Sashe 29
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin yaqe yayi
yace" Ummi barka da futowa, nima Zan wuce yanzu"
Tace"to Baffah idan kaje kabasu hakuri sosai Dan Allah "
Yayi tunanin zata bishi sai yaji tana qara yimasa maganar bada hakuri, fuskar nan atamke yace" saina dawo"
Yafice daga gidan aka daukeshi zuwa Airport, ahanya yakira Yasir awaya yafada masa cewa Yaturo masa da motoci zuwa Airport din Malam Aminu, zai shigo gari yau
Itama umm saida taga fitarsu daga gidan sannan ta shiga Mota driver yajata suka tafi
Suna zuwa Airport kallo ya koma samah, duk Wanda yasan mk, saiya sake juyawa ya ganshi saboda shigar yau ta dabance
Sosai jama'ar wajan suke Bashi girma saboda ba qaramin mutum bane, shide kawai saide yadaga musu hannu
Jama'ar dasuke cikin Airport din kowa kallansa yake yanda ake bashi girma, sunsan cewa lalle wannan akwai wani abu aqasa
Basu bata lokaci ba, jirginsu yalula zuwa kano, suna sauka yaga motocin da yasir yaturo masa dasu
Bude masa akai yashiga, sannan yabawa driver adress din da Ummi taturo masa
Da tambaya da Komai suka sako kansu cikin unguwar tasu Nawal, saide abinda ya yi mugun d'aure masa kai shine meyasa suka biyo ta dede wajan daya taga ganin BABY?
Shide kawai yayi shiru, amma gabansa faduwa yake, kuma yarasa dalilin hakan, Dan haka saiya danganta abun da zuwa garin su Baby ne
Yana wannan tunanin motar su ta tsaya a kofar gidansu Nawal
Driver yace "yallabai mun iso"
Yace"Ok "
Fita direban yayi Dasauri yabude masa motar, sannan yafuto yana qarewa gidan kallo
Mus'ab yafuto daga gidan, yaga motoci har guda uku a kofar gidansu saiya tsaya kawai yana kallo
Mk ya kalli yaron, yaga yana yanayi da Nawal, saiya kirashi yace" boy zonan"
Mus'ab ya qarasa, shikuma mk ya tsugunna daidai tsawo yaron yace "anan gidan kake?"
Yaro yadaga kansa
Yashafa kansa yace "maigidan yana nan?
Ina nufin Babanku
Yace "eh yana nan, tsaya nakirawoshi" yajuya da gudu zuwa cikin gidan
Shikuwa miqewa yayi tsaye yana kallan gidan yana tunani aransa, yanzu Awannan gidan dako masinjansa yafi karfin zama aciki anan Nawal take rayuwa?
Kai Allah yaraba Baby da irin wannan rayuwar
Gaskiya gidan suna buqatar temakon gaggawa
Yana wannan tunanin Abba yafuto, yana dago kansa yaganshi, babu laifi mutum ne dattijo Mai kamala
Abba kuwa yana ganinsa yayi mutuwar tsaye
Wannan ba shine yaron daya temaka musu ba?
MK dayaga Abba yatsaya kawai yana aikin kallansa saiyayi sauri ya qarasa ya bashi hannu tareda tsugunnawa yace"Barka da futowa Alhaji "
Abba yace" barka de yaro, MK ko?
Girgiza kansa yayi, alamun eh, amma cikin ransa tunani yake A'ina kuma wannan mutumin yasan shi?
Abba ya katse masa tunani da cewa "baka ganeni ba ko?"
Cikin nutsuwa yace"eh, gaskiya ban ganekaba, Alhaji Dan Allah kuyi hakuri, yaron wajan hajiya Halima ne daga Abuja "
Gaban Abba ya yanke yafad'i cikin zaro ido
yace" kardai kaine mijin Nawal?
"
Ahankali ya Girgiza kansa
Jikin Abba yayi bala'in sanyi, yace" ikon Allah, Allah buwayi gagara misali, to qaraso daga ciki mk
, nan ai gidanku ne, qaraso qaraso ciki "
Babbar rigarsa yaqara gyarawa,
tsabar baya sakawa, sannan yabi bayan Abba suka shiga cikin gidan, amma cikin ransa tunani yake meyasa wannan mutumin yake ta kiransa da MK Ne?
Idan naga Comments zaku iya jina gobe, amma idan banganiba gaskiya saide kujini jibi, kafin nan masu labe sunyi magana
Sharhi please
Mrs Usman ce
[2/7, 1:54 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
33&34
Ummah tana girki atsakar gida sai jitayi Abba yana cewa "shigo, shigo bismillah mk"
Cikin sauri ta kalleshi jin sunan mutumin da 'yarta tadage shi takeso
Abba ya kalli Ummah Safiyya da baqo nake tafe, yau de ga mk har gida
Ummah tatashi tsaye tace" da gaske shine mk Alhaji?
"
Mk yayi qurii da ido yana Kallanta, nan take yagane tsananin Kamar dasuke da Nawal, kenan mahaifiyarta ce, saide ita kuma wannan din baqa ce, abinda yakeso kenan Tun yana yaro sai gashi kuma Allah bai bashi ba
Abba ya kalleta cikin tabbatar wa yace" wallahi kuwa safiyya, shine mk, yau gashi Allah ya nuna mana mk
Jin sunata cewa mk, mk, yasa cikin kunya ya sunkuyar da kansa qasa yace "Baba ai Muhammadu sunan "
Murmushi Abba yayi, yace" to muhammadu mk, mushiga daga ciki"
Kai tsaye Abba yakai shi cikin d'akinsa, ummah kuwa kawai mamaki take wai a'inama Alhaji yagano wannan yaron?
Yaya akai suka hadu?
Tana tsaye tanata tunani Abba yadawo tsakar gidan cikin d'aga murya yace"safiyya ina yaran gidan suke ne kunbar mk Babu Ruwan sha
Saiga mama mariya tafuto daga dakinta tace "Alhaji sunan wanaji kakama yanzu?
"
Daria takama Abba yanda yaga tafuto Dasauri haka, cikin Murmushi yace" yanda de kikajin "
Tafa hannaye tafara tace" yanzu fisabilillahi saida 'yar nan tayi aure sannan ya bayyana
Ummah ma daria kalaman mama mariya suka bata, wai sannan ya bayyana saikace watan sallah
Ta kalli Abba tace" Alhaji Babu yara ko daya agidan nan, Najma tatafi kafe zatayi registration na jamb, su nura kuma banma san Inda sukai ba, saide mus'ab kawai, amma bari na kawo masa "
Yace" eh kikawo masa d'an abin sha, daga nan sai kuzo ku gaisa "
Shikuwa mk duk abinda suke yana jinsu, to wai shi me yayi ne aketa wannan mamakin akansa?
Wacce yarinya ce yaji ance saida tayi aure sannan ya bayyana Kamar wani tauraro
Abba yana dawowa dakin yace" kayi hakuri, munbarka Babu ruwa, safiyya zata kawoma yanzu "
Kansa aqasa shi ala dole gidan surukai
yace"A a Babu damuwa"
Abba ya kalleshi yace" takwarana ga sunanka Mai dadi meyasa kamai dashi zuwa mk?"
Saida yad'an shafa qeyarsa yace" abokai ne suke fada kawai "
Abba yace" masha Allah,To yaya Nawal din take? dafatan suna nan lafiya itada hajiyan "
Zaro idonsa yayi afakaice, yashiga uku batazo gidaba kenan, gabansa yabada wata irin faduwa, cikin rashin kuzari yace" Alhamdulillah duk suna lafiya "
Ummah ce tashigo takawo masa Ruwan Pure water, da Abincin data gama, tace" sannu da zuwa "
Yace" yawwa sannu, ina kwana?
"
Tace" lafiya kalau "
Abba ya kalleshi yace" wannan itace safiyya, itace mahaifiyar Nawal "
Sannan ya kalli Ummah yace" safiyya ga muhammadu mk mijin Nawal "
Cikin sauri ummah tace" mijin Nawal Alhaji?
"
Yace" wallahi kuwa safiyya, wannan shi ake kira da ikon Allah, kije kikira mariya su gaisa "
Umma nafita maimakon tayi dakin mama mariya sai tayi dakinta tadauki waya zata kira Nawal, tanaso ta tambyeta shin tasan da mk take zaune kokuwa?
Saide kash Babu irin kiran da batayi ba amma wayar akashe take
Adaki kuwa Abba ya maida kallansa ga mk yace" muhammadu ko zaka tuna kwanaki a asbitin Malam Aminu, kataba temaka wa wani mutum da kudi kimanin million goma yakai 'yarsa asbiti ayi mata aikin ido?
"
Shiru yayi,yafada duniyar tunani, sai can yatuno
yace" natuna Alhaji"
Abba yace "to ainine kabawa wannan kudin muhammadu, sannan ba kowa akayiwa wannan aikin idon ba Nawal ce, kuma tundaga wannan lokaci muka kasa gane kanta, akazo za'a daura mata aure da wani saurayinta Nuhu
yarinya ta dage itafa Babu wani Wanda takeso sai mk"
Mk ya zaro idonsa, wannan shi ake kira dara taci gida, yanzu dama batason Nuhun shine yadage yabata lokaci akansa harda su nuna kishi
Abba yaci gaba da cewa "Babu irin abinda bamuyi ba ta auri Nuhu amma taqi yarda, kai har fishi na nanuna mata ko hakan zaisa tasakko ta aure shi amma yarinya taqi yarda firr, munje asbiti neman number ka, bayan anbamu Babu kiran da banyi ba amma kiran Yaqi tafiya, saboda munaso muzo muyima godia amma dole sai haka muka hakura, to ashe Allah yariga yagama tsara komai dama can kaine mijinta "
Mk yana gama jin wannan labari jikinsa yayi sanyi, ashe shi matar da Ummi zata aura masa ya temakawa
kenan dabai bada wannan kudin ba hakan yana nufin Ummi makauniya zata aura masa
Ajiyar zuciya yayi, yace" gaskiya ne, natuna wallahi, dama ance matar mutum kabarinsa, amma Alhaji Awannan lokacin naji Doc.
Yace Kamar shaltos ne aka zuba mata a idon ko?"
Abba yace" eh hakane, wani yaron d'an majalissa ne yayi mata hakan wallahi, amma daga bayama sai muka barsu da Allah "
" kenan Alhaji baku dauki wani qwaqwaran mataki ba?
"
Abba yace" bamuyi musu komai ba, tunda mukaje mahaifin yaron yayi mana magana marar dadi "
Girgiza kansa yayi" Allah yakiyaye gaba "
Abba yace" amin muhammadu, kaci Abincin mana "
Ruwan kawai yadauka yasha Dan kadan, mama mariya da ummah suka shigo dakin da sallama
Abba yace "mariya ga mk mijin Nawal"
Mama mariya yace"Alhaji yanzu yaya take fadamin wannan ikon Allah, "
Mk ya dubeta yace" Barka da safiya "
Ta amsa masa cikon ranta tana cewa Wato shima Kamar Sultan ne
bazasuce ma ina kwana ba, kallansa tafara yi harda karkata kai tanaso tagano askin da Alhaji yace andebe gefe da gefen anbar gashi atsakiya
, ta duba sosai ba taga komai ba saboda yasa hula, tasake kallansa dakyau de bataga komai ba
Sai a lokacin tace masa yasu Nawal din?
Yace "Alhamdulillah" ataqaice
Ta kalli abincin da aka kawo masa tace"bakaci abincin ba ai "
Yasake cewa" Alhamdulillah "
Ummah tace" A a kai kuwa ya zakai wannan tafiya kace bazakaci ba, ai muma ba zamuji dadi ba "
Kallan matar yayi, yaga tayi bala'in yimasa kwarjini, Ahankali batare dayace komai ba yabude abincin zaici, taliya ce da miyar kifi, sai salat data yanka
Abba da yaga zaici saiya miqe yace" bari naje gidan Malam, yakamata yazo su gaisa kafin yawuce "
Suma su ummah suka doru abayansa suka fice suka Barshi shi kadai
Abincin yafara ci yaji yayi dadi sosai, amma d'an kadan yaci Yarufe, saboda hankali da tunaninsa baya jikinsa, yanzu dama Nawal shi Nawal takeso?
Shine ranar dasukai fada take qara jaddada masa cewa itama tanada Wanda takeso mutum Mai sanin yakamata?
Kenan shi takeso tana zaune dashi gida daya amma bata saniba?
Yanzu ina take?
Ina zai ganta yazaunar da ita ya yi mata bayani?
Meyasa yace tatafi gidansu?
Meyasa?