Sashe 35
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Daga masa kanta tayi, yace" Innalillah...
Ashe ni a lokacin abnda nadade ina nemane yazo har gida yasameni amma nayi watsi dashi?
Kiyi hakuri Baby nah, a lokacin raina yabaci ne, bana amsa waya cikin week end, amma kuma ke kikai takira harkikasa na karya dokata
Tace" Babu komai, sannan taci gaba da fadin, banida niyyar in fadawa d'a namiji cewa ina sonsa, amma saboda matsi dana samu agida kuma naga da gaske de za'a Auramin Nuhu, hakanne yasa nake nemanka ido rufe, amma narasa ka, har wataran qawata Nasrin zasuzo Abuja biki itada qanin ta nabiyo ta muka zo da nufin zamu nemo mk muyi masa bayani, har biki yakusa qarewa bamu samekaba
Qarshe de munje wajan dinner na futo waje naga wasu motoci suna wucewa sai naji wasu samari dake gefena suna cewa mk yashigo gari, daganan hankalina yatashi muka tare adedeta mukahau, yace mana bazai hau Babbar hanya ba, duk da haka muka ce mude yabi damu tako'inane, kawai fatanmu mutaro motocin dake gabanmu, wallahi ina fad'ama kawai sai adedeta tafadi aqasa
daqyar aka ciromu daga ciki
Wata irin daria ce tazo masa wadda bai shiryaba
yadinga daria, ta zuba masa ido tana kallansa, itade tunda take dashi bata taba ganin dariyar saba, ya kalleta cikin daria yace "duk saboda neman mk din ?
Cikin shagwaba tace" shine kakemin daria ko?
"
Tafara kokarin juya masa baya, Ahankali yasa hannunsa ya juyo da ita yace" kiyi hakuri nadena, shikkenan?
"
Amma please ki fadamin waye yazuba miki shaltos a idonki?
"
" wallahi wanine sunansa Anwar, amma ai komai ma yawuce, Tun a lokacin ma nace nayafe masa
Koba haka bama tunda shine yayi silar haduwata da mk ai kaga dole nayafe masa "
" Kamar yaya mekike nufi?
"
" haduwa nayi dashi a makaranta, har mukai karo wayata ta fashe, anan nahadu da Ummi, ranar dana fara ganinta kenan, tadinga bani labarin Baffah ahanya, a raina nace gaskiya ta nasan wannan Baffan kowaye "
Jinjina kansa yayi yace" kin tabbatar kin hakuran komai yawuce?
"
Tace" na hakura, nayafe masa "
" Baby anya kuwa bazan cutar dakeba?
"
" mekake nufi?
"
" Baby hakurinki yayi yawa, sainaga Kamar Zan shiga haqqinki azaman da zamuyi nan gaba "
Turo d'an qaramin bakin ta tayi gaba tace" nide Dan Allah kadena wannan maganar, to menene?
"
Lips dinta ya kallah, yamatso da fuskarsa zuwa tata fuskar sajensa ya goga mata awuyanta yace" to shknn nadena, ina son lips dinki Baby, yana birgeni sosaai, arayuwata ina son baqar mace, amma zuwanki cikin rayuwa ta ya sauyamin
komai, i luv u"
Tace"nagode "
" ba godia zakimin ba "
" tome zanma?
"
" abinda mata takewa mijinta idan yace yana sonta "
Tace" menene abin?
"
" in nuna miki?
"
Daga masa kai tayi alamun eh,
Yace" to rufe idonki "
Babu musu tarufe idonta
Yana ganin haka yadora bakinsa akan nata
Dasauri ta bude idonta tareda qwace bakinta cikin shagwba tace" Allah nifa akwai zafi pls kabari "
Shagwabar tata tabirgeshi sosai, wai irin dadi yakeji aransa, daga qarshe de ga Baby Akwance a qirjinsa
Batare dayayi mata magana ba yayi Murmushi kawai tareda cigaba da abinda yafara
*** ***** ***
"haba bawan Allah, ya kana ganin mutane da kaya niqi-niqi ahannu amma katsaya akan hanya duk ka babbake wajan, idan baka temaka ka karba ba, aibaka tare hanya bako?
Tab to aishi Tun dazuma dayake Kallanta daga nesa baisan harta qaraso wajansa ba
Ajiyar zuciya yasaki yabata hannu yace"tokawo kayan "
Tace" A a, Barshi wallahi, dama kawai hanyar nake buqata"
Kai tsaye yace "to shikkenan, ga hanyar nan zoki wuce
Cikin mamaki ta kalleshi,tace"wannan irinku ne bakwa yiwa mutum kara
Inba hakaba daga cewa kabarshi saikace ga hanya nan?
"
Yace" hanya kika nema, kuma nabaki, nace kikawo kaya na kince a a, danhaka ga hanya nan, kaya kuma idan kin gaji ki ajiye daya anan, idan kin kai guda dayan saiki dawoki dauki wannan din
Kafin tayi magana Nura yazo wucewa yace" yaya Najma wannan kayan kinfi minti talatin akansu
Tace "to Nura ya zanyi?"
Nura yace"ke komai sai anmiki "
Yakalli Yasir dake tsaye agefen ta ya bashi hannu suka gaisa
Daga nan yayi gaba yabarta anan, dama suna qarasa debe kayan gidan ne suna kai wasu maqota
Shima yasir ya kalleta yace" wallahi kuwa, injunin mutum san jiki ai saiyayi, nima kinga tafiyata nan
Duk suka watse suka barta awajan, bayansa tabi da kallo ga mutum de har mutum amma ba zuciyar taimako,
ta girgiza kanta taja kayan tayi waje
*** ***** ***
"Ummi Albishirinki"
Tace "goro Baffah"
"Ummi Nawal fa itace Baby nah"
"bangane ba Baffah me kake nufi, wacce Babyn taaka?"
"Ummi Baby nade danace miki ni ita nakeso, ita nake nema, ita nakeso nagani na aureta, kikace Idan naganta saina aureta daga baya"
"Baffah, kasan banasan qarya ko?"
Yace"Ummi da gaske nake wallahi, gatanan ki tambyeta "
Ummi ta kalli Nawal tace" yata wai hakane?
Garin yaya hakan tafaru?
"
Kafin Nawal tace wani abu yafara bata labarin komaai, har zuwa yanzu dakuma binciken dayasa yasir yayi masa akanta
Ummi tasaki ajiyar zuciya tace" ikon Allah, Baffah kaga amfanin biyaiyarka agareni ko?
Amma Awannan ranar bana mantawa haka ka zauna kanata min kuka wiwi
"haba Ummi Dan Allah, adinga tone tone dai
Tace" to alhmdlh, gaskiya nafi kowa murna wallahi, ubangiji Allah yaqara hademin kanku, yabaku zuria tagari nima naga yara agabana sunata wasa, har gidan namu yayi kyan gani, suzo suna cemin Ummi bamuda biro, Ummi book dina yacika asaimin sabo
Nawal najin haka tatashi Dasauri tayi cikin dakinta, cikeda kunya
Haka zaman su agidan Ummi ya kasance, koda yaushe tana samun kulawa awaajansu, Ummi bata sanya wajan gyarawa Baffah matarsa
, babu ruwanta da wata kunyar surukai, kawai jin Nawal din take Kamar 'yarta, kwananta uku ta warke ras, batajin ciwon komai, haka kuma har zuwa wannan lokacin Babu abinda yaqara shiga tsakanin ta da mk, domin kuwa Ummi takafa ta tsare
Akwana na hudun ne suna zaune a dakin Ummi dukansu, tace "Ummi inaso naje gida Dan Allah"
Ummi tace "haba Nawal, gaki ga mijinki, aishi zaki tambaya"
Juyawa tayi ta kalli Baffah tace "Dan Allah kaji?"
Cikin damuwa yace"yaushe ma akai auren dazaki fara fita?
Kawai kiyi hakuri next time sai Muje
Kamar zatai kuka tace "kaifa rannan kaje, Dan Allah kabarni naje kaji mai Babban suna"
Yace"naji, amma kwana biyu zakiyi kidawo, inba hakaba Zan biyoki "
Ummi ta kallesu a boye,taga alama sauda dama suna mantawa da ita awaje
cikin ranta tace oh ni Halima ina ganin duniya, aikuwa idan kuka dawo din saide ku wuce gidanku
Nawal kuwa cikin murna tace" yawwa Baffan Ummi nagode "
Yace" keko Hmm "
Murmushi tayi masa tareda hararar wasa, duk Ummi tana ganinsu, saide kawai yi tayi Kamar batasan mesuke ba
Washe gari kuwa Ummi da kanta ta shirya mata tafiyar, tasiya mata kayaiyaki dayawa Kamar su yadi dasu shadda Wanda zata rabawa mutane, dakuma Wanda zata kaiwa yan gida, cikin sanyin jiki oga yarakata Airport da kansa tareda direba
Saida jirginsu yatashi zuwa kano sannan suka koma gida, ahanyarsu ta zuwa gida yakira yasir yace, atura mata motoci suje Airport su dauketa idan tasauka saisu kaita gida
Haka akayi kuwa, motoci hudu yasir yatura mata, Kamar wata matar Governor
Jirginsu nasauka kuwa suka dauki komai nata suka saka amotar, tana ganin haka tasan aikin Baffah ne
Kai tsaye gidansu suka nufa, amma suna zuwa layin gidan taga anrushe gidan anata aiki sosai, mamaki ya kamata, tacewa direba ya dakata daga nan kawai, basai sun qarasa kofar gidan ba, saboda Babu Inda Mota zata shiga
Umarninta yabi, ya dakata tasaauka, sannan suka biyo bayanta da kayaiyakin datazo dasu
Kamar wasa taganshi agaban ta, a yatsine ya kalleta yace "kaga yar Malam Shehu ansamu abinda akeso sai wani abu kike Kamar yar wani"
Murmushi tayi masa kawai tawuceshi batareda tace masa komai ba
Daya daga cikin direbobin da suka kawo ta yace, "Hajiya mekike buqata ayi masa?"
Tajuyo tace "ku rabu dashi Babu komai"
Shima cikin kuri yace "yoda meta isa tamin? ubana yana tsaya min akan komai, Mai unguwa saleh dogo"
Suma basu kulashi ba suka bita suka ajiye mata kayan ta, tareda Juyowa, su nura suna ganinta sukayo wajanta cikin murna
Su kuwa direbobi suka komawa wajan Mota, Wanda yadauko Nawal kai tsaye yakira mk awaya ya sanar dashi komai
Cikin bacin rai yace"shine yace muku shi yaron Mai unguwa ne?
"
yace" yes Sir,namaji wani agefe ya kirashi da suna Anwar "
Ransa yaqara baci, matar tasa za'a ciwa mutunci?
Kai tsaye yace" Am kanajina ko, ku dauko min shi kukawo shi Abuja yau "
Cikin ladabi yace" Angama Sir "tareda kashe wayar
(yau kam anyi typing
Amnah El Yaqoub
[2/12, 7:49 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
41&42
Bayansa sukai tabi batare dasun kamashi ba, har saida sukaje layin gidansu,yana tsayawa maigadi yabude masa get zai shiga suma suka futo suka kamashi, dayake qarfafa ne nan da nan suka dagashi samah zuwa cikin motar su
Maigadi yace "Innalillahi, bayin Allah meyayi muku?"
Yakalli Anwar yace" kai Anwar mekayi musu?
"
Cikin fada yafara cewa" dalla ni kusakeni, ku ajiye ni nace"!!
Basu kulashi ba kawai suka dannashi cikin Mota, driver ya kalli maigadi yace"Baba muma umarni aka bamu daga sama mutafi dashi "
Yana fadar haka ya shige motar, baba maigadi yabisu da gudu yace" Dan Allah ku tsaya, ku fadamin ina zaku kaishi?
"
Wanda yariqe Anwar ya leqo yace" Wajan mk "
Baba maigadi yace" wanene kuma mk?
Kunawa Allah ku sauko da yaron nan, "
Batare dasun saurareshi ba sukaja motar aguje sukabar wajan
Shima yadora hannu aka
yayi cikin gida yana qwalawa hajiya kira.
*** ***** ***
Ta kalli Saif tace"kai yanaga gidan duk ya haukace da gyara?
Yaushe aka fara gyaran gida?
"
Yace" au wai dama baki saniba?
Naga mijinki ne yaturo ayi aikin "
" mijina kuma?
To yaushe?