Sashe 48
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun asuba Aneesa ta tashi dan wani irin jin dadi da alfahari da sabon gidan yan gayun su take dudda babu datti amma saida ta gyara ko ina tun daga kan dakin Ammin ta har kasa, sanan ta dauko burner da turaren wutan da Ammi su tasa amata ta kunna wani shegen turare dayasa ko ina na gidan na kamshi sanan ta wuce kitchen so take tama Ammin ta da Abban ta breakfast din safe, kitchen din ta shiga tana kallon ko ina abubuwa ma dayawa tasan yanda ake amfani dasu irinsu gas din dasu oven da akwaisu a bakery datake aiki, store ta shiga ganin su Irish da sauran su yasa tadebo su Irish dayawa ta fere ta yanka ta wanke sanan tai hitting oil a pan tafara frying, takoma wajen fridge din datagani a kitchen din tabude ganin su frozen kaji ne da kayan ciki yasa ta dauko wani babban liver da kidney ta shiga yankasu so take tai liver and kidney source, sosai aiki ya kankama.
Wayarta data daura kan saman fridge ne ya shiga kara da sauri ta waigo tana kokarin kashe tap din datake dauraye plate, murmushi tayi taja towel tana goge hannunta tace "hala Ammi nane" karasawa tayi tadau wayan da saurin ta ganin ba Ammi bane number ne yasa ta tsaya tai turus tana kallo tadan turo baki tace "waye wanan? Ashema ba Ammi na bane, ni idan yan lalle ne koma kunzo gidanmu mubar gidan" tai maganan tai picking call din tareda dakaiwa kunnenta, cikin siriruwan muryanta tace "Hello, hello waye?" lumshe ido Aliyu yayi har chan cikin zuciyan shi yaji muryan nata wani irin ajiyan zuciya ya sauke mai kara dahar saida Aneesan taji, faduwa gabanta yayi hakan yasa tai shiru batare data kara cewa komiba, murya chan kasa irin na wanda ke cikeda damuwan nan sosai Aliyu yace "am sorry Aneesa, am sorry for what happened the last time I came, I...i...was...jea..." katse wayan Aneesa tayi tareda kashe ma wayan gabaki daya ta ijiye kan saman fridge din kirjinta na racing har lokacin ba tadawo daidai ba tarasa mesa mutumin nan nada wani irin strong effect akanta ita bata taba ganin namijin da ko magana yake mata saitaji wani iriba, cikeda tsiwa tace "ni me ruwana dakai dazaka wani cemin sorry, koma kazo gidan namu basai inka kara ganinaba, masifaffe kawai, sai yima mutum ihu akai kaman wani uban mutum" tajuya ta cigaba da aikinta tana kwashe Irish din tana zubawa Awani hadadden kula sanan tana hada source kuma. "iyye me daughter na take dafamana haka?" jin muryan Dady yasa tajuyo da sauri yana ta bakin kofan kitchen din a tsaye murmushi tayi tadan dukar dakai tace "ina kwana Abba" shigowa kitchen din Dady yayi yace "ai har sama naje banganki ba nace waya daukemin ya, ashe kina nan, naga kin gyara ko ina tun karfe nawa kika tashi haka?" murmushi tayi tace "tun asuba na tashi Abba shine bayan nagama komi na daura muku breakfast" sosai Dady yaji yanason Aneesa sanan yakara son Ammi dan abinda yaranshi mata basu iyaba kenan yanzun nan ma yaje yatada yaran kowani daki dan su shirya hadda yau lahadi, ji yayi kaman yama kwaso duka yaran yabama Ammi tabasu tarbiya irin wanan databama Aneesa, he wish tuntuni yamasan Ammi ya aureta, karasowa gaban gas din yayi ya shafa kan Aneesan yana kallon abincin yanda yay kyau sosai cikeda murmushi Aneesa tace "na zubama Abba?" murmushi Dady yayi yace "a'a saina dawo daga kaiku makaranta zanci, ai kinkusa gamawa ko?" gyadamai kai tayi da sauri tace "eh nagama miyan, wanan Irish din dake wutane na karshe" gyadakai Dady yayi yace "gud, kina gamawa kije kiyi wanka ki shirya hadda zan kaiku, inkin fito zan kawo miki lunch box daga store saiki zuba naki ciki dan tawas yayi babu lokacin da zaki zauna kici inkinje makaranta sai kici" cikin murna sosai tace "to Abbana, nagode" murmushi shima Dady yayi duk inta cemai Abbana dadi yakeji sosai gatada yawan godiya kaman maman ta, wucewa yayi yafita yay part dinshi, tundaga falo yaga falon yay tsaf tsaf abinda matayen shi basayi Kenn saidai mai aikinshi yamai, murmushi yayi yanabin ko ina da kallo yay bedroom akan dadduma yaga Ammi sanye da hijabi tana karanta wani littafin zikiri nashi, ganin Dady yasa ta rufe ahankali ta ijiye ta mike tsaye tana kallonshi yanda ya jingina da kofa yay folding hannu a kirji yana kallonta,
[14/03, 08:14] Aishat Muhammad: Karasowa tayi har gabanshi hanunshi daya rungume takamo takai bayanta kafin ahankali ta shige jikinshi ta rungume shi murya chan kasa tace "ina kwana yallabai na" lumshe ido Dady yayi yana shafa tattausan bayanta murya chan kasa yace "best greeting ever, morning Yallabiyar Yallaban ta" dan dariya dukansu sukayi atare dan yanda Dady yay maganan was damn funny, yana rungume da ita yay wajen wardrobe dinshi yabude wani fitinannen shadda mai ruwan sky blue yaciro nashi da nata dinkaku nata doguwan riga an mata stone work daga sama zuwa kasa murya chan kasa yace "ataimaka a shirya ma yallabai cikin kayan nan" murmushi Ammi tayi batare data ce mai komiba ta cire hijabin ta shiga shiryawa kaman yanda shima Dady ya shiga shiryawa cikin kayan yana kallonta, rigan kaman an aunata juyowa Ammi tayi ganin ita yake kallo yasa ta nuna kanta tace "aunani kayi batare da nasani ba ne Alhaji na" dan dariya Dady yayi yace "dole nasan ya abinda nakeso yake tahonan kiga" yaja hannun Ammi zaunar da ita yayi agaban kujeran madubi ta zauna sanan yakoma wajen wardrobe din wani dan akwatin sarka yadauko yadawo yaboye a bayanshi yace "rufe idanun" kulle ido Ammi tayi ahankali yabude akwatin wani sakan zinare ne mai bala'in kyau yaciro ya sanya mata ahankali Ammi zata bude ido yace "a'a ba yanzu ba" da kunne da awarwaro yasaka mata yana kallonta ta madubi yanda tai kyau ahankali yace "bude idanun" ahankali Ammi tabude idanunta tana kallon kanta amadubi yanda sakan zinaren yamata kyau wani irin dan ihu Ammi tayi ta rufe bakinta tana zaro ido ganin gold sarka ajikinta kafin ta tashi da sauri tafada jikin Dady da gudu tana tsalle kaman wata yarinya tace "is so beautiful, so gorgeous, oh I love it, thank you mijina, abin alfahari na" yanda ta kanannade Dady yasa yaji yana neman zaucewa cikin dishashewan murya yace "zaki hanani kai yara makaranta ko Rukayya kike min wanan abu haka wash Allah" dariya sosai Ammi tayi ta daga shi tareda tashi dashi zaune tace "tubanake" dariya Dady yayi yadau mayafi ya yafamata da kanshi kayan data cire ya linke yasaka a wardrobe dinshi yakama hannunta yace "muje" fitowa sukayi daga dakin sunyi kyau bana wasaba har store compound din ya kaita yana nuna mata komi kafin ya dauko new lunch box na yanmata da kuma goran bottle na yan gayun yaran nan karba Ammi tayi daga hannu shi ta tayashi rikewa sanan suka fito sukai shashinta, daidai lokacin Aneesa ta sauko tana sanye da dogon rigan atampa milk da gold sai wani milk color hijabinta mai hula har kasa ganin Ammi yasa tai wajen Ammi da gudunta Dady na dariya yazauna kan kujera, kallonta Ammi tayi tace "ina zaki kika shirya haka" murmushi tayi tace "Abbana ne yace na shirya zai kaimu hadda" ahankali Ammi ta kalli Dady intace bataji dadi ba tai karya yanda Dady ke nuna ma Aneesa so yasa ta cikin yaran nashi da gaske shine yafi komi yimata dadi a lamarin, batare da Dady ya kalleta ba yana kallon TV yace "bazaki je kibama yarinya na abinci ba sai kinsata latti tawas harta wuce da minti goma" murmushi kawai Ammi tayi cikeda son Dady ta kalli Aneesa tace "muje kitchen din, mekika dafa haka yaketa kamshi?" binsu da kallo Dady yayi harsuka shiga kitchen yanajin yanda suke hira Aneesa na dariya Ammi ma nadan dariya, hada mata abincin Ammi tayi sanan ta hada tea tajuye agoran Ammi sai kallon Aneesan take the joy she's seeing a fuskar Aneesan kadai yasa taji she can withstand koma wace irin kaddara ce inhar daga gidan nan just so wanan happiness dinan bazai gushe daga fuskan Aneesa ba, goran tamika mata Aneesa ta karba duk tarike suka fito Dady ya mike tace "yauwa muje" hannu Aneesa tadagama Ammi tace "bye bye Ammi na" hannu Ammi ta daga mata tace "ayi karatu da kyau, Allah bada sa'a, Abu Aneesa adawo lafiya" wani irin kallo Dady yamata kafin yafaki idanun Aneesa ya kashe mata ido tareda wurga mata kiss, girgiza kai Ammi tayi tana murmushi aranta tace "na auri dan duniya dan boko" parking space sukayi inda Aneesa taga kusan duka yaran datagani jiya yan manya manyan suna wurin duk sanye da maroon hijab mai baje da alamu shine hijabin makarantan, babban sune wacce bata mata fuskan taba ta jiya dake ta Harare Harare a falon Dady tagani tsaye tana danna waya tana taunan cingum, "ban wayan nan Hajara" Dady yay maganan babu alamun wasa kaman zatai kuka tace "Dady fa kirana akayi ka yakuri" "will you give me that phone ba'a hanaku zuwa makaranta da waya ba" and kiyarda cingum din bakin nan naki kafin na kifa miki mari" yarda cingum din tayi tamikama Dady wayan kaman zatai kuka ta tsani islamiyya da wanan had dan mutum yagama University amma Daddy yace saita dinga zuwa haba bude musu babban motar family car Dady yayi mai kiran sienna amma tafi sienna ma girma yace "ina Rauda maisa bata fitoba" ahankali Hajar datai kini kini da rai tace "cikinta ke ciwo" baice komiba dan yasan Rauda nason zuwa makaranta shiga motan sukayi ko wanne dauke da lunch box dinshi yaran sai gaida Aneesa suke Dady yarufe motan ya shiga gaba yaja motar soja yabude Gate suka fita.