Sashe 44
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abakin kofan flat din Ammi Momma ta tsayar da kowa ta kalli daya daga cikin kawarta dake rike dawani buta irin butan da dinan na silver dake cikeda ruwa tace "kawo butan Hauwa tai alwala sai a shiga daki" Ammi suka ba butan ahankali Ammi ta tsugunna tafara alwala ana guda ana wake saida ta gama tass sanan aka sa tai bismillah aka bude kofa ta shiga da kafar dama kasa kulle baki Aneesa tayi dataga dakin da akace na Ammin sune, dakine mai benefa a tsakiya, innalillahi komi na dakin sabo fill ga kamshin furniture's nan ko ina, kawayen Ammi ma kasa shiru sukayi sai masha Allah ake, azuciyoyin su suna ashe saisa taki aure jira take saita zaba takuma dirje, wanan gidan arxiki haka dole tai zaman kusan shekara sha tara ba aure gashinan yanzu ai yabiya ta chasko Alajin Allah kice bana sai makka su Rukayya da yarta. Sama sukayi da Ammi yayinda ake shigo da kayansu ciki har dakin Ammi suka kaita dayaji kaya gawani lumtsetsen gado royal, Momma takama hannun Aneesa suka fita daga dakin Ammi su biyu kacal wani daki dake kallon na Ammi tabude dakin yaji kaya ga fenti baby pink ta kalli Aneesa dake kallon ko ina tace "ga dakin ki nan" wani irin ware manyan idanunta Aneesa tayi ta nuna kanta tace "yanzu wanan hadadden dakin ne nawa Mummy?" gyadamata kai Momma tayi tace "eh naki ne daughter" wani irin rungume Momma Aneesa tayi tana tsalle tama manta batasaba da matan da kyau ba tsabagen murna tace "thank you, nagode nagode nagode Mummy kinji" sai kuma tasaki kuka sosai Momma taji Aneesa ta burgeta dan itama kaman Dady take tanason appreciative person komin kankanin abu ka nuna kaman a maka kyautan makka ne abun namata dadi, hannu tasa ta share hawayen datake tace "mena kuka? So kike maman ki ta shiga damuwa?" da sauri ta girgixa mata kai tace "Mummy dadi nakeji am happy, Ammi na is happy, kina sonta kuma Abba nason ta, jibe gidan da kuka bamu saisa nake gode miki, thank you so Mummy kinji Allah yabiya muku bukatun ku na alkhairi" rungume ta Mummy tayi kadan sanan tasake ta tana kallonta kaman mai tunani sai tace "kinsan menene?" da sauri Aneesa ta girgiza kai Momma tace "zan miki kawa, ko dayake bari Ince namiki kawa y'ata ce sunanta Ihsan, she's your age mate zan taho da ita nan gobe, ai zaki dinga zuwa gidana hutu ko" da sauri ta gyadama Momma kai tace "eh zan dinga zuwa Momy" "gud, yanzu stop crying zomu koma wajen maman ki kinji" murmushi tayi tace "to" Momma tace "to acire hijabin mana ustaziya ai anzo gida ko" gyadama Momma kai tayi ta zare hijabin tareda linkewa ta ijiye kan gado duk Momma na kallonta sai taji Aneesa ta kara burgeta abinda Ihsan bata iyaba kenan kome tacire daga jikinta saidai ta yar, hanunta ta kama suka wuce suka koma dakin Ammin ba'a jimaba Momma tafito ta sauka kasa dan kiran Dady ta sanar dashi matan shi basu kawo musu abinci ba ga baki, ko ruwa basu kawoba, fada Dady ya dinga yi danya fadamusu suyi harda ijiye musu kudi, hakuri Momma tabashi tace ya sharesu yanzu zatasa kawayen ta sudafa, ita da kawayenta ta tattara sukai store din gidan suka shiga girki mai rai da lafiya.
Wuraren 8 na dare Dady da Aliyu suka shigo gidan ganin Aliyu zaiyi hanyar part dinshi yasa Dady yace "let's go Son ka gaida new Mum dinka" yatsine fuska yayi ahankali yace "not today Dad, mutane sunyi yawa a shashin, am having headache inaso nadan kwanta".
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
3️⃣2️⃣
Fuskarshi Dady ya shafa yana kallonshi kaman maison gano wani abu cikeda damuwa yace "Gadanga na are you okay?" murmushi ya kakalo yace "yes Dad am fine, bari naje nai bacci, my regards to new Mum" gyadamai kai Dady yayi yace "love you Son" murmushi Aliyun yayi yace "I love you too old man" yawuce da gudu, dariya Dady yayi cikeda sonshi yace "zakaci gidan kune nine old man din" yajuya yana tafiya yace "kagamin yaro in karo amaryata yana cemin old man" yacigaba da tafiya yana kiran number Momma bamata amsaba tafito tazo wurinshi kudade masu yawa yabata yace "gashinan kibama wayanda sukazo, motoci na jiransu su fito amaida su gida" ahankali tace "to Yaya, nima zan wuce gobe zan zo, nama Aneesa alkawarin kawa so zan kawo mata Ihsan" dariya Dady yayi yace "I see, shikenan Allah kaimu gobe, ki kadomin wanan mai kunen kashin" dariya Momma tayi tace "Abdul shi zanma saka ya tukomu" da sauri Dady yace "kafin kiwuce ki kawomin Rukayya da Aneesa bangare na zan hada su namusu magana ne" da sauri Momma tace "to Yaya" tawuce tai hanyar flat din Ammi shikuma Dady yawuce flat din sauran matan shi yana fadamusu azo shashin shi harda yara sanan yawuce part dinshi, wanka ya shiga yay da ruwan zafi sanan ya shirya cikin simple jallabiya fara mai kyau dayadan fito da tebanshi ya feffesa turare, jin hayaniya afalon shi na yara yasa yagane sun soma zuwa, karasa shiryawa yayi tsaf yadauko faran hulan kwankwasa kaji hadisi yasa sanan yafito daga bedroom dinshi ya sauko kasa yana kallonsu da sauri kananun yaranshi na wurin Amaryan shi Amna da Ashna suka rugo da gudu. "oyoyo Dady" , murmushi yayi ya tsugunna ya dauke su dukansu sai jan gemunshi suke yana murmushi yana satan kallon duka matayen nashi dasuka zauna akan manya manyan kujerun nashi ko wacce tai kini kini da rai adole an musu kishiya barin ma Amarya, dan murmushi yayi ya kalli yaranshi su Rauda dasu hajar da sauran yaran dasuka dan tasa duk suna zaune akasa akan makeken carpet din wasu na wasa wasu na hira, karasawa yayi ya zauna akan kujeran wacce take nashi ne babba yana wasa da yaran suna dariya Rauda na murmushi dan ita bataga rashin sonsu da Dady bayayi ba da Maman su ke fada, wai Aliyu kawai yakeso ayaranshi, ita bataga hakan ba yanson su, yanason duka yaranshi, dankome suke so yana musu yana wasa dasu, Aliyu maraya ne, basu sonshi, basu kula dashi basa bashi abinci, sun tsaneshi ba dole yakula dashi da kanshi ba.
Cigaba da wasada yaran Dady yayi daidai yana jira yaji any of matayen nashi wata tagaishe shi amma basu gaidashi ba, sai kumbure kumbure suke, cikin fushi Maman su Rauda tace "wai wa muke jirane haka ake batamana lokaci" cikin fushi da kunan rai Amarya tace "ganemin fa, kya tayani tambaya sai, an shanyamu saikace kayan wanke ko yar gidan sarki muke jira ai sai haka" baki Dady yabude zaiyi magana Momma tabude kofa suka shigo itada Ammi dake sanye da hijabi har kasa sai Aneesa, itama sanye da hijabin ta har kasa tana gefen Ammin ta har wajen kujera Momma takawo Ammi da Dady yabi da kallo tace "ga kujera ki zauna" zama Ammi tayi ahankali tadan dago kanta ta kalli Dady dake kallonta cikeda natsuwa da tsantsan girmamawa tace "ina yini Alhaji, barka da dare" har wani irin lumshe ido Dady yayi da Ammi ta gaidashi muryanta na ratsa kowani bangare najikinshi, kafin ma yabata amsa ta juya ta kalli sauran matan dan kallo daya ta musu tagane matayen Dady ne tace "ina yinin mu" zama Aneesa tayi gefen kafar Ammi tace "ina yini Abba" murmushi sosai Abba yayi yace "lafiya lau daughter na, ya gajiya" cikeda kunya tana kare fuskarta da hijabi dan dakin da mutane da yawa tace "Alhamdulillah" sanan ta kalli matayen da Ammin ta ta gaida basu amsa ba tace "ina yini" dan gajeren tsaki maman Rauda taja, har ranshi Dady yaji tsakin baice komiba yasan dama bazasu amsaba ya kalli Momma data tsaya kallon komi yace "sun wuce?" "eh sun wuce yaya, nima natafi saida safe" "nagode" hannu Rauda tadagama Momma tana murmushi tace "Momma saida safe ki gaidamin da Ihsan" murmushi Momma tayi tace "zataji Rauda" tabude kofa tafice.
Ajiyan zuciya Dady ya sauke kafin ya gyara zama yabude taro da addu'a sanan ya kalli yaranshi dake zaune kan carpet din yace "yarana" atare suka amsa dukan su "na'am Dady" murmushi yayi sosai yace "na kiraku nanne sabida na nuna muku new Mummy dinku, sunanta Mummy Aliyu kokuma kuce Mummy Aneesa" duk murmushi yaran sukayi suna kallon fuskar Ammi dake kasa banda Hajar datai kini kini da rai, ganin yanda suke murmushi Dady yace "ga Aneesa nan, y'atace itama sanan yar uwarku ce, Inaso kuhada kai kuso juna banda fada kunaji" da sauri duk suka gyadama Dady kai, murmushi Dady yayi shi yasan Allah has blessed him da yara nagari but iyayen su ke batamishi su, ahankali yace "kutashi kuje ku gaida new Mum dinku" da sauri suka tashi har ana rige rigen zuwa murmushi Ammi tayi ta rungume su tana shafa kansu sai gashe da ita suke. "Mummy Aliyu ina yini, Mummy Aliyu good evening" haka suketa gaidata, Rauda ma tazo tana murmushi tace "sannu da zuwa Mummy" murmushi Ammi tayi ta shafa fuskarta tace "nagode y'ata" Hajar ma tasowa tayi ba yabo ba fallasa tace "ina yini Mummy Aliyu" lafiya lau Ammi ta amsata ganin yanda ta gaidata da kyar sanan duk suka koma suka zazzauna, murmushi Dady yayi ya kalli Ammi yace "dukan su yarana ne, su goma sha tara ne Rukayya" ya kalli yaran yace "to duk kutashi kutafi ku kwanta zanyi magana da iyayen ku" tashi sukayi ahankali harda Aneesa da Rauda tamiko mata hannu dan tun dazu data shigo take kallonta tagane ta ita Aneesa bamata ganeta ba har yanzu dan ranan dataganta tai buzu buzu, murmushi Aneesa tayi Dady na dan dariya yaji yakara son Rauda suka fita daga dakin Mama nabin bayan Rauda da harara suka rufo kofan.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461 sainai adding dinki a group din a tsakanin soyyayya_
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_