Sashe 3
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
Kansa ya girgiza" babu aiki "
" _Ok to Ga _Email_ dina nan, katuramin ducument dinka gaba daya, zan nemeka insha Allah "
Yadauko kudi _bundle_ daya ya bashi" kabawa su baba, kai kuma zaka jini "
Godia yasir yafara zuba masa,, sannan sukai _Exchanging number_
Daga haka sukai sallama, yana shiga motar ya lumshe idonsa, dole ne yanemi _pracitamol_ _because_ _of_ yayi surutu dayawa kansa ciwo yake
Wayarsa ce tayi qara, batare daya bude idonsa ba yadaga kiran saboda _ringing_ dinta daban yake dana kowa
"Barka da wannan lokaci ummi"
Daga d'aya bangaren tace "Zakazo Gida ne kafin katafi?"
" _no_ Ummi _Already_ akwai jirgin dayake jirana, ina ganin zan wuce _Kuwait_ , akwai mutanan danake son ganawa dasu gobe, _so_ bazan samu damar Shigowa Abuja ba."
"to saika dawo, _take_ _care of your self_"
Bece maata komai ba yakashe wayar
***********
Tana shiga Gida tayi _ball_ da butar datake gabanta, umma datake zaune tana wanke kwanuka tace "kanki daya kuwa Baby?"
Umma wallahi banganiba , bnda nutsuwa ne, ka'deni akai da mashin
Kallanta tayi dakyau tace "kina ta shegen tunanin naki har aka bigeki ko, yamiki kyau, saikije kicire kayan kuje _chemist_ abaki magani"
Awajan tacire niqab din nata, tacire dankwalin abayar datayi _rolling_ sannan tazare abayar ma gaaba dayanta
Qananan kayane a jikinta, wandon _three_ _quater_ ne yawuce gwiwarta da kadan, amma ya kamata, saida riga marar hannu Kamar _vest_
Surar jikinta ce ta bayyana, fara ce sosai, me matuqar kyau, _long_ _face_ gareta, tanada madedetan _breast_ yayinda _hips_ dinta yacika wondon jikinta taf, cikin ta ashafe Kamar batacin komai
Harara umma tasaki tace "amma yau kinyi gamo ko?"
Cikin sigar shagwaba tace "umma Allah nagaji, kuma jikina ciwo yake"
Cikin tsawa tace "Baby wallahi zanci ubanki kinji ko, kwashe kayanki kibar kaina, kin wani baza gashi saikace mahaukaciya"
Tsugunnawa tayi tadora kanta akan cinyar uwar tace to umma dauremin "
Girgiza kai tayi sannan ta kama dogon gashinta tadaure mata, tace jeki abincinki yana daki, karna qara Ga kin zauna haka atsakar gidannan nafada miki"
Batace komai ba ta wuce dakinsu
Tana shiga tahada Ruwan zafi tayi wanka, tarama sallolin dake kanta sannan taci abinci ta kwanta, saida tajira akai sallar isha'i sannan ta kwanta,batare dataje chemist din da umma tace tajeba
Wani yaro ne yashigo dakin yace "yaya Baby kince zakibaan wayarki idan kindawo daga school"
Tace "mus'ab banda chargi, jeka Dan Allah kabarni nahuta kaji ko"
Yaron nafita, bacci yadauketa
Washe gari karfe takwas daidai tabar Gida, sunada lacture takwas da rabi, bayan sun gaisa da babanta yabata kudin Mota tatafi, lafiya kalau yau ta wuce babu su Anwar a hanyar, hartaje school lafiya
Sosai ta fahimci karatun nasu nayau saboda hankalin ta akwance yake, basu tashi da wuri ba yau sai karfe biyar na yamma, minti goma sha biyar ta dauka ahanya aka sauketa adede layin unguwarsu, cikin nutsuwa take tafiya Kamar yanda tasaba
Ruf taji anrufe mata ido, andagata sama
Ihu tafara tana nemaan temako amma babu Wanda yaji, asalima daga fuskar ta har hancinta zuwa bakinta arufe suke
Harbe Harbe take da qafafunta tanaso takwace amma takasa, saida suka koma can gefe sannan suka direta
Yaye mata fuska sukai, anan ta ganshi, gabanta ne yafadi, lokaci daya jikinta yafara rawa, tace "Dan Allah kuyi hakuri, karku cutar Dani, Dan Allah Dan annabi karku lalatamin rayuwa"
Daria sukasa gaba dayansu
Yace "ke har kin isa ki mareni ki zauna kalau?" kina tunanin kinci banza ne?
To yau Zan nuna miki niba tsaranki bane, zan takaki inga uban daya tsaya miki
Wata kwalba ya nuna mata yace "kinga wannan?
To _acid_ ne aciki, zan lalata miki fuskar dakike taqama da ita har kike marin maza akanta,"
Gabanta ne yayi mugun faduwa " _acid_ "
Tace "na shiga uku, Dan Allah kayi hakuri, wallahi tallahi natuba bazan sake ba,"
"bakince zaki iya yin komai saboda ki kare mutuncin kanki ba?
To ai Ga wajan nan kiyi nagani _NI DAKE...d'an halak kafasa_
Yadubi abokansa biyu yace "nabeel ku riqemin ita"
Lokaci daya suka kamata tana fiffizgewa, haka suka riqeta kowa yakama hannunta daya, shikuma yabude murfin kwalbar yanufota dashi
Ganin zai lalata mata fuska tanaji tana gani yasa tasaka kafarta tabige kwalbar
Ruwan ciki yazube aqasa, take qasar wajan tafara kumfa
Yace "iyeeeee nizaki yiwa iskanci?
Tass ya wanka mata mari, yajuya zuwa wajan motar sa Dasauri, yadawo da Shaltos a hannunsa
Cikin tsawa yace" kuriqemin ita nace "
Sake riqeta sukai, tanata kawar da fuskar ta, amma haka ya matso ya gwale mata cikin idonta
Haqorinta tasa tana kawo masa cizo amma haka yacire murfin Shaltos din yafesa mata a idonta, lokaci daya ganinta ganinta ya dauke
Yayinda tasaki wata irin qara tafadi awajan
Cikin tsoro jazy yace "gaye karfa Muje tamutu, yasaka hannunsa aka
na shiga uku idan akaji agidan mu"
Anwar yace "to Dan matsoraciya, dalla kuzo mu ware"
Cikin sauri suka shiga Mota sukabar wajan
Acan Gida kuwa umma takasa zaune takasa tsaye, har ana kiran sallar magrib amma shiru Baby bata dawo Gida ba
"ke kuma lafiya Tun dazu nashigo inata sallama kinyi shiru"
Kamar da ita yake magana ta yi burum tafuto daga Dakinta tace "rashin kawaici ne kawai irinna yaya, Tun dazu Baby bata dawo daga makaranta ba shine ta daga hankalin ta, ita Babyn yarinyar goye ce daza'a tsaya ana d'aga hankali akanta"
Abba yace"badake nakeba Mariya, kidenamin katsalandan "yajuya ya kalli umma yace" ke Safiya karfe nawa take dawowa yau?
"
" Karfe biyar, wani lokacin biyar da kwata, kuma tabar wayarta agida saboda batada chaji
Jinjina kansa yayi yace" to bari Muje dasu salisu abi sawunta, "
Mayafinta tazara tace" maigida hankalina bazai kwanta ba Muje "
Fita sukai gaba dayansu, Mariya tatabe baki takoma daki
Da salisu da qannanta maza guda biyu dakuma umma suka tafi hanyar domin dubata
Kasancewar duhu yafara yasa suka fara haskawa, shiru basu gantaba, saida suka duba layin duka basu gantaba
Kamar wasa umma ta haska gefenta, taga baqi awajan Kamar abayar jikinta, sake haskawa tayi, gabanta yana faduwa, cikin sauri tayi wajan taga 'yarta ayashe aqasa
Salati tasaki cikin kururuwa tace "Innalillahi wa inna ilaihir raju'un Alhaji gata anan, ai suna jin haka sukai wajanta gaba dayansu
Jijjigata umma tafarayi amma shiru bata numfashi, lokaci daya umma tasaki kuka" alhaji munshiga uku bata motsi, Jijjigata tasake yi da karfi tace "Innalillahi..."NAWAL"
(sharhi da Comments dinku shine zaisa nagane cewa labarin yayi muku, harma nasamu qwarin gwiwar cigaba da turo muku, duk Wanda yakeso naci gaba da turo musu Dan Allah yayimin sharhi ko Comments
Wanan karon kai tsaye muka dannu cikin labarin mu
, labarin *Nidake* yanada yawa, mutum zai gane hakanne ta page din farko da mukai yau
Wacece _NAWAL_ ?
Yaya makomar su _Anwar_ ?
Mutara zuwa gobe
Amnah El Yaqoub
[1/25, 9:42 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE...
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Deducated to *Itz* *sadeek*
"A a baba, ba za'ayi hakaba,kakawo ko rabi ne sauran saika biya daga baya"
"nace kuje kuyanke"
"to shikkenan baba, mude akan aikinmu Muke" haka sukaje suka yanke wutar yana kallansu
Daga qarshe ma tsaki yasaki yana tunani, da kudin da ake nema awajansa zaiji koda wata kudin wuta, su wutar ta dama, a wannan yanayin dayake ciki wutar nan bata gabansa
"Salamu alaikum barka da hutawa Abba, dafatan mun sameku lafiya"
Juyowa yayi ya kalli maiyi masa maganar yace "A a sultan, kaine akan hanya"
"eh Abba nine wallahi, Yaya jikin na Baby?"
"to sultan jiki da sauqi za'a ce, sunacan asbitin de, bamu samu munje bama, muna nan munata fafutukar yanda za'ayi"
Sunkuyar da kansa yayi, zuciyarsa nayi masa rad'ad'i, yace "Allah yabata lafiya"
"amin ya Allah, tashi mu qarasa gidan" Sultan yatashi sukayi cikin gidan
Da ummansa yafara tozali tayi tagumi hannu bibiyu atsakar gidan, mama mariya tanajin sallamarsu tafuto daga d'aki tace "Alhaji ansamu miliyan d'in? (
Abba yace" eh ansamu mariya, ai kinsan su kudin zuwa ake adebosu a'inda aka ajiye
"Alhaji daga magana sai baqar magana?
Kafin Abba yasake magana Sultan yayi Murmushi, cikin ransa yace wannan Gida de yana nan yanda yake bazai sauyaba
Ya tsugunna qasa yace" umma tah ina kwana?
Yaya jikin Baby?
Ajiyar zuciya tasauke "Baby jiki da sauqi Sultan"
sannan yamaida kallansa ga mama yace" mama mariya yaya muka sameku?
Cikin baqin ciki tace "gashi kuwa kaganmu, gashi kagani da idonka yanda kasamemun, aiba saika tambaya ba, tunda ni banida matsayin da zakace Dani ina kwana"
Shide baice mata komai ba yayi Murmushi kawai, yasaka hannu a aljihun wandon jeans din dake jikinsa yazaro kudi yamiqawa Abba yace "Abba Ga wannan basuda yawa, dubu dari da ashirin ne, ahada dasu akai asbitin"
Tun kafin Abba yace wani abu mama mariya tace "yanzu kaida Sultan kana da dubu darin kabarmu mukecin fara da mai
Yace" to mama kuyi hakuri "
Yakalli Abba yace" Abba ina yaya Salisu ne Muje asbitin naga jikin nata?
"Salisu Tun safe suka fita shida Malam neman gidansu shi yaron da Nawal tafada mana"
"Ok bari na kirashi, daga can saimu wuce"
Abba yace "to Sultan Allah yayi maka albarka, Allah yaqara horewa
Yace" amin Abba "yayi qasa da muryarsa yanda babu Wanda yakejin meyake fada sai ita, yace" umma kiyi hakuri, insha Allah zamusan yanda za'ayi, Baby zataji sauqi insha Allah, ki kwantar da hankalin ki kinji "
Umma batace komai ba, kawai de ta daga masa kai alamar to
Yana fita yakira Salisu awaya yasanar dashi cewa su hadu agida, ba'a dade bakuwa saigasu akan _keke napep_ sun qaraso
Bayan sun gaisa da Malam yace" ya ake ciki?
Kunsami yaron kuwa?