaune yayi shiru
Tunanin maganar Najma yake, karfa yaje yayi abin kunya, Baby,, ya nanata sunan abakin sa, still yatuno lips dinta, dafe kansa yayi
afili yace, dole akwai alamun tambaya, to amma wadda zai tambaya din ina take?
Wayarsa yadauko yakira Yas "Yas akwai aikin danake san sakaka"
"to mk Babu damuwa, zaka shigo ta gida ne?"
"no mun wuce Airport ma"
Yasir yace"to ba damuwa, binciken daka sanima ina nan inayi, insha Allah zuwa Dan wani lokaci za'a samu biyan buqata "
" to shikkenan Babu damuwa, akwai wani adress dazan turoma, inaso asauya musu tsarin gidan, kasanar dasu cewa nine naturoka, duk abinda ake buqata saika kirani"
"to shikkenan mk saika turo din"
Daga nan sukai sallama
*** ***** ***
Najma na komawa gida taga su ummah a tsakar gida, tace"ummah yau de nima naga mk, "
Ummah tace" yanzu muka gama maganarsa muma, nakira wayar tatama akashe "
" um Allah sarki Baby tanata kuka bataso ashe ma shine, amma bana tunanin tasani, data sani nasan zata kirani ta fadamin "
Umma tace" gaskiya nima abinda nake tunani kenan"
Tashi Najma tayi tace "bari naje na kirata nima na fesa mata
Tashige cikin dakin su
Tana zuwa cikin murna takira wayar Nawal amma akashe, haka ta dinga kira, amma bata sameta ba, Dan haka tace may be batada caji ne, kawai saita rubuta mata text tatura mata, tasan cewa idan tabude wayar zata gani, kuma zata kirata "
*** ***** ***
Yana sauka gidan Ummi ya wuce, hankalin sa atashe, yanaso ya sanar da ita tofa yaje kano Babu Nawal Babu alamar ta
Cikin tashin hankali yashigo falon, yana zuwa yayi turus abakin kofar falon, ganin Ummi da Nawal azaune afalo ga takardu nan abarbaje agabansu
Taqaici ya kamashi, yanzu dama yarinyar nan tana cikin gida amma Ummi ta kad'a shi zuwa wata duniya?
Kallanta yafara yi sosai, qananun kayane a jikinta riga da sket, kayan sun ka mata sosai, komai yabaiyyana, Kamar wasa Ummi ta daga kanta sai ganinsa tayi abakin kofa, ganin Ummi na kallan wani wajan yasa itama Nawal ta kalli wajan, sai ganinsa tayi yaci manyan kaya, sunyi bala'in yimasa kyau
Qarasawa ya yi cikin falon ya zauna akan kujera tare da fadin "haba Ummi"
Fuskarta Babu alamun Fara'ah tace"Baffah ina buqatar takardar Nawal "
Gabanta yafadi, ne Ummi take fada hakane?
Shima daskarewa yayi azaune, Ummi kode kashe shi takesonyi ne kwana biyun nan?
Yace" Ummi wacce irin takarda?
Ta addmission?
Sarai tasan yagane abinda take nufi, shiyasa tasake bata fuska tace"takardar saki nake nufi " takai dubanta wajan Nawal tace" ke ai kin fadamin dama bakida iddah ko?
"
Jikinta a sanyaye ta daga kanta
Ummi tasake dubansa tace" toka sauwaqe mata, dama nice na nasamo mata kai, to yanzu ma insha Allah Zan samo mata wani "
" but Ummi abinda kike fadaba Allah ma baya sansa, tayaya zaki sakani na aikata shi?
Kallansa tayi ido cikin ido tace"amma kuma shine ya halasta mana shi "
Kallan Nawal yayi yaga ta sunkuyar da kanta, bazai gane a wanne yanayi take ciki ba yace" Ummi yarinyar nanfa tana sona, meyasa Zan saketa?
"
Haushi yakama Ummi, itada takeso yace yana sonta bazai iya sakintaba, shine tsabar kayan taqaici zaice wai ita Nawal dince take sonsa
Wato shi har yanzu baya sonta
Ta kalleshi tace "zaka bata takardar kokuwa?"
Ahankali yace "Ummi kiyi hakuri, bazan iya sakinta ba"
Ummi taji dadin maganar sa, dan haka tace "Baffah kanason Nawal ne?"
Nawal ta zuba masa ido tana kallansa tanaso taji mezaice, shikuwa tunani yafara, ya isa ya kalli tsabar idon Ummi yace yanason Nawal?
Nanfa ya zauna yana kuka shi bayasonta
, haba ai abin da kunyama
Girgiza kansa yayi yace"Ummi ko ina sonta ko bana sonta yarinyar nan kinsaba da ita, to saboda me Zan rabaku?
"
Ummi ta daga masa hannu tace" kaga dakata Baffah, tashi katafi karka sake zuwa gidannan saida takardar Nawal
Ahankali yamiqe ya kalli Nawal da idonta yake qasa, yace "Ummi kiyi hakuri, amma takarda saide ta addmission
nabarki lafiya"
Daga nan yafice daga falon ya yi gidansu
Nawal ta kalli Ummi tace, Ummi Dan Allah kiyi hakuri "
" ke ina nema na qwato miki yancinki awajan sa amma kina maganar nayi hakuri, mutumin dayace kitafi gidanku saiya nemeki shine abin tausayi?
To ina barinki kina komawa sake korarki zaiyi yace kije yasake ki"
Ahankali itama Nawal tamiqe tayi hanyar d'akinta
Ummi ta kalleta tace "au
Wato Kinbani waje sainaje nayi tayi ko?
Ke dadi miji ko?