Sashe 42
Ni Da Ke Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"
Yace" kawai nima hakan nakeji ajikina, Kamar bazan iyaba "
" ai kuwa dolema zaka iya denawa tunda kai Babban mutum ne ba Kamar sauran mutane ba, ana ganin girman ka, ana ganin qimarka, bazai iyu kadinga abu irinna samari marasa jin magana ba"
Shiru yayi yana nazarin kalaman ta, gaskiya tafada masa, but amma ai yana ganin hakan Kamar ba komai bane, ajiyar zuciya yasaki yace "Inasonki Baby nah"
Taji dadin maganar sa, but taso ace ayanzun ya amince wa maganar ta cewa yadena yi d'in, ba ita kadai ba, Ummi ma zataji dadin hakan
Amma sai tayi shiru bata sake yimasa magana ba, gudun kada ta takura masa, gara abi komai asannu
Hannu tasa tad'anja masa gashin dake kwance aqirjinsa, Wanda ya kwanta sosaai saboda Ruwan daaya jiqashi
Ahankali yasaki yar qaramar qara yace"Aucch!!, Baby Allah saina rama nima "yafadi hakan yana kawo hannunsa zuwa qirjinta
Daria tasa tafara kokarin saka hannunta awajan, amma yahanata damar hakan, ya tsaida ta acikin Ruwan tareda manneta da jikinsa, bai sake taba yariqe ta ajikin nasa, hakan ne yafara haaifar musu da wani yanayi, 'yar qaramar rigarta ya janye kadan, abubuwa suka bai yana, sannan yahade bakinsu waje daya
*** **** ***
Najma ta kalli Nasrin tace"Nas kinyi shiru, kokuma duk gajiyar hanyar cene?
"
Ajiyar zuciya tasaki, har yanzu idan tatuna abinda yafaru tsakaninta da Sultan takan tsinci kanta cikin wani hali,tarasa meyasa
Abin ya kasa barin qwaqwalwar ta
ajiyar zuciya tasauke tace" gajiya ce kawai Najma, tashi ki rakani gida please "
" gida, haba kibari da yamma basai mutafi ba, kinga nima saina dawo wajan magrib, "
Tace" to Najma Babu damuwa, kinga Beauty har yanzu ko waya
" Hmm ki qyale yarinyar nan tana can tana soyaiya tama Manta damu, ai sai nayi mata tas wallahi
Murmushi Nas tayi, anan sukaci gaba da firar duniya, har yamma tayi sannan suka shirya suka futo
*** ***** ***
Suna kwance afalo akan kujera, tana kwance akansa yayinda yake wasa da gashin kanta, yace"Baby nah tashi Muje nayi miki wanka, yamma tayi "
Murmushi tayi," yanzu saikace wata Baby ace wankan ma sai anmin, nika Barshi zanyi da kaina "
Yace" to tashi Muje kiyiwa mijinki "
Shiru tayi, tana boye kanta a qirjinsa yace"yakamata ki hada mana kayanmu fa mutafi cirani"
Daria tasaki tace"ai kaine kafara, saika dinga saka Nuhu aiki, bayan shi baisan komai ba"
Yace "to kinga laifi na?
Mutum Mai mace Kamar wannan tana cewa da wani ta aura"
Murmushi tayi tace"abinci fa, banyi ba, kuma gashi dare nayi "
" kibarshi kawai zanyi waya sai akawo abinda kikeso "
Tace" A a, zan iyafa, kabari naje nayi "
Riqeta yayi yace" um um Baby, nabaki wahala dayawa yakamata kema ki huta, kada kiyi aiki ki gaji nazo anjima kice baki san zanceba "yaqarasa maganar cikin sigar wasa
Murmushi tayi masa kawai tace" bari nakira su Najma, karsuce namanta dasu"
Yace"to ai wayarki tana daki Tun jiya, amma kikirasu da wannan "
Yabata wayarsa, ta karba takira Najma suka gaisa harda su ummah, ganin number data kirata dashi yasa tasan cewa suna tare da mk shiyasa batayi mata tsiya ba
Number Nasrin takira, Nasrin tana dauka tace" Hello yaya Sultan "
Mamaki yakama Nawal tace" Nas yaya Sultan kuma?
Beautynki cefa "
Dafe kai Nasrin tayi
tace" wayyo Beauty kiyi hakuri, wallahi Najma ce tabawa yaya Sultan number ta, to muna waya dashi yanzu sai kiran ya katse, kuma sai naki kiran yashigo to nayi tunanin shine, shiyasa na kirashi kai tsaye "
Nawal tace" to Nas kode da yaya Sultan din za'ayi ne?
"
" kinji da wata magana beauty daga waya?
"
Itama tace" to ai dama daga wayar ake farawa daga nan kuma sai maganar saka rana "
Tace" to injuninki sonjin gulma, ba abinda kike tunanin bane, nikam sai anjima "tafadi haka tareda kashe wayar
Nawal tayi Murmushi afili tace" Nas kenan, Allah ya tabbatar miki da alkhaairi qawata Mai bani shawara"
Kallanta yayi yace"
mekike nufi?
"
Tace" wai tana waya da yaya Sultan ne, yayana Wanda yazo kwanaki, shine take fadamin "
Yace" Sultan kuma?
Amma yarimah fa?
"
Tace" yarimah Kamar ya?
Yana sonta ne?"
Yace" no a wannan yanayin sai anfuto fili ance wance ina sonki?
Nakega koda alama mutum ya nuna ma zaka iya ganewa, amma gaskiya ina tunanin yarimah yana son yarinyar nan, duk da bamuyi maganar dashi ba"
Tace "to amma meyasa bazai fada mata ba?
Kana nufin yanzu yaya nane zai hakura kenan
Yace "no, dukansu ai abu guda ne awajan mu, Abokina dakuma yayanah, kawai saita Zabi Wanda yamata acikinsu, Sultan ko yarimah, kinga ita tahada Sarki da d'an sarki
Tace "um saita hakura dasu gaba dayansu nabata yaya Salisu"
"waye yaya Salisu?"
Tace "shine Babban yayanmu, har yanzu bakasan yan gidanmu ba"
Yace "wai kina nufin yayunki biyu kenan maza?"
Tace"emana, Yaya Sultan yana canji a lagos shikuma yaya Salisu yana zaune a shago akasuwa "
Jinjina kansa yayi yace" to amma sunyi karatu ne?
Meyasa basa aik?
"kowa yayi karatu mana, aikin ne basu samu ba, inason yaayuna sosai, suma suna sona, kokadan basason bacin raina"
Yace "tofa yanmata nah, Allah yabarku tare"
Tace "amin
Baisake yimata magana ba yadauketa sukayi ciki daki, kai tsaye toilet yakai ta suka fara wanka, amma har suka gama taqi yarda ta kalleshi, sai janta yake da magana danta kalleshi amma firr taqi yarda
Bayan sun futo sun shirya, yace zaije yadawo, tayi masa fatan dawowa lafiya, sannan tayi kitchen, zobo tahada masa Mai dadi, takoma daaki tadauko rubutun da Malam yayi mata ta zuba musu aciki, sannan tasaka a fridge
Daki takoma tadauki wayarta takunna takira Najma, tace"najma dazu ina tareda mk ne, daan Allah kuyi hakuri, wallahi banyi zaton hakaba, naso nazo to ina bacci kuka taho shikuma Yaqi tashin a
Najma tace "um um Baby, aimu mukaga duniya
daga cewa kije bada hakuri shikkenan mukaji shiru, to yanzu ina angon yake?"
Tace"wallahi yafita "
Najma tace"to ki gaishe shi, saida safe"
Daga nan sukai sallama
*** ***** ***
Yana barin gidan ya kira yasir awaya bayan sun gaisa yace"yas Dan Allah idan kaje gidansu Baby nah akan aikin da ake musu, Pls akwai yayunta maza guda biyu da muka magana akan su dazu, inaso katuromin duka takardunsu ta Email dina, kokuma kabasu Email din su turomin gaba daya"
Yace "to Abokina insha Allah za'a turo, ga gaida Ummi"
Daga nan sukai sallama, yasake kiran yarimah, a lokacin yazo gidan Ummi, kafin yafuto daga motar yafara magana dashi
Daga dayan bangaren yarimah yace "mk yau kaida kanka kake kira?"
"wallahi kuwa, yauwa Nas ya mgnr wannan yarinyar ne kuna waya kuwa?"
"wacce yarinya?"
Mk yace"ina nufin qawar Baby nah "
" Ok wai Nas kake nufi?
Bama waya, mk yarinyar tana birgeni but naga Kamar zatai rashin ji ne"
"Ok toba damuwa, bye"
Cikin sauri yarimah yace "wait mk mekake nufi?
Meyasa kake tambaya ta?"
"no Babu komai,kawai tambaya nayi"
Yace "to shknn kawai ina ganin zanyiwa Mai martaba magana idan naje gida, saiya tura mutane a nemamin auren ta"
(da kace kai miskili ne
Mk yace"duk yanda kayi "
Shima Nas din yace" Ok ka gaida amarya "batare dayace komai ba ya kashe wayar, yana ganin wannan itace hanya mafi sauqi dazai hada yarimah da Nasrin, idan yaso ita kuma acikinsu saita Zabi Wanda yamata kawai
Futowa yayi daga cikon motar yashige cikin gidan
Ummi taana zaune sai ganinsa tayi, suna hada ido ya sunkuyarda kansa qasa, yaje Gabanta Yazauna aqasa kafet yace "Ummi ina wuni"
"lafiya Baffah, ina Nawal"
"tana lafiya Ummi, tana gida, batasan zanzo nan bama"
Tace"ok to alhmdlh, haka akeso "
Addu'ah yafara cikin ransa Allah yasa kada tayi masa maganar qin zuwansu
Kuma sai akai dace ba tace dashi komai ba
Shine ya katse shirunsu da cewa" Ummi inaso muwuce Dubai this week idan kin amince"
Tace"haba Baffah, kai da matarka tayaya zan hanaku tafiya,?
Kawai de abu daya nake jira awajan ka har yanzu, Kaai kuma naga alamar bakada niyya akansa"
Yace"Ummi mekike so?"
Tace" takardar Danace kabawa Nawal kwanaki kace bazaka iyaba saide ta addmission
, shine har yanzu naji shiru Babu takardar addmission Babu labarin ta "
Murmushi yayi yace" Ummi daso nake anema mata makaranta mai kyau a Dubai saita fara karatun ta idan munje yanxu, nima inci gaba da ayyukana, amma yaya kika gani?