Sashe 16
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mena maka kuma
Tass kakeji usy ya dauke shi da mari
Cikin sauri Nawal tadora hannu a kumatunta Kamar ita aka mara
Sultan yashaqe masa riga yariqe shi sosai, yace"Anwar Dan uwarka qanwata zaka kallah kaciwa mutunci?"
Sai a lokacin Anwar yadago yadubi Nawal, to aishi baimasan wannan yarinyar ba, ina zaisanta yarinyar da kwata kwata ma Kamar ba bahaushiya ba
Yace "wallahi ban santaba," yasake Kallanta yace"ke kece kikace masa nayi miki wani abu?
"
Tsoro ne yakamata, jikinta yafara rawa, kafin tace wani abu, Sultan yadora masa mari agefen kunnansa, yace" yarinyar daka fesawa shaltos, yanzu katuna?
Nace yanzu katunata?"
Lokaci daya yatunata, dama qanwar Sultan ce?
Yasan da haka tayaya zai tabata?
Bayan duk Majalissar su kowa yasan Sultan ba'a ta bashi yaqyale
Cikin tsoro yace "tambyeta kaji, ba itace tafara mari naba?"
Usmn ya wanka masa mari yace"anmareka, kai Dan gidan ubaan waye da baza'a marekaba?
"
Sultan kuwa hannu yasa cikin aljihunsa yadauko kwalbar shaltos ya miqa mata yace" karbi ki fesa masa, karbi ki rama abinda yamiki "
Tace "A a yaya, Yaya na hakura, wallahi nayafe masa"
Takaici yakamashi dama yasan zaiyi fama da ita, Cikin tsawa yace bazaki karbaba sainaci ubanki?
Kuka tafara tace "yaya Allah ya nasan bayinsa masu hakuri, karka Manta da wannan, Inda narama Tun a lokacin toba lalle Allah yabudi idona ba, Yaya nayafe masa wallahi, yajeshi kawai akwai ubangiji, idan ni nayafe masa, wata bazata yafe masaba "
Usy yace" kaci sa'a wallahi, amma duk da haka saimun daki rabonmu "
Shima Sultan ya wullar da shaltos din aqasa suka hau Anwar da duka, shi yanayi Usman yanayi, gaba daya suka kumbura masa fuska, sannan suka rabu dashi sukai Gida
Ahanya sai sababi Sultan yake mata" akan wannan halin naki wallahi idan kika Auri me mata wataran sai kishiyarki tamiki dukan tsiya, 'yar matsoraciya kawai "
*** ***** ***
"Am kagane mk, zaman nan ya isa haka, kaiba zance kake ba, kawai kawaniyi fuska kabarni inata zuba, yakamata mudan fita muzaga gari haka, akwai manyan yanmata nake fad'ama alaji"
Shiru yayi Babu amsa
Abokin nasa yakalleshi dakyau, yaga kwata kwata ma hankalin sa baya kansa
Tafin Hannunsa yahada guda biyu yatafa afuskar sa
Firgigit yadawo daga duniyar tunanin daya tafi
Rigace ajikinsa baqa marar hannu, murdaddan jikinsa ya futo fili, wandon jeans ne ajikinsa tree quater da kadan yawuce gwiwarsa, yayinda kunnansa guda d'aya yake d'aukeda yar qaramar barima irin wadda maza suke sakawa
Abokin yace "mk wht happnd to you?"
Cikin miskilanci yace "itace"
"wakenan?"
Saida ya dauki kusan minti biyu kafin yace"BABY"
"Who is she?"
Ahankali yace "bansaniba"
"A wacce qasar take?"
"kano"
Abokin yasake cewa "What?"
Cikin damuwa yace "yes, yanda kaji, naje gaisuwa naganta, qaramar yarinyace, tabani tausayi sosai"
"u see, abinda yake cutarka kenan akoda yaushe, tausayi tausayi, abinde kenan, kayi waya kasa aje adauko ma ita kawai,
inaga hakan yafi, akan kadinga wasting time dinka"
Huci yayi, sannan yace"tafi qarfin yanda kake tunani YARIMA NAS "
Nasir yasake cewa" A a to 'yar wayece ita??
"
" shine abinda bansaniba nima, bansan meyasa nakasa cireta a raina ba, bansan taba, bantaba ganin taba sai ranar, ba duka fuskarta naganiba, but naga lips dinta, kai kanka idan ka ganshi awajan zaka mace,
inaso nasake ganinta kosau d'ayane arayuwata, "
" but mk ya akai kasan sunan ta?
You mean ba itace ta fadama ba?
"
" yes, naji ankirata da sunan ne, damuwa ta daya shine mafarkin ta danake, but nasan cewa tausayin tane yasa hakan, wataran Zan dena, sannan a lokacin danaganta tasa irin wannan Baqin abun da mata suke sawa afuskar su, menene ma sunanshi?
(anya mk fan's zasu baka jikar liman kuwa?
Ajiyar zuciya abokin nasa yasaki, yadafa kafadarsa "mk kanada hankali kuwa?
Kana mafarkin yarinya kana cewa tausayi ne yasa?"
(tambayeshi de
*** ***** ***
Tunda suka dawo Gida hankalin ta atashe yake, taje dakin yaya Salisu yakai sau hudu amma baya nan bai dawo daga kasuwaba
Sai wajan yamma yadawo, aikuwa tanajin maganar sa tayi sauri tatafi dakin, kawai sai ganin ta yayi a dakin tashigo da sallama, yadubeta"Baby nah ya'akayi?"
Tace"yaya dama wajan ka nazo, "
Zama yayi agefen gado yace" to inajin ki, "
Hawaye ne suka zubo daga idonta, tasa hannu tashare, tace" yaya Abba ne zaimin aure "
Dasauri ya kalleta yace" aure kuma?
Shi abban ne yace zai miki aure?
"
Cikin kuka tace" haka yace yauda safe, wai zai bani Nuhu, Yaya wallahi ko kallan fuskar Nuhu banasonyi, qazami ne wallahi "
" tashin hankali, kinga yanzu de kijirani, zanje nasamu Malam saimuzo dashi muhadu mu bashi hakuri kinji?
Amma kidena kukan nan kinji Baby nah?
"ya qarasa maganar cikin sigar rarrashi
" tace to yaya saika dawo "
Daki takoma ta zauna takama carbi tanaja akan Allah yasa Malam yayiwa baba magana
Aikuwa bayan sallar magrib saigashi sun shigo har gidan shida Salisu, Sultan ma yana ganin su yabisu, sukai cikin dakin Abba, mama mariya tana cikin dakin tareda Abba, tana ganin shigowar su Malam ta tashi tana gaishe shi, yace "mariya, jekiramin Safiyya kuzo tare"
Ta amsa tareda fita, sai gata sun dawo itada umma
Bayan sun zauna Malam yadubi Sultan yace "kai jeka kiramin Nawal"
Salisu yaje ya kirata, tana ganinsu Gabanta yafara faduwa, cikin ranta tana addu'ah Allah yarufa mata asiri, waje tanema ta zauna kanta aqasa
Malam yace"muhammadu yanzu Salisu yaje wajena da wata magana, zakayi auren Nawal, bazan hanaka yimata aure ba, amma Dan Allah abawa yarinya Wanda takeso "
Abba yace" hakane Malam, nan take yazaiyano masa dalilin dayasa yace zai mata auren, sannan yaci gaba da cewa, amma Malam gatanan, ta fadama abinda yasa batasan Nuhun "
Malam yadubi Nawal" jikata fadamin meyasa bakya sansa?
"Malam wallahi Nuhu qazami ne, bayasan tsafta, kuma ni dama can bana sansa"
Abba yace "Malam ai kaji irin zancen nata ko?
Menene laifin Nuhu, yaro da aikin yinsa da Komai,kwanaki har Gida yazo yasameni yacemin yasamu N-power, to me kuma za'a jira, ni banga aibun yaron ba, yajuya ya kalli Nawal yace" to ai saikije ki auri sabulu "
Malam yace" A a ai duk abin baizo nanba, yadubi Nawal "Nawal bayan Nuhun kinada Wanda kikeso ne?"
Shiru tayi, itade tasan bata kula kowanne saurayi, shima Nuhun nacinsa ne yasa bai rabu da ita ba
Lokaci daya yafado mata arai, kode tace shi?
Malam yasake cewa "ke muke sauraro Nawal"
Ahankali cikin rawar murya tace "Malam ni.. ni.. ni MK nakeso"
Lokaci daya duk mutanan cikin dakin suka juya suna Kallanta cikeda mamaki
Abba yace wai yaron daya biya kudin aikin idonki?
Takasa bashi amsa
Yasake cewa "badake nake magana?"
Nanma tayi shiru
Cikin tsawa yace "tashi kiban waje mahaukaciyar banza mahaukaciyar wofi"
Cikin kuka ta tashi tayi dakin umma da gudu
Abba ya kalli Malam yace "Malam ai kaga irin shiriritar tata, shifa wannan yaron datake magana akansa Dan bata ganshi bane take wannan haukan akansa, yaron daga ganinsa kwata kwata babu alamun tarbiya atare dashi, Malam da yageggen wandofa yake yawo
gaba daya jikinsa awaje, gawani aski da aka yimasa duk an d'ebe masa gefen kunnansa , shikkenan saboda rashin tunani Zan dauketa na bata shi "
Cikin sauri Sultan ya sunkuyar da kansa kar fadan yadawo kansa, domin kuwa shima irin askin ne akansa
Malam yace" muhammadu abi komai Ahankali, kayi hakuri ta kawo wani daban saika bata shi "
Abba yace" to Malam duk yanda kace haka za'ayi, danhaka ta gaggauta kawomin wani , inba hakaba kuwa Nuhun da bataso shizan bata"
Daga hakan taron nasu yatashi
Umma ko takan Nawal batabiba, harkokinta kawai takeyi, inbanda shirme irinna Nawal bakasan mutum ba tayaya zakace shi kakeso, banda rashin hankali
Nawal kuwa kuka take Kamar me adaki ita kadai, gashi umma a dakin Abba zata kwana, ita kadai ce a dakin, haka ta dinga kuka har wajan sha biyu nadare, sannan tashare hawayen ta, tafara zancen zuci, yanzu fa shikkenan batada wata mafita Nuhu zaa bata ko?
Yaya zatayi?
Kanta yasara tasa hannu tadafe goshinta,
wayar ta tajanyo zata kira Nas saita fasa saboda dare yayi, Kamar wasa tatafi kan number mk takalli number tasake kallah, har zata wuceta kawai saita dawo takira number
Kamar almara saiga waya yashiga, cikin sauri tatashi zaune tareda furta kalmar alhmdlh, wayar tana ta ringing anqi dauka, tunani tafarayi yau yaushe, afili tafurta" yau asabat, ance baka daukan waya sai rana kun aiki, to wallahi yau saide charginka yaqare amma bazan dena kiraba
daga kan NAWAL zaka fara amsa waya cikin weekend
Tana kiran wayar akaro na shida taji and'aga
Mutara zuwa gobe
Duk group din dasuka jini shiru ban gamsu da Comments dinsu bane
pls sharhi Dan Allah
Share
Comments Dan Allah
Mrs Usman ce
[1/31, 10:43 AM] Amnahelyaqoob:
NI DAKE
(Hot luv story)
Writing by Amnah El Yaqoub
Dedicated to Itz sadeek
17&18
Shiru yayi batareda yayi magana ba, wayar tasake dubawa taga de gashinan an amsa, cikin sanyin murya tace "salamu alaikum"
Dukda Idanunsa alumshe suke hakan bai hanashi budesu ba, cikin ransa yace"wow zazzaqar murya "
Afili kuwa daqyar yace" Wacece ke?
"
Gabanta ne yafara faduwa, duk wannan qwarin gwiwar nata datake ganin zata iya tunkararsa da tayin soyaiyar ta saitaji takasa, cikin rawar murya tace" please da mk nake magana?
"
" yeah" shine kawai abinda yace
"Dan Allah idan Babu damuwa inaso zamuyi magana"
"bana amsa waya a'irin wannan lokacin, na baki minti daya kifadi abinda ke tafe dake"
Cikin ranta taji sanyi, ko banza de yau tayi waya dashi tace
"inaso na gayyaceka zuwa gidanmu, akwai Wanda babana yakesan bani, nikuma bana sansa..
Katseta yayi ta hanyar cewa" to shine me?
Sorry kiyiwa iyayen ki biyaiya, zakifi ganin daidai arayuwarki that's all "
Qit yakashe wayar sa, baccin daya fara daukar sama ya nemeshi yarasa, meyasa wani lokacin mata basuda damuwa ne?
Inba rashin damuwa ba kina mace ki kwantar da hankalin ki mana, nawa Rayuwar ma take?
Menene ma aciki Dan anbaka Wanda bakaso din? (kut
zaka gani)
gaskiya dole zai sake sabon sim crd gobe, daga zuwansa Gida shikkenan d'an weekend dinma baza'a Barshi yahutaba
To yanzu menene nasa aciki Dan za'a mata auren?