Sashe 32
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meyasa bakazo da itaba?)
Maganar Najma ta fado masa arai
Yanzu Babynsa yayi wa wannan muguntar?
Babynsa yasa wankin Bed sheet?
Babynsa yasa gyaran gida Tun karfe bakwai nayi safe?
Babynsa yakira da marar tarbiya?
Innalillahi wa inna ilaihir raju'un
Kallanta yayi idonsa na tsiyayar hawaye, yafara jijjigata yace "BABY!!!"
Kiyafemin Dan Allah, natuba bazan sakeba, Kiyafemin Baby
Cikin sauri yatashi ya yi toilet bai damu da rashin kayan dababu ajikinsa ba, yadebo ruwa yazuba mata amma shiru kakeji bata farfado ba
Idan hankalin sa yayi dubu toya tashi, bargo yaja Yarufe mata jikinta
Yashiga cikin toile din yayi gaggawar watsa ruwa sannan yafuto yasaka kayansa, wayarta dake kan mirrow yadauka yakunna, nan take text suke shigowa daga Najma
Bai bude mata ko daya ba, kawai yadauki number tane yakawo mata wayar saitin fuskarta ya ajiye
Hawaye suka sake zubo masa, dole zai tafi yabar gidan nan Tun kafin Ummi tadawo taga aika aikar dayayi, dole zai bar gidan nan harsai Baby ta huce akan laifukan daya aikata mata
Takarda yadauka ya rubuta mata saqo Kamar haka :
(Baby nah kiyi hakuri, nasan cewa nimai laifi ne awajan ki, amma kiyi hakuri ki yafemin, ni kiyimin komai ma idan hakan zaisa ki huce, kisani shara ma zanyi har wanki duk Zan miki, Baby nah pls ki yafemin, daga mijin ki Mai qaunarki sama da kowa, MK.)
Yasaka mata takardar akusa da wayarta, yayi hanyar barin dakin, kafin yafita ma saida yajuyo yasake Kallanta, yau shine zai tafi yabar Babynsa Alokacin datake buqatar temakon sa, shine zai yiwa Babynsa wannan aika aikar saboda tsoron irin hukuncin da Ummi zata masa zai tsallake ta yabarta , hawaye masu dumi suka zubo masa, yafita daga dakin tareda ja mata kofar "
Yana zuwa harabar gidan yashiga mota direba yajashi,sun fara tafiya yajuyo ya kalleshi yaga idonsa jajir alamar yasha kuka, gashi Babu damar tambaya, cikin sanyin jiki yace" yallabai ina zamuje?
"
Ahankali yace" Airport "
Suna kan hanyar su tazuwa Airport ya turawa Ummi text tawaya
(Ummi please kikoma gida, BABY tana buqatar kulawarki) , yana tura mata yakashe wayar
Suna zuwa Airport bai bata lokaci ba wajan hawa jirgin dazai tashi zuwa Dubai
(to mk dama ance idan zaka gina ramin mugunta
(kome zai faru idan Baby tatashi taci karo da wasiqa dakuma txt din Najma?)
(ina labarin Ummi ne
Sharhi, Sharhi, Sharhi please
Mrs Usman ce
[2/9, 12:40 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
35&36
Yana zaune acikinsu jirgi ma kad'an kad'an Idanunsa suke kawo ruwa
, kawai tunanin irin abinda yamata abaya yakeyi, yatuna lokacin daya jefata cikin ruwa, yanzu data mutu shikkenan haka labari zai dawo gareshi cewa tamutu agidan mijinta kuma shine mijin
Yatuna lokacin daya bata wankin bed sheet saboda tayi masa magana akan kada abawa Nuhu maigadi, kuma Babu wani alamar damuwa aranta takarba ta wanke, wanne irin hakuri ne da ita?
Ranar farko ma daya fara ganin ta haka ta qyale Mai mashin din daya bigeta, ina tunanin sa yatafi daya kasa ganeta ta hanyar hakurin ta?
Ya tabbatar cewa idan wata ce yabata wankin nan watso masa abinsa zatayi
Ajiyar zuciya yasaki tareda lumshe idonsa ayayinda yatuno yanayin daya jishi aciki dazu, cikin zuciyarsa ya furta Baby tanada dadi sosai, lips dinta very soft
Qirjinta yatuna 'yan madedeta farare a tsaye, yatuna lokacin da hannunsa yakama su gaba daya
Anya kuwa bazai komaba?
To amma idan ya koma da wanne ido zai kalli Ummi?
Itada takeso yasaketa kuma tazo taga aikin dayayi, dawanne ido zaai kalli Babyn bayan irin wahalar daya bata kuma yagudu yabarta
, tayaya zai fara bata hakuri?
Kansa yadafe
koma menene Ummi ce ta janyo, meyasa zata dinga cewa yasake ta yasaketa tunda batada iddah?
Tsaki yasaki afili, ransa duk ajagule
*** ***** ***
Tana tsaka da aiki taji qaran shigowar text cikin wayarta, batare data dubaba taci gaba da aikin ta, saida tagama duba wasu document sannan tadauki wayar, ganin sunan daya turo mata text dinne yasa tayi gaggawar budewa
Mamaki yakamata, to Baffah kode yayi mistek ne?
Baby kuma? to Wacece Baby?
tabe baki tayi, may be mistek yayi, amma kuma data tuna yace taje gida, kuma kalmar temakon daya fada, cikin sauri tatashi tace "kode Nawal yake nufi?"
Dasauri tazari jakarta tafuto daga office din, tana bude Mota direbanta yaqaraso yace "Hajiya ina zamuje?"
Kai tsaye tace masa "gida"
Suna zuwa gida ko daidata Parking baiyiba tabude tafuto tashige cikin gidan Dasauri
Falon shiru babu kowa, ga kayan kallo nan sunayi, Mai aiki tafara qwalawa kira "sabirah!, sabirah!!,"
Amma shiru alamun bata nan, mayafin jikinta ta ajiye akan kujera da hand bag dinta tayi cikin dakin Nawal tana cewa may be ko bacci take "
Tana tura kofar dakin kuwa taganta Akwance, afili tace" ni nasan Baffah mistek yayi, mashirmaci kawai ina aikina yataso ni "
Juyawa tayi zata fita daga dakin hankalin ta yakai kan shimfidar gadon taga duk gado ya yamutse, afili tace" to ita kuma wannan lafiya?
" kiran sunanta tafarayi" Nawal!, Nawal!!, taji shiru, dawowa tayi zuwa gadon Gabanta yafara faduwa saboda tasan cewa yarinyar batada nauyin bacci
Tana Qarasawa taja Bargon data rufa dashi, abinda tagani ne yasa ta saurin kauda idonta, banda d'iso d'ison jini daya bata bed sheet din
Cikin faduwar gaba tafara jijjigata tana kiran sunanta "Nawal, Nawal yata"
Amma shiru, zama tayi agefen gadon tadafe kanta
sannan tace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un, Baffah yanada hankali kuwa?
Kamar mahaukaciya haka tafuto falo, anan taci karo da sabirah, cikin fada tace mata" daga ina kike?
"
" Hajiya daga gidansu Anty Nawal nake, yallabai yace naje na gyara musu zasu koma "
Ummi data fahimci shiri ne irinna Baffah saita ce" Ok, yi sauri fadawa driver yabude Mota, kiyi sauri kidawo"tana fadar haka tajuya dakin na Nawal, bed sheet din tafara dauke wa gaba daya yabaci, sannan tadauko mata doguwar riga Mai fadi tasaka mata, adede lokacin sabirah tashigo dakin tace"Hajiya nafada masa "
Ummi bata kula taba tace" Zoki kamamin ita Muje "
Zaro ido sabirah tayi ganin kwata kwata Nawal din bata motsi, tace" Innalillahi Hajiya karde mutuwa tayi, munshiga uku "
Cikin bacin rai Ummi tace" zakizo ki kamamin ita ko sai ranki yabaci?
"
Dasauri ta qaraso suka kama ta suka futo daga dakin zuwa Mota
Abayan motar suka sakata, maigadi yaqaraso da gudu ya rissina awajan ta yace" Hajiya dama jira nake kidawo, dazu naga muhammadu yafita Kamar baya cikin nutsuwarsa, wallahi hajiya Idanunsa sunyi jajir Kamar Wanda aka yiwa mutuwa "
Cikin ranta tace" badole yayi kukaba, tunda ya kashe musu 'ya"
Afili tace "Ok nagode, zan nemeshi insha Allah"
Daga nan tace sabirah takula da gidan, zataje asbiti
Suna hanya, Ummi tana juyawa tana Kallanta, wanne irin rashin tausayi ne wannan?
Kode wani abu yasha
Tana wannan tunanin harsu kaje asbitin, likitoci ne suka karbesu da sauri kasancewar wasu daga cikin su sun santa
Tsawon wani lokacin tana jiran su sannan wata Doc. tace tabiyota office
Suna zuwa ta kalli Ummi tace "Hajiya saide kiyi hakuri anyiwa yarinyar ki pyade
, duk danasan kinsani, but anyi mata dinki, da allurai insha Allah zuwa Dan wani lokaci idan tafarka zaku iya tafiya, sannan akai maganin dazan baki adinga bata, sannan ki kula da ita musanman wajan shiga ruwa Mai dumi "
Ummi ta girgiza kanta cikeda damuwa tace" Doc.
Ba pyade bane, tanada aure, d'ana take aure"
"subhanallah, to abinma yazo da sauqi tunda tanada aure, amma hajiya maganar gaskiya tayi masa gardama ne, shiyasa ma kai tsaye nace miki anyi mata pyade, saboda pyade ne yarinya bataso za'ayi mata Dan dole, amma tunda kince tanada aure, gaskiya gardama tayi, shikuma yakasa hakuri yamata dole, amma insha Allah zataji sauqi, saide kuma kija mata kunne tadena haka, Inda tayi hakuri ta tsaya daduk abin bai kai hakaba, shikuma kimasa gargardi yaqyaleta zuwa Dan wani lokaci tahuta "
Ummi tace" to doctor insha Allah, nagode sosai "
Tana barin office din dakin da Nawal take takoma taja kujera ta zauna tayi tagumi tana Kallanta, tabata tausayi sosai, harda su d'inki?
Idan wani ne yace mata Baffan ta zai aikata hakan bazata yardaba, amma yau gashi tagani da idonta, kokuma ya Manta yarinya ce?
Kuma yayi mata hakan amatsayin sa na likita ya tsallaketa yagudu yabarta,
harda samun qwarin gwiwar turo mata text
Wayarta tadauka tafara kiransa, amma wayar akashe take
Afili tace "Ehh lalle Baffah da abinda kataka
, dama can yagama shirya komai, yakori sabirah, yazo ita wannan yasamu abinda yakeso yagudu yabarta, sannan yakama waya ya kashe
, dole Baffah da abinda yataka
Wayar taci gaba da nema harta gaji tadena, ta zubawa sarautar Allah ido, ta dade azaune awajan sannan Nawal tafarka
Ahankali ta bude idonta, sai ganinta tayi Akwance agadon asbiti, cikin sauri Ummi tace "Sannu Nawal"
Wata irin kunya ce takamata, shikkenan Baffah ya cuceta, karde ace Ummi tasan me sukayi
Bata gama tunanin nataba taji Ummi tace"wajan bayayi miki ciwo sosai ko?
"
Innalillahi jitayi Kamar ta nutse awajan Dan kunya
, Ahankali tace" Alhamdulillah "
Ummi tasake cewa" Sannu, kiyi hakuri kinji?
"
Murmushin qarfin hali kawai tayiwa Ummi
Ita kuwa Ummi tunanin irin dukan da zatayiwa Baffah take
, domin kuwa abin yafi karfin fada saide duka
Basu daukosu lokaci Mai tsawo ba aka sallamesu, daqyar take taka kafarta, ahaka suka futo suka shiga Mota sai gida
Suna zuwa gida tazaunar da ita afalo, takira sabirah tace tahada mata farfesu tasha
Sabirah ta rissina tasake yimata sannu sannan ta wuce kitchen
Ummi dakin takoma tacire bed sheet din takai shi machine, sannan ta shimfida mata wani, waya da wata takarda tagani agefe, tadauka tareda tabe baki ta ajiye mata akan bed side drower, batareda data budeba, sannan tafice daga dakin
Nawal na zaune afalo tana tunani, dama wannan shine daren farkon? tab har yanzu kan nononta zafi yakeyi, ga lips dinta dasukai jajir su kansu ciwo takeji
Ita kuwa ina ita ina sake yarda da Baffah?