Sashe 67
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kaman daga sama Dady yaji ana bubbugawa kofa ana kiranshi da sunan Ya Aliyu dayake suna bedroom ne saisa basujiba, Ammi ce ta tureshi tace "subhanallah, Alhaji Aliyu, tashi muje muga" da sauri Dady yadagata yadau boxer shi yazura tareda daukan jallabiyan shi yasa yay sitting room dinshi da sauri, doguwan riga ta Ammi tazura tareda saka hijabinta tabi bayan Dady da sauri, daidai Dady yabude kofa, da sauri ya tare Rauda dake neman zubewa muryanta harya shake tsabagen yanda take kwalamai kira, da sauri yace "subhanallah bani ruwa Ummu Aliyu" da sauri Ammi takoma ta dauko ruwa tabude mai tabashi karba yayi zaibama Raudan ta karban da hannunshi ta hanyar mikewa daga jikinshi tamai pointing flat din Aliyu tana haki tace "D....Da...dy, Ya....Y....Al....yu mutu, mutu zai mutu" arude Dady yace "w..... Wat? Meya sami Aliyu na?" kasa magana tayi dan her heart is beating way too fast zaunar da ita yayi a wajen yace "jikina yabani ba lafiya zauna da ita anan Ummu Aliyu, bari nadubo Aliyun" da dan gudu gudu sauri sauri Daddy yay flat din Aliyu tareda tura kofan yana kiran Aliyu. "Gadanga na, Gadanga na kana ina? Meya hadaka da Raudan ka ya......" kasa karasa maganan yayi sabida yanda yaga Aliyu na kakarin mutuwa kumfa nafita daga bakinshi kaman yana wasa da shower gel, wani irin bugu kirjinshi yabada "dududu-dum!!!" bakinshi ma rawa ya shigayi, baimasan takamaimen inda hankalinshi yake and not knowing mema zaiyi, ahankali yadaga kafanshi yana pointing Aliyun da yatsa yace "Gadanga na mehaka kakeyi you know this is a hard joke ko" yay maganan yana tsugunnawa agabanshi ahankali yakai yatsanshi kaman wanda yazare yadaura kan tongue dinshi yace "me haka kakeyi? Why are you playing with your tongue kamaida shi ciki wai liquid sabulu ka kurba ne da bakinka ke kumfa haka Gadangana? Why are you struggling and stretching like this? Me kake jujjuya idanunka kana kafar da idanu iyye, kai Aliyu, Son" Dady yakirashi yana jijjigashi......
Ganin Rauda tadawo daidai yasa Ammi ta shafa kanta tana mata murmushi tace "menene why are you like this? Laifi kikama yayan naki?" da sauri Rauda ta girgixa mata kai tace "Mum Aliyu mutuwa Ya Aliyu zaiyi wlh he's doing somehow?" adan rude cikeda wani irin yanayi Ammi tace "kaman ya mutuwa zaiyi, what sort of joke is that?" da sauri Rauda na kuka sosai tace "wlh wlh da gaske naje dakin naga....." Ammi bamata tsaya taji mezata ceba ko takalmi ba tasaka ba tai flat din Aliyun tabude kofan, babu kowa falo saidai taji maganan Dady sama sama hakan yasa tai hanyar inda takejin maganganun Dady, abude Dady yabar kofan hakan yasa ta tsaya tsak numfashinta yadan tsaya kafin ahankali yadawo ta shigo dakin sosai tana kallon yanda Dady ya rungume Aliyun dake mukurkuso yana surutai da bamata gane meyake cewa da sauri ta tabashi tace "Alhaji, Alhaji tashi mukaishi asibiti" kallonta Dady yayi for some seconds saikuma yamata murmushin nan nashi mai kyau yace "wasa yakeyi min, soyake yaga nadamu, my Boy is playing pranks, April fool ne don't worry ummu Aliyu, wasa yake mana ba dazunan muka dawo daga gidan rasuwa tareba so he's just joking" ahankali Ammi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un" kafin da sauri tamike tsaye tafito da saurinta da Rauda dake kuka sosai sukaci karo, da sauri Ammi tace "jeki kiramin bodyguards din baban ku da driver ku imaza Rauda" da gudu Rauda tajuya Ammi kuma takoma daki ko one minute ba'ayiba bodyguards din Dady suka shigo dakin ganin Aliyu ba karamin hankalin su tashi yayi ba da sauri sukai wajen suka karbeshi daga hannun Dady, Dady yamike tsaye yace "kai ina zaku kaimin d'ana wasa fa yakemin" da sauri Ammi ta girgixa mai kai tareda cupping face dinshi ahankali tace "Alhaji look at me, kadawo hayyacin ka okay, Aliyu is sick you need to be back a hayyacin ka your son needs you, call ur doctor Alhaji" da sauri ya lumshe idanunshi kafin ahankali yabude maganganun Ammi sun shiga brain dinshi sunyi resetting na brain din ahankali Ammi tace "kace innalillahi wa innailaihi raji'un" ahankali batare daya bude idanun ba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Ummu Aliyu da gaske Aliyu na nagani lying here kumfa na fita daga bakinshi?" hannunshi Ammi tarike tace "let's go to the hospital first bodyguards dinka sun fita dashi" da sauri suka fita Ammi ta zura wani takalmin Aliyun datagani abakin kofa tabi Abba Rauda ma tabisu tana kuka sosai, sauran Matan Dady duk suka fiffito suna kallon ikon Allah jin hayaniya da kukan Rauda daya cika gidan sosai.
Ahankali Aneesa da tun lokacin dataji muryan Rauda na kwalama Dady kira ta tashi ta tsaya a window tana kallon tsakar gidan tana kuka sosai ta sulale akasa gani datayi anfito da Aliyu kaman wanda yamutu kumfa nabin bakinshi yana did diga a compound dinsu, sai karanto duka addu'an datasani take so dama da gaske yake baida lafiya dama da gaske ne, she regret abinda tamai she regretted it, wani irin kuka tafashe dashi da tadade batai irinshi ba.
Wani babban private asibiti number asibiti da manyan Abuja keji dashi suka tafi, tun kafin sukai Dady ya danna ma babban likitan asibitin kira akan gashinan zuwa da danshi baida lafiya atanadi komi, Ammi tasan cewa Dady na tsananin son Aliyu amma bata taba sanin haka yake mai wanan mahaukacin son ba, Alhaji yadawo kaman wani zararre har fakan idanunshi take tana tofamai addu'a akai sanan tana kiramai sunayen Allah yana karba, cikin ikon Allah suka kai asibitin already anzuba nurses da hadadden gado agaban reception ana jiran senate president da danshi karban Aliyu da kaman babu rai ajikinshi sukayi ciki dashi Dady yabisu akai theater dashi aka rufo kofa batare da anbari Dady yabisu cikiba,.
Ahankali Ammi tazo har inda take, dan murmushi yakakalo mata ganin yanda dukta damu fuskarta ya shafa murya chan kasa yace "kidena damuwa am fine okay" gyadamai kai tayi tareda kakalo mai murmushi dan tasan he's just saying that to make her feel better, to calm her down, ahankali yace "muje su kaiki gida kiyi wanka akwai najasa a jikin mu" cikeda damuwa Ammi tace "kaifa?" "anjima zanzo nai wankan in sha Allah" gyadamai kai tayi tarike hannunta cikeda so sukai inda bodyguards dinshi suke tsaye yace "ku kaita gida" cikeda girmama wa sukace to sukai gaba Dady yace "bisu, I love you" gyadamai kai tayi ahankali tace "I love you too, be safe for me okay" gyadamata kai yayi tajuya tafita tana waigenshi kaman yanda shima yakasa dena kallonta yana bala'in son Ammi sosai harta shiga mota saida aka tada motan sukabar asibitin sanan yakoma gaban dakin yaciro wayanshi daga aljihu ya kira Momma.
46/47
Wuraren 5 suka shigo gidan parking bodyguard din sukayi daya daga cikinsu ya zagayo da sauri suka bude mata ahankali tafito hada ido sukayi da Maman su Rauda dake gaban flat dinta kan plastic chair tanacin stick meat, wani banzan kallo datama Ammi yasa tadauke kai batare datasake kallonta ba tazo zata zuwa saida Maman su Rauda tabari tazo daidai kusada ita sanan tadanyi shewa tace "wayyo yar gaban goshi murmushin bazai wuce daga yanzu zuwa safiya ba, hahahah" ta kyalkyace da dariya tareda zaro nama daya daga stick din ta jefi Ammi dashi chak Ammi ta tsaya ta juyo ta kalleta gira daya Mama ta dagamata tace "au sannu nazaci karyan gidanan nefa ashe kece, yamai jikin?" bakaramin zafi maganan Mama yama Ammi ba amma tadanne tawuce tai gaba Mama takara kecewa da dariyan tsokanan yau duniyan dadi take mata she just use just a stone like dutse dayafa kacal dazata hargitse rayuwa hudu dashi.
Kofar flat dinsu tabude da sauri Aneesa data kifa kanta akan kujera tana kuka tadago kai idanunta sun kumbura harsun godema Allah da gudu ta taso tafada jikin Ammi tace "Ammi ya jikin Ya Aliyu ya warke?" ajiyan zuciya Ammi tasauke tareda maida kofar tarufe ahankali tace "Alhamdulillah da sauki dena kuka" dagota tayi daga jikinta tasa hannu ta share mata hawaye tana murmushi tace "da sauki karki damu yayanku zaiji sauki, jeki hadamin tea bari na naje na watsa ruwa.
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_