Sashe 41
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta dago kanta tace"a a Dan Allah ka daure kaci kaji"
Baice da ita komaiba, ya janyo Abincin gabansa, yadauketa cimak, yadora ta akan cinyarsa, yadebo jallof din taliya dataji kayan lambu da kifi a spoon, yakai baakinta
Tace"nifa naci abinci, kaine bakaciba"
Yace "idan ba zakici ba, nima bazanciba"
Babu yanda ta iya, haka ta bude baakinta, yafara bata Abincin, d'an kadan taci tace taqoshi, yabata spoon din itama tafara bashi, bai ci dayawaba yace yaqoshi
Tadauki lemo a cup ta bashi yasha, ya kalleta yace"Baby, ina d'anjin yaji fa kad'an "
Kallansa tayi cikin mamaki, itada batasa wani abun yaji aciki ba
Cikin sauri tace "tsaya na tashi na kawo ma ruwa to" tafara kokarin tashi
Cikin sauri yamaidata kan cinyarsa, yace"no Baby Karki tashi "
Tace "yajifa kace kanaji, kaabari nakawo ma Ruwan"
Kallanta yayi yace"no ga Ruwan nan awajan ki "
" Kamar ya?
"
Yace" gashinan awajan ki, ni naki nake san sha"
"mai Babban suna banganeba"
Murmushi yayi, yasaka hannunsa duka biyu ya tallafo kanta, sannan Ahankali yamatso da fuskarsa dab da tata, cikin nutsuwa yahade bakinsu waje daya
Lips dinta yakama yana tsotsa Ahankali, lokaci daya yanayin ta yafara canjawa, saboda abubuwan da ummah tabata tanasha agida
Zaman kan cinyar tasa saiya sake jefata cikin wani irin yanayi, shi kansa bazai so tatashi ba, saboda yin hakan Kamar tonuwar asirin halin dayake ciki ne
Tana tuno irin azabar da tasha a hannunsa, tafara kokarin raba baakinta danasa, Ahankali ta miqe zata tashi, yasake maida ta yazaunar da ita
"ina zakije?"
Tace"kaga inada baqi, kuma kace gobe zamu koma,kabari sai goben kawai "
Ahankali yace" meyasa Baby?, aide nine nace zakiji goben ko?
"
Ta daga masa kai
Yace" to da kaina Zan kai ki kunji, kuma nina fasa ma, babu abnda zanyi, kawai bakinki nakesan sha, shima yaji nakeji kinji Baby "
Kallansa tayi, taga idonsa yafara sauya kala
Shima Kallanta yayi, sannan yayi qasa da murya yace" insha?
"
Ahankali ta daga masa kanta batare data ce komai ba
Bakinsa yamayar cikin nata yafara sha Ahankali, Tun tana jinsa harta fara maida masa martani aikuwa hakan tada fara ba qaramin rudashi yayi ba
Lokaci daya ya rikice yafara shafa Kirjinta Ahankali, abinda yake mata yafara fixgar hankalinta, batasan lokacin data sakar masa ragamar komaiba
Awajan yarabata da rigar jikinta, ya maida kansa kan breast dinta yafara sha, lokaci daya tasaki yar qaramar qara, ganin hankalinta baya jikinta yasa yadauketa cak sai cikin dakinta
Anan ya nuna mata soyaiya iri iri, sannan yafara neman hanyar shiga, tanajin haka, tadawo hayyacinta
Awannan lokacin idonsa yagama rufewa, itan kawai yake buqata, kokarin tashi tafara amma yasa hannu ya maida ta takwanta, yaja blanket Yarufe musu jikinsu
Lokaci daya tasaki qara tace"innalillah nashiga uku na "
Hawaye sukay zubo mata, domin kuwa banbancin sa danan rannan kawai kadanne
Sai runtse ido take tana hawayen wahala, shikuwa wasu irin surutai yake mata, ita kanta batasan Inda maganganunsa suka dosaba
*** ***** ***
Suna dawowa gida, su kaga daki wayam Babu Nawal Babu wasu kayan nata
Futowa falo sukai anan suke Tambayar Ummi, tace musu aisu Nawal sun dade agida
Amma tace gobe zata dawo suyi sallama
Murmushi sukai dukansu, Nas cikin ranta tace Nawal ana can ana karbar hadda
Anan wajan Ummi suka zauna sukaci gaba da fira
Sannan Najma tashige daki tafara hada musu kayansu
*** ***** ***
Kuka takeyi qasa qasa tana shagwaba
Ya sunkuyarda kansa yayi kissing gashinta Mai laushi dayake jiqe da ruwa alamun tayi wanka
Yace"Baby nah, shikkenan fa, daga yanzu fa bazaki qara jin ciwon komai ba "
Cikin kuka tace" ba kaine kace min iya baki zaka shaba "
Yace" Baby danaga kema kinaso shine fa nad'anyi kadan, kuma Baby nah ninefa Baffan ki, ai kinsan bazan cutar dakeba "
Hawaye yazubo mata tace" tanawa kuma "
Daria ta bashi, saida ya murmusa sannan ya rungumeta ajikinsa yace" to kiyi shiru, Baffan ki yayi laifi, kiyi hakuri kinji, ni daga yanzu ma sai kince kin amince zanyi "
Harararsa tayi ta maida kanta qirjinsa, sai kukan shagwaba take masa, shikuma yakasa daina lallabata, kwantar da ita yayi sannan shima ya kwanta, yaja musu bargo, Ahankali yatura hannunsa cikin rigarta, yana wasa da ita, yace" gobe da sassafe saimu tafi gidan Ummin ko
Tace"niba Inda zani,"
Yayi Murmushi tareda dora bakinsa cikin kunnanta yana mata rada, wadda ni kaina banajin Mai yake fada mata
Yinin ranar haka yayi shi yana riritata, yahanata aikata komai, tana zaune shine yake mata duk abinda takeso, kulawar data rasa a wancan lokacin tasameta a yanzu
*** ***** ***
Washe gari su yasir suka shirya, zasu tafi,
Har wajan azahar Babu labarin mk bare Baby
Ummi tace kukirasu mana awaya, jiya sunce min zasu shigo ai
Najma tace "Ummi nide nakirata wayarta akashe Tun dasafe"
Yasir yace "to bari na kirashi kawai"
Yakira harta gama ringing ba'a dagaba
yasake kira nanma ba'a amsaba, sai ana ukunne yadaga cikin muryar bacci
Yasir yace "Abokina mun shirya fa, zamu wuce"
Daqyar yace"Yas ka fadawa Ummi tayi musu abinda yakamata kawai, ba zamu samu damar shigowa ba "
Yace" Ok "tareda fadawa Ummi yanda sukayi
Murmushi tayi aranta tace dama nasani
qarya Baffah ya shirya min
Cikin lokaci qanqani tahada musu duk abinda yakamata, sosaai tasa akayi musu tsaraba, sannan tarakosu har gate sukayi sallama dasu
Basu dauki lokaci Mai tsawo ba suka sauka akano, kai tsaye gidansu Najma yasir yakai su
Sannan yayi musu sallama yayi gida
Haka suka dauki kaya niqi niqi sukai cikin gidan
Najma na gaba tabude gate tashige
Itama Nasrin tazo zata shige ga kaya ahannun ta gaduk ta gaji, bata wani lura ba saiji tayi taci karo da mutum
Babbar ledar hannunta tafadi aqasa
Tayi taga-taga zata fadi cikin sauri yariqo hannunta
Yace "Sannu Nasrin, ba kiji ciwo bade ko?
Yana tambayarta yana kallan goshinta Kamar zai daura hannunsa awajan
Cikin kunya tace" yaya Sultan Babu komai wallahi, banji ciwo sosai ba "
Yace" Ok,"
Yasa hannu zai daukar mata ledar data yar aqasa itama tasa hannu zata dauka, nan take hannunsu yahadu, wani irin yarrr sukaji, atare kowa ya janye hannunsa
Najma na Qarasawa cikin falon nasu taga ummah da mama da wata baquwar fuska azaune, yarinya ce bazata wuce sa'ar suba
Ummah tace" sannunku dazuwa Najma, ya hanya?
"
Tace" Ummah wallahi alhmdlh, nahau jirgi de
Gaba dayansu sukai daria mama mariya tace" Najma ga Surayya fa, amaryar Nuhu ce
, dazu yakawo ta mu gaisa "
Najma tace" yaushe Nuhu yayi aure?
"
(ina labarin mutanan bakin gate ne?
Fan's na facebook yaya hakurinmu na shekaran jiya?
Dayawa basuga posting ba, Allah yaqara kiyaye wa gaba
Dan Allah inka karanta kamin Comments ko sharhi kafin kawuce
Mrs Usman ce
[2/16, 5:52 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Wannan page din gaba dayansa na sadaukar dashi ga 'yan group dina NIDAKE fan's, inajin dadin yanda kukemin sharhi kullum bakwa gajiya, i luv you All wallahi
47&48
Ummah tace"wallahi muma bamu jiba Najma, sai yanzu kawai muka ganshi da amaryar sa"
Ta qarasa maganar cikin daria
"um to Allah ya basu zaman lafiya" ta kalli surayya tace"zomuje ciki amarya "
Surayya tatashi cikin kunya tabita daki
*** ***** ***
Wata irin kunya ce ta kamashi, meyake shirin faruwa dashi ne akan qawar qanwarsa?
Cikin kuskurin kunya yace" bari nakai muku kayan ciki "
Cikin sauri tace" A a wallahi yaya Sultan Zan iya, nagode "tana fadar haka tadauki ledar tashige cikin gidan itama Gabanta na faduwa, meyasa taji wannan yanayin awajan yaya Sultan?
Innalillah...
Allah yasa de kada yayi mata wata fassarar ta daban
Tana wannan tunanin tashige gida anan su ummah sukayi mata sannu dazuwa itama tashige cikin daki zata huta daga nan kuma Najma ta rakata gida
*** ***** ***
Ahannun sa yad'auketa Kamar jaririya, yabude kofa daga baya yayi hanyar swimming pool da ita
Dagashi sai vest da wani guntun wando, yayinda itama yasaka mata wata 'yar qaramar riga wadda iyakarta cinyoyinta kanta Babu komai kawai daure gashin tayi da ribom, saida suka qarasa wajan sannan ya tsugunna yadora ta akan cinyarsa yazura qafafunsa cikin Ruwan
Qanqameshi tayi tace"dan Allah karmu shiga, Allah tsoro nakeji"
Lakace mata hanci yayi "matsoraciya kawai, tobaga niba, ai tare zamuyi wankan"
Tace"um um, nikam banaso abinda mutum zaizo yasha ruwa "
Daria yayi, ta kalleshi tace" mai Babban suna daria tanama kyau, but bakayi "
Kallanta yayi" ko kinaso nadinga yiwa yanmata kinga saina samo miki Abokiyar zama"
Tace "Dan Allah kadena wannan mafarkin"
"Ok mafarki ma nake ko?"
Tace "emana, ni kadai ce agidan mijina, babu wata fara bare baqar dakake mugun so"
Yace"inye, d'an sake fada naji, "
" mezan fadama?
"
" kalmar dakika fada ta mijinki, duk da baki fadamin ba gashi yanzu kishi yasa anbaiyana "
Murmushi tayi taboye fuskarta aqirjinsa
Kallanta yayi Cikeda tsananin so, yanda ta kwantar da kanta aqirjinsa Kamar Baby saiya birgeshi
Ahankali yafada cikin Ruwan tana riqe ahannun sa
Zabura tayi tasake rirriqeshi, yace" wai tsoron menene?
Nida nakeso mudinga zuwa kullum muna hutawa awajan "
Tace" um um, nide Allah ban yarda ba "
Murmushi yayi yasa hannu yazare ribom din kanta, kasancewar suna cikin Ruwan nan take gashinta yajiqe, yadebi ruwa ya watsa mata afuskar ta, kukan shagwaba tafara tace" Allah saina rama "
Kafin yace wani abu tadebi Ruwan itama ta zuba masa afuskar sa, haka suka dinga watse watsen ruwa, suna zuba daria
Kallan jikinsa tayi taga dantsan hannunsa duk anyi masa wannan zanan tace" Dan Allah kadena wannan zanen "
" meyasa?
Ado nefa "
" nikam banaso, nafiso na kalli fatar mijina haka "
Yace" um Baby nah kenan, Baby me miji, kiyi hakuri insha Allah wataran Zan daina, amma inason sa sosai "
" meyasa bazaka dena yanzu ba?