← Book details Kana Naka Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 71

Sashe 57

Kana Naka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

daga na Daga miki kafa sai ki saki jiki..? Tab shagali zai fara soon" Na lura daman ya riga ya gama Dagamin kafa,tunda naji abunda ya fada nima sai na shirya duk da ina jin Fargaba da faduwar gaba. Bayan mun idar da sallar isha'i tunda in dai yana gida shi yake jan mu jam"i ya fita ya dawo da leda a hannunsa ashe Zabbi ne gassasu da Yan shilla,sai madaran youghourt mai kauri da sanyi,ya sani na kara Dauro alwala muka yi sallah raka'a hudu tare addu'o'i sannan ya jani kan cinyarsa ya ciyar dani zabbin nan tare madara duk da ina kaucewa ammh bai damu ba. Bayan mun gama shi ya kwashe komai ya kai kitchen ni kuma sai na shiga wanka,shima dayan bedroom din ya shiga domin ya kimtsa kansa. Rigar barcin da Zainab ta aikomin da shi na saka rudewa iya rudewa Engr ya yi ya kamkameni yana shinshinar kamshin Turarena lokaci daya yana Fadin"Ke ma kin amimce in fara shagalina Tife na" Kasa amsa masa nayi ina sunne kaina a kirjinsa tun ina ganin al'amarin kamar wasa kamar yadda ni na saba jinsa,sai dai ina lamarin ya sha bambam wanda na sani dabam ne da wanda Engr ya jani zai sanar dani. kusan shidewa nayi lokacin da naji yana kaima kowacce gaba dake jikina Sumbata kafin na dawo hayyacina yabi duk inda ya sumbata yana Tsotsa abunda ya kara rikitani har Tafin kafana sai da Engr ya lashe. Ya bi dani ta wata hanya ce siririya mai wuyar isa ammh fa babu gargada ballatana kwalabai . Kwalbati ne a shimfid'e cikin natsuwa da kwanciyar hankali ya kaini bakin Bodar inda labarin ya sha bambam. In nace ban ji tarin bambamce ba nayi karya,na saba jin shigar abun kamar agaggauce,ammh wannan karon a sannu sannu ne cikin Fitar hayyacin sambatun kalamai masu dadi da sanyaya zuciya,naji ni na kame tunda Ammi batayi min wasa ba Shiyasa Engr ya Rude nima ya Rudar dani da Farko naji Zafi gaskiya Daga baya kuma sai ya yi sauki zafin ammh mganar gaskiya Engr ya famshe Bashinsa na tsawon sati Dayan da yayi yana min hidima. Ya fita hayyacinsa sai sambatu yake yi yana faman kirana da sunaye mabambamta,har da yarensu ya juya yana ta yi bana Fahimta. Ni dai na mika masa Jikina da zuciyata gabadaya kamar yadda nima ya bani komai nasa,dakyar ya iya kyaleni bayan ya samu natsuwa ya wani Saukemin nauyin shi a kan jikina Lokaci daya yana sakin Numfarfashi a jere kamar wanda yayi gudun Tsere sai kuma chan naji kamar baya numfashi jikinsa ya saki na rude ga shi ya yi min nauyi a jikina haka na rika Shafa Fuskarsa ina fadin"Tosi...Tosin..Engr.." "Engr..engr.." Gabana ya yanke ya fadi ras,gabadaya sai naji na rude da nayi wani tunani ko dai ya rasu ne Fa'iza..? Ganin yadda na rude ne yasa ya yunkura daga kan jikina ya mulmula gefe chan sannan ya rikoni,ya dawo dani samansa ya kamkameni yana ji yadda na sauke ajiyar zuciya na salamu jin ashe yana lafiya. Yana kamkame dani,ya na sauke numfashi,cikin wata irin murya a shake yace"Ban mutu ba. Tife na ban mutu ba kawai dad'i ne ya yi min yawa" Yana fad'a yana tusa kansa a tsakanin wuyana kamar zai yi kuka ya cigaba da fadin"Anya ke ce kika haifi Amir da Anum..? Ina Danne dariyata nace"Harda Mutsy da Ahmad ma ka manta" Girgiza kai yayi lokaci daya yana Fadin"Anya daga nan suka fito..? Yafada yana kai hannunsa wajen na Turesa ina yar Dariya wata rumgumar ya karamai kafin yace"Allah ya yi miki albarka. Allah ya yi miki albarka Nagode sosai Tanque Very Musch Faa'izaa Tife na" Albarka bansan adadin da na sha ba har muka je muka yi wanka muka Tsarkake jikin mu.. Muka koma muka kwanta mun Dade bamu yi barci muna ta Hira har mamakin kaina nake yi ni ce kan gado daya da wani namijim..?har muna Hira cikin so da kauna haka..?. Allah ne abun godiya domin shi yake baka abunda baka taba tunanin zaka samu ba". Da asuba ma muna idar da sallah daga gaisuwan Safe ya nane min har da shagwaba yana fadin"Kinga dai jiya na fara ko..? Dariya kawai nayi na biye masa ya yi kara'insa nan ma fad'i yake"Ni dai ina tamtama anya su Amir ya'yan ki ne..? ko dai ya'yan Yaya Asiya ne?saboda naji wajen gam. Tsam da shi wlh kamar ni na fara shiga" Filo na dauka ina makamai Lokaci daya ina fadin"To kuma wayace ka fada..?ba sai ka yi shuru ba" Filon ya rike yana fadin"To kuma bakin Tosin ke rufuwa.?ni fa d'an Free duniya ne komai na gani sai nayi mgana haka kurum na rika shuru ana Cutata" Nasan daman bazai yi shurun ba shiyasa na kyalesa,ranar makara ya yi zuwa wajen aiki sai da rana ta take ya fita shima din domin suna da Meeting ne. da bazai je ba kuma yace min da an yi mgana zai ce to sai jiya ya fara kara'in sa Tife na hutawa ne shiyasa nasan zai aika yasa na rike bakina ina kallonsa shi kuma yana min dariya. Ranar yana dawowa ya fad'amin yan Office din su sun shiryamana Liyafan aure,ya kuma ce in dai bana ra'ayi bazamu ba nace meyasa..?zamu je mana tunda don mu suka had'a walimar. Ai ko mun je yar liyafan ta Dare ce,Shi Suit baki da Fari yasa ka ni kuma sai na nuna mai wani less d'ina mai baki da blue sai yace na saka shi Riga da zani ne na saka takalmina baki mai saukakkan Tudu sai Dan kunnena zinare da aka siyamin da Sadakina harda zobba. Ban yi kwalliya ba amnh nayi kyau Tunda kusan shigar alfarma tana ma mata kyau,mayafi na saka mai girma kalan kayana na rufe jikina da farko ma sai da na tambayesa ko mayafin ya yi..?Sai yace min ko Hijabi na so sawa na saka abuna bakomai ra'ayina ne. abunda zai fi min daidai a jikina. Sai ni kuma na kada baki nace"Kai dai ka dubamin ko ya yi. kasan abun ka da ba yar boko ba kada su ganni su ce Engr ya auro bakidajiya" Kallona kawai ya yi bai yi mgana ba ni kuma ban lura da yayi fushi ba. Tunda ban taba ganin Fushinsa ba sai da mukaje wajen liyafar naga ya rage Fara'a ko hirar da ya sabamin sai sama sama. Ko a wajen duk wanda yazo yi mana murnan aure in da Turanci ne shi zai amsa in yaganka bakajin Hausa sai ya kyaleka in kuma kai bahaushe ne sai yace maka"Ka yi mgana da Hausa Matata bata jin Turanci" Ba da wulakanci ba, da Mutuntatawa Saboda kada naji kamar an wareni,Liyafar mazan kowannen da matan su da ya'yan su,gaskiya yare da Wad'anda ba musulmai ba sun fi yawa Hausawan mu ba su da yawa sosai Bamu jima ba awa biyu ne an ci an sha an kuma yi Hotuna sannan mun samu kyattukan kudi da Flowers na masoya sai greeting card na fatan alheri. A gajiye muka dawo gida Engr har kayan barci shi ya sakamin bayan nayi wanka sannan ya yi min Tausa sai dai baya min hira,ni kum sai naji ban ji dadi ba daya kwanta bai rikoni ajikinsa kamar yadda ya saba ba,duk sai naji ban ji dadi ba na fara batama mutumin da ke min hidima da jikinsa da aljihunsa mutumin dake kaunata Saboda Allah. Sai na matsa kusa da shi na Rungumosa ta baya ina fadin"Kayi hakuri bazan kara ba. " Shuru yayi bai yi mgana ba sai da yaji na kara rumgumesa ina fadin"Kaji bazan kara ba" Sannan ya juyo yana kallona kafin ya sakani ajikinsa gabadaya yana Fadin"Bana so Fa'iza. bana son irin wad'anan mganganun suna fitowa daga bakin ki, ni na ganki nace ina sonki ba gayyata ta kika yi ba,kuma ba tallarki aka kawomin ba. ni na ganki nace naji na gani ina sonki a haka so a i don't care da mganar kowa kin gane" Dole na gyad'a masa kai jikina a sanyaye kafin nace"Kayi hakuri" Kai tsaye yace"Na yafe miki ma tun kafin ki nemi afuwata" Sai na kara lafewa saman kirjinsa ina ajiyar zuciya. Ranar dai ba'ayi shagali ba sai da asuba da safe ma kafin ya tafi wajen aiki sai da ya kara,lalubata ni ko fad'i nake"Baka gajiya..? Sai kawai yace min"Zan fara Zagayowa ma ina karb'an na rana" Duka na d'agakamai a baya ina Fadin"A'a wlh..". Saboda nasan Halinsa wlh zai aikata abunda ya fad'a. Zaman mu cikin kwanciyar Hankali da Fahintar juna gaskiyan Engr ne da yace me na sani akan Abdulbasit sai da na zama ya fara gudana Tsakanin mu na ke Fahimta waye na aura..? Engr mutum ne mai dad'in zama,mai addini da cika Lokacin sallah,mai gaskiya da rikon Amana shi mutum ne dan free bashi da kumbiya kumbiya duk abunda ke ransa zai fad'a maka sai dai kaji Haushi,sannan mutum ne mai girmama ra'ayin wanda yake tare da shi,komai nake so wlh shi yake min bai taba cewa nabi na shi ra:ayin ba. sai dai ma shi ya bar na shi yabi nawa ra'ayin a koda yaushe mganarsa shi ne yana girmama Ra'ayin mutane shine zaman lafiyan ka da su. Ya fahimceni nima na Fahimcesa,abunda nasan yace min baya so ina nesa da aikata shi,shima Duk abunda yasan bana so wlh tallahi ko kusa da shi bazai Kusanta ba .ban taba tunanin watarana ni Faa'iza zan zama haka ba. Ban taba tunanin yau ni Fa'iza zan samu abokin rayuwa irin Engr ba. koda yaushe na kallesa kara godema Allah nake yi,duk weekend muna Fita wayo ni da shi sannan ranar a waje muke cin abinci,kamar yadda yace duk inda ya saka kafarsa nan nake maidaa nawa kuma bai taba jin kunyar nunani a matsayin matarsa ba. Mun sha had'uwa da abokan aikinsa Cikin Fariya zai nuna ni yana fadi'n"Meet my Wife Fa'izaa.." Ban taba ganin mutum irin sa ba,shi dai kawai na kasance cikin Farinciki shine Burinsa,yana da tarin ilimi in yana Turanci kamar bature,sannan wani abun da ya kara Burgeni da shi ko waya zai yi da yan'uwansu na benue sai yace min"Zamu yi fa yaren mu kada kiji wani iri Faa'iza.." Ko kuma in yana waya da su Kafayatu da
Chapter 57 · 0% Book details