Sashe 47
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"
Yace" emana, anufinki haka zamu komawa Ummi Babu tsaraba?"
Tace" to bagara Muje mudawo ba, wayasan ranar yin cikin"
Kallan qirjinta yayi sun wani qara girma sa cikowa, ga shegen baccin datake yi kullum, yasan cewa yanzu haka tanada ciki,yakai hannu kan qirjinta yajanye rigar yace "Baby nah meyasami yan biyu nane naga sun qaru"
Kallan hannunsa tayi yana matse mata jiki yana wayance wa da tambayarta
tace "wallahi nima haka nagani, Tun dadewa naga sai qaruwa suke"
Murmushi yayi yace "kode bakida lafiya?"
Tace "A a ni qalau nake"
Yasake cewa "yaushe zakiyi period ne Baby nah?"
Saida ta tayi shiru alamar tunani
sannan tace "Tun last week yakamata ace nayi, amma banga komai ba, amma kasan wani lokacin dama yana haka idan zai sauya time"
Daria ce ta kamashi, shikkenan yasamu amsar da yakeso yace "to Allah yakawo shi lafiya"
Tace "Amin, ya maganar zuwa gidan?"
"nafada miki saikin samu ciki zamuje"
Shagwaba tafara yimasa tace "cikin daba rana, Dan Allah Muje ko sati daya ne muyi kaji"
Cikin wasa yace mata "aikuwa ciki Babu rana, shikkenan Baby kema Ummi ta shafa miki, haihuwa daya zakiyi shikkenan,
, itama dayar ba yanzu ba tunda gashi har yanzu Babu cikin"
(jiya banida charge kunjini shiru, Pls kumin uzuri kuna raina wallahi,
Mrs Usman ce
[2/21, 7:46 PM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
55&56
Murmushi tayi ta maida kanta jikinsa tace "Allah Babu ruwana nikam banceba"
Yace "aikuwa ko munyi waya da ita idan tacemin yaya Nawal de har yanzu shiru, zan fada mata kince tashafa miki"
"wallahi Babu ruwana, karma kasani aciki"
Yayi Murmushi yace "nima wasa nake miki Baby nah, amma gaskiya gida ba yanzu ba, saikin fara zuwa makaranta tukunna, idan kuka samu hutu sai Muje"
Kallansa tayi "wai Dan Allah da gaske kake?"
"da gaske nake mana, zaki fara karatu insha Allah"
Tace "kai Alhamdulillah Allah na gode maka, yaude kana bani abubuwa masu dadi, kace kadena saka kaya, kadai na yin zane ajikinka, gashi kuma yanzu anyi min maganar makaranta"
Yace "hakane kam Baby, kwata kwata basa raina, nima hakan naji, amma tsaya nabaki waani abun dadin yanzu"
Tace "Aaa naqi wayon"
Yace "please"
Tace "naji amma kadan"
"nayarda Baby nah" kafin tayi magana yafara aika mata da saqo
*** ***** ***
After 3 weeks
Tun Nawal tana zuba idon ganin period harde tagaji tahaqura, ta zauna tana tunani ance idan mutum baiga period dinsaba tofa yanada ciki, jikinta yayi sanyi, yanzu itace zata haihu?
Tareda mk?
To amma kuma ita bataga wata alama datake tareda ida ta masu ciki ba, ita ba amai ba, ba laulayi ba, saide kawai baccin datake yawan yi Kamar Mai cutar bacci, Dan haka ta yanke shawarar yimasa magana dazaran yadawo daga wajan aiki
Da daddare yana dawowa tayi masa, bayanin komai yace "nifa na dade da sanin Baby nah tasamu ciki"
Kallansa tayi tace "Amma shine kaqi fadamin kaketa tsokana ta?
Duk Dan karnaje gida?"
Yace "wallahi, Dan nafison saiya futo sosai sai Muje, irin haihuwa yau ko gobe din nan, saboda ko Ummi ma naqi sanar da ita, nasan cewa ina fada mata zatace namaidake, nikuma banaso mata ta tayi nesa Dani"
Tace "kuma yanzu saboda zuwa gida sai kaqi fadamin?
Bayan kuma kasani?
Yanzu de Dan Allah kayi hakuri Muje, wallahi nayi missing, nasan itama Ummin idan ba fada mata mukai ba, bazata ganeba,"
Yace "ita Ummin?
Zata gane mana, yanzu de ki zaba komu tafi saudia kokuma mutafi Nigeria"
Cikin sauri tace "gaskiya nafasa gidan, nazabi saudia, gidan wataran maje"
*** ***** ***
"Najma Kamar yaushe kikega yakamata ace na turo maganar bikinmu?"
"um ina ganin idan nakusa gama makaranta ma yayi"
"haba tawan, kullum saide na kwanta na rungumi fillo?
No bazai iyuba, gaskiya kisake mana wata shawarar"
"to idan nayi rabi"
"kinga aure baaya hana karatu, gashi Nawal ma zata fara nata karatun kuma da auren ta?, Pls kibani dama kawai na turo"
Saida ta danyi jimm
sannan tace "to shikkenan idaan ka shirya saika samu Abba kuyi magana"
Yace "Alhamdulillah kokefa, kinga nima yanzu ai naji qamshin angonci"
Hararar wasa tayi masa sannan sukaci gaba daya firarsu gwanin sha'awa
*** ***** ***
Nasrin ta daina fita ko'ina, dededa maqota masu kula da ita basa barin ta taje, kullum cikin gyarata suke
Suna kuma qara koya mata abubuwan da bata sansu ba Wanda suka shafi masarautar gombe
Ayayinda Nasiru iko
yake qara cigaba da bawa zumar tasa kulawa, Dan dole tayi hakuri ta kwantar da hankalin ta, tunda shima yasakko yabada kai
*** ***** ***
Cikin satin mk ya shirya musu tafiya umarah shida Nawal, abinda yabata mamaki shine suna zuwa saudia taga ummanta da Malam da mama mariya da Abba, dakuma matar Malam wadda yake aure a yanzu saboda wadda ta haifi Abba ta dade da rasuwa
Abin yayi mutuqar bata mamaki, itakam wanne irin so mk yake mata?
Mutum biyar, duk a dalilin ta, lokaci daya taji sanshi yaqara ninkuwa acikin ranta, taji Babu abinda zai nema awajan ta ta hanashi mutuqar bai sabawa shari'ar musulunci ba
Kasa yimasa magana tayi, saide yinin ranar Haaka tayi shi tareda ummah, Inda ita kuma ummah batayi qasa agwiwaba wajan qara Jan hankalin yarta akan kyautatawa miji
Sai dare,sunyi shirin kwanciya shikam harma yafara bacci ta kalleshi tayi Murmushi, kullum ita yake tashi idan tana bacci, Dan haka itama yau shi zata tasa
Kansa tafara shafawa tace "MK"
Cikin bacci yabude idonsa yace "sunan dakika sakamin kenan?"
Tace "no, sunanka ai daban yake, kai haske ne Wanda yake haskaka cikin zuciyata, daga yau katashi daga Mai Babban suna kakoma nurul qalb,mk kuma kawai inajin dadi ne duk lokacin dana furta sunan abaki dakuma zuciyata"
Murmushi yayi, yajanyota jikinsa yace "inajin ki, fadi maganar ki Baby nah"
Tace "dama godia zanyi ma, akan abubuwan dakamin, bansan wacce irin zuciya garekaba
Kanada zuciyar taimakon mutane, Wanda kasani da Wanda baka saniba, mekake so na mallaka maka shi a wajena, ka fadamin duk wani abu da kakeso a wajena, insha Allah zanyi makashi inde ina dashi "
Lakace mata hanci yayi yace" zuciyar ki, ita kadai nakeso awajan ki Baby nah "
Tace" shikkenan?
"
Yace" yes ita kadai "
Tace" ka dade da samu, Tun kafin nasan waye mk na mallaka masa zuciyata "
Yace" nagode amarya kuma uwargidan mk "daria sukasa dukansu, yaja musu bargo suka kwanta
*** ***** ***
Bayan dawowar su daga saudia su Abba suka dawo gida yayinda Nawal da mk suka koma Dubai, yana cigaba da bawa cikin ta kulawa, kuma har yau basu fadawa kowa tanada ciki ba, kawai so suke subawa mutane mamaki
Sahla tunda taji ana shirin sakawa yayan ta rana tafada wa maman su itama akwai wanda takeso, mahaiyarta bata dauki Tsawon lokaci ba ta sanar da Mai martaba, shikuma yabata dama cewa ta sanar dashi idan da gaske yake yaturo magabatansa
Lokacin data sanarwa da Sultan shima baiyi qasa a gwiwa ba yafadawa su Abba
Abba ya Jinjina wannan al'amari gidan sarki guda
Yace masa to zasu shirya suje insha Allah
Acikin satin kuwa Abba yafadawa Malam suka shirya suka tafi da wasu daga cikin abokan yayun Abba na family
Yanda suke dauki abun ba haka yazo musu ba, domin kuwa sun samu tarba Mai kyau daga gidan, basuyi tunanin mutane irin wannan zasu musu tarba Kamar haka ba, sai kuma aka basu mamaki
Su Abba sunje da nufin neman aure sai mutanan gombe sukace kawai asaka musu rana
, domin kuwa akwai dan'uwan yarinyar shima yana neman aure akano inyaso sai ayi bikin gaba daya
Sannan kada su takura wa kansu suyi iya abinda addini kawai ya tsara
Sosai su Abba sukai farin ciki, sun san kuma cewa lalle Sultan yar mutunci yake nema
Haka suka dawo da goron saka ranar su, Tsawon wata biyu
Shima Salisu dayaga kowa de yamatsa aure aure
ga Sultan anyi magana ansa rana
Ga Najma ma da akai magana yara duk sai aure suke shirin yi
Dan haka shima yafuto da tasa wata yarinya anan unguwar su, akai magana shima
Lokacin da 'yan masarautar gombe sukazo kano maganar saka ranar Nasrin, anan aka saka wata biyu Kamar dai na Sultan da Sahla
Shikuma Salisu da yasir saisun gama gidansu sannan za'a saka ranar biki, amma yanzu de kawai anyi magana, Najma naci gaba da karatun ta, yayinda ta Salisu ma yanzu ne zatayi candy
*** ***** ***
*After 1 year*
Zaune suke afalon Ummi shida ita, wata yarinya bul-bul da ita Mai kama da mk sak tana dauke ahannun Nawal tana bata nono
Qwacewa tayi daga bakin yarinyar tace "to ya isa haka Ummi nah, ai kinsha da yawa"
Kallanta yayi, ya ajiye computer dake hannunsa yace "A a wallahi bata abinta tasha, idan kin Barshi me zakiyi dashi?"
Tace "mai Babban suna yarinyar nanfa Tun dazu takesha"
Hannunsa yasaka cikin rigarta yana kokarin futowa dashi
Yaciro guda daya yace "bata tasha, muda abinmu"
"to sokuke ku qarar Dani?ga madara nan abata mana, yarinya sai jarabar cin abinci"
Yace " to wata biyo?