Sashe 20
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Domin ya tabbatar bahaushiyar ce ko akasin haka yakai dubansa gareta
Tsura mata ido yayi yana kallan tsabar kyanda Allah ya mata, afatar bakinsa yafurta "tanada kyau, but na tabbatar Baby zata fita kyau" Wanda shi kadai ne zai iyajin furucin nasa
Lips dinta yakallah, yasake kallah, sak irinna Baby, meyasa dazu tashin hankali ya hanashi lura da hakan ne?
Ahankali yatako yadawo gefen kanta ya tsugunnah tareda zuwaba lips dinta ido
Wash yau nasha typing,
nasan Zanga Ruwan Comments da sharhi Kamar yanda nadage nayi wannan uban typing
pls sharhi
Amnah El Yaqoub
[2/2, 1:47 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
19&20
Shide Abba jikinsa asanyaye yariqe wannan number, yadubi umma yace "waye yabawa wannan yarinyar iznin zuwa makaranta ne?
" Alhaji wallahi nima bansan cewa makaranta tatafi ba, tacemin de zataje gidansu Nasrin "
Mama mariya tace" nifa Alhaji hankalina bai kwanta da matar nanba, kadubi fa hannunta duk gwala gwalai ne, sannan wacce uwace zata fadi laifin danta? (niko nace uwa tagari
Taci gaba da fadin,
Yanzu hakama yaron Dan shaye shaye ne ko manemin mata "
'Daga murya yayi yace" Nawal !
" asukwane ta futo daga cikin dakin dama jiran sammaci take
"Abba gani"
"Wacece wannan matar da kikaje kika yayimo?"
"Abba nima bansan taba"
"to naji d'aya, wayar waye wannan kuma ahannun ki?"
Wayar ta meqa masa tace "Abba itace tabani"
Batare daya karbi wayar ba yace "nahanaki zuwa makaranta shine kika take magana ta kika tafi, toshknn yamiki kyau kijirani ina nan dawowa kanki" yana fadar haka yafice daga gidan
Mama mariya tace"nikam tsoro ma matar tabani, daga gaanin ta irin matan nanne na birni Wanda idonsu yabude daga nan ta fice daga falon itama
Umma ta kalleta "ashe ni zaki yaudara kiyiwa qarya Baby ?
, bakisan ramin qarya qurarre bane ko?
Ai shknn, yanzu saiki san yanda zakiyi da matar da kika kawo, tunda kinji abinda tazo nema"
"umma Dan Allah kiyi hakuri, wallahi dana fita mukai waya da Nasrin din shi ne tacemin wai tana makaranta, shine naj...
" rufemin baki, maqaryaciya kawai, aina dena yarda da maganar ki Nawal, naga alama nema kike kifi karfina "
" umma Dan Allah kiyi hakuri insha Allah bazan...
Katseta tayi," tashi kiban waje ni"
Cikin damuwa ta shige daki, wayar hannunta takallah wadda maman Baffah tabata
*** ***** ***
"wallahi Malam matar tabani tausayi, da girman ta da Komai, sannan abinda yasa naqara tausaya mata shine, da bakinta tace ita tasan cewa danta bayajin magana, amma ta budi baki ta fadamin hakan, abinda yanzu yake wahala acikin neman aure kai tsaye afuto a fadama gaskiya, wasu 'yarsu tanada lalurar aljannu iyayen ta bazasu fad'aba, sai kaga sai anyi auren qarshe azo ana samun matsala, wasu kuma zakaga yaransu suna da wasu cututtukan amma akasa bayyana wa saboda nauyin abun dakuma tsoron cewa masu neman auren zasu iya fasawa
Amma ni bansan wanne irin rashin ji yaron nata yake dashi ba, amma ga number tabani tace ayi bincike akanta "
Malam yayi ajiyar zuciya sannan yace" Nawal kenan me jama'ah, ga Nuhu gakuma wani ta janyo
Wannan ba abin damuwa bane muhammadu, akwai mutane na a Adamawa, zansa ayi binciken insha Allah, duk abinda bincike yabamu saai akira yarinyar aji ta bakinta, mude Nuhu muka sani koba hakaba wannan bamu sanshi ba, da haka sai abata zabi acikinsu, "
Abba yace" to Malam nagode "
" Babu godia tsakanina dakai muhammadu, d'ana gari ai shine yake neman shawarar iyayensa"
*** ***** ***
Kemade Baby meya kaiki zuwa makaranta, yanzu gashi bayan kina cikin matsalar Nuhu kinsake danna kanki cikin wata matsalar "
" Najma nimafa matar nan kawai dagewa tayi akan saita biyoni, nayima tunanin kawai sallar zatayi tatafi, idan nasan zatazo da wannan maganar tayaya Zan barta tabiyoni, amma kowa sai laifi na yake gani, ya kukeso nayi ne "
" abinda zakiyi shine kizabi d'anta koki zabi Nuhu "
" Najma kinsan abinda kike fada kuwa?
Bansan mutum ba, ban taba ganinsaba, kawai shikkenan saina amin ce "
" to Baby idan baki aminceba ai shikkenan saiki amincewa Nuhu "
*** ***** ***
Kallanta yayi yace
"to Ummi nizan wuce"
Ta kalleshi cikin jin dadi, ganin yasaka norml kaya qanana Wanda ba crezy ba tace"to Baffah, dawuri zaka koma kenan wannan karon, bazaka mana Dan kwana biyu ba "
" ai Ummi akwai ayyuka ne"
Cikin Murmushi tace "to Allah yadawo dakai lafiya, nayima alqawarin wannan dawowar da zakayi zanbaka wani kyakykyawan Surprice"
"Ummi naga sai farinciki kikeyi, meyake faruwa ne"
"A a Babu komai, kaide kawai saika dawo din"
"to Ummi Zan tafi"
Tace "Allah yakiyaye"
Yasake cewa "Ummi Zan tafi"
Tashi tayi tsaye tace Dan Allah naji, Muje, suka fice daga falon, har zuwa harabar gidan, Babban gida ne Mai mutuqar girma, wanda yatsaru da kyawawan motocin sa, har gaban motar dazai shiga tarakashi, tace "to Muhammadu adawo lafiya, Allah yakaika lafiya yadawo dakai lafiya, idan zaka dawo inada saqo"
"saqon me kikeso Ummi?"
"zobe nakeso kasa ayimin Mai harafin 'N' na gold sannan na yarinyar da bazata wuce 18 years ba"
Yayi mamakin maganar ta, amma saiya basar yace"to insha Allah "
" bakayi sallama da yafendo ba itama yau zata tafi "
" um ki gaishe ta kawai Ummi, taagaida mutanan gida "
" to shikkenan, sannan ta kai hannu takama kunnansa tace"yagaggun kaya "
Dasauri yakai hannunsa kan kunnansa yace" Auch!
Ummi bazan saba "
Badan ta yarda da maganar tasaba tacika shi, sannan aka jashi zuwa Airport
Wannan shine gidan Alhaji Kabeer Sule yola, ba qaramin me kudi bane, yataka matsayi na siyasa sosai da sosai, haka kuma yana daya daga cikin masu fada ajin 'yan siyasa, yana daya daga cikin mutanan dasuke tsaida d'an siyasa takara
Mutum ne Mai mutuqar tausayi, da temakon talakawa, yana kaiwa gidan marayu ziyara tareda temakon su, bayan aikin yi dayake temakon mutane dashi
Kowama nasane, yanada halin kirki, matar sa daya Hajiya Halima Jamal baba, itama yar adamawa ce sunyi aurensu tunna saurayi da Budurwa
Aikin dayake ne yasa suka tattara suka dawo Abuja da zama
'Dansu daya namiji suka saka masa sunan Baban Hajiya Halima, Wato muhammadu, kasancewar su fulani shiyasa suke kiransu da Baffah, saboda haka dabi'ar fulani take, idaan sun sakawa yaro sunan babansu sunayi masa inkiya da Baffah
Tun yana karami yataso shiru shiru marar son magana, babansa yadaukeshi yakai shi qasar waje karatu tundaga lokacin dabi'ar sa tasauya,yahana ace masa muhammadu saide mk, zama da abokai yasa yakoyi wasu daga cikin halin su marar kyau, Kamar shigar dabata daceba, haka kuma idan yaga mace ba komai bane awajan sa ya rungume ta, yayi kissing dinta, wannan abu yana yiwa iyayen sa ciwo, Dan haka suka dawo dashi gida aka maida shi makarantar mu tagida Nigeria, harya kammala secondry dinsa, tareda saukar alqur'ani da sauran littatafai
Daga baya suka maida shi qasar waje yayi degree da masters tareda phd, anan yahadu da Yasir sukai zama na mutunci har yake kiransa da Yas
A tunanin iyayen sa yadena wannan dabi'ar, ashe abin ba haka yakeba, cigaba ma aka samu akan da, domin kuwa har Dan kunne sakawa yake
Kwatsam rana daya Allah yayi wa mahaifinsa rasuwa, tundaga lokacin harkokin uban yadawo hannunsa, ta bangaren siyasa ma dashi ake komai, yanda mahaifinsa zai kira meeting aje haka shima yakeyi, taronsu na qarshe shine Wanda suka gudanar dashi a qasar kuwait tareda mahaifin Anwar da kuma sauran yan jam'iya
Kasancewar sa matashi yasa yake shiga motar dayaso, yasa kayan dayaso, yayi kwalliya irin yanda yakeso, sauran kasuwancin mahaifinsa dakuma kamfanunnuka Ummi ce take kula dashi, wasu daga cikin harkar kasuwancin nasu kuma shine yake gudanar dashi a Dubai
Ita kuma Ummi take gudanar dana cikin gida Nigeria
Arayuwarsa bayaso a kirashi da muhammadu, saide MK,Wato Muhammad Kabeer, amma dangin su na yola kowa muhammadu yake cewa Babu ruwansu da wani mk, shima kuma haka yake amsawa Babu yanda ya iya
Amma sunan Baffah, Ummi ce kawai take kiransa dashi, bayan ita Babu mai fada masa sunan
Abokin sa daya, yarima Nasir, daan sarkin gombe ne, amma yana kiransa da Nas
Yanzu haka shekararsa 34 amma ba aure, kuma Babu wadda yake kulawa, sai zuwansa kano da Allah yahada shi da Baby
Yana mutuqar son mahaifiyarsa, idan ka naso yasoka toka Mutunta mahaifiyarsa, tausayi da temakon mutane Babu abinda yabari na mahaifinsa, har kama, inde kasan mahaifin sa to kana ganin mk zaka gane shi
Wannan shine labarin MK
*** ***** ***
Cikin satin su Abba suka gama bincike akan Ummi, amma basuji dadin labarin dasuka samu akan danta ba, Dan haka Abba da kansa ya kirata yafara yimata maganar awaya, kai tsaye tace masa zata biyo jirgi tazo, sai su qarasa maganar azahiri, tunda wannan ba qaramar magana bace
Washe gari Nuhu yaturo wani dan'uwansu Abba, Kamar yaya yake awajan Abba
mutumin
Yace Nuhu ne yaturo shi yanaso abashi dama yakawo wa Nawal kayan gaisuwa saboda kar wani
Yarigashi
Abba yadubi mutumin yace bawai Yaqi Nuhu bane, wallahi tallahi yanason Nuhu, amma Nuhu yanada gajen hakuri, ita yarinyar ma tace bataso, yanzu haka kokarin janyo hankalin ta sukeyi
Daga nan mutumin yatafi, Abba yace yau nagamu da Nuhu, ni wannan yarinya yaya Zan mata ne?