← Book details In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 128

Sashe 111

In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Gaban tangamrmen gidansu bodyguard din yay horn sujojin suka bude musu shiga motar yayi yay parking kafin ma sufito su bude Aliyu harya sauko yabude fuskar Ammi ya kalla yana murmushi yace "Mum mun iso" saukowa Ammi tayi batare datace uppan ba tai gaba Dady ma yasauko yana binta abaya, ganin Aneesah taki tashi yasa yana tsaye daga wurin yace "sai nazo nadauki wife ne zata fito" jin haka yasa Aneesah tafito dan tasan bakaramin ajikinshi ba zai iya shigowa yadauketa, ahankali ta sauko zatabi ta gefenshi tawuce da sauri yatare gabanta, komawa tafarayi da baya da baya harta jingina da motar idanunta akasa, ahankali ya shige jikinta dan har cikinta da nashi na gogan juna, arude ta kallai kaman zatai kuka tace "mehaka Ya Aliyu sai Ammi taganmu dan Allah kadena" hancinshi ya goga kan nata yana dan cijan lips yana kallonta yace "to inta ganmu menene ba mijinki bane ba ni, magana zanyi dakene but before then tsaya I need your passport" yay maganan yana kara mannewa da jikinta yasaka hannu a aljihunshi yaciro wayarshi ya shiga Camera ya dauketa hoto sanan ya kalli hoton yay murmushi yace "I love My Barkono" harara ta ballamai da manyan idanunta tace "nine barkono?" dan murmushi yayi yana maida wayan Aljihu dama so yake tamai magana yace "nima ai badake nakeba da hoto nake" da sauri tace "bani ne a hoton ba nine kakecema barkono?" tai maganan cikeda masifa kaman zata dakeshi tana zaremai ido, ahankali kaman zaiyi kuka awani irin shagwabe ya shige jikinta yace "wife am tired ni muje part dina kimin wanka" da sauri ta turashi jikinta har rawa yake tace "M....mehaka Ya Aliyu? Dan Allah kasakeni naje daki Ammi zatamin fada" kaman zaiyi kuka yana turamata baki yace "to zakizo mu kwana tare a flat dina muyi kaman irin abun jiya da daddare?" yay maganan yana murmushi yana kallon fuskarta, awani irin kunyace ta dauke kai kaman zata nitse akasa tana turashi tace "nibansan mekake cewaba" unexpectedly yasakin mata kiss akumatu sanan yakai bakinshi saitin kunnenta yace "baby we haven't had our first kiss yet, am dying to kiss those yummy lips of yours dakike snoring dasu" tureshi tayi sosai wanan karan da duka karfinta zata gudu yarike hannunta yana dariya wanan karan kaman zata saki kuka tace "dan Allah ya Aliyu kasakeni kaji" ganin kaman zata fashe da kuka yasa yace "okay, peck me and tell me you love me" yay maganan yana zuwa kusada ita batare daya saki hannunta ba, ahankali akuma rude tace "peck" gyadamata kai yayi tareda bata kumatun shi yace "uhm peck me anan" kallon part dinsu tayi da duka flats din gidan ganin bataga ko mahaluki dayaba yasa ahankali tajuyo ta kulle idanunta kam tadaura bakinta kan kumatun shi dake dauke da soft saje, awani irin hankali tasakin mai cool peck da saida numfashin shi yakusa daukewa sanan ta janye fuskarta tajuya da sauri zata tafi yakara riketa da sauri ta shiga kokarin fizge hannun ta, da muryanshi datadan chanza yanayi murya chan kasa yace "tell me you love me first" makemishi kafada tayi batare data kallai ba tace "ni bana sonka ba fada kaketa min dazuba ai mun bata, dama jiya kawai ne nake sonka dan bakada lafiya yanzu kuma oh'oh" dan dariya yayi yace "bakisona kimanin kiss" murgudamai baki tayi tace "niba kiss bane peck ne ai" dan ware ido yayi yace "oohh I see, okay baki sonane...." dan shiru yayi yawani irin jawota cikin jikinshi tana tureshi amma saida yasata a kirjinshi yace "bakisona ne shine u were screaming in pleasure wen I was giving nonuwan nan nawa the first ever suck of their life" yay maganan yana kai hannunshi zai tabamata nono da tuntuni yake kallonsu tacikin hijabi, ihu tayi da karfi tsabagen tsoron dataji takoma baya da sauri dan karya tabamata ciwo suke sanan ta fizge hannunta da karfi taruga da gudu ta tafi flat dinsu Aliyu mezaiyi inba dariya ba sai dariya yake kaman bashine mara lafiya ba, when love is real is just so sweet and warm to the soul, jibidai kaman ba dazunan suka bataba amma daga ita harshi sun manta sun shirya, anytime they are together they create magic, he just believe shi da Aneesah can overcome anything in this life.

Ahankali tabude kofar flat dinsu Ammi data gani afalo ta daura kafafunta dasuka dan kumbura kan center table yasa gabanta yafadi sosai dat means taji ihun dataji, cikeda masifa Ammi tace "ki wangale kofan kinji duka kusan duniya su cikamin daki dama ban nemeki ba ai kibi mijinki ki tafi flat dinshi saikiji dadin yin ihu da kyau" rawa gabanta ya shiga yi tsabagen tsoro da sauri ta maida kofar ta rufe takasa shigowa dakin ta tsaya anan wurin kofa, remote Ammi ta dauka ta shiga chanza Channel ita kanta tarasa mesa takejin wanan shegiyar masifa da fushi tasan deep, deep, deep down tahakura but she feels dolene tai punishing Aneesah da Aliyu dakuma ubansu babban goron, Aneesah kuma wani shegen haushi take bata, tun dazu kuka take tazaci kukan gaskene, ashe jira take itada Aliyu su kebe itane takejin ihun Aneesah tundaga tsakar gida harnan daki, lallai yarinyar tafa tai aure itama tasan dadin miji, zataci kaniyar tane.

Saka Channel din hausa tayi tajuyo dakai ta kalli Aneesah data kasa barin wajen kanta akasa tace "bance ki tsayamin akaba wuce kije ki daura abinci aci" ahankali Aneesah ta wuce kitchen hijabin jikinta tacire ahankali ta daura kan kofar kitchen din ta shiga girki, cikin one and the half hour tahada white rice da za'aci da Irish and kidney sauce, samin kanta tayi da hada spaghetti na sea food wanda Aliyu ne a zuciyan ta data dafa, saida tagama tass sanan tajuye a wani hadadden bowl ta zuba mozzarella cheese asama tasa a oven 2min yayi ta ciro sanan tadau bowl din tasamai marfinshi takai dining ta jera komi sanan takoma tahada simple juice na apple and Banana dansu kadaine a fridge dinsu shima takai dinning sanan tawuce sama dan watso ruwa.

Ammi tana zaune kan kujera tana kallon aka bude kofa, da sauri ta kalli kofan ganin Aliyu ne yasa ta dauke kai tacigaba da kallonta, karasowa falon Aliyu yayi yazo har inda Ammi take ya tsugunna a gabanta kaman zai mata kuka yace "Mum wlh am hungry sosai, binci komiba tun jiya" juyowa Ammi tayi ta kallai zata rufeshi da masifa amma takasa sabida fuskar tausayin daya mata, dauke kai tayi kaman bazatai maganaba saikuma tace "abinci na dining jekaci" dan murmushi yayi cikeda jin dadi takulashi, ahankali yace "Aneesah taci nata Mum?" juyowa Ammi tayi da sauri ta kallai ganin yanda Aliyu ko kunyan ta bayaji, shiyay tambayan itakejin kunya, dauke kai tayi tace "bansani ba ka tambayeta mana" mikewa yayi kaman dama jira yake tace haka yace "bari naje na kirata Mum tazo muci abincin tare" da gudunshi harwani doki yake ya ganta yay hanyar stairs, juyowa Ammi tayi tabishi da kallo yanda yahau kan stairs din da gudu, haba takama tace "hmmm ba shakka, bazan bari yaran nan sujamin abin kunya ba" tsaki taja tadau remote tana kokarin chanza tasha tace "like father like son, hmmm".

7️⃣9️⃣

Da gudu Aliyu yakarasa hawa stairs din yana kallon dakunan wajen, baitaba hayowa saman ba tunda suka shigo flat din this is the first time dayake hayowa, baima doshi dakin Ammi ba dan yasan dakin master bedroom ne, dakin dake facing nata yawuce, ahankali yasa hannu yabude dakin, babu kowa adakin sai ko ina adakin dayake agyare ga turare an kunna a burner dake wani hadadden kamshi da alamu yanzu aka gama gyaran dakin, atampan dake jikin Aneesan dayagani akan gado yasa yagane dakin Aneesah ne nan, shigowa dakin yayi da kyau yamaida kofan yarufe ahankali gudun kar yay kara yana kallon dakinta yanda komi yake so neat agyare tsaf tsaf, yajuya yay hanyar bayi yana tafiya ahankali ya tsaya gaban bayin knocking kofar yayi batare dayay magana ba dan katasan shine, Aneesah dake ciki tana wanka ne jin anbuga kofar bayin tadaga murya adan tsorace tace "ganinan fitowa Ammi" wani irin makirin murmushi Aliyu yayi yajuya da sauri yay wurin window dakin, da sauri yasaukar da labulayen yana kallon yanda hadari yahadu awaje, karasawa yayi wurin switch din wutan dakin ya kashe, dakin yay wani irin duhu ta yanda koshi kanshi baima gani sosai, lallabawa yayi yaje ya tsaya gaban bayin hannunshi yadaura kan switch din wutan dake gaban bayin ya kashe yakafa kunnenshi jikin kofan bayin yanajin sound din da Aneesah tai making irin na laaaa sun dauke wuta, wani irin thumbs up yayi irin perfect dinan sanan yakoma baya ya makale jikin bango yana jiran fitowar ta.

Ganin sun dauke wuta yasa Aneesah taja towel dinta brown color tadaura sanan tabude kofan tafito ahankali tana sharce ruwan goshinta da yatsa tana daddafa bango da dayan hannun sabida yanda dakin yay duhu, dan tsaki taja tace "ashe ana dauke wuta awanan gidan"
Chapter 111 · 0% Book details