Sashe 9
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ya Khamis, kadena" cikin fushi yakara dafata yace "baza'a denan ba, waiba auren mu za'ayiba" sake kabar da hanun tayi tace "in as much as ba'ayi auren ba u do not gave any right, kadena tabani nafadama wlh zan hadaka da Maman mu" cikin fushi ganin yanda takemai ihu kaman ta girmeshi yace "kihadani da Baban kuma ba Maman ku kadaiba, koyau na dirka miki ciki babu abinda zai faru saidai arufa asiri ayi auren mu yan uwan jini ne idan aka tona kanmu aka tonama asiri" rarrafawa tayi zata sauka daga gadon ya janyota yasake wurgata da karfi yahau kanta yakai hanunxhi yana kokarin taba kirjinta, fashewa tayi da kuka sosai dan gani tayi fuskarshi ma ta chanza kaman ba Ya Khamis din dasuke firan soyayya mai dadi ba amota, rike hanunshi tayi gam ta ganna mai cizo buge mata baki yayi ya fizge hanunshi yana cizan lebenshi sabida zafin cizon datamai yace "shit dan ubanki nikika ciza haka, to wlh saina taba nonon kimutu ai nawane" yasake kai hannu zai taba suka shiga dambe, marin bakinta datake ta ihu dashi yayi yasa hannu ya barka gaban rigan yasa hannu zai taba boobs din hanunta daya kamo wani waya kaman ta chaza ta fizgo ta shaudamai da duka karfin ta ihu yayi yasaketa, dirkowa tayi daga kan gadon ta kwasa da mugun gudu ta tsugunna taja gyalenta daya yar tabude kofa tafita daga dakin, tashi yayi da gudu yabita yana kwala mata kira. "Rauda, Rauda ina zaki? Bakisan ko ina a Suleja ba ina zaki?" yafa gyalen tayi tarufe barkakken riganta kanta ko dan kwali babu tafito tsakar gidan tana kuka tana waigen bayanta tai wajen gate, bude gate tayi tana waigen baya tafita da mugun gudunta tana waigen baya fadawa tayi kan mutum daga ita har wanda tafada kai sukai baya suka zube. "Auzubillahi, wayyo Allah na Ammi na" Aneesa dake tafiya taji an fado kanta kaman aljani ya diro daga sama tai ihu, arude Rauda dake kuka sosai batare data dagata ba ta juyo ta kalleta, ware ido Aneesa tayi cikin tsananin wahala tace "dagani zaki karyani" tai maganan kaman zatai kuka dagata take shirin yi daidai lokacin Khamis yabude Gate din zai fito a mugun tsorace Rauda tafada jikin Aneesa tararrike ta sumewa ne kawai Aneesa batayiba dan Rauda nada nauyi wlh, sakin kuka Rauda tayi tace "dan Allah kitaimake ni wanan mutumin wants to r...." daidai lokacin Khamis yakaraso ya fincikota yace "ke mahaukaciyan inane zaki kashe yar mutane ne, jibi yanda kika fada kan mutum?" ya kalli Aneesa dahar hawayen wahala sun fito daga idanunta dasuka fiffito yace "sannu tashi, Rauda bata da natsuwa" tashi zaune Aneesa tayi da kyar tana tattara kayan lallenta data siyo daga kasuwa tana zubawa a ledan su, ganin haka yasa ya fizgi Rauda zai shiga da ita cikin gidan, fashewa da kuka Rauda tayi tana kokarin kwace kanta daidai lokacin idanun Aneesa suka sauka akan barkewan rigan jikin Rauda sabida iskan daya daga gyalen sama wani irin kallo datake binshi dashi yasa cikeda rashin gaskiya yasa hannu ya gyara gyalen ya rufe bakin Raudan da hanunshi yadanyi dariyan rashin gaskiya yace "don't mind this girl kanwata ce, laifi tayi Maman mu tace nakamota shine hartana neman kaiki lahira" ya fizgeta zai shigar da ita cikin gidan, yanda Rauda ke ihu tana so tai magana hawaye na bulbulowa ta idanunta tana dukan hanunshi daya rufe mata bakida shi tana kallonta yasa ranta yabata wani abu, wani karfine yazo mata tashi tayi tsaye ta sauri tasha gabansu ta bubbude hanunta gaban gate din tace "saketa ina zakakai yar mutane, saketa wlh kona taro maka jama'a amaka dan banzan duka" wani matsiyacin kallo yamata yace "tashi mana daga hanya ke, meruwanki da family matter, tashin mana daga hanya kona kakkaryaki" sosai taji bataji tsoranshi ba kodaya, daure fuska tayi tace "saika saken mata baki naji daga bakinta kai yayan tane ko Family matter ne inba hakaba wlh bazaka shiga gidan nan ba, ita mamar taku dake cikin gida tafito dakanta tamin bayani cewa ita tace ka kamota sainai tafiyata, barima kaga wani abu" bakin jan hijabin ta takama ta tsugunna takamo bakin skirt din Rauda ta dauresu tare gam gam ta mike tsaye tace "shaida tabiyu bazan bar wurin nanba, ka saketa wlh tamin magana da kanta inba hakaba zan maka jina jina bar ganinka babba kaci yeast kabude dagadaga zanma" dudda dai yaga Aneesa na neman tonamai asiri dan tsirarrun jama'a anguwan daketa wucewa sai kallonsu suke amma saida yay dan murmushi ganin yar yarinyar dazata mai dagadaga. "au murmushi kake ko, nace kasaketa tamin bayani da kanta" tai maganan tana fizgo hanun Raudan dake kuka har lokacin mara sauti, cikin fushi yasaki bakin Raudan yace "gata, ke fada musu muba Wa da kanwa bane?" azatonshi yanda yayi Rauda bazatai maganaba fashewa Rauda tai da kuka talabe abayan Aneesa tariketa gamgam tace "help me, rap...." kansu yayo da sauri Aneesa tajata suna neman faduwa sukai gefe suna neman faduwa sabida yanda ta daure kayansu tana hararan shi, cikin muryanta dake rawa sosai tace "inane gidanku ki kira yan gidanku to" ta juya tana kallon layin tabuga uban ihu. "ihu jama'a" ta cigaba da komawa baya tana kare Raudan dake bayanta tana hararan Khamis din tana kalle kallen anguwan dabataga kowa ba kaman an dauke mutane, dan murmushi yayi shi mamaki ma Aneesa kebashi ganin fizga daya zai mata ya karairayata take mai wani tsiwa. 7️⃣ & 8️⃣