Sashe 71
In Between The Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ahankali Dady yabude kofar flat din Ammi wani calm kamshin turaren nan yamai sallama dakin fess babu datti ko kada kaman ma ba'a rayuwa aciki, ahankali yamaida kofan yarufe yay hanyar stairs ahankali yake tafiya haryakai sama tsayawa yayi agaban dakin Ammi kaman mai tunani saikuma yasa hannu yabude dakin ya shiga da sallama chan kasa babu kowa adakin sai gadon dayagani yadan hargitse, kakarin amai dayaji yasa da sauri yabude kofar bayin Ammi dayagani tana amai yasa yace "subhanallah" ya shiga da sauri yakarasa inda take a tsugunne ya tsugunna tareda dafa bayanta zagin dayaji yasa yace "wat bakida lafiya" ruwa yadeba ya wanke mata fuska tareda zubamata ta kuskure bakinta tana kokarin mikewa tsaye yadagata tareda hadata da jikinshi ahankali ya sauke ajiyan zuciya ya danna bturin dazaiyi flushing aman sanan yabude kofa yafito da ita zaunar da ita yay abakin gado yatashi yadauko clean towel yadawo yazauna yana goge mata baki yana kallonta yay mugun kewanta yarasa me yasa yakasa tsanarta adaddafe yay sati biyun nan batare dayazo ya ganta ba dudda abinda yarta tama danshi, ajiye towel din yayi ahankali yanabin jikinta da kallo rigan bacci ne a jikinta mai V neck da sphagetti hand hakan ya bayyanar da kirjinta dayaga kaman ma sunfi da cikowa, ahankali cikin dan kakkausar murya yace "bakida lafiya shine baki sanar daniba mesa inda wani abu yasame ki fa?" wasu irin hawayen bakinciki ne suka zubomata ahankali tadago kanta ta kalleshi, bayan hannunta tasa ta share hawayen dasuka zubomata murya chan kasa tace "Alhaji akwai maganganu da dama araina wanda nasan koda zan maka su bazaka taba saurata ba, abinda nakeso nafadama nasan alarshin Allah na girgiza duk lokacin da aka fada" dan shiru tayi tasake share hawayen daya zubomata tana share majina, ahankali tace "Alhaji ina rokon ka dan Allah kasakeni!" wani irin sauka maganan tayi a zuciyan Dady kaman saukan kibiya. "ka saken, bazan iya zaman auren nan dakaiba, auren yafitan min arai, bazan iya zama da mutumin daya rabani da yan uwana ba yahanani ganinsu yahansu ganina, bazan iya zama da mutumin daya kullemin y'a ba bansan duniyan datake ba tsawon kwana goma sha shidda yau, Alhaji bazan iya zama dakaiba ka saken ka sallameni nabar maka gida inje innemi hanyar dazan kwato y'ata daga hannun hukuma, Aneesah na" tafashe dawani kuka da shikanshi Dady saida yaji kukan nata wani bangaren zuciyan shi nacemai bai kyauta ba wani bangaren zuciyan nagayamai yay daidai hukuncin abinda tana danshi ne ga Aliyu nan yanzu shirin fitar dashi kadan waje ake dan baya responding to treatment at all.
Cikin wani irin harzukewa Dady kaman zai mareta yace "okay ni da kuka cuta ban taba tunanin zan sakeki ba saike, bari kiji nafada miki Rukayya koda an rataye Aneesa ne bazan taba sakin ki ba, koda kece kikai laifin zan hukunta ki kema daidai shari'a bazan taba sakin kiba ban rabuwa da abinda nakeso, kome zakiyi kiyi ga fili gamai doki aurena dake mutu karaba wlh, mtswww" yaja tsaki cike da baccin rai yace "barima ma nanuna miki zaman aure ma yanzu muka fara" yay maganan tareda cire riga yana yarwa ahankali ya kwantar da Ammi dake kuka sosai ga jikinta zafi dudda haka bai hanashi sauke abinda ke damunshi ba dama a mugun bukace yake sai kewanta yake, itakadai yakeji acikin matan shi dan gamsar dashi take sosai, gashi jikinta kamshin turare almost 3hours yadauke shi yay bidirinshi yagama ranshi fess sanan yatashi tareda dagata yazaunar da ita zaiyi magana saikuma ya rungume ta kawai yana sauraron yanda take sauke ajiyan zuciyan kuka tai lmao ajikinshi jikinta zafi rau daukanta yayi suka shiga bayi wanka yayi yamata sai binshi kawai take da kallo dan babu abinda yakeyi dake burgeta saida yagana yanadota a towel yafito, sip dinta yaje wani simple gown yadauko yasamata da hijabi sanan ya shirya yarike mata hannu yadagata batada choice but tabishi ya shiga motar da ita sanan driver yajasu har wani asibitin abokin shi aka shiga dubata, drip ma akamata fixing dan batada karfi ko 5min bata karaba tai bacci dan dama tadade rabonta da bacci.
Dr natayima Dady fada wai batacin abinci, bata baccin kirki sanan tanada damuwa dan hawan jini nagab da kamata, shiru kawai Dady yayi yana kallonta yanda take sauke ajiyan zuciyan kuka cikin bacci. Jininta Dr yasa aka deba akatafi lab dan gwaje gwaje, gwajin farko yanuna tana dauke da cikin kimanin sati hudu dudda bakin cikin da Dady ke ciki yahanashi sukuni saida yay farin ciki ainun da news din sanan tana dauke da maleria da dole tai maganin shi, Dady yabiya kudin komi, yazauna yana jiran drip din yakare yamaida ta gida, he's so happy about her pregnancy dan yanason yara bakadan ba, yanzu tunaninshi shine yanda zata dingacin abinci, tadinga bacci gashi zasu fita da Aliyu waje jibi, ko kawai yatafi da itane let her be under his watch yadinga kulawa da ita, tunanin haka yasa yakira wani yace mai amai shirye shirye shida matarshi ne zasuyi tafiyan, ya katse wayan yacigaba da kallonta bai damuwa dan yasan Momma da Abdul suna wurin Aliyu.
_wai dama is it possible kaso Uwa ka tsani abinda ta haifa? Yau naga sabuwa awurin Dady🤔_
4️⃣9️⃣
_Hello Fanmily, follow me on Wattpad at *mamanshakur* dan samin all littafai na harda tsofaffin💃🏼_
Sai wuraren gab da magrib tabude ido da sauri Dady yatashi daga kan kujera yazo wurinta abakin gado tareda tayata tashi yace "sannu, me kikeso yanzu mezakici?" banza tamai daidai Dr yabude kofan dakin yace "yauwa ta tashi" stethoscope yadauko ya dudduba Ammi da Dady ke gefenta sanan yacire yace "zaku iya tafiya, amma ka tabbatar tana samin ishashen bacci, sanan ta dinga cin abinci tana huyawa yanda yakamata" gyadamai Dady yayi yace "mun gode Dr" dagata yayi tasa takalmi Dady yadau magungunan ta daya saya tun dazu suka fito har mota yasa ta aciki sanan ya shiga direbanshi yajasu sundanyi nisa a tafiya ya kalli Ammi data lumshe ido ahankali yace "mezakici" ko kallonshi Ammi batayi ba har suka isa gida, Matayen shi sai lekowa suke sun zaci ya tsani Ammi tunda tsawon sati biyu ko hanyar dakinta baiyi ba yaukuma harda wani fita da ita, afalo ya zaunar da ita yace "kije ki watsa ruwa kiyi salla zan tahomiki da abinci anjima" sanan yadan duko ya manna mata kiss a goshi dataji kaman ya manna mata wuta yajuya yafita.
Tadade a zaune ganin zaman bazai amfaneta ba ta tashi tawuce dakinta wanka tasake yi sanan tafito tai salla har akai isha'i tayi sanan tasake komawa bayi tai wani wankan danko kadan batason zafi, kuma taga wani zufa takeyi kwanan nan, fitowa tayi daure da towel ta kunna turaren jikinta akan burner tadan turara kanta sanan tajawo wata jan riga itama armless iya gwuiwa tasaka tadawo bakin gado ta zauna tafara aikin tunani ganin tana neman yin kuka yasa tadaga hannu sama. "ance addu'an uwa bata fadi kasa, Ya Allah babu wanda nadogara gashi a duniyan nan saikai, kaikadai ne zaka iya fitar dani daga wanan ukuban danake ciki, Ya Allah inamai tawasilli da dukkan wasu ayyuka kyawawa dana tabayi domin kai aduniyan nan, Ya Allah aduk inda Aneesah na, my baby girl, my noise maker, my yar fada take aduniyan nan Ya Allah ka tsaremin ita, ya Allah ka karemini ita, ka tsaremini mutuncin ta ya Allah protect and guide her for me, Ya Allah kaine masanin komi Ya Allah kaine masanin gaibu Ya Allah kaine kasan gaskiyan komi, Ya Allah ina rokanka badanni ba badan halina ba, Ya Allah ka bayyana gaskiya, Ya Allah ka bayyanar da gaskiya, Ya Allah ka bayyanar da gaskiya, ka bayyanar mini da y'ata aduk inda take aduniya, Ya Allah ka tashi kafadar Aliyu kabashi lpy, Ya Allah kasaka mini nida Y'ata, Ya Allah kasaka mini nida Yata" fashewa tayi da kuka, turo kofan bedroom dinta da akayi yasa ta dauke kai tareda goggoge hawayen da bayan hannunta dan tasan Dady ne.